Kamar sauran kafofin yada labarai a duniya, akwai bukatar sada zumunta tsakaninmu da masu sauraro, ko kuma tsakanin masu sauraronmu da ‘yan uwansu da abokan arziki. Don haka wannan fili yake gabatar da gaishe-gaishe, da fatan alheri wanda masu sauraronmu ke aiko mana, don mu isar masu da shi daga na…