Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle

Follow Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle
Share on
Copy link to clipboard

Shirye-shiryen DW Hausa a kan rayuwar matasa.

DW.COM | Deutsche Welle


    • Apr 25, 2024 LATEST EPISODE
    • every other week NEW EPISODES
    • 8m AVG DURATION
    • 353 EPISODES


    More podcasts from DW.COM | Deutsche Welle

    Search for episodes from Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle with a specific topic:

    Latest episodes from Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle

    Dandalin Matasa: Matasa da noman rani

    Play Episode Listen Later Apr 25, 2024 9:44


    Abaya-bayan nan matasa daga sassan kasashen nahiyar Afirka sun dukufa harkar noma shin ko mene ne dalili? Saurarin shirin don jin karin bayani

    no man abaya manoma matasa afirka
    Dandalin Matasa 18.04.2024

    Play Episode Listen Later Apr 18, 2024 9:57


    Shirin ya duba yadda wasu daliban Jamus ke zuwa Kamaru da Côte D' Ivoire don yin musayar al'adu da takwarorinsu da ke amfana da koyon Jamusanci.

    Dandalin Matasa: 21.03.2024

    Play Episode Listen Later Mar 21, 2024 9:44


    Shirin ya duba halin da wasu matasan Sokoto suka fada bayan da suka kammala karatu a manyan makarantu tare da samu aiki, amma daga karshe aikin ke kokarin sukurkucewa.

    Dandalin Matasa 14.03.2024

    Play Episode Listen Later Mar 14, 2024 9:49


    Shirin ya duba al'adar "Ramadan Basket" da ke sa masoyi gaggwanje masoyiyarsa da kayan shan ruwa idan Azumin watan Ramadana ya karato ko ya kama. Amma matsin rayuwa ya hana wasu matasa kai kyautar a bana.

    ramadan amma shirin najeriya matasa
    Darasin Rayuwa 06.03.2024

    Play Episode Listen Later Mar 8, 2024 9:59


    Nadama wani yanayi da 'dan adam kan shiga ciki da zarar ya aikata wani abu cikin fushi

    kano najeriya
    Dandalin Matasa: 07.03.2024

    Play Episode Listen Later Mar 7, 2024 9:36


    Irin ci-gaban da matasa za su iya samarwa kansu, ta hanyar fasahar sadarwa ta zamani da ta mamaye bangarori dabam-dabam na rayuwarsu.

    Dandalin Matasa: 29.02.2024

    Play Episode Listen Later Feb 29, 2024 9:47


    kano najeriya matasa
    Dandalin Matasa: 15.02.2024

    Play Episode Listen Later Feb 15, 2024 9:53


    Shirin ya yi nazari kan rawar matasa a siyasar kasar Senegal da a yanzu haka ta dauki dumi.

    HdM: Matashin da ya yi fice wajen wakoki

    Play Episode Listen Later Feb 14, 2024 2:56


    A Kamaru wani matashi da ya yi fice a fanni tace wakoki ya bude cibiyar koya wa matasa wakoki da kade-kaden da nufin inganta al'adun kasar don samar da mawaka sabbin jini.

    Dandalin Matasa: 08.02.2024

    Play Episode Listen Later Feb 8, 2024 9:44


    Matasa da yanayin halin matsin tattalin arziki a Afirka

    matasa afirka
    Dandalin Matasa 02.02.2024

    Play Episode Listen Later Feb 2, 2024 9:55


    Shirin ya duba tasirin matakin raba da gari da ECOWAS da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso suka dauka kan matasan yankin yammayin Afirka, musamman a fannin kasuwanci da ilimi da cudanyar kasa da kasa

    Shirin Dandalin Matasa

    Play Episode Listen Later Jan 25, 2024 9:45


    Shirin ya duba kokarin matasa na samun matsayi a cikin gwamnati a kasashensu

    shirin matasa
    Dandalin Matasa 11.01.2024

    Play Episode Listen Later Jan 11, 2024 9:44


    Yawan kasancewar matasan Afirka a kafofin sada zumunta na haifar da kiyayya da rashin fahimta da cin zarafi tare da tunzurawa ga tashin hankali a wasu lokutan. Amma ta ya ya za a magance wadannan halayen da ke addabar dandamalin digital da biliyoyin mutane ke amfani da su yau da kullum?

    amma matasa afirka
    Dandalin Matasa 04.01.2024

    Play Episode Listen Later Jan 4, 2024 9:44


    Shirin ya mayar da hankali kan yadda matasa da yawa suka rungumi sana'ar waka musamman wakokin soyayya da ke cin zamani domin baje baiwar da Allah ya yi musu da samun kudin shiga.

    allah shirin waka najeriya matasa
    Dandalin Matasa 28.12.2023

    Play Episode Listen Later Dec 28, 2023 9:46


    Shiri ne da ya kunshi kokarin tashar DW na fadakar da jama'a kan matsalolin sauyin yanayi a kasashen Afirka musamman yadda suke haddasa rikici a tsakanin manoma da makiyaya musamman a arewacin Najeriya.

    dw shiri najeriya matasa afirka dw akademie
    Dandalin Matasa: 21.12.2023

    Play Episode Listen Later Dec 21, 2023 9:52


    Shirin na wannan lokaci y agarzaya kasar Kamaru ne, inda ya tattauna da wata fitacciyar masaniyar kimiyyar harhada magunguna.

    Dandalin Matasa: 14.12.2023

    Play Episode Listen Later Dec 14, 2023 9:30


    Matasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa.

    kano arewa najeriya matasa
    Dandalin Matasa: 07.12.2023

    Play Episode Listen Later Dec 6, 2023 9:20


    samari matasa
    Dandalin Matasa: 16.11.2023

    Play Episode Listen Later Nov 16, 2023 9:30


    Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda matasa da dalibai ke shiga harkar hakar ma#adinai a jihar Plateau da ke Najeriya.

    plateau shirin najeriya matasa
    Dandalin Matasa: 02.11.2023

    Play Episode Listen Later Nov 2, 2023 10:08


    Shirin ya duba yadda matasan Ghana ke fadi tashi wajen mallamar wayar hannu ta iPhone, amma ba don binciken kimiyya da fasaha ba. Ko mene ne dalili?

    Dandalin Matasa: Matasa da kangin talauci

    Play Episode Listen Later Oct 26, 2023 9:01


    'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci a cewar bayanan World Poverty Clock ma'aunin talauci a duniya. Wai ma waye talaka? Mene ne kuma talauci?

    mene wai najeriya matasa
    Dandalin Matasa: 19.10.2023

    Play Episode Listen Later Oct 19, 2023 9:01


    Shirin ya yi nazari kan batun yaki da talauci a tsakanin matasa, ta hanyar amfani da kafar Internet.

    Dandalin Matasa: 12.10.2023

    Play Episode Listen Later Oct 12, 2023 9:49


    Shirin ya ya da zango a Jamhuriyar Nijar don duba halin da matasa suka samu kansu a ciki a fannoni daban daban bayan da sojoji suka kawo karshen mulkin Mohamed Bazoum na farar hula

    shirin nijar matasa jamhuriyar nijar
    Dandalin Matasa: 28.09.2023

    Play Episode Listen Later Sep 28, 2023 9:53


    Ko matasan Najeriya ka iya kawo sauyi a fagen siyassar kasar, bayan da aka ji su tsit tun da aka kafa sabuwar gwamnati? Ko kuma dai suna awani yunkuri? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari a kai.

    ko rawa najeriya matasa
    Darasin Rayuwa 20.09.2023

    Play Episode Listen Later Sep 22, 2023 9:56


    Yadda mata bakar fata ke rayuwa ne a kasashen Larabawa musamman ma kasar Saudiyya.

    yadda najeriya afirka
    Dandalin Matasa: 21.09.2023

    Play Episode Listen Later Sep 21, 2023 9:51


    Ko yaya rayuwar 'yan gudun hijira ke gudana musamman ta fannin ilimi? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari kan batun ilimi ga 'yan gudun hijirar a Kamaru.

    ko kamaru matasa
    Darasin Rayuwa: (06.09.2023)

    Play Episode Listen Later Sep 15, 2023 9:56


    Shin kun taba tsintar kanku cikin bukata da 'yan uwa suka gaza taimaka muku, ko kuwa ku ne kuka gaza bayar da tallafi? Shirin Darasin Rayuwa ya yi nazari kan wannan batu.

    shin najeriya
    Dandalin Matasa: (14.09.2023)

    Play Episode Listen Later Sep 14, 2023 10:02


    Shirin ya yi nazari kan yadda wani matashi ke taimakon 'yan uwansa matasa samun damarmaki da suka hadar da ayyuka ta kafar Internet.

    internet shirin najeriya matasa
    Dandalin Matasa 07.09.2023

    Play Episode Listen Later Sep 7, 2023 9:43


    Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan gajiyar da matasan Najeriya suka ci ko akasin haka a kwanaki 100 na sabuwar gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC.

    Intanet ya zama makamin killace wakokin matasa

    Play Episode Listen Later Aug 17, 2023 9:52


    Mawaka masu tasowa na auna mizanin fikirarsu da kuma isar da sako harma da samun bayanai daga dandazon masoya ta tkafar You Tube. Ko 'yan nanaye na cin moriyar damarmalin dake tattare da wannan fasaha?

    Dandalin Matasa: Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff

    Play Episode Listen Later Aug 10, 2023 10:02


    Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff

    sani wuff wannan najeriya matasa
    Dandalin Matasa: 06.07.2023

    Play Episode Listen Later Jul 6, 2023 9:25


    Ko kun san sabon taken kasa da aka yi a Jamhuriyar Nijar da ma yadda matasan kasar ke kallonsa? Shirin Dandalin Matasa yaa mayar da hankali a kai.

    ko matasa jamhuriyar nijar faransa
    Darasin Rayuwa: 28.06.2023

    Play Episode Listen Later Jun 30, 2023 9:42


    Wanne darasi wadanda suka saba yin layya suka koya a bana, sakamakon tsadar raguna da kkarancin kudi? Shirin Darasin Rayuwa.

    Yunkuri na gyara dabi'un matasa

    Play Episode Listen Later Jun 22, 2023 9:37


    Shirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi'un matasa.

    Dandalin Matasa: 15.06.2023

    Play Episode Listen Later Jun 15, 2023 9:41


    Shirin ya yi nazari kan muhimmancin ranar 12 ga watan Yuni, ga matasan Najeriya da ma kasar baki daya.

    shirin yuni najeriya matasa
    Darasin Rayuwa 07.06.2023

    Play Episode Listen Later Jun 9, 2023 9:47


    Shin Wani rin darasi za a iya koya daga irin zamantakewa da cudanya da ake yi da miliyoyin mutane da ake haduwa da su a yayin gudanar da aikin Hajji?

    Dandalin Matasa

    Play Episode Listen Later May 25, 2023 9:53


    A Najeriya, matasan da suka shiga harkokin zabe sun karu idan aka kwatanta da shekarun baya. Amma wasu me ya hana su taka rawar gani a fada a bana?

    amma najeriya matasa
    Darasin Rayuwa: 17.05.2023

    Play Episode Listen Later May 19, 2023 10:00


    Shirin ya yi nazari kan matakin gyara ga dabi'un dalibai da jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchin Najeriya ta dauka.

    shirin matasa
    Dandalin Matasa 11.05.2023

    Play Episode Listen Later May 11, 2023 9:44


    a birnin Damagaram na Jamhuriyar Nijar, matasan da suka goge wajen taka leda na kwadayin rungumar buga kwallon kafa a matsayin sana'a a kasashen waje.

    nijar matasa jamhuriyar nijar damagaram
    Darasin Rayuwa 13.04.2023

    Play Episode Listen Later Apr 14, 2023 9:35


    Jinkiri a zirga-zirgar sufurin jiragen sama a Najeriya ya gawurtar da har ta kai fasinjoji na kwashe tsowon lokaci suna jiran jirgin ba tare da kwakwarar hujja ba.

    najeriya
    Himma dai Matasa: Matashi mai kera keken guragu

    Play Episode Listen Later Mar 29, 2023 2:35


    Yadda wani matashi mai bukata ta musanman ya raja'a a koyar da guragu fasahar kere-keren ababen hawa domin rage musu wahalhalun sufuri.

    Dandalin Matasa: Fadakar da matasa muhinmancin zaman lafiya

    Play Episode Listen Later Mar 22, 2023 9:51


    Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda matasa a Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, ke fadakar da junansu batutuwan da suka shafi ilimin zamantakewar kasa da kishin kasa da kuma da'a, domin magance zama doya da manja da ake fuskanta tsakanin mabanbanta kabilu ko mabiya addinai.

    zaman matasa

    Claim Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle

    In order to claim this podcast we'll send an email to with a verification link. Simply click the link and you will be able to edit tags, request a refresh, and other features to take control of your podcast page!

    Claim Cancel