Podcasts about Irin

  • 136PODCASTS
  • 190EPISODES
  • 34mAVG DURATION
  • 1EPISODE EVERY OTHER WEEK
  • Jan 11, 2025LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about Irin

Latest podcast episodes about Irin

Gastromapa Lukáše Hejlíka 111
004 Demontrace, degustace a kávičky s Čo je Bratislava

Gastromapa Lukáše Hejlíka 111

Play Episode Listen Later Jan 11, 2025 34:07


Po roce jsme vyrazili na průzkum trhu do Bratislavy. Měli jsme rezervaci do restaurace Irin, ale u toho stihli opravdu řadu návštěv. První den jsme strávili s Danielem aka Čo je Bratislava. A tak jsme před demonstrací u kávy probrali jeho foodblogování, příchod nových a nových účtů, které referují o svých zákaznických zkušenostech. A probrali jsme samozřejmě i místní našlápnutou gastro scénu.

Wasanni
Ƴan wasan lik ɗin Najeriya na fuskantar barazana sakamakon tafiye tafiye ta mota

Wasanni

Play Episode Listen Later Dec 9, 2024 9:58


Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda ƴan wasa a Lik din Najeriya ke fuskantar barazana a tafiye tafiye ta mota da suke yi don yin wasa. Yin amfani da motoci wajen jigilar ƴan wasan da ake fafatawa a gasar Lik ɗin Najeriya ba sabon abu bane, ganin yadda mafi yawancin ƙungiyoyin da ke fafatawa a wannan gasa sun fi amfani da motoci wajen kai ƴan wasansu jihohin ko garuruwan da za su fafata wasa. Irin waɗan nan tafiye tafiye dai na haifar da barazana ga rayuwar ƴan wasan musamman idan aka yi la'akari da rashin ƙyaun hanyoyi ko kuma da kuma matsalar tsaro.Ƙungiyar El-Kenemi Warriors ce ta baya-bayan nan da ƴan wasanta suka fuskanci wannan barazana, a hanyar su ta koma birnin Maiduguri bayan buga wasan mako na 14 da suka yi Ikorodu City a birnin Lagos.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......

Lafiya Jari ce
Irin kulawar da ya kamata iyaye su bai wa ƴaƴansu a yanayi na hunturu

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Dec 9, 2024 10:01


Shirin lafiya jari ce a wannan makon ya yi duba ne kan cutukan da ke barazana a lokacin sanyi, baya ga shawarwari kan yadda iyaye za su kula da lafiyar yaransu a irin wannan lokaci, musamman ganin cewa yaran ne sanyi ya fi yiwa illa fiye da manya. Dai dai lokacin da iskar hunturu ta fara kaɗawa a sassan jamhuriyar Nijar, jihar Difffa na sahun jihohin da wannan matsala ke tsananta matuka ta yadda a kowacce shekara ake ganin tarin waɗanda sanyi kan yiwa lafiyarsu illa.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu.......

Erlebnis Irland - Reisen und Reisetips mit Chris und Fee
Die Piratenkönigin Grace O'Malley

Erlebnis Irland - Reisen und Reisetips mit Chris und Fee

Play Episode Listen Later Nov 26, 2024 15:41


Bei der Brücke links weg und dann kommt man zu Grace O'Malleys Towerhouse. Ein Wachturm, den die irische Piratenkönigin auf Achill errichten liess. Was unser Freund Liam Kelly über diese bekannte Irin zu erzählen hat, hörst du in diesem Podcast. At the bridge turn left and then you come to Grace O'Malley's Towerhouse. A watchtower that the Irish pirate queen had built on Achilles. What our friend Liam Kelly has to say about this well-known Irishwoman, you can hear in this podcast. Bilingual: Deutsch / Englisch German / English

ERKAM RADYO
Ahmet Şirin

ERKAM RADYO

Play Episode Listen Later Nov 23, 2024


MUTLU AİLE MUTLU ÇOCUK

Wasanni
Gudummawar da cibiyoyin horar da matasa wasan kwallon ƙafa ke bayarwa a Najeriya

Wasanni

Play Episode Listen Later Nov 18, 2024 10:00


Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan irin gudummawar da cibiyoyin horar da matasa wasan kwallon ƙafa ke bayarwa wajen zakulo matasan ƴan wasa da horar da su a Nigeria. Wannan dai wani bangare ne na gudummawarsu ga ci gaban wasan kwallon ƙafa a Nigeria, tsofin ƴan wasan tawagar Super Eagles na ƙasar, sun fara kafa cibiyoyi masu zaman kan su, da su ke zakulowa tare da horar da matasa don yin fice a harkar ta kwallon kafa. Irin wadannan cibiyoyin horar da matasa wasan na kwallon kafa da a turance ake kira Football Academy, kan shiga birane da karkara don tuntubar ƙanana da matsakaitan club-club, domin samun ƴan wasan daga wajen su da za a yi rijistarsu a wannan cibiya.Pascal Patrick, tsohon ɗan wasan Super Eagles kuma shugaban Hukumar kwallon kafa ta NFA a jihar Bauchi kana co-odinetan tawagar Super Eagles na Nigeria, na daya daga cikin tsofaffin ƴan wasan ƙasar da suka kafa irin wannan cibiya a jihar Bauchi.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......

Lesestoff – neue Bücher
"Intermezzo" von Sally Rooney

Lesestoff – neue Bücher

Play Episode Listen Later Sep 24, 2024 4:33


Die Schriftstellerin Sally Rooney gilt als eine der prägendsten Stimmen ihrer Generation. Ihre Bücher werden stets mit Spannung erwartet. Abseits der literarischen Bühne ist die Irin aber nicht unumstritten. Jetzt erscheint weltweit der neue Roman von Sally Rooney mit dem Titel "Intermezzo". Von Maren Ahring (NDR).

Yeni Şafak Podcast
FATMA BARBAROSOĞLU - Zaman aynı kalpler farklı: Birinden nur akıyor ötekinden kir ve irin...

Yeni Şafak Podcast

Play Episode Listen Later Sep 13, 2024 7:42


Bir şey olur, taşar bardak. Bir şey olur, yatağına küser nehir. Bir şey olur, o şey bütün olmuşları/olamamışları peşine takıp sürükler. Sabır taşar, kalp susar ve alınan her bir nefes bedene yük olur, ayaklar adım atamaz, el tutamaz, göz göremez.

Loge und Parkett
Eine Irin aus den USA als Schottin in einem Film einer Deutschen und andere Geschichten #17

Loge und Parkett

Play Episode Play 30 sec Highlight Listen Later Aug 12, 2024 64:11


Wo ist es bei diesem Wetter am schönsten? Im Kino natürlich. Ganz gleich ob Ihr uns da von der Loge lauscht oder vom Parkett, kühl-hitzige Gespräche werden Euch auch dieses mal den süßen Duft der Popcornwelt entgegenwehen. Hört sich seltsam an, oder? Egal, unsere Gespräche bisweilen auch. Wir reden über den Dritten Mann, Jim Jarmusch, George Lazenby. Wir reden über Eli Roth und Borderlands, über Manga, Anime und die Wiener Kanalisation. Und da wehen einem noch viel seltsamere Gerüche um die Nase. Willkommen zum ersten deskriptiven Geruchspodcast mit Wohlfühlfaktor. Willkommen bei Loge und Parkett.Schreibt uns ne Nachricht.

Internet Marketing: Insider Tips and Advice for Online Marketing
#729 AI with Dan Taylor, Mike Curtis, Jonjo Rowlands and Irin Rahman

Internet Marketing: Insider Tips and Advice for Online Marketing

Play Episode Listen Later Jul 30, 2024 61:58


In this series of episodes, we introduce you to some of our top experts sharing their knowledge and experience during the brightonSEO conference. Hosted by Dan Taylor, this panel session covers everything you need to know about AI's place in digital marketing; from its evolution and the future of content creation, to the ethical considerations we need to be aware of as the technology develops, it's all in this episode, so tune in!In this episode:05:51 The importance of understanding AI's strengths and weaknesses.15:54 Using AI for planning content creation long-term, not just for short-term efficiency.24:20 AI processes for content and workflow automation, saving time and adding value for clients.36:51 Learning from biases - why we can be hopeful for an ethical AI future with human innovation.49:35 Why Google faces threat from GPT and OpenAI in the search and publishing space.59:21 Future predictions - the importance of using the right prompts is key to all AI. More about our panellists: Dan Taylor - https://www.linkedin.com/in/danielrwtaylor/Dan is a recognized SEO professional, having worked with a number of companies in strategically helping them increase their organic market visibility and overcome technical challenges. Mike Curtis - https://www.linkedin.com/in/michael-curtis-0571882b/Mike is the Head of SEO at 7DOTS, and a professional dork. Jonjo Rowlands - https://www.linkedin.com/in/jonjo-r-32686a205/Jonjo is Head of SEO at boxChilli. He manages a team of 14 account managers and SEO executives and looks after clients across a wide range of industries. Irin Rahman - https://www.linkedin.com/in/irin-rahman-861b7151/Senior leader in Data, Technology, AI, Digital Marketing & Strategy practices with extensive experience across multiple industries. She has a keen interest in data driven insight into digital marketing technologies. To find out more about us and the show visit https://internetmarketingpodcast.orgLike and subscribe so you never miss an episode, and leave us a comment if you enjoyed the show. Connect with us if you'd like to work with us, you'd like to feature on the podcast, or you have a guest or topic recommendation. Email kelvin@brightonseo.com or…https://www.linkedin.com/in/kelvinnewman/https://twitter.com/kelvinnewman Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information. Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Bakonmu a Yau
Dokta Yusuf Dollah kan irin shuka masu dauke da sinadaran gina jiki

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 22, 2024 3:35


A karshen makon da ya gabata ne HarvestPlus da ke samar da ingantaccen irin shuka ya gudanar da wani taro tare da kwamishinonin noma na wasu jihohin Najeriya tare da masu ruwa da tsaki a kan harkar samar da abinci domin gabatar musu da sabbin irin da aka inganta su da wasu sinadarai masu gina jiki. Bayan kammala taron a birnin Lagos, shugaban HarvestPlus a Najeriya Dr Yusuf Dollah Fuad ya ziyarci ofishinmu inda suka tattauna da Bashir Ibrahim Idris a kan taron, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana a kai.

lagos bayan irin masu shuka najeriya bashir ibrahim idris
Burak Arslan Show
68 - Klinik Depresif Şirin

Burak Arslan Show

Play Episode Listen Later Jul 19, 2024 31:22


Gerçek ve tek doğrunun yolundaki kahramanlarımızın dikkati, sokakları saran düşük belli pantolon modası tarafından dağılıyor.

Ben Buradan Okuyorum
Şirin Etik'le Annie Ernaux edebiyatı üzerine

Ben Buradan Okuyorum

Play Episode Listen Later Jul 15, 2024 23:49


Konuğumuz Şirin Etik ile kişisel olanla toplumsal olanın inşası sürecinde Annie Ernaux edebiyatı üzerine konuşuyoruz.

Muhallinka Rayuwarka
Muhimmancin gandayen daji ga rayuwar jama'a, da ma irin tasirin da suke da shi a rayuwarsu

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Jul 6, 2024 19:59


Allah ya halici wannan duniya tamu da koguna da dazuka wadanda ke taimako ga rayuwar dan Adam ta hanyoyi da dama. A matakin Nigeria, Allah ya albarkace ta da manyan gandun dazuzzuka da suke da fadi da girma, wadanda suka kunshi nau'o'in tsirrai da mabanbantan dabbobi, wadanda ba a samun su a  dazuzzukan da ke wasu yankunan duniya.Amma wasu daga cikin irin wadannan dazuzzuka kamar Dajin Sambisa a jihar Borno, Dajin Falgore a jihar Kano, da kuma Dajin Birnin Gwari a jihar Kaduna tare da Dajin Kuyambana a jihar Zamfara sai Dajin Zugurma a jihar Neja da kuma Dajin Lame – Burra a cikin jihar Bauchi, a baya sun kasance maboya ga miyagu.

AWR Yoruba / èdèe Yorùbá
IRIN-AJO LO SI ORILE-EDE MIRAN

AWR Yoruba / èdèe Yorùbá

Play Episode Listen Later Jun 30, 2024 28:59


IGBALA WA NINU KRISTI

AWR in Yoruba - Adventist Agbaye Redio
IRIN-AJO LO SI ORILE-EDE MIRAN

AWR in Yoruba - Adventist Agbaye Redio

Play Episode Listen Later Jun 30, 2024 28:59


IGBALA WA NINU KRISTI

Al'adun Gargajiya
Irin rawar da masarautu ke takawa wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata kashi na 2

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Jun 11, 2024 9:42


Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ci gaba ne akan na makon daya gabata wanda ya duba muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. inda shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........

Al'adun Gargajiya
Irin rawar da ya kamata masarautu su taka wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Jun 4, 2024 10:42


Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........

Literatur - SWR2 lesenswert
Colm Tóibín – Long Island | Buchkritik

Literatur - SWR2 lesenswert

Play Episode Listen Later May 19, 2024 4:40


Mit seinem Roman „Brooklyn“ wurde der irische Schriftsteller Colm Tóibín (*1955 in Enniscorthy) 2010 bekannt. Erzählt wird die Geschichte einer jungen Irin, die in den 50er Jahren nach Amerika auswandert, dort heiratet und doch an Jim, ihrer Liebe in Irland hängt. „Brooklyn“ wurde mit Saoirse Ronan in der Hauptrolle verfilmt. Mit seinem neuen Buch „Long Island“ kehrt Colm Tóibín noch einmal in dasselbe Setting zurück und erzählt die Fortsetzung. Eine Rezension von Tilman Urbach

RTÉ - Adhmhaidin
Máirin Ní Ghadhra.

RTÉ - Adhmhaidin

Play Episode Listen Later Mar 20, 2024 2:17


Príomhscéalta na bPáipéar Nuachta.

Untying Knots: Minds and Souls Untethered
Ep 76 Jerry Grayson: Khepera Publishing

Untying Knots: Minds and Souls Untethered

Play Episode Listen Later Mar 11, 2024 60:00


I chat with Jerry Grayson of Khepera Publishing. Jerry is the publisher of several Tabletop Role Playing Games(TTRPG) which have a more POC/Black focus to them. Khepera publishing products are : Godsend Agenda, Hellas, Atlantis, Mythic D6 system, Bastion, Terra Oblivion, and Irin. If you are interested in playing these? Use the code to get copies from DrivethurRPG. Links: https://kheperapublishing.com ATLANTIS: The Second Age https://www.drivethrurpg.com/browse.php?discount=9ef2866fab HELLAS: Worlds of Sun and Stone https://www.drivethrurpg.com/browse.php?discount=9c7d76d7a5 MYTHIC D6 https://www.drivethrurpg.com/browse.php?discount=9be31ae9f5

Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle
Dandalin Matasa: 07.03.2024

Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle

Play Episode Listen Later Mar 7, 2024 9:36


Irin ci-gaban da matasa za su iya samarwa kansu, ta hanyar fasahar sadarwa ta zamani da ta mamaye bangarori dabam-dabam na rayuwarsu.

reisewelt PODCAST

Im neuen Podcast nehmen Sie unsere Reiseexperten Gabi Rübel und Friedel Huhle mit auf eine faszinierende Reise durch die Vielfalt der grünen Insel Irland. Gabi, die bereits eine tiefe Verbindung zu Irland hat und fast schon als halbe Irin durchgeht, teilt ihre persönlichen Lieblingsziele und erzählt, was diese Insel so einzigartig macht. Friedel berichtet von einer wundervollen Reise durch den Süden Irlands und gibt Einblicke in die wichtigsten Sehenswürdigkeiten und kulinarischen Highlights, die man auf keinen Fall verpassen sollte. Tauchen Sie ein in die Welt der keltischen Mythen, malerischen Landschaften und herzlichen Gastfreundschaft Irlands – alle Infos gibt es direkt aufs Ohr mit dem aktuellen Podcast von reisewelt.

Casa do Livro
Boletim Casa do Livro #81 – Ernest Hemingway

Casa do Livro

Play Episode Listen Later Feb 23, 2024 7:59


O tradutor Irinêo Baptista Netto fala sobre o desafio de traduzir “Morte ao entardecer” (Ed. Bertrand Brasil), livro inédito do americano Ernest Hemingway, que traz um tema polêmico: as touradas. Apresentação: Simone Magno

General Banter Podcast
MAUREEN CLEANSLATE - Feat: Máirin Geddis

General Banter Podcast

Play Episode Listen Later Feb 6, 2024 82:40


This week's guest is my biological wife Máirín Geddis. Irish tour tickets: https://colingeddis.com/gigs/ Be Dead on and grab some Dead on Mafia stuff - https://visualanticsapparel.com/colle... Become a member of The Dead On Mafia over at the General Banter Patreon -  Patreon.com/generalbanterpodcast

Lívdin
Náðilívið: Faðirin og eldri sonurin

Lívdin

Play Episode Listen Later Feb 4, 2024 53:00


Evrimsel Astroloji Podcast
S2 E1 : Ya Merhamet Şefkat Değilse? Nihal Şirin Yücelgen İle

Evrimsel Astroloji Podcast

Play Episode Listen Later Jan 24, 2024 51:37


Hayatımız Çorba ve Konuşmada Şibumi kitaplarının yazarı, eğitmen Nihal Şirin Yücelgen ile şefkat ve dharma üzerinden dolu dolu bir sohbet gerçekleştirdik. Şefkat ve merhamet arasındaki farkı hem etimolojik açıdan hem de yaygın kullanımının yarattığı kavram karmaşası açısından ele aldık. Şefkatin bilimine ve maneviyatına yönelik aradığınız her şey bu bölümde :)

Angu de Grilo
Morte em show, Milei presidente #213

Angu de Grilo

Play Episode Listen Later Nov 21, 2023 123:17


Boa terça, angulers! Abrimos o #213 comentando a tragédia da morte da jovem Ana Clara Benevides no show da Taylor Swift. Não foi uma fatalidade, foi despreparo e negligência com a onda de calor sempre subestimada. Depois, eleição na Argentina e Javier Milei presidente. Conversamos com o jornalista Ariel Palácios sobre a vitória do autodenominado “liberal-libertário” e o que vem por aí. Tempos sombrios! Por fim, uma lista de indicações de exposições, filmes, museus, livros com temática negra em comemoração ao Dia da Consciência Negra, 20 de novembro. Sirva-se! Edição e mixagem: Tico Pro - Indicações do #207: - Apoie o Angu no apoia.se/angudegrilo - Apoie o Angu na Orelo.cc/angudegrilo - Um defeito de cor (Museu Nacional da Cultura Afro-brasileira - Salvador) - MUHCAB - Museu da História e da Cultura Afro-Brasileira (Rio de Janeiro) - Ònà Irin: caminho de ferro, mostra de Nádia Taquary (Museu de Arte do Rio - MAR) - FUNK: Um grito de ousadia e liberdade (Museu de Arte do Rio) - 35ª Bienal de São Paulo - Pequenas Áfricas: o Rio que o samba (IMS Paulista) - Dos Brasis - Arte e Pensamento Negro (SESC Belenzinho - São Paulo) - Quarto Ato - O Quilombismo: Documentos de uma Militância Pan-Africanista (Instituto Inhotim) - Anderson Spider Silva (Paramount+) - Mussum, o Filmis (em cartaz nos cinemas) - Ó paí, ó 2 (estreia nos cinemas dia 23/11) - Via Ápia, livro de Geovani Martins - Escravidão - Volume 3: Da Independência do Brasil à Lei Áurea, livro de Laurentino Gomes - Walter Firmo: no verbo do silêncio a síntese do grito (a partir de 5/12, no Museu de Arte Moderna da Bahia, em Salvador) - Casa Escrevivências (Rio de Janeiro) - Circuito guiado na Pequena África (Instituto Pretos Novos) - Resistência Negra (Globoplay) - A história negra do bairro da Liberdade, em São Paulo: https://vm.tiktok.com/ZMjEu3TDf/

Ppkansada
Você está se divertindo?

Ppkansada

Play Episode Listen Later Oct 27, 2023 60:00


Quando você não está trabalhando, você está se divertindo? Nos seus rolês, você consegue ficar longe do celular? Nessa sociedade pra lá de cansada, a vida adulta tira um tanto de diversão da gente. Neste episódio, Bertha, Isabela e Taize conversam sobre resgatar esse lugar de diversão e como fazer isso. É Dando Que Se Recebe: Pra assistir: Cobertura dos Jogos Panamericanos na CazéTV Reality: MasterChef Profissional Rolê: WOW - Festival Mulheres do Mundo, no Rio de Janeiro Rolês do Rio: Samba da Volta e Mureta da Lapa Exposições:  Funk - Um grito de ousadia e liberdade, e Ònà Irin: caminho de ferro, de Nadia Taquary, no Museu de Arte do Rio de Janeiro Siga a gente: @ppkansada@berthasalles@belareis@taizzeTem alguma dúvida, pergunta, pedido de conselho, causo para contar? Mande para ppkansadas@gmail.com

Acı, tatlı, mayhoş
Tatlı, şirin tarhana

Acı, tatlı, mayhoş

Play Episode Listen Later Sep 27, 2023 2:48


Haşlanmış buğdayla yoğurdun kurutulmasıyla yapılan tarhana, Yunanistan'a kadar gitmiş. İran'da ise yoğurt yerine üzüm şırasıyla yapılan tatlı tarhana var. Bizdeki 'şirin tarhana'ya benzer. #acıtatlımayhoş

NTVRadyo
Acı Tatlı Mayhoş - Tatlı, şirin tarhana

NTVRadyo

Play Episode Listen Later Sep 27, 2023 2:48


Haşlanmış buğdayla yoğurdun kurutulmasıyla yapılan tarhana, Yunanistan'a kadar gitmiş. İran'da ise yoğurt yerine üzüm şırasıyla yapılan tatlı tarhana var. Bizdeki 'şirin tarhana'ya benzer. #acıtatlımayhoş

RTÉ - Adhmhaidin
Máirin Hurndall, Tráchtaire ar chúrsaí polaitíochta Thuaisceart Éireann.

RTÉ - Adhmhaidin

Play Episode Listen Later Aug 28, 2023 5:35


Tá sé ráite ag an Aire Sóisireach in Oifig Thuaisceart Éireann Steve Baker nach mbeidh plé a dhéanamh arís idir an Bhreatain agus Aontas na hEorpa maidir le Creatphlean Windsor.

steve baker irin heorpa bhreatain
Keine Angst vor Hits
Róisín Murphy – Fader

Keine Angst vor Hits

Play Episode Listen Later Jul 4, 2023 9:10


Seit den 90er Jahren spielt die Musikerin Róisín Murphy mit den Möglichkeiten von Elektronischer Musik und Avantgarde-Pop und flirtet dabei stets mit der Tanzfläche. Zum 50. Geburtstag kann die Irin auf eine fast 30-jährige Karriere zurückblicken, die noch lange nicht beendet ist. Im Popfilter hören wir ihre Musik. Hier entlang geht's zu den Links unserer Werbepartner: https://detektor.fm/werbepartner/popfilter >> Artikel zum Nachlesen: https://detektor.fm/musik/roisin-murphy-fader

Podcasts – detektor.fm
Popfilter – Der Song des Tages | Róisín Murphy – Fader

Podcasts – detektor.fm

Play Episode Listen Later Jul 4, 2023 9:10


Seit den 90er Jahren spielt die Musikerin Róisín Murphy mit den Möglichkeiten von Elektronischer Musik und Avantgarde-Pop und flirtet dabei stets mit der Tanzfläche. Zum 50. Geburtstag kann die Irin auf eine fast 30-jährige Karriere zurückblicken, die noch lange nicht beendet ist. Im Popfilter hören wir ihre Musik. Hier entlang geht's zu den Links unserer Werbepartner: https://detektor.fm/werbepartner/popfilter >> Artikel zum Nachlesen: https://detektor.fm/musik/roisin-murphy-fader

Podgast by Čoje
David a Lenka z Irin: Ak ženy v kuchyniach ukážu, že sú slabšie, obráti sa to proti nim

Podgast by Čoje

Play Episode Listen Later Mar 8, 2023 68:09


David Šmotlák je sous chef a Lenka Brindzová pastry chefka bratislavskej finediningovej reštaurácie Irin. Predtým, než prišli pracovať do tímu Lukáša Heska v Bratislave, zbierali skúsenosti napríklad v Kodani, kde David dokonca stážoval v najlepšej reštaurácii sveta Noma.

Acı, tatlı, mayhoş
Sütlü şirin çörek

Acı, tatlı, mayhoş

Play Episode Listen Later Mar 3, 2023 2:18


Yassı ekmeklerin en albenili olanları nakışlı ekmekler. Bizde nasıl tırnak pidesinin üzerindeki parmak uçlarıyla oluşturulan izlerle inanılmaz güzel dokular oluşursa Azerbaycan, Özbekistan, Kırgızistan, Kazakistan gibi ülkelerde yuvarlak, kenarları kabarık, kenar süsü gibi nakışlı, ortası ise basık dümdüz, çiçek yıldız gibi desenleri olan ekmekler var. Ortadaki düz kısım için üzeri çivilerle desen oluşturulmuş kalıp gibi bir baskı var. Onunla hamurun ortasına bastırılarak desen oluşturuluyor. Bunların en güzeli ise Azerbaycan'daki Nevruz için yapılan şirin çörek, yani tatlı çörek. Farsça “şirin” tatlı anlamına geliyor. Bu çörek bol sütle yapılıyor, hafif tatlı oluyor ve bazen de sütlü çörek olarak anılıyor.

Hörbar Rust | radioeins

In der Nähe von Seattle, der Heimat unseres heutigen Gastes, wachsen hauptsächlich Nadelbäume, vielleicht musste er deshalb anfangs mit dem Laub hier kämpfen. Heuschnupfen, für einen Musiker ganz schlecht. Dennoch fand Ian Hooper, Sänger der Mighty Oaks, nicht nur Gefallen an Deutschland - er studierte hier für ein Jahr - nein, er verliebte sich sogar in Land und Leute, insbesondere in eine Person, Johanna, und blieb. Dass er fast akzentfrei deutsch spricht, ist wohl auch der Arbeit seines Vaters geschuldet, einem amerikanischen Professor für Germanistik, der Ians Mutter, gebürtige Irin, in München kennenlernte. Ja, Sie sehen schon: wir kommen heute richtig weit rum mit Ian Hooper, an den sich sicherlich viele von Ihnen durch seine herausragenden Performances in der Sendung "Sing meinen Song" erinnern. Momentan setzt der 1986 in Seattle geborene Sänger diese Reise noch ein wenig fort und begibt sich auf einen Weg als Solo-Musiker. Was ideal ist, denn die ganze Band hätte auch unmöglich in unser kleines Studio hier gepasst. Playlist: Christof van der Ven - Empty Handed Aretha Franklin - Say a little Prayer The Roots - The Next Movement Outcast - ATLiens Skee-Lo - I wish Red Hot Chilli Peppers - Scar Tissue Faces - Oh lala Ian Hooper - Here to stay/Dry your tears Foxwarren - Sunset Canyon Diese Podcast-Episode steht unter der Creative Commons Lizenz CC BY-NC-ND 4.0.

Boletim de Tecnologia
O papel das redes sociais no 8 de janeiro e os destaques (ou falta deles) na CES 2023

Boletim de Tecnologia

Play Episode Listen Later Jan 13, 2023 45:00


Abrimos, eu (Rodrigo Ghedin) e Jacqueline Lafloufa, a nova temporada do podcast Guia Prático falando do papel das redes sociais e dos aplicativos de mensagens no ataque terrorista a Brasília, no último domingo (8), e nas novidades legais (ou na falta delas) na CES, a maior feira de tecnologia do mundo, que aconteceu em Las Vegas no comecinho de janeiro. Ouça no seu app de podcasts favorito. Apoie o Manual pelo preço de um cafezinho Durante o recesso, o Manual ganhou seis novos apoiadores: Rodrigo Silva, Bruno Santos, Alexandre Ramos, Rafael Igino Serafim, Irinêo Baptista Netto e Lucas Beuttenmüller. Obrigado! Gosta do podcast? Se puder, apoie o nosso trabalho e ajude a mantê-lo no ar. A assinatura custa apenas R$ 9 por mês via Catarse ou PicPay, ou menos de R$ 0,30 por dia. Se preferir, assine com desconto no plano anual por Pix, a partir de R$ 99. Ah, e uma novidade: agora os apoiadores/assinantes do Manual têm acesso a um clube de descontos. Confira os detalhes. Indicações culturais Jacque: O livro A casa de doces, de Jennifer Egan, publicado pela Intrínseca. Ghedin: O livro PT, uma história, de Celso Rocha de Barros, publicado pela Companhia das Letras. Links citados na conversa “O show do Jair”, na piauí. Às redes sociais, a culpa que lhes cabe. Todas as nossas indicações culturais de 2022. PT, (mais) uma história, no podcast do Foro de Teresina.

Elevate Your Brand
Elevate Your Brand with Irin Rubin of MamaZen

Elevate Your Brand

Play Episode Listen Later Jan 5, 2023 30:12


Irin Rubin is a motherhood expert and the co-founder of the app MamaZen. Her passion is helping parents and their kids to live a happy and mindful life.Laurel Mintz, founder and CEO of award-winning marketing agency Elevate My Brand, explores some of the most exciting new and growing brands in Los Angeles and the US at large. Each week, the Elevate Your Brand podcast features an entrepreneurial special guest to discuss the past, present and future of their brand.

Creative Souls of Clare
Nóirin Lynch - Singer and songwriter

Creative Souls of Clare

Play Episode Listen Later Nov 30, 2022 50:25


Nóirin is a singer and songwriter living in Spanish Point on the west coast of Clare. Nóirin is deeply immersed in the Irish folk tradition and has two albums out in the world. She's also a great community person and as you'll hear now, works hard to help create spaces for people to come together to connect with each other, and with themselves. This podcast is supported by Creative Ireland Clare and is also available to watch as a video on YouTube https://youtu.be/1sqQjJ9WGYwRuairí McKiernan Website | E-newsletter | Twitter | Instagram | Facebook | LinkedIn | Book | Patron | Love and Courage Podcast | Creative Souls of Clare Podcast |

School for Startups Radio
November 14, 2022 Ultimate Business Questers Michelle S. Fox & Dr. Travis Fox and Track Mage Irin

School for Startups Radio

Play Episode Listen Later Nov 14, 2022


November 14, 2022 Ultimate Business Questers Michelle S. Fox & Dr. Travis Fox and Track Mage Irina Poddubnaia

MANPASI
Həyatı şirin edən nədir? 27.10.2022

MANPASI

Play Episode Listen Later Oct 27, 2022 78:58


Manpasının ən şirin bir mövzusunu müzakirə etdik

The Ian Furness Show
Mike Holmgren - What Bruce Irvin brings to this team / Hawks linebackers / Geno keeps getting better / Russ in Denver

The Ian Furness Show

Play Episode Listen Later Oct 13, 2022 17:43


NTVRadyo
Başka Hayat - 20.Bölüm - Şirin Gökdel

NTVRadyo

Play Episode Listen Later Oct 2, 2022 20:30


Şirin Gökdel, kurumsal hayattan sonra şehir hayatının da kendisini tüketeceğini düşünüp kendini, hayatı yeniden üretebileceği bir hayata yelken açtıktan sonra Milas'ın bir köyünde keçilerle bir yaşama başlayışının hikayesini NTVRadyo Başka Hayat programı için anlattı.

NTVRadyo
Bir Bisiklet Hikayesi - Bisikletli Şirin Baba

NTVRadyo

Play Episode Listen Later Jul 23, 2022 11:36


Hatay Erzin'in “Bisikletli Mavi Şirinler”i ile tanışın. Önder Akyol koca bir ilçeyi değiştiren hikayesini anlatıyor. #BirBisikletHikayesi

Pivot
Post-Roe America: Politics, Privacy, and the Court

Pivot

Play Episode Listen Later Jun 28, 2022 53:11 Very Popular


Kara talks to three experts about the fallout from Dobbs v Jackson. First, Irin Carmon, Senior Correspondent at New York Magazine, joins to discuss the immediate impact on the front lines, Then, Amy Kapczynski, Professor of Law at Yale Law School, walks us through what may be next for SCOTUS. Finally, Evan Greer, Director of Fight for the Future, joins to discuss the fallout for tech and privacy. You can find Irin at @irin on Twitter, Amy at @akapczynski, and Evan at @evan_greer. Amy's blog can be found here, and New York Magazine's Abortion Guide can be found here. Learn more about your ad choices. Visit podcastchoices.com/adchoices

Açık Dergi
"Şirin Neşat'ın Düşler Ülkesi" (II)

Açık Dergi

Play Episode Listen Later May 11, 2022 24:56


Shirin Neshat'la söyleşimizin ikinci bölümü.

Açık Dergi
"Şirin Neşat'ın Düşler Ülkesi" (I)

Açık Dergi

Play Episode Listen Later May 10, 2022 24:35


Güncel sanatın çok yönlü temsilcisi, öncü figürü Shirin Neshat "Land of Dreams" başlığıyla geçtiğimiz günlerde sona eren İKSV 41. Uluslararası İstanbul Film Festivali ve Dolapdere'de, sanatseverlere kapısını açık tutan Dirimart'ın konuğu oldu. Art Unlimited X Açık Radyo ortaklığıyla sanat eleştirmeni programcımız Evrim Altuğ, Neşat'a mikrofon uzatıyor ve sanatçının ABD-Meksika sınırında çektiği 100'ü aşkın insan fotoğrafından oluşan "Land Of Dreams" sergilemesini konuşuyor.

Chapters of Motherhood
Overcoming Burnout & Anxiety with Hypnotherapy

Chapters of Motherhood

Play Episode Listen Later May 4, 2022 38:00


Irin Rubin, the co-founder of MamaZen, stops by to discuss how mothers everywhere are struggling with anxiety, anger, impatience, and burnout more than ever. Right now is the time for mothers to prioritize their mental and emotional well-being. MamaZen was birthed out of her own challenges, which started as soon as Irin became a mother. Together with her husband and co-founder, Clinical Hypnotherapist Jake Rubin M.A., CHT, created a life-changing solution for moms that helps them to shift their mindset and perspective, so they can get rid of their debilitating anxiety, guilt, and anger and ultimately enjoy motherhood and raise their children with love, mindfulness, and patience. For more information, please go to https://www.mamazen.com/ Follow on social media https://www.facebook.com/mamazenapp https://www.instagram.com/mamazenapp https://www.tiktok.com/@mamazenapp Please rate and review on Apple Podcast or wherever you Podcast and be sure to share it with a mom-friend! You can rate and review on my social media as well, to leave a comment or DM you can Connect with me on Instagram @Chaptersofmotherhood on Twitter @motherpodcaster and on Facebook https://www.facebook.com/ChaptersofMotherhood/ You can leave a voice message on Anchor FM *(may be featured on a future podcast) Click here if you would like to listen and subscribe to my other podcast: The Ethereal Phoenix Podcast --- Send in a voice message: https://anchor.fm/chaptersofmotherhood/message Support this podcast: https://anchor.fm/chaptersofmotherhood/support

Medyascope.tv Podcast
Güne Başlarken (28 Ekim 2021) - Erkek şiddeti bitmiyor: Şebnem Şirin katledildi

Medyascope.tv Podcast

Play Episode Listen Later Oct 28, 2021 10:29


Günaydın, perşembe sabahından herkese merhaba! Ben Gamze Elvan, Medyascope'un podcast'i “Güne Başlarken” ile karşınızdayım. Türkiye ve dünyanın gündemini, trafik ve hava durumunu, ekonomide son verileri, yani güne başlarken bilmeniz gereken her şeyi size aktaracağım. O zaman, başlayalım!