POPULARITY
On the Smoking Syndicate Roundtable 21, the Cigar Coop Coalition tackles the Quesada 50th Anniversary Toro Prensado. In 2024, Quesada celebrated its 50th anniversary since the opening of its first cigar factory, Manufactura de Tabacos S.A. (MATASA), in 1974. Currently, Quesada's factory operation is called Tabacos de Exportación (TABADEX). The Quesada 50th Anniversar is a limited edition line with two vitolas to commemorate the occasion. The Quesada 50th Anniversary debuted at the Procigar 2024 festival and was showcased at the 2024 Premium Cigar Association (PCA) Trade Show. Fred Rewey of Cigar Press is our special guest panelist for tonight's show.
On the Smoking Syndicate Roundtable 21, the Cigar Coop Coalition tackles the Quesada 50th Anniversary Toro Prensado. In 2024, Quesada celebrated its 50th anniversary since the opening of its first cigar factory, Manufactura de Tabacos S.A. (MATASA), in 1974. Currently, Quesada's factory operation is called Tabacos de Exportación (TABADEX). The Quesada 50th Anniversar is a limited edition line with two vitolas to commemorate the occasion. The Quesada 50th Anniversary debuted at the Procigar 2024 festival and was showcased at the 2024 Premium Cigar Association (PCA) Trade Show. Fred Rewey of Cigar Press is our special guest panelist for tonight's show.
A wannan makon, shirin Ilimi hasken rayuwa tare da Aisha Shehu Kabara ya mayar da hankali kan yadda wasu matasa suka ƙirƙiri wani nau'in inji da ke cire tsakuwa daga jikin shinkafa, wanda zai taimaka matuƙa wajen samar da tsaftatacciyar shinkafa. Kafin wannan hoɓɓosa daga matasan, akan shigo da irin injinan ne daga ƙasashe irin China don sauƙaƙawa Manoma.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan irin gudummawar da cibiyoyin horar da matasa wasan kwallon ƙafa ke bayarwa wajen zakulo matasan ƴan wasa da horar da su a Nigeria. Wannan dai wani bangare ne na gudummawarsu ga ci gaban wasan kwallon ƙafa a Nigeria, tsofin ƴan wasan tawagar Super Eagles na ƙasar, sun fara kafa cibiyoyi masu zaman kan su, da su ke zakulowa tare da horar da matasa don yin fice a harkar ta kwallon kafa. Irin wadannan cibiyoyin horar da matasa wasan na kwallon kafa da a turance ake kira Football Academy, kan shiga birane da karkara don tuntubar ƙanana da matsakaitan club-club, domin samun ƴan wasan daga wajen su da za a yi rijistarsu a wannan cibiya.Pascal Patrick, tsohon ɗan wasan Super Eagles kuma shugaban Hukumar kwallon kafa ta NFA a jihar Bauchi kana co-odinetan tawagar Super Eagles na Nigeria, na daya daga cikin tsofaffin ƴan wasan ƙasar da suka kafa irin wannan cibiya a jihar Bauchi.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bayyana shirin gudanar da wani taron matasa na kasa domin basu damar tattauna matsalolin da suka addabe su da zummar share musu hawaye. Ana saran wannan mataki ya kwantar da hankalin fusatattun matasan wadanda ke korafi a kan yadda ake gudanar da mulkin Najeriya.Dangane da wannan yunkuri, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Muntaqa Abdulhadi Dabo, daya daga cikin fitattun matasan kasar, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
MU TATTAUNA DA BABBAN BAKON NAMU A KAN BATUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI SIYASAR MATASA A YAU, DA KUMA HANYOYIN CIGABAN MATASA DON IYA JAGORANCI NA GARI, HAKA MUN TATTAUNA DA BAKON NAMU A KAN KALUBALEN DA YA HADU DA SHI, DA NASARORIN DA YA SAMU A LOKACINDA YA TSAYA TAKARAR GWAMNA A JIHAR KADUNA A 2023, DA KUMA ILLAR SIYASAR UBAN GIDA GA MATASA. ------------------------ BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 00:02 MUKADDIMA 00:05 TAKAITACCEN TARIHIN BAKON SHIRIN 00:22 INDA NA YI KARATUN ADDINI 00:24 ME YASA MALAMAI BASA MARAWA ‘YAN UWANSU MALAMAI A SIYASA? 00:27 MATSALOLIN DA NA GANI A MA'AIKATUN DA NA RIKE NA GWAMNATI, MU SAMMAN HUKUMAR YAKI DA RASHAWA 00:50 DAMAR DA NA SAMU TA TSAYAWA TAKARAR GWAMANA 00:54 SABANIN DA MUKA SAMU DA MALAM NASIR AL'RUFA'I 01:01:20 ABINDA YA SA MUKA ZABI JAM'IYYAR PRP, 01:02:24 MANUFOFIN YAKIN NEMAN ZABENA 01:10:53 MASU TALLAFI MIN TA BAYAN FAGE 01:15:41 MATASA A YAKIN NEMAN ZABENA 01:20:10 MATSALAR SIYASAR MATASA DA JAGORANCIN AL'UMMA 01:30:38 SHAWARATA GA MASU ZANGA-ZANGA 01:35:25 MATSALAR ‘YAN SIYASA IDAN SUN SAMU MULKI 01:37:54 YAUSHE YA KAMATA MALAMAI SU NUNA WANDA YA KAMATA A ZABA? 01:43:03 ABIN DA YASA NA ZABI MATAIMAKI WANDA BA MUSULMI BA 01:47:55 SIYASAR UBAN GIDA AMFANINTA DA ILLOLINTA GA MATASA 02:06:03 DAN TAKARA DA BUKATUN MASU TALLAFA MASA 02:08:51 GA MANUFA MAI KYAU, AMMA HANYAR SAMUN TA BA TADA KYAU 02:11:03 SHIN MALAMAI ZA SU IYA JAGORANCI JAM'IYYA TA SIYASA? 02:13:33 ABUBUWAN DA NA KARU DA SU A TSAYAWA TA TAKARA 02:19:20 SHEKARA 25 DA KAFA DIMOKARADIYYA A NAJERIYA 02:22:19 MATAKAN MAGANCE MATSALAR TSARO IDAN NA ZAMA GWAMAN 02:28:18 RUFE SHIRIN
Shirin ilimi hasken rayuwa na wannan mako zai duba yadda matasa suka dukufa wajen amfani da yanar gizo don dogaro da kai. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.
Shirin lafiya jari ce na wannan mako ya mayar da hankali ne kan tsarin yin kaho a zamanance Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu
Abaya-bayan nan matasa daga sassan kasashen nahiyar Afirka sun dukufa harkar noma shin ko mene ne dalili? Saurarin shirin don jin karin bayani
Shirin ya duba yadda wasu daliban Jamus ke zuwa Kamaru da Côte D' Ivoire don yin musayar al'adu da takwarorinsu da ke amfana da koyon Jamusanci.
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana'o'i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......
Shirin ya duba halin da wasu matasan Sokoto suka fada bayan da suka kammala karatu a manyan makarantu tare da samu aiki, amma daga karshe aikin ke kokarin sukurkucewa.
Shirin ya duba al'adar "Ramadan Basket" da ke sa masoyi gaggwanje masoyiyarsa da kayan shan ruwa idan Azumin watan Ramadana ya karato ko ya kama. Amma matsin rayuwa ya hana wasu matasa kai kyautar a bana.
Irin ci-gaban da matasa za su iya samarwa kansu, ta hanyar fasahar sadarwa ta zamani da ta mamaye bangarori dabam-dabam na rayuwarsu.
Shirin ya yi nazari kan rawar matasa a siyasar kasar Senegal da a yanzu haka ta dauki dumi.
Matasa da yanayin halin matsin tattalin arziki a Afirka
Shirin ya duba tasirin matakin raba da gari da ECOWAS da kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso suka dauka kan matasan yankin yammayin Afirka, musamman a fannin kasuwanci da ilimi da cudanyar kasa da kasa
Shirin ya duba kokarin matasa na samun matsayi a cikin gwamnati a kasashensu
"TASKAR MNI"Prof. Mansur Ibrahim Sokoto (MNI) Babban bakonmu na wannan makon a cikin shirin Rumfar Africa Podcast Hausa.Mun tattauna batutuwa masu mahimmaci ga Malamai, Ɗaliban ilimi Matasa, Mahukunta, Jagorori da kuma Al'umma baki ɗaya, haka mun tattauna bututuwa kamar haka:-- Me ake nufi da MNI? - Zangon karatunsa a Sudan da Madina.- Gwagwarmayarsa da 'Yan shi'a, - Mahimmacin Minbarin Juma'a ga Al'umma.- Mahimmacin majalisin karantarwa.- Gadadda Ililmi ga matsa masu tasowa.- Alakar Malamai da 'Yan Siyasa da shiga Siyasa. - Mahimmacin rubuce-rubuce ga Malamai.- Jan hankali ga masu Mulki da waɗan ake mulka, da wasu batutuwa da dama da suka shafi rayuwarmu ta yau da kullum.#podcast #nigerian #sokoto #mansursokoto #Hausa #adplushausa
"USLUBI A DA'AWA YANA DA MAHIMMANCI A WAJAN GYARA DA ISAR DA SAƘO", DR. JABIR SANI MAIHULA (MALAMIN ADDINI, KWAMISHINAN ADDINI A JAHAR SOKOTO) BABBAN BAKONMU NA WANNAN MAKON A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA. MUN TATTAUNA BATUTUWA MASU MAHIMMACI GA MALAMAI MATASA A BANGARORI DA DAMA MUSAMMAN BANGAREN NEMAN ILIMI, KARANTARWA, DA'AWA DA KUMA SANIN HALAYYAR MUTANE DA IYA MU'AMALA DA SU, MUN TAƁO ZANGON KARATUNSA A ƘASAR INGILA INDA YA HAƊU DA MUTANE MABANBANTA JINSI, ADDINI, YARE, ƘASA, DA KUMA LAUNI, WANNAN ZANGON CIKE YAKE DA LABARAI MASU BAN MAMAKI, TAUSAYI, DARIYA, DA KUMA DARUSSA MASU YAWA.
Yawan kasancewar matasan Afirka a kafofin sada zumunta na haifar da kiyayya da rashin fahimta da cin zarafi tare da tunzurawa ga tashin hankali a wasu lokutan. Amma ta ya ya za a magance wadannan halayen da ke addabar dandamalin digital da biliyoyin mutane ke amfani da su yau da kullum?
Shirin ya mayar da hankali kan yadda matasa da yawa suka rungumi sana'ar waka musamman wakokin soyayya da ke cin zamani domin baje baiwar da Allah ya yi musu da samun kudin shiga.
Shiri ne da ya kunshi kokarin tashar DW na fadakar da jama'a kan matsalolin sauyin yanayi a kasashen Afirka musamman yadda suke haddasa rikici a tsakanin manoma da makiyaya musamman a arewacin Najeriya.
Shirin na wannan lokaci y agarzaya kasar Kamaru ne, inda ya tattauna da wata fitacciyar masaniyar kimiyyar harhada magunguna.
Matasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa.
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari kan yadda matasa da dalibai ke shiga harkar hakar ma#adinai a jihar Plateau da ke Najeriya.
SHIRIN YATATTAUNA BATUN GWAGWARMAYAR BAKON SHIRIN A RAYUWA DA IRIN KALUBALEN DA HADU DA SHI, WANDA SHINE DALILIN DA YASA YA GANO HANYOYI NA ZAMANI DA ZAI IYA GINA RAYUWARSA YA KUMA DOGARA DA KAN SA, HAKAN YASA YAYIWA MATASA TASIRI SOSAI INDA YA JAWO SU SABODA YA DORA SU A KAN TURBAR SANIN YA KAMATA, MUN TATTAUNA LABARAI MASU TASIRI DA CANZA RAYUWAR MATASA, DA WASU BATUTUWA MASU MAHAMMANCI GA MATSA DA KUMA AL-UMARMU, BABBAN BAKONMU ENG. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA MATASA, KANO, NAJERIYA.
RUMFAR AFRICA PODCAST HAUSA | KASHI NA 22 | TARE DA MATASHI NA MATASA GATAN MATASA, MAI INGANTA RAYUWAR MATASA, TA HANYAR KOYAR DA SU SANA'O'I NA ZAMANI DON DOGARO DA KAI, A WANNAN TATTANAWA A ZANGO NA 2, INDA MUKA TATTAUNA AKAN CIBIYAR ENGAUSA, MANUFAR KAFATA, TSARIN GUDANARWA, HANYOYIN DAUKAR DALIBAI, TSARIN KOYARWA DA ABUBUWAN DA AKE KOYARWA, DA SAURAN BATUTUWA MASU MAHIMMACI. BABBAN BAKONMU ENGR. MUSTAPHA HABU RINGIM, SHUBAGABA KUMA WANDA YA KAFA CIBIYAR ENGAUSA GLOBAL TECH HUB, MAI AIKIN KOYARDA FASAHAR KIRKIRE-KIRKIRE NA ZAMANI GA MATASA, KANO, NAJERIYA. -------- KU BIYO MU A:- FACEBOOK https://www.facebook.com/ADPlusHause INSTAGRAM: ADPlus Hausa (@adplushausa) • Instagram photos and videos DON SAURAREN SAUTI KADAI:- Spotify Podcast RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa • A podcast on Spotify for Podcasters Google Podcast RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa (google.com) Apple Podcasts RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa on Apple Podcasts Castbox: RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa (castbox.fm)
Shirin ya duba yadda matasan Ghana ke fadi tashi wajen mallamar wayar hannu ta iPhone, amma ba don binciken kimiyya da fasaha ba. Ko mene ne dalili?
'Yan Najeriya akalla miliyan 71 na fama da matsanancin talauci a cewar bayanan World Poverty Clock ma'aunin talauci a duniya. Wai ma waye talaka? Mene ne kuma talauci?
Shirin ya yi nazari kan batun yaki da talauci a tsakanin matasa, ta hanyar amfani da kafar Internet.
Shirin ya ya da zango a Jamhuriyar Nijar don duba halin da matasa suka samu kansu a ciki a fannoni daban daban bayan da sojoji suka kawo karshen mulkin Mohamed Bazoum na farar hula
A daidai lokacin da hukumomin tsaro ke cewa suna kokarin kawar da ayyukan ta'addanci a Najeriya, wasu bayanai na cewa yanzu haka kungiyar nan mai suna Ansaru, na zawarcin matasa ne domin mara ma ta baya musamman a yankin Birnin Gwari da ke jihar Kaduna. Abin tambayar shine, lura da girman wannan barazana, shin ko wadanne matakai suka kamata a dauka don hana matasa fadawa tarkon irin wadannan kungiyoyi? La'akari da irin halin da jama'a ke rayuwa a irin wadannan yankuna, anya za su iya juya baya ga bukatar kungiyar ta Ansaru? Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Ko matasan Najeriya ka iya kawo sauyi a fagen siyassar kasar, bayan da aka ji su tsit tun da aka kafa sabuwar gwamnati? Ko kuma dai suna awani yunkuri? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari a kai.
Ko yaya rayuwar 'yan gudun hijira ke gudana musamman ta fannin ilimi? Shirin Dandalin Matasa na wannan lokaci ya yi nazari kan batun ilimi ga 'yan gudun hijirar a Kamaru.
Shirin ya yi nazari kan yadda wani matashi ke taimakon 'yan uwansa matasa samun damarmaki da suka hadar da ayyuka ta kafar Internet.
Shirin na wannan lokaci, ya yi nazari ne kan gajiyar da matasan Najeriya suka ci ko akasin haka a kwanaki 100 na sabuwar gwamnatin kasar karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na jam'iyyar APC.
Mawaka masu tasowa na auna mizanin fikirarsu da kuma isar da sako harma da samun bayanai daga dandazon masoya ta tkafar You Tube. Ko 'yan nanaye na cin moriyar damarmalin dake tattare da wannan fasaha?
Auratayyan da ake yi a wannan zamanin wanda dai aka fi sani da an yi Wuff
Ko kun san sabon taken kasa da aka yi a Jamhuriyar Nijar da ma yadda matasan kasar ke kallonsa? Shirin Dandalin Matasa yaa mayar da hankali a kai.
Shirin Dandalin Matasa ya duba matakin jihar Borno da ke Arewa maso gabashin Najeriya na fara wani yunkuri na gayara dabi'un matasa.
Author Matasa Davis helps us close out Black History Month 2022 with his book Highly Questionable Inspirational Tidbits: The Honorable Professor Rylo G. Gump. Matasa has uniquely created a fictional character named Rlylo G. Gump who delivers life advice mixed with satire. He began using the character when he was invited to his old high school to teach Black History facts. As an author Matasa is fully committed to this character. He even dons a wig and faux mustache on the cover and in videos where the character Rylo shows up. Matasa Davis has one of the more unique genres of books out there. He says his books are perfect for the coffee table, which I agree. I can definitely see them being given out as gifts. Matasa has started the gifting process by adding smiles to the faces of friends, family, and aspiring poets and writers with what he calls his love project. "I don't care if I end up giving away more books than I sell, I did it for the love."~Matasa Da Poet Davis One thing is for sure Matasa's interesting way of delivering Black History will never be dull to the young or old. You can connect with Matasa Davis on all platforms under his social media handle Matasa Da Poet Davis ______________________________________________________________________________________________________________________________________ If you're an author interested in being a guest on Dropping GEMS make sure you're signed up on my email list, so you can be first in the know, when I call out for guests. Visit me www.lamoniquemac.com/contact. Also, I'd like to remind all Indie Authors that Book Marketing doesn't have to remain a mystery. I have a special gift for you called, The Golden Book Marketing Roadmap. You can grab it at bit.ly/goldenroadmap Want to know more about writing, publishing, and marketing your book - Check out GEMS Magazine ----------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------------- If you'd like to see all my books as an Author you can visit my Amazon Author Page or visit my Author website at www.authorLaMoniqueMac.com Thanks for listening. Next week we will talk with author, Matasa Davis about having a book in a unique genre. Until next week GEMS, God Bless --- Send in a voice message: https://anchor.fm/lamonique-mac/message