POPULARITY
Daukacin kasashe 55 dake cikin hukumar kwallon kafar Turai sun kaɗa kuri'ar kin amincewa da shirin sayar da hannayen jarin FIFA, tare da barazanar kauracewa wasannin cin kofin duniyar da za'a gudanar nan gaba. Kasashen sun yi fatali da shirin shugaban FIFA Gianni Infantino na sayar da kashi 20 na hannun jarin kamfanin. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Tsohon Sakatare Janar na hukumar kwallon kafar Najeriya, Hon Sani Ahmed Toro. Latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu...
Wasu sabbin alƙaluma da ƙwararru suka fitar, sun nuna cewa adadin amfanin gonar da ake fitarwa daga Najeriya zuwa ƙasashen ƙetare ya ragu da aƙalla kaso 31 cikin 100, sakamakon yadda ƙasashe musamman na Turai da Asiya ke ƙin karɓar kayayyakin abincin, ciki har da Wake da Zoɓo da dai sauransu. Rahoton dai ya bayyana amfani da magungunan kashe ƙwari fiye da kima, a matsayin ɗaya daga cikin dalilan da ke kan gaba wajen janyowa Najeriya wannan hasara. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Nura Ado Suleimane ya yi da Farfesa Shehu Ado Garki, tsohon shugaban Jami'ar Al-Qalam da ke jihar Katsina, kuma ƙwararre a fannin noma.....
Shirin na wannan mako zai soma ne daga Venezuela inda a yammacin ranar laraba girgiza ƙasa mai karfin maki 7 a ma'aunin celcius ta afkawa arewa maso yammacin ƙasar abin da ya jefa al'umma cikin mawuyacin hali da alhini sakamakon rasa rayuka da dukiyoyi. Alkaluman hukumomi sun ce sama da mutum 900 ne suka rasayukansu kawo yanzu yayin da sama da 4,000 suka jikkata bayaga sama da 50,000 da suka yi ɓatan dabo. Tuni dai Ƙasashe suka fara aike da saƙonni jaje baya ga jami'an agaji don taimakawa a aikin laluben mutanen da girgizar ƙasa ta birne da kuma waɗanda ke cikin mawuyacin hali. A nahiyar Turai kuwa matsanancin zafi ya tilasta dakatar da harakokin yau da kullum a ƙasashe da dama. A wasu birane zafin ya kusa kai maki 40 a ma'aunin Celsuis abin da ya tilsatawa mahukunta fitar da gargaɗi da dakatar da muhimman harakokin yau da kullum. A Faransa, an rufe ɗaruruwan makarantu a ranar Litinin yayin da aka rage lokacin tashin wasu dubbai. A wani labarin kuma, ranar Alhamis da ta gabata al'ummar musulmi mabiya ɗarikar Shi'a a duniya suka gudanar da juyayin tunawa da kisan jikan Annabi Muhammad SAW, da aka yi a garin Karbala na ƙasar Iraqi ta yanzu, kwanakin da ke yiwa laƙabi da Tasu'a da Ashura. A ƙasar Iran wadda itace cibiyar mabiya Shi'a a duniya an gudanar da bikin na wannan rana a cikin yaƙi da kuma rashin jagoran addinin ƙasar Ayatoullah Ali Khamna'ei, wanda ke jagorantar ranakun a kowacce shekara. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Oumarou Sani.
Yau ake cika shekaru 10 da ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar ƙasashen Turai domin cin gashin kan ta wajen gudanar da harkokin mulki da kuma kasuwancin ta ba tare da sanya hannun ƙungiyar EU ba. Bayan share shekaru ana tattaunawa, Birtaniya ta fita a hukumance a ranar 31 ga Janairun 2020. Wannan mataki na Birtaniya ya canza taswirar siyasa, tattalin arziki, da dangantakar kasuwanci ta duniya baki ɗaya Domin duba tasirin wannan mataki da kuma nasarar da za'a ce ƙasar ta samu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abdulhakeem Garba Funtua, mai sharhi kan harkokin siyasar duniya. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako tare da Khamis Saleh ya yi duba kan yadda aka gudanar da wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai tsakanin ƙungiyar PSG da kuma Arsenal, inda PSG ɗin ta samu nasarar lashe gasar a bugun daga kai sai mai tsaron gida bayan da aka ta shi 1-1. Danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin........
Shirin Duniyar Wassani a wannan lokacin yayi duba ne kan yadda aka lashe mafi akasarin gasannin lik-lik na nahiyar Turai, in banda gasar Firimiyar Ingila. Barcelona ta lashe gasar La liga a Spain, a Inter Milan ta lashe gasar Serie A na Italiya, ita kuwa Bayern Munich ta ɗauke kofin Bundesliga na ƙasar Jamus, yayin da PSG ta lashe gasar League 1 ta Faransa. A yanzu haka dai gasar Firimiyar Ingila ce ake dakon jirar ƙungiyar da za ta lashe tsakanin Arsenal da Manchester City, waɗanda kowaccensu ke da ragowar wasanni biyu-biyu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..........
Az adás következő vendégei Kapitány Iván és Turai Barnabás! Kapitány Iván rendező, operatőr és forgatókönyvíró, a hazai kortárs televíziózás és filmgyártás egyik meghatározó alakja. Legismertebb munkái közé tartozik az Üvegtigris társrendezése, valamint olyan nèpszerű sorozatok megalkotása, mint A mi kis falunk, a Gólkirályság, vagy a Beugró improvizációs műsor. Az adás másik vendége, Turai Barnabás tartalomgyártó, influencer, aki leginkább a Síkidegvagyok brand alapítójaként és arcaként vált ismertté.
Najeriya da Morocco sun rattaba hannu kan wata yarjejeniyar shimfiɗa bututun Gas, aikin da zai laƙume kuɗin da yawansu ya kai Dala biliyan 25, kafin ƙarshen wannan shekara. Bayanai sun ce tsawon bututun Gas ɗin da za'a shimfiɗa ya kai kilomita dubu 6,900, wanda zai ratsa cikin Ruwa da Sahara, har ma ya tsallaka zuwa Turai. Kan wannan Shamsiyya Haruna ta tattauna da Dakta Abdullahi Auwal Aliyu, masanin tsaro a Najeriya, domin jin yiwuwar wannan aiki da kuma tasirin da zai yi. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar ta su.................
A makon daya gabata ne aka kammala wasannin zagayen dab dana kusa da na ƙarshe na gasar zakarun Turai, inda Bayern Munich ta cire Real Madrid, Atletico Madrid ita kuma ta doke Barcelona, Arsenal ta fidda Sporting CP, yayinda PSG ita kuma ta samu galaba kan Liverpool. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh...............
Majalisar Ɗinkin Duniya ta bayyana fataucin bayi da aka share ɗaruruwan shekaru ana yi daga Afirka zuwa Turai da Amurka a matsayin ‘'cin zarafin bil Adama mafi girma'' da aka taɓa gani a tarihi. Ƙasashen duniya 123 ne suka kaɗa ƙuri'ar goyon bayan wannan ƙuduri, wasu uku wato Amurka, Isra'ila da Argentina suka ƙi amincewa yayin da wasu ƙasashe 52 suka yi ƙememe ta hanyar rowar ƙuri'unsu. To domin tuni a game da lokacin da aka fara ɗibar bayi daga Afirka da kuma yadda hakan ya shafi ci gaban nahiryar, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da masani tarihi Dr Maman Kassou, malami a jami'ar Andre Salifou da ke Damagaram, ga kuma zantarwarsu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar tattaunawar.
Yau shirin ya mayar da hankali ne dangane gagarumar yarjejeniyar cinikayya mafi girma da ba'a taba ganin irinta ba, da aka cimma tsakanin ƙungiyar Tarayyar Turain ƙasar India. Yarjejeniyar da aka cimma yayin ziyarar da shugabannin Turai suka kai New Delhi na ƙasar India, za ta bada damar kasuwanci mara shinge tsakanin ƙasashe mambobin EU 27 da kuma ƙasar da ta fi yawan jama'a a duniya, waɗanda suka kaɗai suka mamaye kusan kashi 25% na jimillar hada-hadar kasuwancin cikin gida na duniya da kuma cinkayyar mutane biliyan biyu. Domin ko a shekarar 2024 kaɗai, an yi cinikin sama da Euro biliyan 120 a tsakanin ɓangarorin biyu. Masu sharhi na ganin cewa kalaman wannan yarjejeniya da ɓangarorin biyu suka cimma, alaƙa da manufofin Shugaban Amurka, Donald Trump, musamman duba da yadda Tarayyar Turai ke ƙoƙarin faɗaɗa abokan hulɗar kasuwancinta, ba tare da dogaro da Amurka kaɗai ba. Yarjejeniyar dai na nufin cewa daga yanzu, India za ta soke ko kuma zaftare haraji kan hajoji da dama da take shigarwa yankin Turai, da suka haɗa da motoci daga kaso 110% zuwa 10% kachal, matakin da zai shafi kayan abinci da barasa da tufafi da kayan ado da dai sauransu. An dai ƙulla yarjejeniyar ce a daidai lokacin da mafi yawan ƙasashen duniya ke takun-saka da Amurka sakamakon haraji babu ƙaƙƙautawa da Donald Trump ke amfani da shi don tursasawa abokan hulɗa. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Shirin "Al'adunmu na gado" a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya leƙa ne Masarautar Hausawa da ke nahiyar Turai, inda a makon Masarautar ta karɓi baƙuncin Mai Martaba Sarkin Daura Dakta Umar Faruk Umar da ya yi tattaki daga Tarayyar Najeriya, domin halartar bikin karrama Sarkin Hausawan na Turai da kuma naɗin wasu sabbin muƙaman na sarauta da suka shafi sassan nahiyar. Daya daga cikin kalubalen da Hausawa mazauna Turai ke fuskanta, shi ne bacewar harshen Hausa da al'adu a tsakaninsu, sai dai a yayin ziyarar da ya kai wa Sarkin Hausawan Turai da ke birnin Paris Alhaji Surajo Jan Kaɗo, Mai Martaba Sarkin Daura Dakta Umar Faruk Umar, ya yi alkawarin farfaɗo da martabar harshen na Hausa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Muhammad Marzuq Abubakar Ungogo wani hazikin matashin likitan dabbobi ne da yake digirin-digirgir a birtaniya, tare da yin binciken a fanni kwayoyin cututtukan dabbobin da kuma gano dalilan da ke hana wasu magungunan dabbobin aiki da ya kamata su yi. Ya bayyana mana tarihin rayuwarsa da ma yadda aka yi yayi digiri na biyu a Turai da ma ci gaba da digirinsa na uku. Ya tabo batun yadda yake ganin noma da kiwo a kasashe kamar Najeriya.
Bello haifaffen birnin Maiduguri ne amma girman Kano a tarayyar Najeriya, wanda ya ci karo da kalubalen rayuwa a dalilin basirarsa ta waka wanda har korarsa daga gidansu aka yi. Amma maimakon ya saduda, sai ma ya tsalleke kasar zuwa Jamus a tarayyar Turai inda a yanzu haka yake zaune a matsayin mawaki kuma mai koyar da rawai.
A cikin wannan shirin da ke waiwaye kan mahimman labaran wannan makon, za ku ji cewa: Faransa ta jagoranci ƙarin gwamman ƙasashe wajen amincewa da Yankin Falasɗinu a mamtsayin ƙasa ‘Yantacciya a wani yunƙuri na Diflomasiya da ke zama ɗaya daga cikin mafiya girma da aka gani cikin shekaru da dama. Shirin zai kuma waiwayi jawaban wasu daga cikin shugabannin Nahiyar Afrika a zauren babban taron Majalisar Ɗinkin Duniya. Najeriya ta yi fatali da rahoton Amurka da ya zargi mahukuntan ƙasar da gazawa sauke nauyin da ya rataya a wuyansu na aiwatar da ayyukan raya ƙasa da akw warewa maƙudan kuɗaɗe a kasafi duk shekara. Da dai sauran mahimman labarai.
Shirin Al'adunmu na Gargajiya tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya sake waiwayar fagen Waƙa guda daga cikin fannoni masu tasiri a Adabin Harshen Hausa la'akari da gudunmawar waƙoƙin da kuma mawaƙan da ke rera su wajen bunƙasa harshen. Tun cikin makon jiya masana da sauran jama'ar gari ke tofa albarkacin bakunansu akan karramawar da wata Jami'a mai suna European-American University ta yi wa fitaccen mawaƙin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, wanda ta bai wa Digirin Girmamawa na Dakta. Reshen Jami'ar da bayanai a yanar gizo suka nuna cewar hedikwatarta na ƙasar Faransa ne ta yi bikin Karrama mawaƙi Raran ne a Abuja, ranar Asabar, 20 ga watan nan na Satumba, taron da ya samu halartar wasu fitattun mutane. Sai dai Kash! ‘yan sa'o'i bayan bikin da aka yi Jami'ar da ake alaƙanta da Turai da Amurka ta ce ba ta fa san zance ba, domin ba da yawunta aka miƙa wa fitaccen mawaƙin siyasar Digirin na Girmamawa ba, zalika dukkanin mutanen da suka yi iƙirarin alaƙanta kansu da ita ta barranta da su, domin sun yaudari mutane ne da sunanta domin samun damar karɓar na goro a huce. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya yi duba ne kan yadda adawar magoya bayan ƙungiyoyi ke karawa kwallon ƙafa tagomashi. Wasanni da dama ne dai ke samu karbuwa a duniya da suka haɗa da kwallon ƙafa da kwallon kwando da kwallon Cricket da Tennis da dai sauransu, amma kuma kowane wasa na da irin nashi magoya baya da suke matuƙar ƙaunarsa da so a duniya. Bincike ya nuna cewa babu wani wasa da ta fi kwallon kafa magoya baya a duniya, inda aƙalla mutane biliyan 3 da rabi ne ke sha'awar wasan baya ga ƴan kwallon kansu da suka kai miliyan 250, waɗanda hukumomin kwallon ƙafa a duniya FIFA ta yiwa rijista. Hatta a Najeriya nuna sha'awa na magoya baya ba ya misaltuwa, domin babu lungu da sako da wasan bai samu karɓuwa ba musamman ma wasannin nahiyar Turai da ya fi can hankali. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon ya mayar da hankali ne a kan yadda aka fara sabuwar kakar ƙwallon ƙafa a bana a manyan Lig-Lig na sassan nahiyar Turai. Manyan wasannin dai sun haɗa da na Firimiyar Ingila, La Ligar Spain, da kuma gasar Ligue 1 na ƙasar Faransa. Kamar yadda za a ji cikin shirin tare da Khamis Saleh, Liverpool ce ta fara buɗe sabuwar kakar wasa a Firimiyar Ingila inda ta lallasa Bournemouth da ƙwallaye 4-2.
Shan shayi al'ada ce mai tushe da ta yadu a tsakanin al'umomi mabanbanta a fadin duniya.
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya mayar da hankali kan wasanni da ke gudana a lokacin hutu, ta yadda manyan ƴan wasa daga lig lig na Turai da sauran nahiyoyi ke komawa gida don doka wasannin sada zumunta a irin wannan lokaci, lamarin da ke nishaɗantarwa da kuma ƙara danƙon alaƙa tsakanin manyan ƴan wasan da masu tasowa. A cikin shirin zakuji tattaunawa da masana a fannin na wasanni da kuma tsaffin ƴan wasa game da muhimmancin irin waɗannan wasanni na sada zumunta. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman, ya yi bitar wasu daga cikin labaran da suka fi ɗaukar hankali a makon da muka yi bankwana da shi, musamman yunƙurin da manyan ƙasashen Yammacin Turai suka yi na neman warware rikicin Isra'ila da Iran ta hanyar Diflomasiyya, ganin yadda rikicin ya shiga mako na biyu. Haka nan shirin ya yi bitar nasarar da rundunar sojin Najeriya ta sanar da samu wajen kashe dubban ƴan ta'adda tare da kuma ceto wasu dubban mutanen daga hannun miyagun. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.............
Karon farko a tarihi, ƙungiyar Paris Saint Germain ta Farnasa ta yi nasarar lashe kofin gasar Zakarun Turai ta wannan kaka bayan da ta doke Inter Milan ta Italiya, inda ta zama ta biyu da ta taɓa cin wannan kofidaga Faransa. Wani abin lura a game da wannan wasa, shi yadda PSG ta lallasa abokiyar karawarta da ci 5 da banza.Me za ku ce a game da wannan nasara da PSG ta samu?Ko meye ra'ayoyinku a game da yadda gasar ta Zakarun Turai ta wannan kaka ta gudana?
Shirin 'Duniyar Wasanni' a wannan makon ya yi duba ne kan wasan ƙarshe na gasar zakarun Turai da aka yi a ƙarshen mako tsakanin PSG ta Faransa da kuma Inter Milan, inda PSG ta samu nasarar lashe gasar bayan da ta zazzaga wa Inter Milan ƙwallaye biyar. Wannan ne dai karon farko da PSG ta lashe wannan kofi, kuma karo na farko da wata ƙungiya daga Faransa ta lashe shi tun bayan Marseille a shekarar 1993.Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Khamis Saleh............
Néha kitekintünk a sportok és életmód témákból, most pedig Turai Barna látogatott el hozzánk! Egy kicsit megismertük őt is, de betekintést engedett a Márkó és Barna Síkideg podcastbe és a MIVANAVELED SHOW-ba is. Tartsatok velünk most is! Műsorvezető: Réthelyi Balázs, Takács Áron Vágás & Fotó & Grafika & Főcím: Reskó Barnabás, Kovács Gergely, Longauer András --------------------------------------------------- LEGYÉL RÉSZESE A TRIBÜN SZTORINAK! Támogass minket! ❯ https://heyplease.live/tribun YOUTUBE --------------------------------------------------- Tribün Podcast ❯ https://www.youtube.com/@tribun.podcast PODCAST --------------------------------------------------- Tribün Podcast: Spotify ❯ https://bit.ly/spotify_tribunpodcast Apple Podcast ❯ https://bit.ly/applepodcast_tribunpodcast SOCIAL --------------------------------------------------- Facebook ❯ https://www.facebook.com/tribun.podcast Instagram ❯ https://instagram.com/tribun.podcast TikTok ❯ https://www.tiktok.com/@tribunpodcast Balázs Instagram ❯ https://www.instagram.com/rethelyi.balazs —————- A műsort a Hit Rádió és az Ultrahang támogatta. További támogatóink: - Social Fusion - Greg Design #tribunpodcast
A Laraba 9 ga watan Afrilu, sabon harajin da ya kama daga kashi 10 zuwa sama, da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙaba wa ƙasashen Afirka zai fara aiki, bayan da harajin da ya shafi sauran ƙasashe ya soma aiki a ranar 5 ga watan na Afrilu. Tun cikin makon jiya ne dai matakin na Trump ya soma tasiri a kasuwannin Turai da Asiya, a yayin da ƙasashen Afirka suka shiga zulumi dangane da makomarsu.Don jin tasirin da sabon harajin na Amurka zai yi a kan tattalin Arzikin arziƙin ƙasashen Afirka, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dr Ƙasim Garba Kurfi.A latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar zanatawar.
A yayinda aka cika shekaru 3 cif da faro yaƙi tsakanin ƙasashen Rasha da Ukraine maƙwabtan juna, dukkanin ɓangarorin biyu sun tafka gagarumar asara marar misaltuwa a wannan ɗan tsakani kama daga Sojojinsu da ke fagen daga da kuma kayakin more rayuwa da kowacce ta lalatawa ƴar uwarta. A baya-bayan nan anga yadda shugaban Amurka Donald Trump ke ƙoƙarin kawo ƙarshen wannan yaƙi ta hanyar tuntuɓar Vladimir Putin na Rasha a wani yanayi da tuni aka faro taron tattaunawa kan kawo ƙarshen wannan yaƙi a Saudiya kodayake batun bai yiwa ƙasashen Turai daɗi ba, ganin yadda basu samu goron gayyata a tattaunawar ba, haka zalika itama Ukraine.Dangane da wannan dambarwa ne kuma Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba Funtua masanin siyasar ƙasashe ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar...
A makon da ya gabata ne Hukumar Kula da Kwallon Ƙafar Turai UEFA, ta fitar da jadawabin yadda wasannin zagayen ƴan 16, na gasar zakarun Turai zai gudana. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh..........
Shirin ''Duniyar Wasanni'' tare da Khamis Saleh a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda matsalolin alƙalanci ke ƙoƙarin yin illa ga gasar La liga guda cikin manyan lig-lig biyar da aka fi ji da su a nahiyar Turai, la'akari da irin zaratan ƙungiyoyi da kuma ƴan wasa dama masu horaswar da ke fafatawa a cikinta tsawon lokaci. A bana, salon alƙalanci a gasar ta La Liga na ɗaukar hankali, musamman ganin yadda alkalai ke bayar da katin gargaɗi da kuma na kora babu ƙaƙƙautawa, alal misali anga yadda a wasanni 23 zuwa 24 da ƙungiyoyin da ke fafatawa a gasar suka yi a wannan kaka, an bada kafin gargadi sama da dubu daya da 136, sai kuma na kora.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin......
Shirin Duniyar Wasanni a wannan mako ya yi duba kan gasar zakarun Turai da aka kammala wasannin rukuni. A ranar larabar makon da ya gabata ne dai aka kallama wasanni rukuni na gasar zakarun Turai, wacce ita ce karo na 70 tun bayan faro gasar kuma karo na 33 bayan sauyawa gasar suna, sannan kuma wannan ne karo na farko da aka faro sabuwar gasar da aka sauya mata fasali.Latsa alamar sauti domin sauraren shirin....
Reklám, manipuláció és értékteremtés a közösségi médiában - Molnár Janka Sárával, Schumachet Vandával, Szabó Bélával és Turai Barnával beszélgettünk.
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan mako tare da Ƙaribullah Abdulhamid Namadobi kamar ko yaushe ya yi duba kan muhimman labaran da suka faru a makon da muke shirin bankwana da shi, ciki kuwa har da batun matsalar wutar lantarkin da yankin Arewacin Najeriya ya yi fama da shi, sai kuma shirye-shiryen tunƙarar zaɓen Amurka da ke tafe a makon gobe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin wanda ya taɓo ɓangarori daban-daban na duniya kama daga Afrika da nahiyar Turai, Asiya da kuma tashe-tashen hankulan da ake fama da su a sassan duniyar musamman gabas ta tsakiya.
Orbán Ráhel elmondta, mi volt a baj a turai kastéllyal, és miben fejlődhetne a budapesti turizmus Telex 2024-10-20 14:46:23 Gazdaság Szálloda Turizmus Orbán Ráhel Orbán Viktor lánya szerint a magyar főváros jól áll szállodák terén, viszont rendezvényhelyszínekből nincs elég. Kovács Zoltán: Kommunikációs trükk Zelenszkij győzelmi terve 24.hu 2024-10-20 11:01:20 Belföld Volodimir Zelenszkij Szuverenitás Kovács Zoltán Az államtitkár szerint az uniós csúcson frontális támadás zajlott a magyar szuverenitás ellen. Másodfokon is visszautasították K. Endre kegyelmi dokumentumainak megismerését Index 2024-10-20 15:00:00 Belföld A párt törvényjavaslatot nyújt be, hogy legyenek nyilvánosak az államfő kegyelmi határozatai. Elszomorító adatok jöttek a nyugdíjakról: jobb, ha előre felkészülsz Portfolio 2024-10-20 11:15:00 Gazdaság Nyugdíj UBS Elgondolkodtató jelentést tette közzé a UBS a napokban, ebben azt nézték meg, hogy elegendő-e valakinek csak egy vállalati nyugdíjprogramban részt vennie (ilyen sajnos már nincs Magyarországon), vagy szükség van-e extra megtakarításra is ahhoz, hogy nyugdíjas korában ne nélkülözzön. Sajnos a számok azt mutatják, kevés olyan hely van a világon, ahol Új elnöke van a világ negyedik legnépesebb országának Privátbankár 2024-10-20 13:36:03 Külföld Indonézia Beiktatták hivatalába vasárnap Prabowo Subianto megválasztott indonéz elnököt, valamint alelnökét, Gibran Rakabuming Rakát, aki a távozó elnöknek, Joko Widodónak a legidősebb, 37 éves fia. A háborúban maximálisan Oroszországot támogató Georg Spöttlét "munkaebéden" fogadta Szijjártó Péter 444.hu 2024-10-20 12:08:21 Belföld háború Szijjártó Péter UFO A Pesti Srácok főmunkatársát az orosz védelmi minisztérium elvitte a Donbászba, járt Csecsenföldön, és még az UFO-k is megkörnyékezték. Havi két koktél ára fiatalon sokat érhet nyugdíjas éveink alatt vg.hu 2024-10-20 14:26:17 Belföld Interjú Nyugdíj Mihályi Folyamatosan növekszik az egészségpénztárakba befizető tagok száma – mondta a Világgazdaságnak adott interjújában Mihályi Dávid. Baby Benz másképp: 7. generációnál tart a gyerek Merci Autónavigátor 2024-10-20 15:01:00 Autó-motor Generáció 1996-ban látott napvilágot az első Bobby-Benz, ami egy SLK modellt mintázott. Annak két további generációja következett 2004-ben és 2008-ban, majd Új szabály jön: óvatosan a hüvelykujjal! Vezess 2024-10-20 11:47:52 Autó-motor Autópálya Dánia Hogy kevesebb legyen a ráfutásos baleset az autópályákon, új módszerrel figyeltetnék a követési távolságot a dán autósokkal. Lehetnek még ebből félreértések. Gyilkosokat és más bűnözőket enged a saját lakosságára a német kormány HírTV 2024-10-20 11:06:05 Külföld Németország Migráció Bevándorlás OLAF Egy kislányát gyászoló édesapa lehetőséget kapott arra, hogy élő adásban nyissa fel Olaf Scholz német kancellár szemét a migránsbűnözéssel kapcsolatban. A mindennapi uborkafogyasztás előnyei Magyar Hírlap 2024-10-20 16:58:11 Életmód C-, E- és B-vitamint, valamint fontos ásványi anyagokat, köztük káliumot, kalciumot és magnéziumot tartalmaz. Félrepontozott meccsek az UFC-ben: bunda vagy bénázás? Büntető.com 2024-10-20 12:46:56 Foci Korrupció UFC MMA A küzdősport-rajongók számára túlontúl is ismerősek a félrement bírói döntések. Nincs ez másképp a világ legnagyobb MMA-promóciójában, az UFC-ben sem, ahol időről időre előfordulnak hajmeresztő félrepontozások. Mi állhat ezek hátterében, a pontozóbírók inkompetenciája, a pontozási rendszer hiányosságai – vagy esetleg korrupció? Szoboszlai különleges mezét, amiben ma este játszik, senkinek sem adhatja oda Magyar Nemzet 2024-10-20 14:11:31 Foci Szoboszlai Dominik Liverpool Premier League Chelsea A Premier League 8. fordulójában a Liverpool a Chelsea csapatát fogadja. Jövő héten elérhetjük a 20 fokot Kiderül 2024-10-20 13:41:44 Időjárás Bár a naptár szerint egyre inkább a tél felé kellene tartanunk, a hőmérséklet még néhány fokkal emelkedik is a jövő hét folyamán. A további adásainkat keresd a podcast.hirstart.hu oldalunkon.
Orbán Ráhel elmondta, mi volt a baj a turai kastéllyal, és miben fejlődhetne a budapesti turizmus Telex 2024-10-20 14:46:23 Gazdaság Szálloda Turizmus Orbán Ráhel Orbán Viktor lánya szerint a magyar főváros jól áll szállodák terén, viszont rendezvényhelyszínekből nincs elég. Kovács Zoltán: Kommunikációs trükk Zelenszkij győzelmi terve 24.hu 2024-10-20 11:01:20 Belföld Volodimir Zelenszkij Szuverenitás Kovács Zoltán Az államtitkár szerint az uniós csúcson frontális támadás zajlott a magyar szuverenitás ellen. Másodfokon is visszautasították K. Endre kegyelmi dokumentumainak megismerését Index 2024-10-20 15:00:00 Belföld A párt törvényjavaslatot nyújt be, hogy legyenek nyilvánosak az államfő kegyelmi határozatai. Elszomorító adatok jöttek a nyugdíjakról: jobb, ha előre felkészülsz Portfolio 2024-10-20 11:15:00 Gazdaság Nyugdíj UBS Elgondolkodtató jelentést tette közzé a UBS a napokban, ebben azt nézték meg, hogy elegendő-e valakinek csak egy vállalati nyugdíjprogramban részt vennie (ilyen sajnos már nincs Magyarországon), vagy szükség van-e extra megtakarításra is ahhoz, hogy nyugdíjas korában ne nélkülözzön. Sajnos a számok azt mutatják, kevés olyan hely van a világon, ahol Új elnöke van a világ negyedik legnépesebb országának Privátbankár 2024-10-20 13:36:03 Külföld Indonézia Beiktatták hivatalába vasárnap Prabowo Subianto megválasztott indonéz elnököt, valamint alelnökét, Gibran Rakabuming Rakát, aki a távozó elnöknek, Joko Widodónak a legidősebb, 37 éves fia. A háborúban maximálisan Oroszországot támogató Georg Spöttlét "munkaebéden" fogadta Szijjártó Péter 444.hu 2024-10-20 12:08:21 Belföld háború Szijjártó Péter UFO A Pesti Srácok főmunkatársát az orosz védelmi minisztérium elvitte a Donbászba, járt Csecsenföldön, és még az UFO-k is megkörnyékezték. Havi két koktél ára fiatalon sokat érhet nyugdíjas éveink alatt vg.hu 2024-10-20 14:26:17 Belföld Interjú Nyugdíj Mihályi Folyamatosan növekszik az egészségpénztárakba befizető tagok száma – mondta a Világgazdaságnak adott interjújában Mihályi Dávid. Baby Benz másképp: 7. generációnál tart a gyerek Merci Autónavigátor 2024-10-20 15:01:00 Autó-motor Generáció 1996-ban látott napvilágot az első Bobby-Benz, ami egy SLK modellt mintázott. Annak két további generációja következett 2004-ben és 2008-ban, majd Új szabály jön: óvatosan a hüvelykujjal! Vezess 2024-10-20 11:47:52 Autó-motor Autópálya Dánia Hogy kevesebb legyen a ráfutásos baleset az autópályákon, új módszerrel figyeltetnék a követési távolságot a dán autósokkal. Lehetnek még ebből félreértések. Gyilkosokat és más bűnözőket enged a saját lakosságára a német kormány HírTV 2024-10-20 11:06:05 Külföld Németország Migráció Bevándorlás OLAF Egy kislányát gyászoló édesapa lehetőséget kapott arra, hogy élő adásban nyissa fel Olaf Scholz német kancellár szemét a migránsbűnözéssel kapcsolatban. A mindennapi uborkafogyasztás előnyei Magyar Hírlap 2024-10-20 16:58:11 Életmód C-, E- és B-vitamint, valamint fontos ásványi anyagokat, köztük káliumot, kalciumot és magnéziumot tartalmaz. Félrepontozott meccsek az UFC-ben: bunda vagy bénázás? Büntető.com 2024-10-20 12:46:56 Foci Korrupció UFC MMA A küzdősport-rajongók számára túlontúl is ismerősek a félrement bírói döntések. Nincs ez másképp a világ legnagyobb MMA-promóciójában, az UFC-ben sem, ahol időről időre előfordulnak hajmeresztő félrepontozások. Mi állhat ezek hátterében, a pontozóbírók inkompetenciája, a pontozási rendszer hiányosságai – vagy esetleg korrupció? Szoboszlai különleges mezét, amiben ma este játszik, senkinek sem adhatja oda Magyar Nemzet 2024-10-20 14:11:31 Foci Szoboszlai Dominik Liverpool Premier League Chelsea A Premier League 8. fordulójában a Liverpool a Chelsea csapatát fogadja. Jövő héten elérhetjük a 20 fokot Kiderül 2024-10-20 13:41:44 Időjárás Bár a naptár szerint egyre inkább a tél felé kellene tartanunk, a hőmérséklet még néhány fokkal emelkedik is a jövő hét folyamán. A további adásainkat keresd a podcast.hirstart.hu oldalunkon.
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon ya duba yadda wasu manyan jami'o'i a Najeriya ke neman tallafin ƙasashen da suka ci gaba kan yadda za a inganta ƙirƙirarriyar fasaha ta AI. Tuni kuma suka gabatar da wannan buƙata tasu a wajen taron da ƙungiyar bunkasa ilimi ta ƙasashen Turai kan shirya duk shekara, inda a wannan shekara Faransa ta karbi baƙuncin irin wannan taro da ya samu halartar jami'oi 6 da aka zabo daga Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Shamsiyya Haruna.......
Wani masani ɗan jihar Bornon Najeriya Dr Aliyu Dala ya danganta ambaliyar da ta mamaye akasarin birnin Maiduguri da sakacin jami'an gwamnati. Dr Dala wanda ke cikin ƙungiyar ƙwararrun ƴan Arewacin Najeriya mazauna Turai ya ce sun yi nazari akan matsalar ambaliyar kuma sun gabatar da rahoto a kan matakan da ya dace a dauka, cikin su harda na Maiduguri amma babu abinda aka yi a kai. Ku latsa alamar sauti don jin yadda tattaunawarsu ta gudana da Bashir Ibrahim Idris.....
Shirin a wannan makon zayyi duba ne kan sauye-sauyen da a Ka samu a gasar cin kofin zakarun turai.A makon da ya gabata ne dai hukumar kula wasannin kwallon kafar Turai UEFA ta gudanar da hadin yadda wasanin rukuni na gasar zakarun Turai karo na 70 zai gudana, ganin cewa a wannan karon an samu sauye-saye da dama a gasar. Kadan daga cikin sauye-sauyen da aka samu sun hada da kara yawan kungiyoyin da ke fafatawa a wannan gasa daga 32 zuwa 36.Har illa yau, a wannan sabon tsarin hukumar ta sauya tsarin rukuni da a baya ake amfani da shi, in da a yanzu tazo da tsarin da ke kama da na lik-lik, inda kungiyoyi za su buga wasanni takwas maimakon 6 a matakin farko Kuma dukkanin kungiyoyin zasu kasance a teburi daya, sannan kungiyoyi 8 da suka fi yawan maki ne zasu wuce mataki na 16, wadanda suka kare daga mataki na 9 zuwa na 24 zasu sake neman gurbin ci gaba da zama a gasar sai Kuma daga 25 zuwa na 36 zasu koma gida ma'ana an yi waje rod da su.
Shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya taɓo batun sake dawo da alaka da aka yi tsakanin Najeriya da Nijar, da yadda aka samu karuwan basukan da kasashen Afrika ke ciwowa daga China da kuma batun neman sanyawa wasu ministocin Isra'ila takunkumi da ƙungiyar tarayyar Turai ta nema mambobinta su yi. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh....
Wakilan ƙasashe 28 sun gana da mahukuntan Libya kan hanyar da za su bi wajen dakile matsalar kwararar dubban bakin hauren da ke tsallaka Teku don shiga nahiyar Turai. A shekarun baya bayan nan Libya ta zama babbar cibiyar da ‘yan ci rani daga Afrika ke bi wajen tsallaka teku zuwa Turai, inda alkaluma suka nuna cewar, daga farkon wannan shekara zuwa 5 ga watan Yulin da muke ciki, ‘yan cirani kimanin dubu 14 da dari 755 suka isa Italiya daga Libyan.Me ya sa wannan matsala ta kwararar yan ci rani daga Afrika zuwa Turai taki ci taki cinyewa duk da matakan da ake ɗauka?Ta yaya za a warware wannan matsala?Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda gasar cin kofin Nahiyar Turai ci gaba gaba da bada mamaki, ganin yadda kananan kasashe ke doke manyan da suka yi suna a bangaren kwallon kafa a duniya. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan yadda gasar Turai wato Euro 2024 ke gudana a kasar Jamus. gasar Euro, wacce hukumar kula da kwallon kafar Turai ke shiryawa duk bayan shekaru 4. Shirin ya yayi waiwaye kan tarihin ita wannan gasa da kuma irin wainar da ake toyawa a gasar da yanzu haka ke gudana. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon, ya maida hankali ne kan wasan karshe na gasar zakarun Turai wanda kungiyar Real Madrid ta lashe karo na 15 a tarihi, bayan doke Brussia Dortmund, abunda ya maida ita kungiyar data fi kowwacce nasarar dauke wannan kofi mafi girman dearaja a Turai. Gabanin wasan dai ana ganin da wahala Madrid din ta iya samun nasara lura da yadda Dortmund ta zo matakin wasannan na karshe, duk kuwa da cewar tarihin Madrid din na nuna tafi iya lashe kofin data sha wahalar zuwa wasan karshe.Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.....
Shirin a wannan mako shirin ya yi sharhi ne kan yadda aka kammala gasar La liga da wasan karshe na kofin FA da sauran abubuwan da suka faru a karshen wannan mako. Haka nan shirin ya yi tsokaci game da babban wasan da za a iya cewa ya rage a nahiyar Turai a wannan kaka wato wasan karshe na gasar Zakarun nahiyar da za ayi tsakanin Real Madrid da Borussia Dortmund. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikken shirin tare da Khamis Saleh.....
Kungiyar tarayyar Turai da Amurka sun gargadi Isra'ila a shirin da take yi na kai hari Rafah, duk da cewa alamu sun nuna cewa kasar bata da shirin dakatar da kudurin nata. Danna alamar saurare don jin cikakkiyar tattaunawar tare da Bashir Ibrahim Idris
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai su ka gudana. A makon da ya gabata ne dai aka kammala wasannin zagayen, inda aka fafata a wasanni 4. Dortmund da aris Saint-Germain da Bayern Munich da Real Madrid ne suka kaiga wasan kusa da na karshe a gasar ta bana. A yanzu Bayern Munich zata fafata da Real Madrid ita kuwa Borussia Dortmund ta kara Paris Saint-Germain.Ku letsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......
Shirin Al'adun Gargajiya na wannan makon ya ziyarci masarautar Sarkin Hausan Turai Alhaji Surajo Jankado Labbo da ke kasar Faransa, inda Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi kan wasu batutuwa da suka shafi Hausawa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa........
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda wasannin matakin kwata finals na gasar zakarun Turai za su gudana. A ranar Juma'ar da ta gabata ce dai hukumar kula da wasan kwallon kafar Turai UEFA ta hada yadda kungiyoyi 8 da suka yi saura a gasar zakarun Turai z asu kara da junanansu. Tsohon kyaftin din Najeriya wanda kuma ya taba lashe gasar da kungiyar Chelsea Mikel John Obi ne ya jagoranci hada yadda kungiyoyin za su kara da juna. Arsenal za ta fafata da Bayern Munich, Atletico Madrid za ta kece raini da Borussia Dortmund, Real Madrid ta kara da Manchester City ya yin da Paris Saint-Germain za ta kara da Barcelona.Ku letsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh.......
Daya daga cikin matsalolin da suka addabi nahiyar Turai a wannan lokaci, shine batun bakin haure, ganin yadda matasa daga nahiyar Afirka ke tafiya mai hadari cikin kwale kwale da zummar zuwa nahiyar, abinda ke kai ga rasa rayuka da dama. Dangane da wannan matsala da kuma matakan da magabata ke dauka wajen fadakar da al'umma illar irin wannan tafiya, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Sarkin Hausawa Turai Alhaji Sirajo Jankado a fadarsa da ke kasar Faransa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar tasu......
SHIRIN YA TATTAUNA BATUN AIKIN JARIDA TSAKANIN NAHIYAR AFRIKA DA NAHIYAR TURAI, YANAYIN CIGABA DA GUDANAR DA AIKIN JARIDA, ALAKAR DAN JARIDA DA MUTANEN GARI DA MAHUKUNTA, KA'IDOJIN AIKIN JARIDA, SHIN ALFARMA DA SANAYYA SUNA DA TASIRI A AIKIN JARIDA A NAHIYAR TURAI? DA SAURAN BAUTUWA MASU ALAKA DA SHIRIN, TARE DA BABBAN DAN JIRADA MA'AIKACI A GIDAN RADIO DW HAUSA DAKE JAMUS A NAHIYAR TURAI
Egyszer egy kávézóban az mondta neki egy lány, miután végighallgatta a vele készült beszélgetést, hogy figyelj, csináltál egy Insta oldalt, és ennyi? Mármint ahhoz, hogy felfigyeljenek rá... Nos, az a bizonyos oldal aligha lenne elegendő, és Turai Barnabás el is mondja az Index Sunday Brunch műsorában, miért is érdekes ő. Vagy nem mondja el? A műsorból kiderül. Aki kérdez: Puskás-Dallos Bogi.
Welcome to the 44th Episode of the #100MasterCoaches Show. In this episode, Mel interviews Leda Turai, MCC. Leda is a Master Certified Coach with more than 20 years of international work experience in profit and non-profit organizations, and academic settings. As a leadership and executive coach, OD consultant, and director of boards, she has supported many companies in implementing important changes and achieving sustainable business results. Leda is a leadership and executive development partner and founder at UAB L-CON Global, a partner trainer at Coaching Development (London), and at the Professional Effectiveness Management Institute (China). She has conducted research in the field of human resource development and corporate coaching and revealed those factors, which make various types of leadership approaches and coaching interactions effective and sustainable. In 2015, Leda became a partner at the Management Institute of Finland, and from 2017 she has been the Head of the Leadership Module at the ISM Executive School EMBA program, where she is still working with C-suite leaders in individual and group settings. She has received one of the highest presidential awards, Knight's Cross of the Order of Merit of the Republic of Hungary, served as Chair of the ICF Global Board in 2016, and in 2020 she was awarded the title of “101 Most Fabulous Coaching Leaders” by the World Coaching Congress. Desire to become an ICF Certified Coach like Leda? Begin your journey at Catalyst Coach today! www.catalystcoach.live