POPULARITY
Zainab Ibrahim is a family mediator who works for the Iraqi Welfare Association. She has a long and distinguished career in social work, and has dedicated her life to helping others. In this episode of the podcast, Zainab talks about her journey of volunteering, and how it has led her to where she is today. She shares her insights on family mediation, and offers advice to those who are struggling with conflict in their own families. Zainab's story is an inspiration to us all, and her passion for helping others is truly contagious.
In this episode, Zainab Ibrahim and Godwin Oneacholem provided insights into the concept of whistleblowing and its implementation in the Nigerian context. They explored ways to safeguard whistleblowers and described how to blow the whistle anonymously using the CORA whistleblowing tool.
In this episode, we chat to the extraordinary Zainab Ibrahim, an Emirati parenting coach from mamaslearn, about conscious parenting. We dive into its meaning, struggles and beauty. We also discuss the messaging around conscious parenting and some of the factors that lead to its misunderstanding.Ranim Kaddoura on InstagramLeague of Extraordinary Women on InstagramMamaslearn on Instagram
In Todays episode, I interview conscious parenting coach Zainab Ibrahim as she be tackles the ever-feared toddler tantrums and how to navigate them though conscious parenting. Zainab is the first Emirati Parenting Coach and the founder of Mamas Learn. Her journey began after she graduated from Manchester School of Architecture with a Bachelor's degree in Architecture. She went from designing spaces for the Youth in the UAE, to creating a company that guides parents into designing their own parenting journey. As the eldest of her siblings, she grew up as a mama at heart and found her true passion of advocating Conscious Parenting after becoming a mama herself. At Mamas Learn, Zainab works with parents through their day-to-day struggles with a research-based approach that invites parents into understanding their children and breaking the cycle of traditional parenting.Zainab refers to Dan Siegel's book The Whole-Brain Child during her talk, if anyone would like to give it read here is the link:https://drdansiegel.com/book/the-whole-brain-child/If anyone would like to reach out to Zainab for a consultation, she can be contacted via her Instagram page @mamaslearn
In this episode, Zainab Ibrahim and Emmanuel Ayogu discuss the effects of corruption and its impacts on the growing population of Persons with Disabilities. They also explore how discrimination against Persons with Disabilities in Nigeria makes them vulnerable to corruption.
Here, Zainab Ibrahim and Efua Elens-Edeh explored the role of Nigeria's civil society as a bridge between government and the citizens and discussed how the shrinking civic space is impeding civil society function in Nigeria.
Shirin rayuwata na wannan makon tare da Zainab Ibrahim, ya tabo yadda dabi'ar rawa a matsayin sana'a ke gamuwa da kalubale tsakanin al'ummar Hausawa.
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari kan cutar hanta da ke illa ga al'ummar duniya, yayin da alkaluman hukumomi ke cewa, akalla mutane fiye da miliyan 250 ke dauke da cutar a duniya.
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne dangane da matakin shugaban Najeriya Mohammadu Buhari kan janye shirin sakarwa majalisun jihohi da bangaren shari'a mara, mako guda bayan sanya hannu akan dokar da zata tabbatar da hakan, bayan ganawa da shugaban ya yi da tawagar Gwamnonin kasar wadanda ke adawa da shirin, duk kuwa da farin cikin da ‘yan Najeriya suka bayyana a kan matakin.
Shirin ra'ayoyin ku masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna matakin Majalisar Dattawan Amurka na kada kuri’ar kin amincewa da matakin kiran masu bada shaida da kuma tattara sabbin hujjoji dangane da tsige shugaban kasar Donald Trump. Ana ganin matakin da Majalisar Dattawan mai rinjayen ‘yan Jam’iyar Republican ta dauka, zai kai ga wanke Trump daga zarge-zargen amfani da karfin ikonsa ta hanyar da ba ta dace ba. Tuni Majalisar Wakilan kasar ta tsige shugaban daga karagarsa.
Shirin lafiya jari ce na wannan lokaci zai mayar da hankali kan matsalolin da suka shafi kiwon lafiya da hanyoyin kare kai daga kamuwa da cuttutuka masu barazana ga rayuwa a yau da kullum. Zainab Ibrahim ta duba wasu daga cikin matsaloli da suka jibanci kiwon lafiya a cikin wannan shiri.
Shirin Lafiya Jari ce tare da Zainab Ibrahim a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda masu fama da cutar Noma wadda ke farka wani bangare na fuskar mutum suka fara samun tagomashi a Najeriya.
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim,ya tattauna kan yawaitan hare-haren ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali, wanda ake ganin ya hallaka dakarun Mali sama da 100, duk kuma da cewa akawi dakarun G5 Sahel da na kasashen waje a kasar.
How can using the phrase Happy Families actually hurt women and set feminism back? Jayanthi Kuru-Utumpala and Zainab Ibrahim from Chrysalis--a CARE affiliate in Sri Lanka--tell us lessons learned from the EMERGE project engaging men and boys, and working with feminist groups. Some key lessons: let local groups take the lead, engage with respect and humility, and pay attention to your wording. Concepts need to translate not just in language, but also in ideology. Also check out the paper on working with social movements, and how we can improve women's rights by taking a back seat.
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya tattauna ne kan yadda Asibitin Koyarwa na Malam Aminu Kano da ke jihar Kano ta Najeriya, ya yi nasarar yi wa mutane sama da 50 dashen koda ba tare da taimakon wasu likitoci daga kasashen waje ba.
Ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya tattauna kan matakin babban bankin Najeriya CBN na karin harin masu ajiya da kuma fitar da kudin a bankunan kasar.
Shirin lafiya jari ce tare da Zainab Ibrahim ya tabo kalubale, illolin da kuma hanyoyin magance cutar yanar Ido ta Glacoma. A yi saurare lafiya
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon tare da Zainab Ibrahim ya yi nazari ne kan ta'ammuli da miyagun kwayoyi a yankin Niger Delta da ke kudancin Najeriya.
Shirin lafiya jari ce a wannan mako tare da Zainab Ibrahim ya tabo kalubale da kuma tasirin wayar da kan jama'a kan cutar HIV Aids. A yi saurare lafiya.
Shirin ra'ayoyin ku masu saurare na wannan ranar tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne kan matakin shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron kan shirin rufe tashoshin samar da makamashin nukiliyar kasar 14 daga cikin 58 da suke da shi nan da shekarar 2035.
Kamar yadda watakila kuka ji a labaran duniya, bayan kwashe tsawon watanni na kokarin cimma yarjejeniya, yanzu haka Kungiyoyin Kwadagon Najeriya sun cimma matsaya da gwamnatin kasar kan mafi karancin albashin ma’aikata. Menene ra’ayoyinku kan tsawon lokacin da aka dauka na cece-kuce tsakanin bangarorin biyu kan wannan batu? Ko kuna ganin cewa, shugaba Buhari zai amince da dogon yajin aiki a dai dai lokacin da zabe ke karatowa? Shin kuna ganin yajin aiki na taka muhimmiyar rawa wajen magance wasu matsalolin rayuwa a kasashe daban-daban. Kan wannan al’amari shirin Ra’ayoyin ku masu sauraro ya baku damar tofa albarkaci a wannan rana kamar yadda Zainab Ibrahim ta gabatar.