Podcasts about shiga

Prefecture of Japan

  • 117PODCASTS
  • 482EPISODES
  • 21mAVG DURATION
  • 5WEEKLY NEW EPISODES
  • Aug 17, 2026LATEST
shiga

POPULARITY

20192020202120222023202420252026


Best podcasts about shiga

Latest podcast episodes about shiga

Wasanni
Manyan kalubalen da tawagogin ƙwallon ƙafar Najeriya ke fuskanta a harakar wasanni

Wasanni

Play Episode Listen Later Aug 17, 2026 10:03


Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Shamsiyya Haruna ya yi duba ne kan irin koma bayan da ake gani na faruwa a tsakanin tawagogin kwallon kafar Najeriya, kama daga bangaren mata mata da maza, har ma da yan wasa masu tasowa. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.....

Bakonmu a Yau
Tattaunawa kan darusan aka koya daga zaɓen gwamnan Osun

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Aug 17, 2026 3:45


A Najeriya, Gwamnan mai ci kuma ɗan takarar jam'iyyar Accord Ademola Adeleke  ya lashe zaɓen jihar Osun da aka gudanar ranar Asabar da sama da kuri'u dubu 511, yayin da abokin karawarsa na APC mai mulkin ƙasar Bola Oyebamiji ya zo na biyu da banbancin kuri'u 66,252. Kafin ranar zaɓen dai an fuskanci dambarwar siyasa da rikece-rikece da suka yi sanadin mutuwar kusan mutum 40. Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar da Ahmad Abba ya yi da Farfasa Kamilu Sani Fage, masanin siyasa kan zaɓen..

Muhallinka Rayuwarka
Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Aug 8, 2026 20:13


Shirin Muhallinka rayuwarka na wannan mako tare da Nasiru Sani ya duba irin gudun mawar da dazuka ke bayar wa wajan kare muhalli daga matsalar sauyin yanayi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

yadda shiga najeriya
Muhallinka Rayuwarka
Yadda dazuka ke taimakawa wajan kare muhalli

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Aug 8, 2026 20:13


Shirin Muhallinka rayuwarka na wannnan mako tare da Nasiru Sani ya duba irin gudun mawar da ganzun daji ke bayarwa wajan kare muhalli daga matsalar  sauyin yanayi Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin......

yadda shiga najeriya
Lafiya Jari ce
Yadda cutar Bilharzia ko Tsagiya ke barazana ga rayuwar ɗimbin ƴan Afirka

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Aug 3, 2026 10:00


A wannan makon shirin na lafiya jari ce tare da Azima Bashir Aminu ya yi duba duba kan cutar Schistosomiasis (shustosumayusus) ko Bilharzia koma Snail fever kamar yadda wasu ke kiranta, cutar nan dai da aka fi sani da tsagiya a hausance, cutar alƙaluma ke nuni da cewa kashi 90 cikin 100 na masu kamuwa da ita na a nahiyar Afrika. Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......

afrika snail yadda shiga schistosomiasis afirka
Bakonmu a Yau
Masu fafutuka su zargi Morocco da jefa rayuwar ƴan cirani a cikin haɗari

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Aug 3, 2026 3:17


Ƙungiyar kare hakin ɗan Adam ta ƙasar Morocco AMDH ta bukaci a gudanar da bincike mai kansa kan mutuwar akalla mutum 72 cikin ɗimbin bakin hauren da suka  yi nasara tsallaka iyakar ƙasar da Spain ta ruwa a wani yanayi mai matukar tayar da hankali. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Oumarou Sani ya yi da Hamidou Ali mai fafutukar kare hakin bakin haure.......

JIJI English News-時事通信英語ニュース-
Japanese Princess Aiko to Visit Osaka, Shiga in Aug.

JIJI English News-時事通信英語ニュース-

Play Episode Listen Later Jul 30, 2026 0:10


Japanese Princess Aiko will visit the western Japan prefectures of Osaka and Shiga on Aug. 20-21, the Imperial Household Agency said Thursday.

Bakonmu a Yau
Ɗalillan da suka sa tsaro ke ƙara tabarbarewa a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 28, 2026 3:34


Yan bindiga a Najeriya sun sace wani babban mai shari'a a jihar Kebbi, kwanaa guda bayan kama shugaban karamar hukuma a jihar Zamfara. Wannan mataki na zuwa ne a daidai lokacin da suke cigaba da sace mutane a yankin ba tare da kakautabawa ba. Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hira da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Farfesa Bello Bada......

yan suka shiga zamfara kebbi wannan najeriya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Tattaunawa kan yadda ƴan ta'adda suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 24, 2026 3:32


Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da kama wasu  mutane 7 da ake zargin manyan kwamandojin ƴan ta'adda ne na ƙungiyar Boko Haram da ISWAP jim kaɗan bayan da suka sauka a filin jiragen saman jihar Katsina a arewa maso yammacin ƙasar daga Saudiyya. Tuni dai lamarin ya zama batun da ake tafka muhawara akai, musamman kan yadda ‘yan ta'addan suka samu damar sulalewa zuwa wajen Najeriya ba tare da an cafke su ba tun da fari. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da  Nura Ado Suleiman ya yi da Aminu Bala Sokoto, Squadron Leader mai ritaya....

Bakonmu a Yau
Yadda ƙasashen duniya ke takaita amfani da shafukan sada zumunta ga yara

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 22, 2026 3:35


kYanzu haka akalla ƙasashe duniya 20 suka bayyana dokar haramtawa yaran da ba su kai shekaru 16 amfani da kafofon sada zumunta ba, saboda illar da hakan ke haifar. Cikin wadannan kasashen akwai Birtaniya da Faransa da China da Brazil da Indonesia sai kuma Malaysia. Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani a hirar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da Umar Saleh Gwani masanin sadarwa...

china brazil indonesia malaysia duniya yadda shiga cikin faransa birtaniya bashir ibrahim idris
Kasuwanci
Matakin matatar Ɗangote ya fusata ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jul 22, 2026 10:12


Shirin a wannan mako tare da Ahmed Abba  ya yi dubi ne kan matakin da ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu a Najeriya ta sanar na dakatar da sayen mai daga matatar Dangote, sakamakon matakin da matatar ta ɗauka na fara sayar musu da man da take tacewa da dala maimakon Naira. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

shirin naira dangote shiga najeriya ahmed abba
Bakonmu a Yau
Dalilan da suka sa adadin amfanin gonar da Najeriya ke fitarwa ketare ya ragu

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 21, 2026 3:29


Wasu sabbin alƙaluma da ƙwararru suka fitar, sun nuna cewa adadin amfanin gonar da ake fitarwa daga Najeriya zuwa ƙasashen ƙetare ya ragu da aƙalla kaso 31 cikin 100, sakamakon yadda ƙasashe musamman na Turai da Asiya ke ƙin karɓar kayayyakin abincin, ciki har da  Wake da Zoɓo da dai sauransu. Rahoton dai ya bayyana amfani da magungunan kashe ƙwari fiye da kima, a matsayin ɗaya daga cikin dalilan da ke kan gaba wajen janyowa Najeriya wannan hasara. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Nura Ado Suleimane ya yi da Farfesa Shehu Ado Garki, tsohon shugaban Jami'ar Al-Qalam da ke jihar Katsina, kuma ƙwararre a fannin noma.....

wake zo suka ragu shiga asiya katsina wasu turai najeriya
Bakonmu a Yau
Coach Garba Lawal kan yadda aka kammala gasar cin kofin duniya ta 2026

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 20, 2026 3:20


Tawagar ƙasar Spain ta lashe gasar kofin duniya karo na biyu a tarihi, bayan da doke Argentina da ke kare kambun a wasan ƙarshe da suka gudanar a daren jiya. Ita kuma Ingila ta ƙare a matsayi na 3 ne a gasar, inda ta lashe kyautar tagulla da ke zama kyauta ta farko da ta lashe a kofin duniya cikin shekaru 60, ya yin da Faransa ta ƙare a matsayi na 4. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da Khamis Saleh ya yi da tsohon ɗan wasan tawagar Super Eagles ta Najeriya Coach Garba Lawal......

Wasanni
Spain ta lashe kofin duniya karo na biyu a tarihi

Wasanni

Play Episode Listen Later Jul 20, 2026 10:00


Shirin Duniyar wasanni a wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi duba ne a gameda  nasarar da tawagar Spain ta yi kan takwararta ta Argentina a gasar cin kofin duniya karo na 23 Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.........

Lafiya Jari ce
Yadda gwamnatin Kano ta yi nasarar rage mace-macen mata a lokacin haihuwa

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Jul 20, 2026 10:05


Shirin a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu  ya mayar da hankali kan nasarar da jihar Kano ke iƙirarin samu bayan fitar wani rahoto da ke cewa an samu raguwar mace-macen mata a lokacin haihuwa a sassan jihar wadda a baya ke sahun gaba wajen asarar rayukan ɗimbin mata a lokacin haihuwa ko goyon ciki Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........

The Heresies Of Radulf Burntwine
THORB Bonus Lecture: Theology and Pantheon: Shiga

The Heresies Of Radulf Burntwine

Play Episode Listen Later Jul 16, 2026 58:06


The Heresies of Radulf Burntwine: A Horror, Dark Fantasy, Medical Mystery Audio Drama Umberto Eco Meets H.P. Lovecraft in a world of Occult Academia, Laboratory Judaica. Heavily inspired by Jewish mythology, the world of Olam uses Hebrew, Arabic, Slavic and other real world languages and cultures to create a rich tapestry of a grim, fantastical, planet that doesn't sacrifice scientific accuracy or historicity. Theology and Pantheon: Shiga This lecture on the Theology and Pantheon of the Nagifim is the second in a series of Patreon bonus episodes intended to expand on the nature of the viral gods. This installment focuses on the surgeon god Shiga whose domain is madness and distortion of the mind. The Heresies of Radulf Burntwine sits at the intersection of dark fantasy, body horror, and forensic investigation. If you've ever wanted a podcast that treats disease and mythology with the same care as a true crime documentary, this is the show for you. Radulf is not a hero. He's a disgraced curmudgeonly cleric with a terrible bedside manner and more pride than sense. This episode contains: descriptions of cannibalism, bodily decomposition, eye trauma, tissue decay, grief, and the death of multiple characters including a child, suicide. Socials: https://www.facebook.com/THORBcast/ https://www.reddit.com/r/THORB/ https://discord.gg/sQqCQZrZpe https://bsky.app/profile/thorb.info Support the Institute and find free transcripts at: Patreon.com/THORBcast Tags: horror fiction podcast | dark fantasy podcast | weird fiction audio drama | horror podcast | medical horror | gothic horror podcast | body horror | zombie fiction | viral horror | fantasy podcast | indie horror podcast | audio drama horror | Radulf Burntwine | Heresies of Radulf Burntwine | horror worldbuilding | ghoul horror | undead fiction | dark fantasy audio drama | horror lore podcast | gas lamp | victorian inspired | grimdark | low fantasy |strange botany | alchemy | Herbalism Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices

Ilimi Hasken Rayuwa
Yadda makomar ilimin yaran karkara a Najeriya ke cikin rashin tabbas

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later Jul 8, 2026 10:00


A wannan makon, shirin ya nufi yankunan karkara, inda inda gine-ginen makarantu ke ci gaba da kasancewa a matsayin kango, kasancewar babu dalibai. A wasu wuraren kuma, azuzuwan sun zama fanko, yayin da matasa da yara suka ƙaurace wa shiga, ‘yan mata na fita birni yin tallace-tallace, su kuma samari na dambatawa da aikin ƙwadagon fasa duwatsu da ɗiban yashi. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da sabon rahoton hukumar UNICEF ya nuna cewa, jihohin Kano, Katsina, da Jigawa ne ke kan gaba a faɗin Najeriya wajen yawan yaran da ba sa zuwa makaranta, inda a faɗin kasar kuwa, akwai yara sama da miliyan goma sha takwas da dubu ɗari uku da makoma ta iliminsu ke cikin haɗari. Sau da yawa, wannan zargi na komawa ga gwamnati, sai dai abin tambayar shine, shin ko laifin na iyaye ne da al'umma, ko kuwa suma hukumomi akwai nasu kason? Mun ziyarci garin Meshumi da ke karamar hukumar Ungoggo a jihar Kano, inda shirin ya tarar makarantar firamare na nan a gine, amma dakin karatu ya zama kufai. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Shamsiyya Haruna

unicef sau kano mun yadda shiga katsina rashin jigawa wannan najeriya cikin
Bakonmu a Yau
Dakta Sani Gambo kan taron ƙasashen ƙungiyar AES da Rasha

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 8, 2026 3:30


A wannan Laraba ake fara taron tuntuɓa tsakanin ƙasashen ƙungiyar AES wato Mali, Nijar da Burkina Faso da kuma  ƙasar Rasha a gefe guda a Yamai fadar gwamnatin  Nijar, inda ake sa ran za su tattauna batutuwan da suka shafi tsaro, tattalin arziki da kuma makamashi. Wannan ne karo na biyu da ake gudanar taron bayan makamancinsa da aka yi a birnin Moscow na Rasha a watan Afrilun 2025, kuma ya na zuwa a daidai lokacin da mayaƙa masu ikirarin jihadi suka zafafa kai hare-hare a waɗannan ƙasashen na Sahel. A kan wannan Oumarou Sani ya tattauna da Dakta Sani Gambo malami a jami'ar Andre Salifou da ke Zinder a Jamhuriyar Nijar, game da ci gaban da hakan zai kawo ga ƙasashen biyu. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

Wasanni
Tawagogin ƙasashen Afirka 7da aka yi waje dasu bayan sun tsallaka zagayen ƴan 32

Wasanni

Play Episode Listen Later Jul 6, 2026 10:00


Bayan nasarar da tawagogin ƙasashen Afrika 9 suka yi na kaiwa zagayen ƴan 32 a gasar lashe kofin duniya, wani lamari da ya sanya nahiyar ta kafa tarihin samun yawan wakilai a wannan zagaye, sai dai kuma ana iya cewa murna ta koma ciki domin dai tuni aka yi waje da 7 daga cikin 9. Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.........

fifa afrika bayan shiga dasu waje afirka
Bakonmu a Yau
Ɗambarwar Naira Triliyan 8 ta girgiza gwamnatin Bola Tinubu

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 6, 2026 3:34


A Najeriya, daidai lokacin da ake neman sanin matsayin shugaba Bola Tinubu dangane da zargin kafawa da kuma tafiyar da wata ma'aikatar jabu a ƙarƙshin gwamnatin tarayya, sai kuma ga wasu bayanai daga Asusun Lamuni na Duniya IMF da ke cewa gwamnatin ta kashe sama da Naira triliyan 8 waɗanda sam kasafin kuɗin ƙasar bai san da su ba. Shiga alamar sauti  don sauraron cikakkiyar hira da Abdoulklarim Ibrahim Shikal ya yi da Kwamrad Nasiru Kura mai fafutukar yaƙi da rashawa a ƙasar..........

Mu Zagaya Duniya
Ana ci gaba da laluben dubban mutanen da suka ɓata a girgizar kasa a Venezuela

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jun 27, 2026 20:36


Shirin na wannan mako zai soma ne daga Venezuela inda a yammacin ranar laraba girgiza ƙasa mai karfin maki 7 a ma'aunin celcius ta afkawa arewa maso yammacin ƙasar abin da ya jefa al'umma cikin mawuyacin hali da alhini sakamakon rasa rayuka da dukiyoyi. Alkaluman hukumomi sun ce sama da mutum 900 ne suka rasayukansu kawo yanzu yayin da sama da 4,000 suka jikkata bayaga sama da 50,000 da suka yi ɓatan dabo. Tuni dai Ƙasashe suka fara aike da saƙonni  jaje baya ga jami'an agaji don taimakawa a aikin laluben mutanen da girgizar ƙasa ta birne da kuma waɗanda ke cikin mawuyacin hali. A nahiyar Turai kuwa matsanancin zafi ya tilasta dakatar da harakokin yau da kullum a ƙasashe da dama. A wasu birane zafin ya kusa kai maki 40 a ma'aunin Celsuis abin da ya tilsatawa mahukunta fitar da gargaɗi da dakatar da  muhimman harakokin yau da kullum. A Faransa, an rufe ɗaruruwan makarantu a ranar Litinin yayin da aka rage lokacin tashin wasu dubbai. A wani labarin kuma, ranar Alhamis da ta gabata al'ummar musulmi mabiya ɗarikar Shi'a a duniya suka gudanar da juyayin tunawa da kisan jikan Annabi Muhammad SAW, da aka yi a garin Karbala na ƙasar Iraqi ta yanzu, kwanakin da ke yiwa laƙabi da Tasu'a da Ashura. A ƙasar Iran wadda itace cibiyar mabiya Shi'a a duniya an gudanar da bikin na wannan rana a cikin yaƙi da kuma rashin jagoran addinin ƙasar Ayatoullah Ali Khamna'ei, wanda ke jagorantar ranakun a kowacce shekara. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Oumarou Sani.

Bakonmu a Yau
Dakta Abdulhakeem Garba kan cikar Birtaniya shekaru 10 da ficewa daga EU

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 23, 2026 3:29


Yau ake cika shekaru 10 da ficewar Birtaniya daga cikin kungiyar ƙasashen Turai domin cin gashin kan ta wajen gudanar da harkokin mulki da kuma kasuwancin ta ba tare da sanya hannun ƙungiyar EU ba. Bayan share shekaru ana tattaunawa, Birtaniya ta fita a hukumance a ranar 31 ga Janairun 2020. Wannan mataki na Birtaniya ya canza taswirar siyasa, tattalin arziki, da dangantakar kasuwanci ta duniya baki ɗaya Domin duba tasirin wannan mataki da kuma nasarar da za'a ce ƙasar ta samu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abdulhakeem Garba Funtua, mai sharhi kan harkokin siyasar duniya. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

european union domin bayan daga garba shiga yau turai wannan birtaniya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Amnesty ta ci gaba da matsa wa gwamnatin Najeriya lamba kan ceto ɗalibai

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 18, 2026 3:37


Ƙungiyar Kare Hakkin Bil'adama ta Amnesty International ta bukaci gwamnatin Najeriya da ta dauki matakai na gaggawa don kare dalibai da kuma ceto wadanda har yanzu suke hannun masu garkuwa da mutane. Ƙungiyar ta jaddada cewa gazawar hukumomi wajen kawo ƙarshen hare-hare da sace-sacen dalibai na nuna cewa rayuwar yara na cikin matsananciyar barazana. Ƙungiyar ta bukaci Shugaba Tinubu da ya dauki matakin gaggawa na kawo karshen satar yara da kai hari makarantu, tana mai cewa iyaye sun gaji da romon bakar da ake musu. Amnesty ta zargi gwamnatin da kasa kare kananan hukumomi, musamman a jihar Zamfara da sauran yankunan Arewa daga hare-haren yan bindiga. Kungiyar ta nuna damuwa kan yadda tsadar rayuwa da matsalar tsaro ke raba iyalai da muhallansu, lamarin da ke jefa yara da dama cikin yunwa da rashin ilimi. Kan wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Daraktan Ƙungiyar a Najeriya Isah Sunusi. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

Bakonmu a Yau
Dakta Abubakar Sadiq kan matakin rushe wasu jam'iyyu siyasa a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 16, 2026 3:34


Wata babbar kotu a Najeriya, ta bai wa hukumar zaɓe ta INEC umarnin soke wasu jam'iyyun adawa har guda biyar, saboda saɓawa dokokin zaɓen shekarar 2023 na ƙasa samun kashi 25 na ƙuri'un da aka kaɗa. Jam'iyyun sun haɗa da ADC da AA da APP da ZLP da Acoord Party. Tuni wannan hukunci ya haifar da mahawara da kuma zargin yunƙrin haa 'yan adawa shiga zaɓe mai zuwa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abubakar Sadiq Gombe, shugaban Jam'iyyar adawa ta SDP. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

app jam aa adc sadiq sdp wata abubakar shiga tuni wasu najeriya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Yadda mutuwar Janar Rabe ta ɗaga hankulan jama'a a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 15, 2026 3:39


A Najeriya, mutuwar tsohon kakakin rundunar sojin ƙasar Janar Abubakar Rabe mai ritaya a hannun ƴan bindiga, lamari ne da ya yi matuƙar ɗaga hankulan jama'a, tare da ƙara haifar da shakkun game da yiyuwar cewa anya kuwa za a iya magance matsalar tsaro a ƙasar? An dai gaza ceto janar Rabe daga hannun ƴanbindigar, duk da cewa ya share kusan makonni biyu a hannunsu. Shiga alamar sauti don sauraron hirar da  Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi da Air Commodore Ahmed Tijjani Baba Gama mai ritaya......

jama rabe yadda shiga najeriya abdoulkarim ibrahim shikal
Mu Zagaya Duniya
Shirin ya fara da yadda aka buɗe bikin gasar cin kofin duniya a ƙasar Mexico

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jun 13, 2026 20:13


Ranar Alhamis 11 ga wannan watan  aka yi  bikin buɗe gasar cin kofin duniya karo na 23, gasar da itace karo na farko da ƙasashe 3, Amurka da Canada da kuma Mexico su ka karbi baƙunci, sai dai kuma an gudanar da zanga-zanga a wasu sassa na birnin ƙasar. Ƙasashe 48 ne ke fafata domin samun zakaran bana kuma yan wasa 1,248 da alkalan wasa 52 za su jagoranci wasanni 104 da za'a kwashe kwanaki 39 ana yi. A cikin shirin akwai labarin, shugaban Amurka Donald Trump, da ya ce ya soke shirinsa na kai munanan hare-haren da ya shirya yi a Iran, sakamakon wata tattaunawar da yace ya yi da wasu ƙusosshin gwamnatin ƙasar, Ikrarin da ya zuwa yanzu hukumomin ƙasar basu ce komai akai ba. Haka zalika, Majalisar Dokokin Najeriya ta amince da dokar kafa ƴansandan jihohi da gagarumar rinjaye, matakin da zai bai wa gwamnatocin jihohi damar kafa rundunar da za ta taimaka wajen magance matsalolin tsaron da suka addabi ƙasar. A Jamhuriyar Nijar gwamnati ce ta rattaɓa hannu a kan dokar haramta auran jinsi ko kuma mu'amalar jinsi guda wanda ta tanadi hukuncin ɗaurin da ka iya kai wa shekaru 20 a kan duk wanda aka samu da laifin yin haka. A wani abu da ba'a saba gani ba, Kungiyar mayaƙan JNIM mai alaƙa da Al Qaeda reshen Mali ta yi tayin bayar da tukwicin miliyoyin Yuro ga duk wanda ya ba ta bayanai kan inda shugaban kasar Assimi Goita  da manyan jami'an sojinsa suke, a yayin da ta bayyana gwamnatin a matsayin haramtacciyar. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Oumarou Sani.

canada mexico iran fifa mali al qaeda bikin haka shirin duniya asar yadda shiga nijar yuro najeriya assimi goita amurka jamhuriyar nijar
Bakonmu a Yau
Abubuwan da ya kamata ku sani a gameda gasar cin kofin duniya ta 2026

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 11, 2026 3:34


Yau ake fara gasar cin kofin duniya ta bana, inda ƙasashe 48 za su fafata domin samun zakarar bana. A karon farko ƙasashe uku ne ke daukar nauyin gasar, wato Amurka da Cnada da kuma Mexico kuma kalla yan wasa 1,248 da alkalan wasa 52 za su jagoranci wasanni 104 da za'a kwashe kwanaki 39 ana yi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar da Bashir Ibrahim Idris ya yi da tsohon Sakataren hukumar kwallon kafar Najeriya Hon Sani Ahmed Toro.....

mexico sani duniya shiga yau amurka bashir ibrahim idris
AWR - Voice of Hope
Gospel // Kabu gara shiga

AWR - Voice of Hope

Play Episode Listen Later Jun 9, 2026 29:00


Gospel songs,Health talk,sermon.

Bakonmu a Yau
Matakan da Nijar da jamhuriyar Benin za su bi don kyautata alaƙarsu

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 3, 2026 3:35


Nijar da Jamhuriyar Benin sun amince da yin aiki a tare don yaƙi da ta'addanci da ke addabar ƙasashen biyu na Yammacin Afirka, yayin da a hannu ɗaya suka kafa wani kwamitin da zai bayar da shawarwari cikin kwanaki 15  a game da yadda za a sake buɗe iyakokin ƙasashen da ke rufe yau kusan shekaru uku. An dai cimma wannan matsaya ce a ziyarar da shugaban Benin Romuald Wadagni ya kai a birnin Yamai ranar talata, inda ya gana da takwaransa na Nijar Janar Abdourahman Tiani. Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar da Abdulkarim Ibrahim Chikal ya yi da Sani Yahaya Djandjouna masanin siyasa ƙasa da ƙasa....

Bakonmu a Yau
Yadda rikicin shugabanci ya mamaye jami'iyyun adawa a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 1, 2026 3:31


A Najeriya, jam'iyyun siyasa sun kammala zaɓen fidda ƴantakarar da za su tsaya musu a matakai daban-daban na zaɓukan da za a yi cikin shekara mai zuwa. To sai dai a ɓangaren adawa, mafi yawan jam'iyyun sun gudanar da zaɓukan ne a cikin yanayi na rabuwar kawuna sakamakon rikicin shugabanci.  To akwai yiyuwar wannan rikici na cikin gida ya iya shafar ƙima da kwarjinin adawa a zaɓukan na baɗi? Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar da Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya yi wa Farfesa Usman Mohammed, masani siyasa a Najeriya.

yadda shiga najeriya abdoulkarim ibrahim shikal
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Saƙon gaisuwar sallah daga masu bibiyar shafin RFI

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later May 27, 2026 10:33


A yau take Sallah Babba! Ranar da ɗaukacin Musulmi a faɗin duniya ke murnar zagayowar Sallar layya. Wannan biki na zuwa ne a daidai lokacin da lamura suka yi tsauri, musamman ta ɓangaren tattalin arziƙi. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

daga sallah kamaru shiga masu chadi nijar wannan najeriya musulmi shafin
Bakonmu a Yau
Mubarak Abdul-Aziz kan ci gaban da ake samu a tattaunawar Amurka da Iran

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 27, 2026 3:16


A daidai lokacin da ake kan tattaunawa tsakanin Iran da Amurka don samar da yarjejeniyar kawo ƙarshen yakin da ake yi tsakaninsu, kafafen yaɗa labaran Iran sun ce akwai gagarumin cigaba a tattaunawar. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Malam Mubarak Abdul-Aziz, ɗan Najeriya mazauni Tehran, wanda ya yi masa ƙarin bayani a game da halin da jama'a ke ciki daidai wannan lokaci da ake dakon cimma yarjejeniya don kawo ƙarshen wannan yaƙi. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

iran tehran samu mubarak abdul aziz shiga najeriya amurka abdoulkarim ibrahim shikal
JIJI English News-時事通信英語ニュース-
Victims Mourned 35 Years after Shiga Train Collision

JIJI English News-時事通信英語ニュース-

Play Episode Listen Later May 14, 2026 0:12


A memorial ceremony was held on Thursday for the 42 people who died in a train collision in Shigaraki, currently part of Koka, in Shiga Prefecture, western Japan, 35 years ago.

Kasuwanci
Yadda ƴan kasuwa a Najeriya suka jingine harakokinsu saboda tsadar sufuri

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 13, 2026 10:30


Shirin Kasuwa akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda a Najeriya, 'Yan kasuwa da dama suka fara jingine harkokinsu saboda yadda tsadar sufuri ke cinye ribar da suke samu, wasu lokuta har da jarinsu . Shiga alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

yan dole suka yadda shiga najeriya ahmed abba
Bakonmu a Yau
Sanata Abubakar Kyari kan makomar noma a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 13, 2026 3:28


A ranar Talata ne ake kammala taron shugabannin ƙasashen Afirka da Faransa da ya gudana a birnin Nairobi ta ƙasar Kenya, wanda ya mayar da hankali kan hanyoyin ci gaban tattalin arziki da noma da samar da abinci ga jama'ar nahiyar. Yaƙin Iran na ɗaya daga cikin abubuwan da ake ganin na maida hannun agogo baya wajen  magance ƙarancin abinci, musamman rufe mahsigin Hormuz da ake amfani da ita wajen safarar takin zamani. Kan haka ne Nura Ado Suleiman ya zanta da ministan noman Najeriya Sanata Abubakar Kyari a wurin wannan taro, inda kuma ya ce su na ƙoƙarin magance matsalar. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

iran kenya nairobi hormuz noma abubakar shiga talata najeriya afirka faransa kyari
Al'adun Gargajiya
Yadda al'adar Sai kowa ya zo ke samun ƙarbuwa a arewacin Najeriya

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later May 12, 2026 10:21


Shirin Al'adunmu Na Gado na wannan mako tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan wata al'ada da ake kira sai kowa ya zo a tsakanin al'ummar Hausawa da ke arewacin Najeriya. Shiga alamar sauti don sauraron karin bayani.......

yadda kowa shiga najeriya hausawa abdoulaye issa
Ilimi Hasken Rayuwa
An yafe wa ɗaliban da ke son shiga kwalejin ilimi rubuta JAMB a Najeriya

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later May 12, 2026 9:58


A yau muna ɗauke da wani labari mai daɗi ga ɗaliban da ke sha'awar zama malamai da kuma masu son shiga Kwalejin Ilimi a faɗin Najeriya. Gwamnatin ta fitar da wasu sabbin tsare-tsare da nufin sauƙaƙa wa ɗalibai hanyar neman ilimi da kuma ƙarfafa musu gwiwa ta fuskar kuɗi. Ministan Ilimi Tunji Alausa, ya sanar da cewa ɗaliban da ke son shiga Kwalejin Ilimi yanzu ba sai sun rubuta jarrabawar UTME ba. Amma dole ne ɗalibi ya kasance yana da aƙalla darussa biyar a sakamakonsa na sakandare. Duk da cewa ɗalibi ba zai rubuta jarrabawa ba, dole ne ya yi rajista da hukumar JAMB don tantance takardunsa domin samun gurbin karatu ta tsarin CAPS. Bayan rage wa ɗalibai wahalar jarrabawa, gwamnatin ta kuma samar da tallafin karatu domin jawo hankalin kwararru zuwa fannin koyarwa. inda ta amince da biyan ɗaliban da ke karatu a kwalejojin ilimi na gwamnati alawus din naira naira 50,000 a kowane zango, waɗanda ke karatun digiri a fannin ilimi a jami'o'in gwamnati za su samu naira naira 75,000 Masana a fannin ilimi dai na ganin cewa, wannan wata babbar dama ce ga iyaye da ɗalibai da ya kamata su yi amfani da ita don sauƙaƙa wa kansu nauyin kuɗi da kuma samun gurbin karatu cikin sauƙi. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shrin

Kobrand Sips & Selling Tips
Shiga Prefecture | Tomita Brewery - #029

Kobrand Sips & Selling Tips

Play Episode Listen Later May 5, 2026 5:16


Tomita Brewery is the third oldest brewery in Japan, founded in 1540.  Today it is still owned by the same family and famously produces a Junmai category sake called Shichi Hon Yari, The Seven Spearsmen.  Shichi Hon Yari Junmai is part of the Joto Portfolio Core Four.  One of four premium sakes that have strong brand recognition, unique style, and consistent inventory to support your placements. Nick Poletto is the Vice President of Education at Kobrand Corporation. Kobrand has been importing fine wine into the US since 1944. Kobrand is a family owned importer with quality wine as its main focus. Nick Poletto travels around the US teaching sales teams about wine and the many different producing regions. Nick has visited all of these properties around the globe and brings you the most complete information with the most important sales tips. For more information, visit our website at https://www.kobrandwineandspirits.com  Follow us on Instagram https://www.instagram.com/kobrandwines  For more wine education visit https://wine365.com  or view Nick's Wine Journal https://www.youtube.com/@nickyvino1  Good selling!

Mu Zagaya Duniya
Yadda haɗakar ƙungiyoyi suka ƙaddamar da farmaki a sassan Mali

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later May 2, 2026 20:45


Shirin ya soma daga ƙasar Mali inda a ranar 25 ga watan Afrilun da mu kayi ban kwana haɗakar mayakan Abzinawa na FLA da na ƙungiya masu ikirarin jihadi ta  JNIM suka ƙaddamar da mugayen hare-hare a garuruwa huɗu na ƙasar da suka haɗa da Sevare, Kidal, Gao da kuma  Kati. A garin Kati da ke zaman babban sansanin sojin ƙasar ƴan bindigar sun yi amfani da motoci shake da bama-bamai da manyan bindigogi inda suka kai hari kan gidan ministan tsaron kasar Sadio Camara tare da hallaka shi. A kasar Chadi kuwa aƙalla mutum 42 ne suka mutu bayan ɓarkewar wani rikicin ƙabilanci da ya faro sanadiyyar taƙaddama tsakanin wasu mata biyu yayin da suke ɗiban ruwa a wata rijiyar bayan gari. A Najeriya kuwa, ranar Alhamis ne kotun ƙolin ƙasar ta yanke hukunci kan rikicin cikin gida na jam'iyyun ADC da PDP. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Oumarou Sani.

Bakonmu a Yau
Fargaba ta mamaye zukatan ƴan Najeriya dangane da makomar adawa a ƙasar

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Apr 30, 2026 3:34


Yan Najeriya na cigaba da bayyana fargaba dangane da makomar ƴan adawar ƙasar dangane da zabe mai zuwa , la'akari da cewar akasarin jami'iyyun adawar na fama da rikice-rikicen da ka iya hana su takara. Akan wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Kabir Muhammad Baba, ɗan siyasa a jihar Bauchi. Shiga alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar......

akan asar shiga bauchi najeriya bashir ibrahim idris
Sake On Air
Exploring Shiga: Breweries, Izakaya, and other Sake Travel Tips

Sake On Air

Play Episode Listen Later Mar 14, 2026 39:43


This week, Cindy Bissig and Frank Walter sit down with Takashi Eguchi, better known in the sake world as Umio, to explore Shiga Prefecture’s vibrant sake scene and its potential as a sake tourism destination Together, they discuss breweries across the region that welcome visitors, from formal tours to shops and lively brewery festivals, along with practical tips on how to visit. Umio shares some of his favorite breweries to visit, including ​​Uehara Shuzo in Takashima City, along with two izakayas located in Otsu City: Nao and Hanabi. While Cindy adds Okamura Honke, makers of Shinkame (the golden turtle), and Happy Taro, in Nagahama, one of her favorite doburoku makers. The conversation also ventures into sake vessels as Shigaraki, Shiga's renowned pottery town, is a must-visit for anyone trying to get their hands on some beautiful sake cups. As always, if you have questions or comments, please do share them with us at questions@sakeonair.com or send us a message on our Instagram, Facebook, or Substack!We'll be back very soon with plenty more Sake On Air. Until then, kampai! Sake On Air is made possible with the generous support of the Japan Sake & Shochu Makers Association and is broadcast from the Japan Sake & Shochu Information Center in Tokyo. Sake on Air was created by Potts K Productions and is produced by Export Japan. Our theme, “Younger Today Than Tomorrow,” was composed by forSomethingNew for Sake On Air.

Sake On Air
Exploring Shiga: Breweries, Izakaya, and other Sake Travel Tips

Sake On Air

Play Episode Listen Later Mar 14, 2026 39:43


This week, Cindy Bissig and Frank Walter sit down with Takashi Eguchi, better known in the sake world as Umio, to explore Shiga Prefecture’s vibrant sake scene and its potential as a sake tourism destination Together, they discuss breweries across the region that welcome visitors, from formal tours to shops and lively brewery festivals, along with practical tips on how to visit. Umio shares some of his favorite breweries to visit, including ​​Uehara Shuzo in Takashima City, along with two izakayas located in Otsu City: Nao and Hanabi. While Cindy adds Okamura Honke, makers of Shinkame (the golden turtle), and Happy Taro, in Nagahama, one of her favorite doburoku makers. The conversation also ventures into sake vessels as Shigaraki, Shiga's renowned pottery town, is a must-visit for anyone trying to get their hands on some beautiful sake cups. As always, if you have questions or comments, please do share them with us at questions@sakeonair.com or send us a message on our Instagram, Facebook, or Substack!We'll be back very soon with plenty more Sake On Air. Until then, kampai! Sake On Air is made possible with the generous support of the Japan Sake & Shochu Makers Association and is broadcast from the Japan Sake & Shochu Information Center in Tokyo. Sake on Air was created by Potts K Productions and is produced by Export Japan. Our theme, “Younger Today Than Tomorrow,” was composed by forSomethingNew for Sake On Air.

The J-Talk Podcast
J-Talk: Extra Time – J2/J3 100 Year Vision League MD4

The J-Talk Podcast

Play Episode Listen Later Mar 5, 2026 45:53


This week's JTET begins with a look at the West groups, as James Taylor recounts Shiga's first J.League victory, elects a Most Bravo Player, and chooses games to watch (to 19:30). Part 2 is Jon Steele's look at the East, particularly Fujieda's win over Iwaki, Most Bravo Players, and games to look out for in matchday 5 (to end).   Thank you for your support of the J-Talk Podcast and J-Talk: Extra Time. *Join the J-Talk Podcast Patreon here: https://patreon.com/jtalkpod *Find our JLeague Chat Discord server here: https://discord.gg/UwN2ambAwg *Follow JTET on Bluesky here: @jtalket.bsky.social

JIJI news for English Learners-時事通信英語学習ニュース‐
保護司殺害、男に無期懲役 「無差別殺人と遜色ない」―責任能力認定・大津地裁

JIJI news for English Learners-時事通信英語学習ニュース‐

Play Episode Listen Later Mar 2, 2026 0:31


大津地裁、大津市大津市の住宅で2024年5月、保護観察中に担当保護司を殺害したとして、殺人などの罪に問われた無職飯塚紘平被告の裁判員裁判の判決が2日、大津地裁であった。 A Japanese court gave an indefinite prison term to a 36-year-old man on Monday for the May 2024 murder of a volunteer probation officer in Otsu in the western prefecture of Shiga during his probation.

JIJI news for English Learners-時事通信英語学習ニュース‐
保護司殺害、男に無期求刑 「制度存続に悪影響」―責任能力争点・大津地裁

JIJI news for English Learners-時事通信英語学習ニュース‐

Play Episode Listen Later Feb 24, 2026 0:34


大津地裁、大津市大津市で2024年、保護観察中に担当保護司の新庄博志さん、当時、を殺害したとして、殺人などの罪に問われた無職飯塚紘平被告の裁判員裁判の公判が24日、大津地裁であった。 Japanese prosecutors on Tuesday sought an indefinite prison term for a 36-year-old unemployed man for murdering a volunteer probation officer in Otsu in the western prefecture of Shiga during his probation in May 2024.

Tmsoft's White Noise Sleep Sounds
Japanese Summer Rainstorm - 10 Hours Sleep Sound

Tmsoft's White Noise Sleep Sounds

Play Episode Listen Later Feb 16, 2026 600:07


Shiga is a prefecture to the east of Kyoto. It is a travel destination known for its lake and sightseeing and is beautiful in any weather. In this recording relax to the sounds of a rainstorm pattering on a traditional roof with the occasional rumble of thunder.Download the White Noise App for continuous playback.© TMSOFT All rights reserved.

The J-Talk Podcast
J-Talk: Extra Time – J2, J3 & J3/JFL Playoffs

The J-Talk Podcast

Play Episode Listen Later Dec 17, 2025 68:01


The curtain came down on another season in J2, J3 and the JFL last weekend, and Jon Steele and James Taylor have analysis of the three big games: JEF United v Tokushima (to 20:00), FC Osaka v Miyazaki (to 35:40), and Numazu v Shiga (to 56:45). They also pick a Most Bravo Player from each of the matches (to 1:02:35) and round off the episode with news about the J2/J3 100 Year Vision League and J.League Awards.   Thank you for your support of the J-Talk Podcast and J-Talk: Extra Time. Keep an eye and an ear out for J2 and J3 season reviews over the next few weeks. *Join the J-Talk Podcast Patreon here: https://patreon.com/jtalkpod *Find our JLeague Chat Discord server here: https://discord.gg/UwN2ambAwg *Follow JTET on Bluesky here: @jtalket.bsky.social

The J-Talk Podcast
J-Talk: Extra Time – J2, J3 & J3/JFL Playoffs

The J-Talk Podcast

Play Episode Listen Later Dec 12, 2025 76:24


Jon Steele and James Taylor are back with a full review of all five postseason games from last weekend. The JTET section of the pod begins with a discussion of JEF v Omiya (to 17:05) and Tokushima v Iwata (to 23:35), then a preview of the playoff final, MBP chat and news of managerial changes in J2 (to 39:30). Then, in the JTSC section, the boys discuss Osaka v Kanazawa (to 48:35), Miyazaki v Kagoshima (to 54:30), and Shiga v Numazu (to 1:07:15), before ending with a fixture preview and another MBP award.   Thank you for your support of the J-Talk Podcast and J-Talk: Extra Time. *Join the J-Talk Podcast Patreon here: https://patreon.com/jtalkpod *Find our JLeague Chat Discord server here: https://discord.gg/UwN2ambAwg *Follow JTET on Bluesky here: @jtalket.bsky.social

SBS Japanese - SBSの日本語放送
Aiko Shiga uses traditional resources to bring Japanese culture into the classroom - 日本の文化を楽しく紹介!キッズエンタテイナー志賀愛子

SBS Japanese - SBSの日本語放送

Play Episode Listen Later Dec 7, 2025 12:18


Aiko Shiga is an incursion provider who brings Japanese culture into classrooms using traditional resources and teaching techniques. She believes that understanding cultural differences is essential for children living in a multicultural society. This story was first published in November 2021.  - オーストラリアの子どもたちに日本の文化を伝える活動を行っているキッズ・エンタテイナー、志賀愛子さん。紙芝居で日本の昔話を紹介したり、手作りのパペットを使った腹話術、歌やダンス、アクションゲームなど、さまざまな表現方法を通して、子どもたちに日本文化の魅力と新しい発見を届けています。2021年11月放送。

Meet the Microbiologist
Preventing Foodborne Pathogens With Plant-Derived Compounds with Karl Matthews

Meet the Microbiologist

Play Episode Listen Later Sep 25, 2025 59:03


Karl Matthews, Ph.D., Professor of Microbial Food Safety at Rutgers University, discusses ways to eliminate pathogens like Salmonella, E. coli O157:H7 and Listeria from fresh fruits and vegetables. He highlights the importance of preventative measures from farm to table, including the use of water antimicrobials, like chlorine, and photosensitizers, like curcumin. Watch this episode: https://youtu.be/6Wkef9RyUVE Ashley's Biggest Takeaways We consume billions of microorganisms in the food that we eat each day. Fresh fruits and vegetables that are not thermally processed are likely to carry a higher microbial load than cooked foods. Many of those microbes are not concerning to human health. However, when pathogens of human health concern are present, the food can become unsafe to eat. Scientists use many methods from pre-harvest through post-harvest to keep food free of human pathogens. Water antimicrobials, such as chlorine, and photodynamic inactivation using photosensitizers, such as curcumin, are 2 preventative measures that Matthews and colleagues are investigating. Curcumin is a natural chemical compound found in the turmeric plant. It is responsible for giving tumeric its yellow color. Curcumin is also a photosensitizer, meaning that it can absorb light energy and transfer it to another molecule to initiate chemical reactions that produce cytotoxic singlet oxygen. Featured Quotes When I look at [what makes fruits and vegetables safe to eat] as far as from a microbiological perspective, it's are they free of pathogens of human health concern? And so, we might think about organisms, such as Salmonella or the Shiga toxin producing E coli or Listeria. There are a number of processes and initiatives that are put into place, from the pre-harvest through post-harvest levels to try to ensure that the product is not contaminated with microorganisms of human health concern. Each day, we're consuming literally billions of microorganisms in the foods that we eat, and particularly the raw fruits and vegetables that we're eating that are not being thermally processed in any fashion by which you might reduce the microbial load. Oftentimes we think about the bacteria that might well be there. But we do know that there's viruses that could be present. There's certain type of protozoa that might be present. Many of us know of norovirus and the concerns associated with that particular pathogen. So, there's a multitude of microorganisms that might well be associated with fresh fruits and vegetables, but there's really a very limited number or types that are actually of concern from a human health standpoint. In my program, we're working on E. coli O157:H7, in particular. It's a certain serotype of E. coli, a diarrheagenic E. coli, what's also known as a Shiga toxin-producing E. coli. We work with Salmonella, and we work with Listeria monocytogenes, but there's other microorganisms, such as Campylobacter, Yersinia, Staphylococcus aureus. All of those types of pathogens can also be associated with foods—and different types of foods, at that—and be of concern to the general public—the consumer. If we look at a lot of the processing of foods that are taking place, not only here in the United States, but globally, many times, what will happen is they're utilizing some type of a water antimicrobial, and I stress that because, oftentimes, these antimicrobials are added to the water to control the microbial load in the water. So, ultimately, you're not basically putting on water and putting on a whole load of microorganisms along with it. And also, you can prevent cross contamination through that. Here in the U.S. and elsewhere, we'll often put additional chlorine into the water. So, let's say we're increasing the chlorine concentration to 20 parts per million, or 50 parts per million, or maybe in poultry processing, they're utilizing peracetic acid. These are 2 common antimicrobials that are being used. What we wanted to do is find out could we utilize some other types of methods that might well control microorganisms on the commodity itself? And that's where we started looking at photodynamic inactivation and coupling that with the use of a photosensitizer. And in this particular case, the photosensitizer we were using was curcumin. The reason for working with curcumin is that it's naturally used in foods as a food dye. It's also used as a flavoring agent, and so forth. So, it's there, and it's being used—not just in the U.S., but [also] globally. And we thought we would try to see if we utilize this compound, could we have an additive effect to it? If you apply certain wavelengths of light, you can inactivate microorganisms, but if you apply that wavelength to something like a photosensitizer type molecule (curcumin), you could generate singlet oxygen molecules. And those singlet oxygen molecules would act like little explosions on the cell membrane and basically blow it apart and, therefore, inactivate the organism. We looked at the ability of this to inactivate Listeria monocytogenes, Salmonella, as well as E. coli O157:H7, so these Shiga toxin-producing E. coli, and what we did indeed find is that it was very effective. We looked at it in comparison to peracetic acid use in the poultry industry, and we found it to be equivalent, at least to treatments that we were utilizing on poultry skin, with inactivation of the microorganisms, such as Listeria, on the poultry skin. So, it is really exciting. Links for This Episode ​​​​​​Preventing Foodborne Outbreaks Starts in the Field. Influences of photosensitizer curcumin on microbial survival and physicochemical properties of chicken during storage.