Podcasts about aiki

  • 61PODCASTS
  • 148EPISODES
  • 42mAVG DURATION
  • 1MONTHLY NEW EPISODE
  • Apr 25, 2025LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about aiki

Latest podcast episodes about aiki

The New Monastics
Warrior of the Heart: Exploring Aikido as a Spiritual Path with Robert Wing Sensei

The New Monastics

Play Episode Listen Later Apr 25, 2025 55:28


Robert Wing Sensei is the founder of the Mountain Warrior Institute, Warrior of the Heart seminars, and the director of Wise Actions. As an Aikido practitioner, Wing Sensei is a student of both Koichi Kashiwaya Sensei and Hiroshi Ikeda Shihan, and founder of the Aikido curriculum at Naropa University, where he continues as the senior teacher of its Aiki-ken and Aiki-Jo club on campus in Boulder, Colorado.In this episode, we talk with Wing Sensei about three types of language (representational, immediate, and structural), Aikido as a structural language, the asking of ‘physical questions' in the martial arts, ‘internal martial arts,' the meaning of ‘ai' (harmony) and ‘ki' (energy), ‘effective distance' and ‘joining' in Aikido, the idea of conflict and ‘entering and turning' into it, fighting and not-fighting, his seminar 'the Art of Hosting Important Questions,' and centering and the effective use and right application of power.Charis FoundationGolden Turtle SoundSupport the show

Mu Zagaya Duniya
Sabuwar gwamnatin riƙon ƙwarya ta fara aiki a Jamhuriyar Nijar

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Mar 29, 2025 19:42


Sabuwar gwamnatin riƙon ƙwarya ta fara aiki a Jamhuriyar Nijar, bayan da aka kaddamar da fara aikin ƙudurorin da taron ƙasar na watan Fabarairu ya bayar da shawarar aiwatarwa.A Najeriya hukumar Kwastam ta janaye haraji a kan dukkanin kayayyakin asibiti da magungunan da ake shigar da su ƙasar daga ƙasashen ƙetare.Mummunar girgizar kasa ta rutsa da gwamman mutane a ƙasashen Myanmar da Thailand.

thailand myanmar aiki nijar najeriya jamhuriyar nijar
SWR2 Kultur Info
Aiki Mira über ihr Hörspiel „Neongrau“: Die Macht der KI über das Leben

SWR2 Kultur Info

Play Episode Listen Later Mar 11, 2025 6:30


Ist KI eine Gefahr? Die Hörspiel-Serie „Neongrau“ erweckt diesen Eindruck. Doch mit KI lasse sich auch Widerstand gegen die Mächtigen leisten, sagt Autorin Aiki Mira in SWR Kultur.

Muhallinka Rayuwarka
Yadda masu aiki a cikin teku ke rayuwa har ma da yadda za a yi amfani da teku

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Mar 9, 2025 20:00


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wanan makon tareda Micheal Kuduson wanda  kashi  na uku ne ya dora akan kashi na biyu wanda ya gabata a makon jiya. Idan ba a manta ba, a makon da ya gabata shirin ya mayar da hankali ne kacokam akan yadda masu aiki a cikin teku ke rayuwa har ma da yadda za a yi amfani da teku, tafki, rafi ko kogi domin gudanar da harkokin noma da kuma kyautatawar muhalli.

idan yadda masu aiki najeriya cikin micheal kuduson
Lafiya Jari ce
Mahukuntan Najeriya sun tsawaita shekarun aiki ga likitoci da jami'an lafiya

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Feb 17, 2025 9:44


Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan mako ya yi duba ne kan matakin gwamnatin Najeriya na tsawaita lokacin ritayar likitoci da malaman jinya a wani yunƙuri na ganin sun ci gaba da bayar da gudunmawa ga al'ummar wannan ƙasa wadda ke fama da ƙarancin ƙwararrun likitoci. Matakin na gwamnatin Najeriya ya nuna cewa Likitocin ko kuma sauran jami'an lafiya na da zaɓin ƙarin shekaru 5 akan ainahin shekarunsu na ritaya, ta yadda za su kai har shekaru 65 na haihuwa a bakin aiki maimakon shekaru 60 a baya, ko da ya ke wannan mataki bai samu maraba daga wasu unguzoma ba.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin....

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Yadda ake rige-rigen neman aiki a hukumar kwastam da ke Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Jan 9, 2025 10:21


Kamar yadda labari ya karaɗe kafafen yada labarai, ƙaasa da mako guda bayan da hukumar kwastan a Najeriya ta sanar da buɗe shafin yanar gizo don aikewa da takardun neman ɗaukar jami'ai kimanin dubu 4, sama da masu neman wannan aiki dubu dari 5 ne suka gabatar da buƙatunsu. Wannan al'amari ne da ke faruwa a kowace ma'aikata a duk lokacin da aka sanar da buƙatar ɗaukar ma'aikata.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza.

Literatur Radio Hörbahn
"Proxi" - Uwe Kullnick spricht mit Aiki Mira über das Buch und SF- Hörbahn on Stage

Literatur Radio Hörbahn

Play Episode Listen Later Dec 21, 2024 76:17


"Proxi" - Uwe Kullnick spricht mit Aiki Mira über das Buch und SF- Hörbahn on Stage (Hördauer ca. 70 min) Gesprächsbeginn Min. 21 Postapokalyptischer Hopepunk von einem Shooting-Star der deutschsprachigen Science Fiction. Proxi ist eine virtuelle Realität, die ein zweites Leben mit neuen Identitäten ermöglicht. Als ein Virusangriff diese Realität zerstört, ist das für viele ein Weltuntergang: Teile ihres Lebens, ihres Selbst sind für immer ausgelöscht. Die trans Frau Monae, die E-Sportlerin Kawi und Dion, eine KI im Biosynth-Körper wollen ihre verlorene Welt zurück. Zusammen begeben sie sich auf die Suche nach der versteckten Sicherheitskopie von Proxi. Ein Roadtrip durch eine von Klimakrise und Biohacking veränderte Landschaft beginnt. Schnell wird klar: Die drei sind aufeinander angewiesen. Um zu überleben und ihr Ziel zu erreichen, müssen sie einander vertrauen - doch nicht alle verfolgen das gleiche Ziel. Aiki Mira studierte in London und Bremen Medienkommunikation und forschte zu Gaming. Heute lebt Aiki in Hamburg und in der Science Fiction. Kurzgeschichten von Aiki wurden mehrfach ausgezeichnet. TITANS KINDER stand monatelang auf der Phantastik-Bestenliste, die Romane NEONGRAU und NEUROBIEST gewannen 2023 und 2024 den Kurd Laßwitz Preis. Von der European Science Fiction Society erhielt Aiki den Chrysalis Award. PROXI, ihr neuer Roman, erschien 2024 bei FISCHER Tor. Wenn Ihnen dieser Beitrag gefallen hat, hören Sie doch auch einmal hier hinein oder vielleicht in diese Sendung Kommen Sie doch auch einfach mal zu unseren Live-Aufzeichnungen ins Pixel (Gasteig) oder nach Schwabing Redaktion und Realisation Uwe Kullnick

Bakonmu a Yau
Nasir Kabir kan yajin aiki a wasu jihohin Najeriya kan mafi ƙarancin albashi

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 2, 2024 3:19


Yau ma'aikan gwamnati a jihohi kusan 15 na Najeriya ke fara yajin aiki saboda ƙin biyansu mafi ƙarancin albashin naira dubu 70 da sabuwar doka ta tanada. Ƙungiyar kwadago ta ƙasar ta bai wa jihohin umarnin fara yajin aikin. Saboda haka Bashir Ibrahim Idris ya tintibi Sakataren tsare tsaren ta Comrade Nasir Kabir. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana........

ku mafi aiki yau wasu najeriya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Mele Kyari kan fara aiki a matatar mai ta Fatakwal da NNPCL ta sanar

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Nov 27, 2024 3:30


A Najeriya bayan shafe shekaru da dama ana gyaran matatar man fetur na ƙasar da ke birnin Fatakwal a jihar Ribas, kamfanin man fetur na kasar NNPCL ya sanar da kammala gyarar a ranar Talata, inda ya kuma ce ba tare da wani bata lokaci ba tuni aka fara dakon man.NNPCL ya kuma shaida cewa sauran matatun mai na ƙasar, wato na Warri da Kaduna ma za su fara aiki ba tare da sanar da takamammen ranar da hakan zai kasance ba. Wakilinmu na Abuja, Mohammed Sani Abubakar ya tattaunawa da shugaban kamfanin na NNPCL Mele Kyari. Ku latsa alamar sauti domin jin hirar da aka yi da shi...

Radio Spaetkauf Berlin
City of Tomorrow!

Radio Spaetkauf Berlin

Play Episode Listen Later Oct 29, 2024 66:20


In this episode of "Radio Spaetkauf," recorded in collaboration with the Europäische Akademie Berlin, we focus on the future of urban living; asking the question, "What is the city of tomorrow?". Host Daniel Stern is joined by architect Max Schwitalla and author Aiki Mira. The conversation begins with Max sharing how skateboarding background influenced his urban design approach, and with Mira reading a passage from their award-winning novel “Neurobiest" describing Berlin of the future topped by green rooftop communities. From there we discuss visions for the future: inclusive, polycentric urban design, mobility hubs, and discarding anthropocentricism to leave space for nature. The exploration of "The City of Tommorow" brings us to innovations (both real and imagined), micro-utopias, and proposals for infrastructure which is reusable, queer and adaptable.  Recorded Oct 17, 2024 at Podigee's Offices in Berlin Guest Links: Aiki Mira https://aikimira.webnode.page/ Aiki's Podcast: Das War Morgen Insta: @aiki_mira Event at Otherland Books: otherland-berlin.de Max Schwitalla https://studioschwitalla.com/ --- Radio Spaetkauf https://www.radiospaetkauf.com  @radiospaetkauf Europäische Akademie Berlin https://www.eab-berlin.eu @europaeische_akademie_berlin Daniel Stern https://www.sterndaniel.com/  @danielandstern  Venue: https://www.podigee.com/ • DONATIONS / SUPPORT: https://www.radiospaetkauf.com/donate/  

Bakonmu a Yau
Rabiu Umar kan zargin Najeriya cewa matatar Ɗangote na aiki ba tare da lasisis ba

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 24, 2024 3:35


Kamfanin Dangote ya yi watsi da zargin samar da man da bashi da inganci da kuma fara aiki ba tare da lasisis ba da hukumomin Najeriya suka masa, inda ya sake jaddada cewar tabbas wasu mutane na neman yiwa matatar tasa zagon kasa. Shugaban hada hadar kasuwanci na kamfanonin Dangoten Rabiu Umar ya bayyana haka a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris. Kuna iya latsa alamar sauti domin jin yadda zantawar tasu ta gudana...

umar kuna tare aiki najeriya shugaban bashir ibrahim idris
ReWrite-Podcast
[PODYSSEY] Vorsicht Synthetisches Leben! (Aiki Mira|Christopher Peters und Johanna Schmoll)

ReWrite-Podcast

Play Episode Listen Later May 6, 2024 35:28


[PODYSSEY] Vorsicht Synthetisches Leben! (Aiki Mira|Christopher Peters und Johanna Schmoll)

ReWrite-Podcast
[PODYSSEY] Der untote Geist der Weihnacht (Christian Endres|Aiki Mira)

ReWrite-Podcast

Play Episode Listen Later May 6, 2024 15:07


[PODYSSEY] Der untote Geist der Weihnacht (Christian Endres|Aiki Mira)

Podyssey
[PODYSSEY] Vorsicht Synthetisches Leben! (Aiki Mira|Christopher Peters und Johanna Schmoll)

Podyssey

Play Episode Listen Later May 6, 2024 35:28


[PODYSSEY] Vorsicht Synthetisches Leben! (Aiki Mira|Christopher Peters und Johanna Schmoll)

Podyssey
[PODYSSEY] Der untote Geist der Weihnacht (Christian Endres|Aiki Mira)

Podyssey

Play Episode Listen Later May 6, 2024 15:07


[PODYSSEY] Der untote Geist der Weihnacht (Christian Endres|Aiki Mira)

Sprawl Radio
Im Gespräch mit Aiki Mira - Von Monstern, Cyborgs und Cyberpunks

Sprawl Radio

Play Episode Listen Later Apr 14, 2024 65:00


Willkommen im Sprawl. Die Lektüre von Neongrau haben wir abgeschlossen doch in dieser Folge tauchen wir erneut ins Neurosubstrat ein. Wir sprechen mit Aiki Mira über Neongrau, Queerfeminismus, Monster, Cyborgs und Cyberpunks. Aiki hat vor kurzem einen Essay über das Pseudonym als Befreiungstechnologie geschrieben, dem wir uns in dieser Folge ebenfalls widmen.In der nächsten Folge: Pantopia von Theresa Hannig (bis inkl. Kapitel 25)Schreibt uns eine E-Mail an sprawlradio@gmx.deUNSER DISCORD: LINKLetterboxd: Kim_chi und gamurgaAiki Mira im Netz (Homepage)Das war morgen (Podcast)Ihr mögt unseren Podcast und möchtet uns finanziell unterstützen? Wir freuen uns über kleine oder große Beträge über Paypal: paypal.me/sprawlradio oder an sprawlradio@gmx.deLiteratur:Aiki Mira, Neongrau (2022)Bettina Schulte (Hrsg.), Heute ist ein guter Tag, das Patriarchat abzuschaffen (2024)

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Sabon shugaban Senegal ya karbi rantsuwar kama aiki

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Apr 2, 2024 10:11


A ranar Talata ne aka rantsar da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ya lashe zaben kasar a makon da ya gabata da kaso sama da 54 cikin 100 na yawan kuri'u sama da miliyan 7 da aka kada. Faye shine shugaba mafi kankantar shekaru a Afrika, kuma ya lashe zaben ne a wani yanayi da kasar ke cikin chukumurdar siyasa.Matashin ya zama shugaban kasa ne kasa da makonni biyu bayan fitowar sa daga gidan yari.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

Mu Zagaya Duniya
Dubi akan matakin gwamnatin mulkin sojin Nijar na katse huldar aiki da dakarun Amurka

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Mar 23, 2024 19:13


Daga cikin muhimman batutuwan da shirin ya waiwaya a wannan makon akwai matakin Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar na kawo karshen yarjejeniyar tsaro da ke tsakanin kasar da Amurka. A Najeriya kuwa hukumar kare hakkin dan Adam ta kasar ce ta kawo karshen binciken da take gudanarwa kan zargin da ake yi wa rundunar sojin kasar na tilasta wa mata akalla dubu 10 zubar da juna biyun da suka samu a bisa tilas daga mayakan Boko haram

akan daga boko dubi katse aiki nijar najeriya jamhuriyar nijar amurka
Evolution Security Podcast
Ep. 151 - Rich Brown 3 - American Warrior Society - Current Domestic and World Threats

Evolution Security Podcast

Play Episode Listen Later Mar 21, 2024 116:42


Rich Brown is co-owner of the American Warrior Society and the co-host of the American Warrior Show, the self defense industries leading podcast.  He and Mike Seeklander teach firearms, tactics and combatives classes to law enforcement, military and responsible civilians.  This show we talk with Rich on current threats domestically and around the world.  Some topics covered:  China gaining on world dominance both strategically and the world economy.  Russia's war in Ukraine, the Israeli war in Gaza, the US boarder crisis, the US economy and much more. Previous Episodes with Rich: Ep 7 https://directory.libsyn.com/episode/index/show/evosec/id/11331488 Ep 78 https://directory.libsyn.com/episode/index/show/evosec/id/23639894 Victor Davis Hanson article read on the show: https://www.reviewjournal.com/opinion/opinion-columns/victor-davis-hanson/victor-davis-hanson-american-paralysis-and-decline-3010674/ Rich and Mike have been a huge support to the EvoSec crew, do us a favor and support them by becoming a coin member.  The content you receive as a coined member is unlike any other self defense website out there.   https://americanwarriorsociety.com/ Become a AWS coin member   Also, make sure you subscribe to and share both their podcast and YouTube channels.   https://www.youtube.com/user/rhodieusmc Check out some of the most recent pivotal shows discussed on the show: AWS 298 Prepare (Special Edition)  AWS 283 Emerging Threats - Ukraine  Rich Brown - short bio - Previously Regional Manager for Preparedness and Government Operations for the American Red Cross - Previously Corrections Officer and Special Operations Response Team Officer with the Knox County Sheriff's Department - Retired Chief Warrant Officer-3 U.S. Marine with more than 23 years of service Rich is a distinguished graduate of numerous schools dealing in all aspects of military operations, law enforcement and corrections. Rich holds belts in Aiki-jūjutsu, Judo, MCMAP and Okinawan Freestyle Karate. Rich is also a published author who holds a B.S. in Social Psychology from Park University. In his spare time, Rich really enjoys shooting in local IDPA matches and writing about himself in the third person.

Podyssey
Das Universum ohne Eisbärin (Aiki Mira)

Podyssey

Play Episode Listen Later Feb 18, 2024 21:53


ReWrite-Podcast
Das Universum ohne Eisbärin (Aiki Mira)

ReWrite-Podcast

Play Episode Listen Later Feb 18, 2024 21:53


Das Universum ohne Eisbärin (Aiki Mira)

Sprawl Radio
[Neongrau 1] Neongrau von Aiki Mira

Sprawl Radio

Play Episode Listen Later Dec 4, 2023 149:14


Willkommen im Sprawl! Setzt euch zu uns in den Goldenen Handschuh, nehmt euch ein kühles Astra vom Fass, klinkt euch in den Stream ein und lauscht unseren körperlosen Stimmen. Die Stimmen gehören zu Stephan AKA Noobslayer69 und Alex AKA ShadowDragon420 und wir träumen vom Neurosubstrat und elektrischem Matjes. Wir freuen uns auf die Besprechung von Aiki Miras Roman Neongrau - in dieser Folge tauchen wir zum ersten Mal ins Neurosubstrat ab und erzählen euch außerdem eine kurze Geschichte des E-Sports.In dieser Folge: Neongrau von Aiki Mira (bis Seite 84).In der nächsten Folge: Neongrau von Aiki Mira (bis Seite 166).Schreibt uns eine E-Mail an sprawlradio@gmx.deTwitter @sprawlradioLetterboxd: Kim_chi und gamurgaIhr mögt unseren Podcast und möchtet uns finanziell unterstützen? Wir freuen uns über kleine oder große Beträge über Paypal: paypal.me/sprawlradio oder an sprawlradio@gmx.deLiterartur:Aiki Mira, Neongrau (2023)

Le SanTro Show
Aiki Ju-Jitsu (Nintai centre d'arts martiaux) - E948

Le SanTro Show

Play Episode Listen Later Nov 20, 2023 12:02


Aujourd'hui, je te parle de mon cours d'essai d'Aiki Ju-Jitsu au Nintai centre d'arts martiaux ( https://www.nintai.ca/ ). https://santro.show/948

Lafiya Jari ce
Najeriya za ta maida tsoffin likitoci bakin aiki domin cike gibin jami'an lafiya

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Nov 13, 2023 9:57


Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wanna makon tare da Murtala Adamu Ibarhim ya maida hankali ne kan shirin gwamnatin Najeriya na sake daukar likitoci da sauran jami'an kiwon lafiya wadanda suka yi ritaya daga aiki, a wani kokari na cike gibin karancin jami'an kiwon lafiya a kasar, masamman guraben wadanda suka tsere zuwa kasashen waje domin samun albashi mai soka.

Der Weltendieb-Podcast

Heute sprechen wir im Weltendieb-Podcast über das Science-Fiction Genre Cyberpunk. Dazu haben wir einen besonderen Gast eingeladen. Aiki Mira stellt sich unseren fragen und philosophiert mit uns Gemeinsam über die Abgründe der Zukunft. Aiki Mira hat mit ihren Büchern „Neongrau“ und „Neurobiest“ in den vergangen Jahren viele Preise abgeräumt, unter anderem gewann „Neongrau“ 2023 den Kurd Laßwitz Preis. In dieser neunten Ausgabe sind dabei: Chris, Gundel, Dominik und Markus.

Punch, Kick, Choke, Chat
PKCC Episode 112 - Heiko Rommelmann Jr.

Punch, Kick, Choke, Chat

Play Episode Listen Later Sep 1, 2023 93:31


Join us this week on PKCC as we sit down with Sensei Heiko Rommelmann, Jr. Heiko has been studying martial arts for over 30 years. He has a Rokudan (6th degree black belt) in Judo and also a Godan in Jujitsu, a Shodan in Toide and a Shodan in Shingi Tai jujitsu. He has also studied Aiki-jujitsu, Iaido, Kobudo, Tai-chi and many different styles of Karate. Sensei Rommelmann, Jr. had studied Judo for approximately 10 years, before he met Tony Owed who was the kata instructor at Spirit of the Eagle Judo Camp. He was a member of the US Sport Jujitsu Team from 1987-1990, winning a gold at the 1990 World Jujitsu Championships in Winston-Salem, North Carolina. #PKCC #Judo #martialarts

Tambaya da Amsa
Tambaya da Amsa: Bayani kan yadda takunkumi ke aiki akan kasashe

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Aug 5, 2023 19:55


Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan yadda takunkumi da wata hukuma ko kuma kasashe ke kakabawa wasu kasashen yake aiki. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Umarnin kotu ya hana tafiya yajin aiki a Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Jun 7, 2023 16:48


A Najeriya, bisa umurnin kotu, kungiyoyin kwadagon kasar sun jingine shiga yajin aiki da ya kamata su tsunduma a wannan laraba don nuna rashin amincewa da cire tallafin man fetur.  Lura da hasashen cewa shiga yajin aikin zai kara jefa Najeriya a cikin wani mai wuya, wannan ya sa gwamnati ta ruga zuwa kotu don nema hana yajin aikin. Abin tambayar shine, ko yajin aiki zai iya tilasta wa gwamnati jinkirta cire tallafin man fetur a Najeriya?  Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.

aiki kotu najeriya
SteamTinkerers Klönschnack
Im Gespräch mit Aiki Mira

SteamTinkerers Klönschnack

Play Episode Listen Later May 10, 2023 36:10


Mit „Neon Grau – Game Over im Neurosubstrat“ hat Aiki Mira in diesem Jahr den Kurd-Laßwitz-Preis für den besten deutschsprachigen Science-Fiction-Roman gewonnen. Mirco hatte das Vergnügen, mit Aiki Mira im Podcast reden zu dürfen.

im gespr preis vergn mirco aiki science fiction roman
Budo: The Way of the Warrior Podcast
Episode 104: "Accompaniment to Gateway Aikido #12 (On Maai)"

Budo: The Way of the Warrior Podcast

Play Episode Listen Later May 6, 2023 49:16


In this episode, Valadez Sensei discusses and explains his latest Gateway Aikido (#12) on Maai. This episode also goes deeper into Jiyu Waza and the three identifying markers of Aikido: The Mystical Experience, Aiki, and Takemusu Aiki. Be sure to follow all the links provided below so you can gather all the related information to this podcast episode, including two written explanations on Maai and one related video, discussed in this episode and posted on Facebook. Please donate toward our efforts via Patreon. Your assistance is greatly needed and greatly appreciated: www.patreon.com/SenshinCenter Please visit our website for additional information, writings, and videos: www.senshincenter.com Please follow us on Facebook: https://www.facebook.com/senshincenter Please subscribe to our YouTube Channel: https://www.youtube.com/user/senshinone First Post on Maai: https://www.facebook.com/100057602943088/posts/pfbid02QF8FR1ntwDY9SuYBCvkcVikxF61iD7R8AYt3f781rbqEyZBFPDQs7GVxRio5Zujdl/?mibextid=SDPelY Second Post on Maai: https://www.facebook.com/100057602943088/posts/pfbid0WJthTo42oj3cnNWwxDNoDLL7Mhw76RKq2J6pKEk7eFzJqyQW81M7sNU1oLPBhYxFl/?mibextid=SDPelY Related video: https://l.facebook.com/l.php?u=https%3A%2F%2Ffb.watch%2FklDmAzX3v1%2F%3Fmibextid%3DSDPelY%26fbclid%3DIwAR3NGe_mO9eNuxFETp8v5kD-c86OyWCjChTC1CGi3mm8tiCLiSzMS18pkaI&h=AT1dWFBCnT57KeZ8fIkAhg78mlC5WbFOeDmrn587TEut7-M95nXol7Ctnx6QZvEY-P6EKbqcik-A-lXMJXBuyAIL5VQ1jSX8OY28UA8lLBC5s1jOLqtmYUs2-rxSg3a0nMi3OiuLz7cszTsgnISY8R9dDBQ

Budo: The Way of the Warrior Podcast
Episode 99: "What is Aiki? & Two Patrons' Questions"

Budo: The Way of the Warrior Podcast

Play Episode Listen Later Mar 20, 2023 143:10


In this episode, Valadez Sensei answer two questions from Patreon donators and discusses his blog article, "What is Aiki?" in great detail. Please donate toward our efforts via Patreon. Your assistance is greatly needed and greatly appreciated: www.patreon.com/SenshinCenter Please visit our website for additional information, writings, and videos: www.senshincenter.com Please follow us on Facebook: https://www.facebook.com/senshincenter Please subscribe to our YouTube Channel: https://www.youtube.com/user/senshinone Link to Blog: "What is Aiki?" https://www.senshincenter.com/post/what-is-aiki Links to Kokyu Dosa Videos: https://fb.watch/jnuNOxtji3/ https://fb.watch/jnuPMwjkrG/ Link to "Unfettered Mind" by Takuan Soho https://a.co/d/ciMAJU0

AWR Hausa - هَوْسَ

AIKI WAJIB NE HAR A GONAR ADIN

Evolution Security Podcast
Ep. 78 - Rich Brown 2 - AWS - Are we headed into hard times?

Evolution Security Podcast

Play Episode Listen Later Jul 5, 2022 106:37


Rich Brown is co-owner of the American Warrior Society and the co-host of the American Warrior Show, the self defense industries leading podcast.  He and Mike Seeklander teach firearms, tactics and combatives classes to law enforcement, military and responsible civilians.  This show we talk about the landmark Second Amendment Supreme Court case NY Rifle and Pistol Assoc. vs Bruen.  We then move into a discussion about the possibility of hard times and what we need to do to be prepared.   Rich and Mike have been a huge support to the EvoSec crew, do us a favor and support them by becoming a coin member.  The content you receive as a coined member is unlike any other self defense website out there.   https://americanwarriorsociety.com/ Become a AWS coin member   Also, make sure you subscribe to and share both their podcast and YouTube channels.   https://www.youtube.com/user/rhodieusmc Check out some of the most recent pivotal shows discussed on the show: AWS 298 Prepare (Special Edition)  AWS 283 Emerging Threats - Ukraine  Rich Brown - short bio - Previously Regional Manager for Preparedness and Government Operations for the American Red Cross - Previously Corrections Officer and Special Operations Response Team Officer with the Knox County Sheriff's Department - Retired Chief Warrant Officer-3 U.S. Marine with more than 23 years of service Rich is a distinguished graduate of numerous schools dealing in all aspects of military operations, law enforcement and corrections. Rich holds belts in Aiki-jūjutsu, Judo, MCMAP and Okinawan Freestyle Karate. Rich is also a published author who holds a B.S. in Social Psychology from Park University. In his spare time, Rich really enjoys shooting in local IDPA matches and writing about himself in the third person. Please subscribe and share our podcast with friends and family.  Visit our website for bios, future events and info at www.evosec.org  Like, follow and share us on Facebook and Instagram @evosecusa WE ARE PUMPED TO HAVE A NEW AFFILIATE LINK FOR ORIGIN AND JOCKO FUEL!!!  Help support this show by purchasing any of your JiuJitsu gear, Jocko Supplements, books clothing and more... link below. Origin/Jocko Fuel – Bringing back American manufacturing, producing the best Jiu-Jitsu Gis on the market, Jeans, rash guards, and world class supplements to help you on the path.  Use EvoSec10 at checkout for 10% off, this helps us greatly.  EVOSEC Originusa.com AFFILIATE LINK Tenicor – www.tenicor.com they are educators, and innovators in the holster market.  They are firearms instructors themselves, pressure testing their gear in multiple force on force events every year.  We support those who do the work.  Again patronizing our sponsors helps us greatly.  Keepers Concealment Original authority on Appendix Holsters, Appendix Training  Offer high-Performance Handgun Training - specializing in Concealed Carry Performance.  Keepers Concealment also - proud affiliate CCWSAFE, the truly proven legal service membership company - offering dedicated legal defense heaven forbid you're forced to use lethal force.   Use code: KC10OFF and check them out at CCWSAFE.com/Keepers To buy a holster, sign up for a class, inquire about hosting a course or join CCWsafe, you'll find it all at Keepersconcealment.com Evolution Security is Eric Davis, Aaron Davis and Brian Schilt; specializing in self-protection education, defensive pistol and carbine, consulting, and weapons based grappling.  Their mission is to help those serious about protecting themselves and their loved ones, become more capable though filtered information, recommended study, and highlighting their mentors who are the best in the field.   In addition, Eric and Aaron (twins) are musicians keeping with Musashi's adage that martial artist should focus on art outside of the martial (bumper music recorded by the brothers). 

Budo: The Way of the Warrior Podcast
Episode 85: "Confucian Self-Displacement: The Seed of Kokyu and Aiki"

Budo: The Way of the Warrior Podcast

Play Episode Listen Later Jun 12, 2022 11:23


In this episode, recorded on the mat, Valadez Sensei answer's a Deshi's question on how to do Kokyu. Related Video: https://fb.watch/dAZftPobSE/ Please also donate toward our efforts via Patreon. Your assistance is greatly needed and greatly appreciated: www.patreon.com/SenshinCenter Please visit our website for additional information, writings, and videos: www.senshincenter.com Please follow us on Facebook: https://www.facebook.com/senshincenter Please subscribe to our YouTube Channel: https://www.youtube.com/user/senshinone

Aikido: Discussed
Aiki Do's Aiki Don'ts

Aikido: Discussed

Play Episode Listen Later May 11, 2022 55:24


Aiki Do's Aiki Don'ts by Aikido: Discussed

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - Should Teachers Hit Their Students?

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Feb 15, 2022 81:11


The Aiki Dojo Podcast - Should Teachers Hit Their Students? In this episode of the Aiki Dojo podcast, we answer another listener question. This question deals with teachers and whether or not they should hit their students as a tool to improve their learning ability or for any other reason. Ito Sensei weighs in on this controversial topic. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/mev0-G9oS_U --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - Teaching Philosophies

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Jan 25, 2022 68:07


The Aiki Dojo Podcast - Teaching Philosophies In this episode of the Aiki Dojo podcast, we answer a listener question about teaching philosophies and teaching at other dojos. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/D1pDfZJYGso --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - Looking Back on 2021

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Dec 26, 2021 58:57


The Aiki Dojo Podcast - Looking Back on 2021 In this episode of the Aiki Dojo podcast, we look back on not only 2021 but the entire pandemic and discuss how things have changed. This is our 14th episode and season 1 finale. We look forward to 2022 and many more episodes. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/--RwBV77pvY --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - The Art of Peace vs. The Art of War

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Dec 7, 2021 59:55


The Aiki Dojo Podcast - The Art of Peace vs. The Art of War In this episode of the Aiki Dojo podcast, we again discuss a topic presented by a listener. This listener wants to understand how one should reconcile O'Sensei's philosophy of peace and non-violence with certain Aikido techniques and movements which seem aggressive and contrary to his philosophies. Ito Sensei gives his take on what “peace” means and how it is more of an internal state of being rather than a physical action. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/Ba-uJF4cbiM Watch our 2 Minute Techniques: https://youtube.com/playlist?list=PLiXORPL-lO6CxvDYf8RXbmKN_Pbw1XPWP Read our blog, the Aiki Dojo Message: http://www.aikidocenterla.com/blog Read our Newsletter: http://www.aikidocenterla.com/newsletter Follow us on social media: Facebook: Aikido Center of LA: https://www.facebook.com/aikidocenterla Ito Sensei: https://www.facebook.com/aikidoteacher Instagram: https://www.instagram.com/aikidocenterla/ Ito Sensei: teacher.aikido For more information about Aikido In the US http://www.aikidocenterla.com Rev. Kensho Furuya: http://www.kenshofuruya.com If you enjoyed this video, please support Furuya Sensei's vision and our non-profit foundation and the Aikido Center of Los Angeles. https://www.paypal.com/biz/fund?id=85D4U4CXREWN4 --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - The Art of Being a Student

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Nov 19, 2021 77:45


The Aiki Dojo Podcast - The Art of Being a Student In this week's episode of the Aiki Dojo podcast, we discuss another topic presented from a listener. Listener Chris asks, “What does it mean to be a student in a traditional art.” Ito Sensei explains that being a student is an art in and of itself. He discusses that to be thought of as a “good” student requires that the student not only be committed but also that they do the right thing at the right time. Just those two things alone require so much that in pursuing them a student naturally becomes a good student. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/vLXuSnHnV8Y --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - Learning Traditionally in Modern Times

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Oct 12, 2021 79:06


The Aiki Dojo Podcast - Learning Traditionally in Modern Times This episode of the Aiki Dojo podcast deals with the conundrum of training in a traditional martial art in the modern day. Ito Sensei's view is that there is no distinction between the student of the past and the student of the present. The teachers of old gave the student little information while the student of today has a lot of information. Both create a sense of blindness that the student has to overcome in order to get good and so the student still has to be diligent regardless of the era. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/zw3zQITGJUo --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - The Martial Mindset

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Sep 20, 2021 69:06


In this episode of the Aiki Dojo podcast we discusses a question from one of our viewers. She asks, “Could you talk about body (physical) mind and spirit in Aikido? Focused more on back in the old days about how samurai took care of themselves and stayed prepared for war and chaos.” Thus, the basic answer is really more about the mindset that a warrior has which keeps them prepared and sharp at all times. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/3aWCcQ1NHyw --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

Brain Is The New A**
EP. 9: Jealousy and Fighting in Relationships

Brain Is The New A**

Play Episode Listen Later Sep 15, 2021 31:25


Jealousy and Fighting in Relationships. What a FUN episode! Katey's man - Dan - is the AIKI's first guest and it's full of laughs and cries. They tackle the subject of fighting within a relationship. What that looks like for them, along with Jealousy. Who gets more jealous? Who picks the most fights? There was a question box on Instagram, so they tackle questions from you in this episode! Enjoy!         WATCH THE VIDEO:     Connect with Katey:   IG: @kateyyurko IG: @violetfogpotions www.violetfog.com   Episode Sponsored by MSW Nutrition's Mitochondriac Shop MSW Nutrition products: https://www.mswnutrition.com/products/mitochondriac/?ref=violetfog use code VIOLETFOG for 15% OFF     CREDITS: Hosts - Katey Yurko (@thevioletfog) Podcast production - Baldomero Garza (@txmxyogi), HDYH Network [@howdoyouhealth] Intro song - Time To Chill Out - raspberry sounds  

Nothing But Music
Episode #12 - Building a brand and much more with Aiki!

Nothing But Music

Play Episode Listen Later Sep 5, 2021 51:56


This week, H and Benzo sip cocktails with Aiki, a rapper and the owner of 730Cocktails to discuss his musical influences, how he built up his brand of cocktails, his ability to both rap and produce beats and a whole lot more.  Tap in!@aikiseven@730cocktails@730soundlab@730media@nothingbutmusicpodLet us know what you thought!Support the Show.Follow us on Instagram to stay up to date!@nothingbutmusicpod@husain.m8@blogbybenzo

The Aiki Dojo Podcast
The Aiki Dojo Podcast - An interview with Santiago Almaraz Sensei

The Aiki Dojo Podcast

Play Episode Listen Later Aug 24, 2021 59:04


The Aiki Dojo Podcast - An interview with Santiago Almaraz Sensei In this episode of the Aiki Dojo podcast, we interview Santiago Almaraz Sensei of Salamanca Aikikai - Kodokai Dojo. Since the late 1990s, Almaraz Sensei has been coming to Los Angeles to train directly under Furuya Sensei. Almaraz Sensei has affiliated with the Aikido Center of Los Angeles for over 26 years. The Aiki Dojo Podcast goal is to translate traditional Aikido and traditional martial arts training into the modern world. The podcast is hosted by David Ito Sensei who is the Chief Instructor of the Aikido Center of Los Angeles and he brings brings over 30 years of Aikido training to the podcast. The podcast is co-hosted by Mike Van Ruth, Aikido 4th Dan, and Bill D'Angelo, Aikido 4th Dan. A new podcast drops every 2 weeks. Let us know if you have a topic that you would like Ito Sensei and the team to discuss in the next podcast. Enjoy! Watch it here: https://youtu.be/1F6v8qyoJYw You can also listen to this podcast on iTunes or Spotify or wherever you download your podcast. Watch our 2 Minute Techniques: https://youtube.com/playlist?list=PLiXORPL-lO6CxvDYf8RXbmKN_Pbw1XPWP Read our blog, the Aiki Dojo Message: http://www.aikidocenterla.com/blog Read our Newsletter: http://www.aikidocenterla.com/newsletter Follow us on social media: Facebook: Aikido Center of LA: https://www.facebook.com/aikidocenterla Ito Sensei: https://www.facebook.com/aikidoteacher Instagram: https://www.instagram.com/aikidocenterla/ Ito Sensei: teacher.aikido For more information about Aikido In the US http://www.aikidocenterla.com Rev. Kensho Furuya: http://www.kenshofuruya.com If you enjoyed this video, please support Furuya Sensei's vision and our non-profit foundation and the Aikido Center of Los Angeles. https://www.paypal.com/biz/fund?id=85D4U4CXREWN4 --- Support this podcast: https://anchor.fm/aikidojo/support

Minding Your Business with Jodi-Tatiana
Episode 95: One Year Later with Kelley Chunn, Femi Aiki and Rachel L. Glazer (MA -USA, Nigeria, MA-USA)

Minding Your Business with Jodi-Tatiana

Play Episode Listen Later Jun 27, 2021 54:07


Small Businesses and startups continue to thrive during the pandemic(s) of 2020-2021. Jodi-Tatiana continues the conversation by inviting back the entrepreneurs and innovators leading the next evolution of business growth.MEET Kelley Chunn,  principal of Kelley Chunn & Associates (USA)www.kelleychunn.comRachel L. Glazer,  president & chief creative officer of  Rachel G Events LLC (USA) rachelgevents@gmail.comFemi Aiki co-founder/ceo of Foodlocker (Nigeria) https://www.foodlocker.com.ngSupport the show (https://www.lcgbrands.com/advertisewithmybpodcast)

Minding Your Business with Jodi-Tatiana
Episode 29: Meet Foodlocker co-founder/ceo Femi Aiki (Nigeria)

Minding Your Business with Jodi-Tatiana

Play Episode Listen Later Mar 15, 2021 36:42


Foodlocker offers procurement efficiency, affordability, convenience, and pricing regularity to diverse buyers of farm-fresh foodstuff and grocery items by aggregating the outputs of smallholder farmers and fast-moving consumer goods companies and selling them directly to our customers via our unique omni-channel retail operations. Our vision is to become the one-stop shop for farm-fresh foodstuff and grocery items in Africa that addresses the logistical and infrastructural gaps in the food value chain across Africa.  https://www.foodlocker.com.ngFollow Foodlockerhttps://twitter.com/FoodlockerNGhttps://web.facebook.com/FoodlockerNigeria/?ref=br_rshttps://www.linkedin.com/company/foodlocker/?viewAsMember=trueLearn about Foodlockerhttps://www.youtube.com/watch?v=JEt3PfttqqMhttps://www.youtube.com/watch?v=P1gTRfcPeVQSupport the show (https://www.paypal.com/donate/?hosted_button_id=UJB9KCJPFUXMG)

The Sama Sutra Podcast Show
EP 3. SAMA SUTRA SHOW FEAT: NICE & WILD AND POP SINGER AIKI

The Sama Sutra Podcast Show

Play Episode Listen Later Jan 22, 2021 107:33


 In this episode we are hangin out with The Original Members of Nice And Wild, and singing sensation AIKI, find out why the boys decided to get the band back together again after 25 plus years. and she is on her way up the pop charts, Miami's own Aiki hangs out on SAMA SUTRA. Don't forget to click like and subscribe to our YouTube Channel.

The COO Roundtable
EP 23 - Aiki Altmets of Regimen Wealth & Lynne Born of Wealth Architects

The COO Roundtable

Play Episode Listen Later Nov 10, 2020 33:44


In the 23rd episode of The COO Roundtable, Matt welcomes Aiki Altmets, COO and CCO of the newly-formed Regimen Wealth and Lynne Born, President of Wealth Architects. Regimen Wealth is headquartered in Atlanta, Georgia, and manages $200 million in client assets with 6 employees. Located in Mountain View, California, Wealth Architects has over $1 billion in AUM with 20 employees. Matt, Aiki, and Lynne discuss the entrepreneurial spirit and the commitment necessary to be successful in professional management while growing an RIA, and much more, including: Overview of their firms’ backgrounds, services, and ideal clients We hear each guest’s fascinating background, including Aiki’s story about co-founding an RIA during a global pandemic; and Lynne’s journey from running one of the largest accounting firm-owned multifamily offices to her decision to join Wealth Architects earlier this year How each guest works with their respective CEOs to tackle their firm’s needs and the demands of their positions The technological challenges each guest has overcome to build a more efficient back office infrastructure What entrepreneurial characteristics help both Aiki and Lynne in their respective roles We hope you enjoy, share, and subscribe! You can listen and subscribe on Google Podcasts, Apple Podcasts, or Spotify. Sign up here to be notified of new practice management content added to our blog on a regular basis.

The COO Roundtable
EP 23 - Aiki Altmets of Regimen Wealth & Lynne Born of Wealth Architects

The COO Roundtable

Play Episode Listen Later Nov 10, 2020 33:44


In the 23rd episode of The COO Roundtable, Matt welcomes Aiki Altmets, COO and CCO of the newly-formed Regimen Wealth and Lynne Born, President of Wealth Architects. Regimen Wealth is headquartered in Atlanta, Georgia, and manages $200 million in client assets with 6 employees. Located in Mountain View, California, Wealth Architects has over $1 billion in AUM with 20 employees. Matt, Aiki, and Lynne discuss the entrepreneurial spirit and the commitment necessary to be successful in professional management while growing an RIA, and much more, including: Overview of their firms’ backgrounds, services, and ideal clients We hear each guest’s fascinating background, including Aiki’s story about co-founding an RIA during a global pandemic; and Lynne’s journey from running one of the largest accounting firm-owned multifamily offices to her decision to join Wealth Architects earlier this year How each guest works with their respective CEOs to tackle their firm’s needs and the demands of their positions The technological challenges each guest has overcome to build a more efficient back office infrastructure What entrepreneurial characteristics help both Aiki and Lynne in their respective roles We hope you enjoy, share, and subscribe! You can listen and subscribe on Google Podcasts, Apple Podcasts, or Spotify. Sign up here to be notified of new practice management content added to our blog on a regular basis.