Sashen podcast na Afrika 🎙 Fagen tattaunawa…Batutuwa da suka shafi al'adu… Muna bawa mazauna Afrika masu magana da harshen Hausa muhimmanci a dukkan lamuran rayuwarsu…Shiri ne da ke karkashin kafafen sadarwa na Afrika.

A yau mutane da dama suna son su zuba jari domin su ƙara samun kuɗi, amma rashin ilimi yana sa wasu su yi asara ko kuma su faɗa cikin hanyoyin da ba su dace ba.A wannan shiri na Rumfar Africa Podcast Hausa, kashi na (55) za mu tattauna muhimman ƙa'idojin da ya kamata kowane mai son zuba jari ya sani, tare da ƙwararren masani a fannin tattalin arziki, zuba jari da Islamic Finance, Dr. Nabil Bello Sa'id, Manajan Darakta na Konooz Investments.Ku kasance tare da mu har zuwa ƙarshe, domin wataƙila wannan tattaunawa za ta canja yadda kuke kallon zuba jari baki ɗaya.Domin neman karain bayani a Konooz Investments:- +2347063829915 | +2349069968666 | +2349015995200

MATASA DA SON YIN KUƊI A GAGGAUCE: HANYAR ARZIKI KO TARKO?Domin yin nazari a kan wannan batu, muna tare da babban baƙonmu, Farfesa Munir Abdullahi Kamba, wanda zai yi mana bayani kan tushen wannan matsala, illolinta, da kuma hanyoyin da matasa za su bi wajen gina arziki cikin hikima da dorewa.

Shin ana iya warware wannan rikici ta hanyar yaƙi, ko kuwa mafita tana cikin tattaunawa da diflomasiyya?-------------------------------------A yau duniya na ci gaba da sa ido kan rikicin da ke tsakanin Iran, Amurka da Isra'ila. Tashin hankali na ƙaruwa, hare-hare na ci gaba, yayin da duniya ke tambayar kanta: Shin wannan rikici zai tsaya a nan, ko kuwa zai rikide zuwa babban yaƙin yanki? Mene ne mafita? Kuma wane tasiri wannan rikici zai iya yi ga tattalin arzikin duniya, tsaron ƙasashe, har ma da rayuwar al'ummar Afirka?A wannan shirin na Rumfar Africa Podcast Hausa, za mu yi nazari cikin natsuwa tare da baƙo na musamman domin fahimtar tushen rikicin, matsayinsa a siyasar duniya, da hanyoyin da za su iya kai ga zaman lafiya.

TAKAITACCEN SHARHI A KAN ABINDA KE WAKANA A KASHEN SAHEL, TARE DA MASANIN KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI

Da'awar Musulunci da Bible: Hanyoyin Isar da Saƙon Musulunci ga Mabiyan Kiristanci.Ta yaya Musulmai za su yi da'awa cikin hikima da fahimtar addinin Kirista? Wane matsayi Bible take da shi a tattaunawar addinai? Kasance tare da mu domin jin tattaunawa mai zurfi kan hanyoyin gina fahimta, mutunta juna da kuma isar da saƙon Musulunci cikin basira da hikima.

“HAJJI: MAKARANTAR SHUGABANCI”Shin wane darasi shugabanni da al'umma za su koya daga hajji? Ta yaya hajji ke koyar da tsari, adalci, tawali'u da haɗin kai?Domin tattauna wannan batu, muna tare da babban bako:IMAM, DR. MUHAMMAD SULAIMAN ADAM.

Sana'ar Jari Bola ta zama ɗaya daga cikin sana'o'in zamani da suka mamaye duniya, tana jan hankalin miliyoyin mutane saboda damar samun riba cikin gajeren lokaci. Amma a bayan nasara akwai ƙalubale, haɗari da dabarun da ke buƙatar ilimi da ƙwarewa. A wannan shiri na musamman, za mu tattauna kan nasarorin sana'ar, ƙalubalen da masu ita ke fuskanta, hanyoyin inganta ta a wannan zamani, da kuma yadda ake gudanar da sana'ar jari bola a sassa daban-daban na duniya. Kasance tare da babban bako, Aliyu Sabo Yakasai, fitaccen mai sana'ar jari bola, domin jin sirrika, gogewa da muhimman darussa masu ɗaukar hankali!

A WANNAN KASHI NA 49, MUN TATTAUNA YAKIN KWANAKI 12 TSAKANIN ISRA'ILA DA IRAN:• ASALIN RIKICIN.• TARIHIN KAFUWAR ISRA'ILA DA IRAN.• YADDA DANGANTAKA TA DIFLOMASIYYA TA RIKIDE ZUWA GABA DA ADAWA.• ME YA TAYAR DA RIKICIN YANZU.• RAWAR KASASHEN YAMMA WAJEN TALLAFAWA ISRA'ILA.• DA TASIRIN RIKICIN A NAHIYAR AFRIKA.TARE DA BABBAN BAKO: DR. RIYA'UDDEEN ZUBAIR MAITAMA — ƘWARARRE A KIMIYYAR SIYASA DA SHA'ANIN MULKI, KUMA MALAMI A JAMI'AR BUK KANO.SHIRIN NA CIKE DA BAYANAI MASU ZURFI DA FAHIMTAR ABUBUWAN DA KE FARUWA A DUNIYAR SIYASA.#podcastclips #Hausa #duniya #siyasa

TATTAUNAWA MAI ARMASHI KAN GWAGWARMAYAR DA'AWA GA WAƊANDA BA MUSULMI BA — MUSAMMAN KIRISTOCI DA MAGUZAWA.ZA MU BINCIKO NASARORI, ƘALUBALE, DA HAƊURRAN DA KE TATTARE DA WANNAN AIKI MAI MUHIMMANCI.BABBAN BAƘONMU A SHIRIN: SH. IMAM ADAM IDRIS DUMI, SHUGABAN ƘUNGIYAR ƘWARARRUN MASU DA'AWA, RESHEN JIHAR BAUCHI, WANDA YA SHAFE SHEKARU YANA GUDANAR DA WANNAN DA'AWAR CIKIN ƘWAREWA DA JAJIRCEWA.

SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, DA KUMA BADA SHAIDA A KAN DALILIN RABUWAR IZALA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.BATUTUWAN SHIRIN:

SHIRIN ZAI YI WAIWAYE NE A KAN TARIHIN GWAGWARMAYAR KAFUWAR KUNGIYAR IZALA, NASARORI DA KUMA KALUBALEN DA TAKE FUSKANTA, TARE DA JIGO A KUNGIYAR SHEIKH YAKUBU MUSA HASSAN KATSINA.Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA PODCAST) ta hanyar aiko mana da emel a:

#hausa #podcast #interview Kuna iya sauraron shirin ta hanyar dandamalinmu na podcast ta wayar hannu. Muna ba da shawarar sauraron Podcast din ta hanyar manhajar Apple Podcasts akan iPhone, da manhajar Google Podcasts akan Android.Muna son ku dinga bayyana mana ra`ayoyinku game da shirye-shiryen, za kuma ku iya ba mu maki game da Podcast din akan Apple Podcast. Hakanan kuma kuna iya ba da shawarar baƙon da za mu tattauna da shi a podcast din (RUMFAR AFRICA) ta hanyar aiko mana da imel a: hausaadp@gmail.com

A KARO NA FARKO A KAFOFIN YADA LABARAI, LABARIN MALAMIN DA AKA TSARE A GIDAN YARI NA TSAWON SHEKARA 3 A KAN TUHUMAR BOKO HARAM, KUMA ZA KU JI ABINDA YA FARU DAGA BAKIN SA.

TATTAUNAWA A KAN AIKIN AGENT MATSALOLINSA DA HANYOYIN MAGANCE SU, DA KUMA ALAKAR AGENT DA HUKUMAR JIN DADIN ALHAZAI TA NAJERIYA (NAHCON), TARE DA SHUGABAN KAMFANIN MAIKAHO TRAVEL AGENT, KANO.

SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU

SHIRI NA MUSAMMAN AKIN LABARAN ABUBUWAN DA SUKA FARU A IKIN HAJJI TSAKANIN JIYA DA YAU

SHIRIN ZAI GAYYATO MUKU MAHADDATA MAKARANTA AL-QUR'ANI DON JIN YA SUKA HADDACE AL-QUR'ANI DA KUMA ALAKAR SU DA SHI, A CIKIN SALO NA TATTAUNAWA MAI BAN KAYE, A KULLUM A CIKIN WATAN RAMADAN.

SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA DA'AWA. - AL-UMMA DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? - CIBIYAR AL-MANAR DA TASIRINTA A CIKIN JIHAR KADUNA…DS #podcast #hausa #kaduna #izala BUTUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:50 GABATARWA 04:31 YANAYIN ZAFI DA SANYI DA DAMANA, TASIRINSU A KARANTAWAR DA DA'AWA 10:30 KIWON DABBOBI, YA KARA MIN IYA JAGORANCIN MUTANE 38:00 ALAKAR MANOMI DA MAKIYAYI 48:20 HJIRAR MALAMAI DAGA JIHOHINSU ZUWA WASU JIHOHI, AMFANINSA DA ILLARSA 52:13 DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS... 01:05:01 A HAKA NAJE JAMI'AR MADINA DAGA JOS, DA KUMA RAYUWATA A MADINA 01:25:26 ASALIN SUNAN CIBIYAR AL-MANAR DA TARHIN KAFATA DA KUMA AYYUKANTA A KADUNA 01:30:27 TSARIN DA NA DAUKO NA GAYYATAR MALAMAI DUK WATA A CIBIYAR AL-MANAR 01:35:06 ALAKATA DA TSOHON GWAMAN MALAM EL'RUFA'I 01:38:25 ABINDA MINBIRI YAKE NUFI A WAJENA 01:39:27 ALAKAR MUTANE DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? 01:43:35 SHIN MALAM YANADA RUBUCE-RUBUCE 01:44:05 NASIHA ZUWA GA DALIBAN ILIMI 01:45:18 NASIHA ZUWA GA IYAYE 01:45:45 NASIHA ZUWA GA MAHUKUNTA ‘YAN SIYASA 01:46:34 RUFE SHIRIN

SHIRIN NA SAMMAN YA TATTAUNA IRIN WAINAR DA AKE TOYAWA A BAYAN FAGEN SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST, DA AMSA WASU DAGA CIKIN TAMBAYOYIN MASU KALLO A DANDALINMU NA YOUTUBE.#podcast #hausa #africa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:08 MANUFAR SHIRIN RUMFAR AFRIKA 07:36 YADDA AKE SHIRYA SHI, DA KUMA ZABEN BAKIN SHIRIN 08:50 TSARIN GUDANAR DA TATTAUNAWA DA BAKI A CIKIN SHIRIN12:24 YADDA AKE SAMUN BAKI 14:32 ME YASA KAKE TAMBAYOYIN KEKE-DA-KEKE?16:24 BANBANCIN TATTAUNAWA DA BAKI MALAMAI 17:23 NAU'UKAN TATTAUNAWA DA BAKI 18:48 MALAM MAGAWATA KA RAGE WASA, AMMA SHIRIN YANA KYAU 19:45 DALILIN SAKA RAHA A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 22:56 SOJOJIN BOYE A CIKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 24:47 KALUBALEN BAYAN NADAN SHIRIN 28:33 ABUBUWAN DA AKE BUKATA DAGA MASU KALLO KO SAURAREN SHIRIN 32:18 HANYA MAFI SAUKI NA KALLO KO SAURAREN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 33:47 FADIN RA'AYINKA BA TARE DA CIN MUTUNCI BA 36:34 MASU CI DA GUMIN RUMFAR AFRIKA A SOCIAL MEDIA 39:29 MUNA MARABA DA SHAWARWARINKU 41:06 TUSHEN PODCAST 43:00 GODIYA GA HUKUMAR AFRICA TV3 43:52 GODIYA TA MUSAMMAN GA BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA 45:27 MALAM MAGAWATA YANA GODIYA 49:44 SHIRIN DA YAFI JAN HANKALI 51:06 JERIN BAKIN SHIRIN RUMFAR AFRIKA A ZANGO NA 1 DA NA 2 54:38 SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA DA MANHAJAR SAURAREN SAUTI 56:41 LAMBAR YABON DA RUFE SHIRIN

MUN TATTAUNA BUTUTUWA MASU MAHIMMANCI DA SUKA SHAFI, GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI DA TA RAYUWA, MALAMAN JAMI'AR MADINA JIYA DA YAU, MALAMAN KAFOFIN SADA ZUMUNTA, ILIMI DA TARBIYYA, MU'AMALA DA WANDA KUKA SABA AKIDA KO ADDINI KO MAZAHABA, MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA, ‘YAN SIYASA DA JAGORANCI NA GARI, MAFI GIRMAN MATSALOLIN ZAMNATAKEWAR AURE, MATSALAR TSARO A MAHANGAR MALAMAI, MASALLACIN SULTAN BELLO (TARIHINSA, TSARIN GUDANARWA, DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL'UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA DA YAMMACIN AFRIKA. #podcast #arewa #interview #kaduna #islam #hausa BATUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:40 SHINFIDA 06:06 TAKAITACCEN TARIHIN MALAM DA GWAGWARMAYAR NEMAN ILIMI, DA NA RAYUWA 56:05 TASIRIN JAMI'IAR MUSULUNCI TA MADINA A AL'UMMAR NAJERIYA 01:12:33 ASALIN KAFA MAKARANTAR ALBAYAN A JOS, SAU NAWA AKE KONA TA? 01:25:38 TASIRIN MALAMAN DA SUKA YI JAMI'AR MADINA JIYA DA YAU 01:32:47 MALAMAI DA MALUM-MALUM A SOSHIYAL MEDIYA 01:39:47 MATSALAR TARBIYYA DA ILIMI A KOYARWAR MALAMAI 01:42:25 YAUSHE ZAN YI MU'AMALA DA WANDA MUKA SABA DA SHI A ADDINI DA AKIDA DA MAZAHABA? 01:51:25 A WANE LOKACI NE MUSULMI ZAI YI WA DAN UWANSA MUSULMI INKARI KO RADDI? 02:04:13 YAUSHE MALAMI ZAI YI UZULA (YA KEBE) YA DENA MAGANA A KAN ABIN DA YA SHIFI AL'UMMAR MUSULMI 02:07:08 YAUSHE NE MALAMI ZAI KASANCE MAI FADA A JI A CIKIN AL'UMMA? 02:08:31 MAFI GIRMAN MATSALOLIN AL'UMMA A YAU TA BANGAREN ZAMANTAKEWAR AURE 02:26:10 HANYOYIN MAGNECE MATSALAR AURE BA TARE DA WANI NA 3 YA SHIGO BA 02:32:14 BUKUKUWAN AURENMU DA AL'ADUN TURAWA, DA TASIRINSU GA TARBIYYAR YARA DA AL'UMMA 02:40:17 HANYAR AMFANI DA WAYA DON SAMUN ZAMAN LAFIYA TSAKANIN MA'AURATA 02:45:02 MALAMAI DA SIYASA DA ‘YAN SIYASA 02:58:20 JAN HANKALI GA ‘YAN SIYASA, DON YIN JAGORANCI NA GARI 03:13:50 MATSALAR TSARO A MAHAGAR MALAMAI 03:22:21 MASALLACIN SULTAN BELLO, (TARIHI, TSARIN GUDANARWA DA KUMA TASIRINSA A CIKIN AL'UMAR MUSULMI DAMA NAJERIYA GABADAYA DA KUMA YANKIN YAMMACIN AFRIKA) 04:23:23 RUFE SHIRIN