Podcasts about Duniya

  • 219PODCASTS
  • 940EPISODES
  • 16mAVG DURATION
  • 5WEEKLY NEW EPISODES
  • Sep 6, 2025LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024

Best podcasts about Duniya

Show all podcasts related to duniya

Latest podcast episodes about Duniya

Mu Zagaya Duniya
Najeriya ta sha alwashin shigar da ƴan ƙasar aƙalla miliyan 44 cikin tsarin inshorar lafiya

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Sep 6, 2025 19:54

Gwamnatin Najeriya ta sha alwashin shigar da ƴan ƙasar aƙalla miliyan 44 cikin tsarin inshorar lafiya nan da shekara ta 2030,Iftila'in zabtarewar ƙasa ya lakume rayukan mutane fiye da dubu 1 a Sudan,wasu kenan daga cikin manyan labarun makon jiya da Nura Ado Suleiman zai kawo muku a cikin shirin Mu zagaya Duniya.

Audio - Sant Shri Asharamji Bapu Asaram Bapu
Meri Lagi Guru Sang Preet Ye Duniya Kya Jane : Ashram

Audio - Sant Shri Asharamji Bapu Asaram Bapu

Play Episode Listen Later Sep 3, 2025 7:17

Meri Lagi Guru Sang Preet Ye Duniya Kya Jane : Ashram Bhajan

Bhajan - Sant Shri Asharamji Bapu Bhajan

Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da fara Ranar Hausa ta Duniya - kashi na biyu

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Sep 2, 2025 9:59

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan makon ya ɗora ne akan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al'adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al'ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif.

Hindi GuruKul - Suno Kahani
Duniya Ka Sabse Anmol Ratn - Premchand - Suno Kahani - दुनिया का सबसे अनमोल रत्न - प्रेमचंद

Hindi GuruKul - Suno Kahani

Play Episode Listen Later Aug 30, 2025 24:02

Duniya Ka Sabse Anmol Ratn - Premchand - Suno Kahani - दुनिया का सबसे अनमोल रत्न - प्रेमचंद - सुनो कहानी #premchand #premchandkikahani #premchandkikahaniyan #munshipremchand#munshipremchandkikahani #premchandkikahaniyan #hindikahaniyan #hindistories #kahani #kahaniyan #sunokahani #hindi #audiobook

Mu Zagaya Duniya
ECOWAS na shirin kafa rundunar soji mai dakaru sama da dubu 250

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Aug 30, 2025 19:57

Daga cikin batutuwan da shirin ya waiwaya akwai taron da Manyan hafsoshin tsaron ƙasashen Afrika suka yi kan  matsaloli musamman na ta'addanci  da suka addabi nahiyar. Sai shirin ƙungiyar ƙasashen ECOWAS na haɗa makekiyar rundunar haɗin gwiwa irinta ta farko, da za ta ƙunshi  dakaru dubu 260,000 Akwai bitar rahoton binciken da ya gano ƙaruwar yawan attajirai a Nahiyar Afrika Sai kuma zaman da kwamitin tsaron Majlisar Ɗinkin Duniya ya yi kan halin da ake ciki a Zirin Gaza, yankin da a Juma'ar nan da ta gabata Isra'ila ta dakatar da shigar da kayan abinci zuwa cikin babban birninsa.

Al'adun Gargajiya
Bikin cika shekaru 10 da faro bikin ranar Hausa ta duniya

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Aug 26, 2025 10:07

Shirin Al'adunmu na Gado a wannan makon ya tattauna ne a kan Bikin ranar Hausa ta Duniya, bikin da yake mayar da hankali wajen bunƙasawa da faɗaɗa harshe da kuma al'adun Hausawa a fadin Duniya. A watan Agustan shekarar 2015 aka fara gudanar da wannan biki na ranar Hausa ta Duniya a Najeriya da sauran ƙasashen da ke da al'ummar Hausawa, bikin da sannu a hankali ya riƙa samun karɓuwa gami da faɗaɗa har zuwa wannan lokaci da ya shafe shekaru 10 cif. Fitaccen ɗan Jarida daga Najeriya Abdulbaqi Aliyu Jari shi ne ya jagoranci assasa wannan rana mai muhimmanci ga Harshen Hausa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman...............

Mu Zagaya Duniya
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi shelar ɓarkewar bala'in Yunwa a zirin Gaza

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Aug 23, 2025 20:01

Karon farko Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi shelar ɓarkewar bala'in Yunwa a zirin Gaza, tashin hankalin da a hukumance ba a taɓa ganin makamancinsa ba a Yankin Gabas ta Tsakiya.Muhawara ta dawo sabuwa a Najeriya a tsakanin masu ganin dacewar yin Sulhu da ‘yan bindiga da kuma masu ra'ayin kawai a ci gaba da yi ɓarin wuta domin ko da an sulhunta, komawa ta'addancinsu suke yi a duk sanda suka so. 

gaza bala duniya zirin najeriya majalisar
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan yadda Bankin Duniya ya rantawa Najeriya dala miliyan 300

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Aug 13, 2025 10:16

Bankin Duniya ya amince ya ranta wa Najeriya dala miliyan 300 kwatankwacin naira biliyan 460 don tallafa wa mutanen da suka ƙaurace wa matsugunansu saboda matsaloli a sassa daban daban na Arewacin ƙasar. Yanzu haka akwai mutane sama da milyan 3 da rabi da ke rayuwa a wannan yanayi, kuma mafi yawansu sun dogara da tallafi ne domin rayuwa. Shin ko waɗanne matakai suka kamata a ɗauka don tabbatar da cewa an yi amfani da kuɗaɗen ta hanyoyin da suka dace? Sai ku bayyana ra'ayoyinku a lambarmu ta Whatsapp da kuma shafinmu na Facebook.

Bakonmu a Yau
Ibrahim Wala kan bashin dala miliyan 300 da Najeriya ta ciwo daga Bankin Duniya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Aug 13, 2025 3:38

Bankin Duniya ya ce ya amince da buƙatar bai wa Najeriya dala miliyan 300, domin amfani da shi wajen inganta rayuwar mutanen da rikici ya raba da muhallansu a yankin arewacin ƙasar. Sanarwar Bankin ta ce za ayi amfani da kuɗaɗen ne wajen tallafawa irin waɗannan mutane da waɗanda suka basu matsuguni domin ganin sun koma masu dogaro da kan su, maimakon dogara da kayan agaji. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ibrahim Garba Wala, ɗaya daga cikin masu fafutukar kare hakkokin jama'a a Najeriya.   Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana................

ku dala wala daga duniya najeriya bashir ibrahim idris
Yusuf Circle Sheffield
S17 - Muazh Ibn Jabal (ra) - Muazh رضي الله عنه, though young, gained knowledge to an extent one can only dream of.

Yusuf Circle Sheffield

Play Episode Listen Later Aug 6, 2025 26:06

Muazh Ibn Jabal رضي الله عنه (S17) Muazh رضي الله عنه, though young, gained knowledge to an extent one can only dream of. Two people will never be satiated; The seeker of knowledge & the one who chases the Duniya. Luqmaan (a.s) advised his son (رضي الله عنه): “Make it fardh upon yourself to sit with the people of knowledge”. The first revelation to be revealed after a ~600 year gap was “Iqra” - One must seek knowledge, from the cradle to the grave…

AWR Hausa - هَوْسَ
HASKEN DUNIYA

AWR Hausa - هَوْسَ

Play Episode Listen Later Aug 1, 2025 28:59

ZA KA IYA ZAMA HASKEN ===

AWR in Hausa - Adabin Duniya Rediyo

ZA KA IYA ZAMA HASKEN ===

Mu Zagaya Duniya
Tsaffin jami'an ƴansanda a Najeriya sun gudanar da kwarya-kwarayar zanga-zanga

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jul 26, 2025 20:00

Masu saurare barkan mu da safiya Rukayya Abba Kabara ce ke farincikin kasancewa da ku a cikin sabon shirin Mu zagaya Duniya,a cikin shirin zaku ji yadda mutane sama da miliyan biyar ke fama da tsananin yunwa a wasu jihohin arewa maso gabashin Najeriya uku. Wannan mako ne tsaffin jami'an ƴansanda a Najeriya suka gudanar da wata kwarya-kwarayar zanga-zanga a babban birnin tarayyar Abuja.

Bakonmu a Yau
Dr Abdulƙadir Suleiman kan dalilan da ya sanya duniya ta mance da yaƙin Sudan

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 25, 2025 3:39

Sama da shekaru biyu bayan ɓarkewar yakin basasar ƙasar Sudan, kasashen duniya sun kau da kan su, yayin da ake ci gaba da hallaka fararen hula. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulkadir Suleiman Muhammad, a kan dalilin da ya haifar da yaƙin da kuma yadda ƙasashen duniya suka juyawa ƙasar baya.  Latsa alamar sauti domin sauraren hirar...

Mu Zagaya Duniya
Yan Najeriya na alhinin rasuwar tsofan shugaban ƙasa Muhammadu Buhari

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jul 19, 2025 20:15

Shirin Mu zagaya Duniya na wanan makon tare da Ibrahim Mallam Tchilla yayi waiwaye kan  gudunmawar da tsofan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayer wajen hada kai da samar da cigaba ga al'umma Najeriya. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin....

duniya muhammadu buhari najeriya shugaban najeriya muhammadu buhari
Ghost Series
Duniya Ki sabse khatarnaak AI ROBOT MEGAN 2 - 2025 Best Sequel Sc-Fi Horror - M3GAN 2.0 (2025) Explained In Hindi

Ghost Series

Play Episode Listen Later Jul 17, 2025 24:40

#megan2 #megan2.0 #spotify #thriller #horror #scifiMEGAN 2.0/M3GAN 2.0 Summary : Two years after M3GAN, a marvel of artificial intelligence, went rogue and embarked on a murderous rampage, its creator, Gemma, has become an advocate for government oversight of AI. Unbeknownst to her, a defense contractor has created a military-grade weapon known as Amelia, the ultimate infiltration spy. However, as Emlia's self-awareness increases, it becomes less interested in taking orders. Hoping to stop Emilia, Gemma decides to resurrect M3GAN, making it faster, stronger, and more lethal.Credits :Director: Gerard Johnstone

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan rashin yiwa yara rigakafin cutuka a Najeriya a 2024

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Jul 16, 2025 9:43

Wani sabon rahoton Asusun kula da ƙananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya ya ce ƙananan yara  sama da miliyan 14 ne a fadin duniya ba su samu alluran rigakafin cutukkan da ke addabar yara a shekarar 2024 ba, kuma sama da miliyan biyu daga cikin wannan adadi a Najeriya suke. Rashin wannan rigakafi  na iya jefa waɗannan yara cikin hatsarin kamuwa da cutukan da ake iya samun kariya daga gare su. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

duniya wani masu rashin najeriya majalisar
Tambaya da Amsa
Me ƙasashen duniya ke nufi idan suka sanar da rufe sararin samaniyarsu

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Jul 12, 2025 20:11

A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan ko da gaske ne akan rufe sararin samaniya ta hanyar hana jirage wucewa ta sararin samaniyar wata ƙasa? Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani.

Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Dr Idris Harbau kan taron ƙasashen BRICS a Brazil

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 9, 2025 3:34

A ranar Litinin ƙasashe manbobin ƙungiyar BRICS suka kammala taronsu na 17 a Brazil, inda a cikin kwanaki biyu da suka shafe suna ganawa, jagororin ƙasashen suka tattauna a kan yadda manufofin shugaba Trump ke tasiri kan tattalin arziƙi da kasuwancin Duniya. Sai dai tun kafin kammala taron, shugaba Trump ɗin ya yi barazanar lafta harajin kashi 10 kan kayayyakin ƙasashen na BRICS, da ma duk wata ƙasa da ta goyi bayan matakan adawa da manufofin Amurka. Kan wannan batu, da kuma tasirin ƙungiyar ta BRICS Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Aminu Idris Harbau, masanin tattalin arziƙi da ke Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar..

Ilimi Hasken Rayuwa
China na shirin fara tarfo hasken Rana kai tsaye daga wajen Duniya

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later Jul 1, 2025 9:32

Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan rana ya mayar da hankali ne kan shirin China na samar da wata tasha ta samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana, wadda zata riƙa zuƙo hasken rana kai tsaye daga sararin samaniya ba tare da samun tarnaƙi daga giza-gizai ba.

Mu Zagaya Duniya
Yadda ƴan sa-kai a Najeriya suka samu nasarar kashe ƴanbindiga fiye da 100

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jun 28, 2025 19:57

A cikin shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya waiwayi gagarumar Nasarar da ƴan sa-kai suka samu a Najeriya wajen fatattakar ƴanbindiga tare da kashe fiye da 100 daga cikin yan ta'addan. Sannan a Jamuriyar Nijar ƙungiyar Amnesty International ta ƙaddamar da yunƙurin neman sakin fitaccen ɗan gwagwarmayar  ƙasar Moussa Tchangari, wanda ya shafe watanni tsare saboda sukar gwamnati. Shirin ya kuma waiwayi sharhin Masana kan rawar da Majlisar Ɗinkini Duniya ke takawa wajen warware matsalolin ƙasa da ƙasa, bayan da a cikin makon da ya ƙare Majalisar ta cika shekaru 80 da kafuwa.

amnesty international amnesty suka samu shirin duniya yadda sannan nijar najeriya masana majalisar dinkin duniya majalisar
Bakonmu a Yau
Amb Abubakar Chika: cika shekaru 80 da sanya hannu kan yarjejeniyar samar da MDD

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 26, 2025 3:35

Yau ake cika shekaru 80 da rattaɓa hannu kan yarjejeniyar da ta samar da Majalisar Ɗinkin Duniya da aka gudanar a Birnin San Francisco da ke Amurka, a ranar 26 ga watan Yunin shekarar 1945. Bikin cika shekaru 80 din na zuwa ne a daidai lokacin da Majalisar mai wakilai 193 ke fuskantar kalubale da dama, waɗanda suka hada da makomar ta ko kuma ci gaban tasirinta baki ɗaya. Kan wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ambasada Abubakar Chika, tsohon jakadan Najeriya a Iran. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana..........

iran ku bikin chika samar sanya duniya abubakar hannu yau najeriya amurka majalisar dinkin duniya majalisar bashir ibrahim idris
Wasanni
An bude gasar lashe ƙofin duniya ta kungiyoyi a Amurka

Wasanni

Play Episode Listen Later Jun 16, 2025 9:30

Shirin Duniyar wasanni na wanan makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne akan gasar lashe ƙofin duniya ta kungiyoyi da aka bude a karshen mako a ƙasar Amurka dama sauye -sauyen da aka samu a bana.  Ku shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shiri........

Bakonmu a Yau
Dr Mustapha Karkarna kan tanon duniya game da barazanar da Tekuna ke fuskanta

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 10, 2025 3:39

Yayin da aka buɗe babban taro kan alkinta tekunan duniya a birnin Nice na Faransa, Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci a sake rattaba hannu kan sabbin yarjejeniyoyi da za su mayar da hankali kan alkinta tekuna da kuma kare hallittun ƙarƙashin ruwa. To sai dai duk da kasancewar Nahiyar Africa yankin da yafi fama da matsalolin muhalli ciki har da gurgusowar tekun, da alama taron bai yiwa yankin tanadin komai ba. Kan haka muka tattauna da Dr Mustapha Zakari Karkarna. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu da Rukayya Abba Kabara................

Mufti Tariq Masood
Sunday Bayan 04-05-2025 | Mufti Tariq Masood Speeches

Mufti Tariq Masood

Play Episode Listen Later May 5, 2025 139:30

(0:00) Intro(0:43) Aayaat – Surah Ma'arij(1:16) Insan ke masail ka hal kya hai?(2:28) Insan ki tarjeehat kya hoti hain?(5:46) Allah ki mohabbat ka thermometer(7:04) Tarjeehat kaisay banti hain?(8:34) Plastic surgery ke nuqsanat (Mufti sahab vs Michael Jackson)(14:07) Sindh govt ka India ko khatra?(14:44) Michael Jackson ki death ka reason(16:17) Nabi ﷺ ka farman(16:22) Surgery ke sharai ahkam(18:24) Mtm ke stylish clips ke baare mein(19:40) Karachi ijtema mein Mufti sahab ke bachon se sawalat(20:44) Stylish clips par Mtm ka official bayaan(21:06) Actors vs aam log(23:17) Madrasa mein teachers ki salary double karne ka nuqsan(25:05) Qabar ka ehsas & Michael Jackson ki hasrat bhari zindagi(27:14) Tarjeehat kaisay banaayein?(27:14) Mtm ka bayaan – Ali Sadpara ke bete ke bayan par(30:24) Kamyabi ki 4 sharait(35:03) Mirza Jhelumi exposed by Imran Safdar(36:44) Sust mazdooron ka masla(37:54) Mufti sahab ki murghiyon ka pinjra kaise bana? (Australia ka active gora)(38:40) Duniya ke awards ka aakhirat mein faida kab?(41:38) Achhi niyyat se exercise – ukhravi faida?(42:38) Mufti sahab ke walid (D.B.) ki ba waqar zindagi & maut(45:06) Fit shakhs doosron ka helper kaise? (Aeroplane accident example)(47:50) Health ka focus: Mufti sahab ka 2 ghantay ka audio bayaan (2014–15)(49:10) Mtm ka mehmaan jawani mein cancer se wafat (Samosa ka nuqsan?)(50:05) Niyyat par sawab – agar exercise, business, ghar, tree planting, nikah, tax deen ka liye ho(56:43) Niyyat ke sath koshish farz hai(58:12) War threats ka lutf – Pakistan ka reaction

Mufti Tariq Masood
Question Answer Session With Public EP#76|Mufti Tariq Masood Speeches

Mufti Tariq Masood

Play Episode Listen Later Apr 21, 2025 36:11

(0:00) Intro(0:12) Aadam (AS) ko Farishton aur Jinnat ka sajda – Iblees ka maqam kya tha?(10:32) Duniya asbab ke saath hai, to ghareeb log shadi aur bachay kaise karein?(22:55) Mufti sb buzurg kyun nahi lagtay?(24:12) Hamara ilm vs Aima-e-Arba ka ilm – Google vs Mujtahideen(29:00) Vitar se confused logon ke liye Mufti sb ka jawab(30:26) Mufti sb ke Vitar clip par negative comments(31:50) Hazrat Ayesha (RA) se authentic Vitar ka tareeqa(32:26) Imam-e-Kaaba ke Vitar par aik shakhs ka aitraaz(34:11) Germany/Oxford universities mein Qudoori aur Hidayah parhayi jati hai(34:46) Kya Hindu ka bayan sunna aur masjid ana jaiz hai?(35:04) Nabaligh bachon ke maal par zakat ke ehkaam Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Mufti Tariq Masood
Friday Bayan 18-04-2025 | Mufti Tariq Masood Speeches

Mufti Tariq Masood

Play Episode Listen Later Apr 18, 2025 102:27

(0:00) Intro(1:06) Qurani ayat, hadith aur duain(1:48) Bayan late start – Mufti sb ka KSA safar(2:33) Dunya dhoke ka ghar hai (aaj ka topic)(4:16) Biwi ka dhoka(5:14) Maghroor aur takabbur ka ma'ani (Arabic & Urdu)(6:04) Shaitan ka apne aap se dhoka(8:24) Insan ka apne aap se dhoka(8:42) Mushrikeen-e-Makkah ka dhoka – Nabuwwat par aitraaz(10:33) Sahaba (RA) ki azmat(11:06) Taqdeer par razi rehne ka faida – tension khatam(13:12) Shaitan ka ghamand(14:14) Atheists ka takabbur(15:57) Shaitan ki ghalat fehmi ka jawab(17:26) Stephen Hawking ki death – commenters ka reaction(20:44) Insan ki fazilat – sochnay wala dimagh(22:23) Aazad Jameel aur jinnat(23:45) Pakistan vs KSA system ka muqabla(28:50) YouTube par Hakimi manjan ka halqa(29:58) Ilm ki azmat(32:40) Sabse azeem – ziada ilm wala (aaj ke jawan)(34:53) Ilm – Bani Adam ke liye Allah ki ne'mat(36:13) Ilm par takabbur ki beemari(37:10) Sahi aur ghalat ka farq – haji ban'ne wale smugglers(37:50) Mufti Tariq Masood ka KSA se wapsi(37:56) Naam Haji, kaam smuggling(39:18) Saudi ulama ki quality(40:46) Saudi Airlines mein Mufti sb ko imam banaya gaya(41:05) Pakistan vs Saudi Arabia ka muqabla(42:09) Ilm mein izafa – Arabic, English, Urdu par command(44:46) Video games khelne walon ke liye naseehat(46:17) Gumrah YouTubers – bachon ko education se hata kar earning mein lagaya(47:14) Duniya ki bezar cheezon ki misaal(49:50) Larkiyon ke rishtay – paon dekh ke faisla?(51:50) Ilm walay vs Qaroon ki dolat se mutasir log(54:54) Fake vloggers – air hostess jese look(56:22) Achay amal vs dolat ka muqabla(59:17) Mufti sb ka apna attitude(1:00:43) Achhi sehat – sabse badi ne'mat(1:01:51) Restaurants – opening aur ending(1:02:26) Imaan aur achhay amal par maut – kamyabi ki guarantee(1:02:55) Dua + short summary(1:03:21) Ziddi bachon ka hal?(1:16:07) Dumper ka solution + Muhajir vs Pakhtun lisani fasad ka hal(1:17:24) Uzma Bukhari ka action – theatre aur dancers par chhapa(1:19:01) 4 shadiyon ke liye maal zaroori ya insaaf?(1:19:48) Mufti Taqi Usmani ne cola/cold drink se mana kiya(1:19:58) Kacha anda – Mufti sb ne kabhi khaya?(1:25:42) 17 saal ki baiton par waldain ki nazar(1:25:52) Mayyat ke baad chhoti dua(1:26:07) Garmi mein qabrustan mein lambi dua?(1:26:21) Fiqh-e-Hanafi mein sunnat ki tareef(1:27:23) Shahadat ki maut ki iqsam(1:27:37) Namaz mein kandhay phalang kar aagay jana(1:27:49) D.I. Khan se Arabic mein sawaal + Mufti sb ka safar ki thakan(1:28:54) 2 qaza namazain aik sath parhna(1:29:57) Sajda-e-sehv ka case(1:30:09) BS student ka book topic – family planning(1:38:55) Sotaili beti se doosri biwi ka bura sulook(1:40:52) Qiston par cheez lena?(1:41:03) Behen ka virasat ka case Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Mufti Tariq Masood
Taraweeh Tafseer 23|Mufti Tariq Masood Speeches - 2025

Mufti Tariq Masood

Play Episode Listen Later Mar 25, 2025 67:18

(0:00) Intro(0:26) What to Eat in Iftar?(1:26) Announcement About Recently Uploaded 11-Year-Old Audio Bayan on Taraweeh Detailed Masail(4:12) Jab Zinda Bach Rehnay Wala Qaidi Bhool Gaya!(Doosray ki Ghalti Se Mili Takleef Rehmat Hai)(6:03) Badshah ko Jab Khwaab Aaya?(8:28) Badshah ne Darbariyon Se Taabeer Kyun Poochhi?(8:44) Gaaye Mein Ishara(10:04) Number 07 Mein Ishara(10:47)

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang
Sari Duniya Ki Sampati Fiki Hai Iske Aage : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Play Episode Listen Later Mar 16, 2025 6:21

Sari Duniya Ki Sampati Fiki Hai Iske Aage : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Audio - Sant Shri Asharamji Bapu Asaram Bapu
Sari Duniya Ki Sampati Fiki Hai Iske Aage : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu

Audio - Sant Shri Asharamji Bapu Asaram Bapu

Play Episode Listen Later Mar 16, 2025 6:21

Sari Duniya Ki Sampati Fiki Hai Iske Aage : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Mufti Tariq Masood
Taraweeh Tafseer 03|Mufti Tariq Masood Speeches - 2025

Mufti Tariq Masood

Play Episode Listen Later Mar 4, 2025 60:47

(0:00) Intro(0:20) Shan-e-Nuzul Surah Aal-e-Imran(1:02) Mtm's suggestion to Christians(1:15) Canada mein ghair-Muslim ke Islam laane ka waqia(1:29) Related clip on screen(1:31) Esai se Musalman hone ki kahani Urdu zuban mein(3:37) Topic: Surah Aal-e-Imran(5:07) Esaiyon se qayamat tak yeh masla nahi suljhega(7:01) Atheist scientist aur innocent-minded public(9:55) Listen must: Qaisar Raja's this clip(10:04) Yahudiyon ki ghalat fehmi(11:34) Hinduon ki ghalat fehmi(12:55) Mtm's questions to Christians(15:25) Hazrat Esa (AS) ka nazool(16:14) Islam kiske zyada qareeb?(16:32) Taurat aur Zaboor mein agar tehreef na hoti to?(17:37) Esaiyon ke sawal ka jawab(19:25) Taraweeh ke baad audience ko jagane ke liye free ki chai(20:17) Mohkamat aur Mutashabehat mein farq(26:32) Jahil vs Aalim(27:12) In masail mein behas ki ijazat nahi(30:08) Social media ke pur fitna daur mein imaan bachane ki best dua(31:33) Read this dua 7 times daily (said by Mtm's shaikh)Surah Aal-e-Imran, Aayat #08(32:01) Mushrikeen ko Allah ki dhamki(32:29) Dunyawi taraqqi: kamyabi ka mayaar?(34:55) What did British do in the subcontinent?(35:15) Africa mein Musalman kamzor kyun?(35:51) Duniya mein zalim-mazloom criteria(37:33) Aurat mein fitna(38:22) Aulad mein fitna(38:43) Dolat mein fitna(38:55) Income source mein fitna(39:23) Sawari (ride) mein fitna(40:07) How to get attractive things?(41:25) 2 takay par Umar Shareef marhoom ka clip(42:33) Buzurgi mein har cheez 2 takay ki kyun lagti hai?(43:22) Hooron ke mustahiq: duniya mein halal aur haram ka farq rakhne wale(46:01) Jannatiyon ka sabse bara gift: Allah ki raza(46:38) Zindagi in shakhsiyat ke usoolon par guzarain(48:48) In shakhsiyat ki khoobiyan: Allah ko manna(49:04) Allah par trust(50:30) Dua ki qabooliyat ka yaqeen(51:36) Aakhirat ke liye zyada duaain aur remain down to earth(52:27) Nabi ﷺ ki sikhai hui dua(53:09) How to check yourself?(53:50) About this meme-like clip(54:48) Mufti Taqi Usmani sb ke is bayan par -ve feedback(55:59) Jor ke naam par torhne wale(56:12) Nabi ﷺ ka farman(56:21) Hayat-e-Esa (AS) par Ghamdi fitna(57:29) Reply to this clip: Taraweeh ki rakaat kitni hain?(58:25) Ummat-e-Muhammad ki khoobi(59:17) Khulasa Tafseer(1:00:31) Dua Hosted on Acast. See acast.com/privacy for more information.

Muslim Community Radio
Gen Z - Leaving the Duniya

Muslim Community Radio

Play Episode Listen Later Feb 24, 2025 41:28

Gen Z - Leaving the Duniya by 2mfm

Harish Saluja's A House at the Crossroads
Dekhna Royegi Fariyad Karegi Duniya

Harish Saluja's A House at the Crossroads

Play Episode Listen Later Dec 31, 2024 22:49

Dekhna Royegi (quote) Dil Aaj Shair HaiMohabbat Ki Rahon Mein Baharen Phir Bhi AayengiYeh mera deewanapan haiBaharain Hum Ko Dhoondegi Dil Jalega To Zamane main ujala hogaHamare Baad Ab Mehfil Main Afsane Bayan HongeSupport the show

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang
Puri Duniya Isi Niyam Se Chalti Hai : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Play Episode Listen Later Dec 16, 2024 15:19

Puri Duniya Isi Niyam Se Chalti Hai : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Audio Sandhya - Sant Shri Asharamji Bapu Sandhya
Dec 6,2024 Friday : Noon : Sandhya Satsang - Noon Aap Itane Prabhavshali Ho Jaoge Ki Duniya Aapko

Audio Sandhya - Sant Shri Asharamji Bapu Sandhya

Play Episode Listen Later Dec 6, 2024

Dec 6,2024 Friday : Noon : Sandhya Satsang - Noon Aap Itane Prabhavshali Ho Jaoge Ki Duniya Aapko

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang
Aatmasakshatkar Se Uncha Duniya Me Aur Kuch Bhi Nahi : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Play Episode Listen Later Oct 4, 2024 30:41

Aatmasakshatkar Se Uncha Duniya Me Aur Kuch Bhi Nahi : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Duniya Ke Shaktisali Bij Mantra : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu

Satsang - Sant Shri Asharamji Bapu Satsang

Play Episode Listen Later Sep 27, 2024 12:50

Duniya Ke Shaktisali Bij Mantra : Pujya Sant Shri Asharamji Bapu Satsang