Podcasts about Daga

  • 221PODCASTS
  • 582EPISODES
  • 35mAVG DURATION
  • 5WEEKLY NEW EPISODES
  • Oct 25, 2025LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about Daga

Latest podcast episodes about Daga

Mu Zagaya Duniya
Shuban Tinubu na Najeriya ya sallami manyan hafsoshin tsaron ƙasar

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 25, 2025 18:30


Daga cikin labarun da shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan makon ya kunsa akwai labarin matakin da shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ɗauka na yin tankaɗe da rairaya a manyan hukumomin tsaron ƙasar, inda ya sallami manyan hafsoshin tsaron ƙasar, dai dai lokacin da rundunar sojin Najeriya ta ce ta samu nasarar kashe ‘yan ta'adda fiye da 50 yayin wasu jerin hare-hare da mayaƙan Boko Haram suka ƙaddamar kusan lokaci guda a kan garuruwan daban daban a jihohin Borno da Yobe. Shirin ya waiwayi wasu daga cikin lamurran da suka wakana a Kamaru inda ake cigaba da dakoon Kotun Fasalta Kundin tsarin mulki ta tabbatar da sakamakon zaɓen shugabancin ƙasar. A yankin gabas ta tsakiya, Amurka ta hau kujerar naki kan yunƙurin wasu na ganin Isra'ila ta kwace iko ya yankin Falasɗinu na Gaɓar yamma da kogin Jordan.

Muhallinka Rayuwarka
Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Oct 19, 2025 20:29


A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake bayyana damuwa a game da lalacewar da ya fara yi, sakamakon ayyukan da ɗan Adam ke aiwatarwa ya fara gyaruwa. Sai ku biyo mu domin za mu tattaunawa da masana, shehunnan malamai akan wannan maudu'i. Latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin 'MUHALLINKA RAYUWARKA' tare da Michael Kuduson.......

Mu Zagaya Duniya
Trump ya jagoranci ƙulla yarjejeniyar zaman lafiya a Gabas ta Tsakiya

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 18, 2025 19:59


Daga cikin labarun da shirin 'Mu zagaya Duniya' na wannan makon akwai yarjejeniyar zaman lafiyar da shugabannin ƙasashen yankin Gabas ta tsakiya suka ƙulla a ƙarƙashin jagrancin takwaransu na Amurka Donald Trump, sai kuma waiwayar halin da ayyukan agaji ke ciki a Zirin Gaza, bayan tsagaita wutar da aka yi tsakanin Isra'ila da Hamas. A Najeriya kuwa shirin zai waiwayi taron da Malamn Addinin Musulunci suka yi a Kaduna  kan yadda amfani da kafafen sadarwa na zamani ba bisa ka'ida ba gami da tattaunawa kan lamurran da suka shafi tsaro da tabarbarewar tattalin arziki. Sai kuma ziyarar da Ministan harkokin wajen Faransa Jean Noel Barrot ya kai ƙasar. Muna kuma ɗauke da rahotanni kan lamurran da suka wakana a Kamaru cikin makon da muka yi wa adabo, inda ake ci gaba da dakon fitar da sakamakon zaɓen shugaban ƙasa. Ku latsa alamar sauti don sauraron shirin tare da Nura Ado Suleiman.............

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan afuwar da shugaban Najeriya ya yiwa wasu mutane 175

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Oct 13, 2025 10:20


Ra'ayoyi na ci gaba da bayyana dangane da afuwar da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yi wa mutane 175 da aka kama da laifuka daban daban. Daga cikin waɗanda aka yi wa afuwar har da waɗanda aka yankewa hukuncin kisa, da safarar makamai da miyagun ƙwayoyi da dai sauransu. Shin ko me za ku ce a game cancanta ko kuma rashin dacewar yin wannan afuwar? Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

Bakonmu a Yau
Malam Ibrahim Garba Wala game da afuwar Tunubu ga wasu Fursunoni

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 13, 2025 3:29


Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyi dangane da wasu daga cikin mutanen da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya yiwa afuwa a makon jiya, inda suke bayyana rashin dacewar afuwar da akan wasu waɗanda suka aikata manya laifuka. Daga cikin waɗanda ake muhawara a kan su akwai masu kisan kai da masu safarar ƙwayoyi da kuma masu safarar makamai. Domin tattauna wannan batu Bashir Ibrahim Idris, ya zanta da Ibrahim Garba Wala, guda cikin masu fafutukar kare haƙƙin Bil'Adama a Najeriya.......... Latsa alamar sauti domin sauraron zantawarsu................

Mu Zagaya Duniya
Dubban Falasɗinawa sun fara tururuwar komawa muhallansu a yankin arewacin Gaza

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 11, 2025 20:02


Daga cikin labarun da shirin 'Mu zagaya Duniya' tare da Nura Ado Sulaiman, ya waiwaya a wannan makon akwai halin da ake ciki a Zirin Gaza bayan yarjejeniyar tsagaita wutar yaƙin da aka samu nasarar ƙullawa tsakanin Isra'ila da Hamas.Shirin ya kuma waiwayi zaɓen shugabancin Kamaru wanda masu fashin baƙi ke ci gaba da tofa albarkacin bankinsu a kai. A najeriya kuma akwai waiwayen afuwar da shugaba Bola Tahmed Tinubu ya yi wa wasu mutane fiye da 170 Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...........

Mu Zagaya Duniya
Najeriya ta gudanar da bikin cika shekaru 65 da samun 'yancin kai

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 4, 2025 20:38


Daga cikin batutuwan da shirin ya waiwaya a wannan mako akwai,taƙaddamar da ke tsakanin ƙungiyar PENGASSAN da matatar mai Ɗangote a Najeriya, sai kuma bikin cika shekaru 65 da Najeriyar ta yi. Zaku ji yadda ake ƙara samun ɓarkewar zanga-zanga a wasu Ƙasashen Afrika.

Bakonmu a Yau
Maitre Lirwanou Abdourahman kan ficewar Nijar Mali da Burkina Faso daga ICC

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 24, 2025 3:32


Burkina Faso, Mali da kuma Nijar sun sanar da janyewar ƙasashensu daga Kotun Hukunta Laifufuka ta Duniya da ke birnin Hague. A sanarwar haɗin-gwiwa da suka fitar cikin daren litinin da ta gabata, ƙasashen uku sun ce sun ɗauki matakin saboda sun lura cewa kotun ta rikiɗe domin zama ƴar amashin ƴan mulkin mallaka. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da masani dokokin ƙasa da ƙasa Maitre Lirwanou Abdourahman, domin jin ko wataƙila ya yarda da dalilan da wadannan ƙasashe suka gabatar. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar.

mali ku burkina faso hague maitre daga duniya nijar najeriya amurka abdoulkarim ibrahim shikal
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ficewar ƙasashen AES daga kotun ICC

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Sep 24, 2025 10:09


Burkina Faso, Mali da kuma Nijar sun sanar da janyewa daga Kotun Hukunta Laifuka ta Duniya da ke birnin Hague, bisa zargin kotun da kasancewa ƴar amshin ƴan mulkin mallaka. To sai dai wasu na ganin cewa shugabannin ƙasashen uku sun ɗauki matakin ne don kauce wa bincike ko tuhuma daga wannan kotu. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacinku a yau cikin shirin na Ra'ayoyinku masu saurare. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

Bakonmu a Yau
Maitre Lirwanou Abdourahman kan janyewar ƙasashen AES daga kotun ICC

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 24, 2025 3:32


Burkina Faso da Mali da kuma Nijar sun sanar da janyewar ƙasashensu daga Kotun Hukunta Laifufuka ta Duniya da ke birnin Hague. A sanarwar haɗin-gwiwa da suka fitar cikin daren Litinin da ta gabata, ƙasashen uku sun ce sun ɗauki matakin ne saboda sun lura cewa kotun ta rikiɗe domin zama ƴar amashin ƴan mulkin mallaka. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da masani dokokin ƙasa da ƙasa Maitre Lirwanou Abdourahman, domin jin ko wataƙila ya yarda da dalilan da wadannan ƙasashe suka gabatar. Ku latsa alamar sauti don sauraron zantawarsu.................

Mu Zagaya Duniya
Dillalan mai a Najeriya sun nemi tallafin naira tiriliyan 1 daga matatar Ɗangote

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Sep 20, 2025 19:39


Dillalan man fetur da masu rumbunan ajiyar mai a Najeriya sun buƙaci a riƙa biyan su tallafin sama da naira tiriliyan 1 duk shekara domin kawar da asarar da suka ce su na tafkawa, a Larabar makon jiya ne Ministocin shari'ar  ƙasashen Mali da Burkina Faso da Nijar sun kammala taronsu da suka tattauna kan batutuwan da suka shafi  shari'a da kare Haƙƙin bil'adama, wasu kenan daga cikin manyan labarun makon jiya da Nura Ado Suleiman zai kawo muku a cikin shirin Mu zagaya Duniya.. Latsa alamar sauti don sauraron shirin..........

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu Sauraro kan janye yajin aikin Likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Sep 15, 2025 9:24


Shirin Ra'ayoyin Mai Sauraro na wannan Litinin tare da Nasiru Sani ya tattauna ne kan janye yajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar da ƙugiyar likitoci masu neman ƙwarewa a Najeriya ta sanar a ƙarshen mako, kwanaki bayan fara ta a ranar Juma'ar da ta gabata, inda ta ƙara wa'aɗin makwanni  biyu don a biya musu buƙatunsu. Daga cikin buƙatun ƙungiyar da take nema gwamnati ta biya akwai abinda ya shafi albashi da alawus-alawus da kuma walwalar mambobinta. Ku latsa alamar sauti domin sauraron ra'ayoyin wasu daga cikin masu sauraro da suka aikoma ta manhajarmu ta Whatsapp

Tambaya da Amsa
Wasu daga cikin tambayoyi masu sauraren Rfi a shirin Tambaya da amsa

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Sep 6, 2025 20:11


A cikin shirin Tambaya da amsa na wannan mako,Nasiru Sani ya mika tambayoyi masu saurare ga masana,daga cikin tambayoyi da aka aiko ,mai saurare ya bukaci karin haske dangane da batun rufe sararin samaniya. A yi saurare lafiya.................

Eastern Lariat
Eastern Lariat #309: 2025 NOAH N1 Victory Preview (w/Dr. Jonathan Foye)

Eastern Lariat

Play Episode Listen Later Sep 3, 2025 121:06


On today's Eastern Lariat, it's an extremely special episode as Dylan is joined by the esteemed Pro Wrestling Author Dr. Jonathan Foye. The Ganbaru Author and regular Japanese wrestling live show attendee joins Fox in giving looks at all the competitors in the tournament, their histories, who they are as wrestlers and also we come through at the end with predictions for the finals of the tournament as well as the winner. It was great to have the good doctor on once again and to talk about the company he loves, with insight and info abound!   For more coverage of Japanese wrestling, and wrestling past and present please check out our Patreon for literally 1000s of hours of audio and written content as well: https://www.patreon.com/easternlariat    Follow us on Twitter/X:     https://www.twitter.com/easternlariat    https://www.twitter.com/strigga       https://www.twitter.com/viva_zero   www.twitter.com/JonathanFoye   Follow us on BlueSky: @easternlariat.bsky.social @vivazero.bsky.social @strigga.bksy.social   Follow us on IG: https://www.instagram.com/easternlariat   Check out Jonathan's books on AJPW/NOAH at the turn of the century!   https://www.amazon.com/Ganbaru-Japan-Wrestling-Survived-Roster/dp/B09RWJ56KR   https://www.amazon.com/Muto-Years-Jonathan-Foye/dp/B0BHKGL3Y3/

Mu Zagaya Duniya
ECOWAS na shirin kafa rundunar soji mai dakaru sama da dubu 250

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Aug 30, 2025 19:57


Daga cikin batutuwan da shirin ya waiwaya akwai taron da Manyan hafsoshin tsaron ƙasashen Afrika suka yi kan  matsaloli musamman na ta'addanci  da suka addabi nahiyar. Sai shirin ƙungiyar ƙasashen ECOWAS na haɗa makekiyar rundunar haɗin gwiwa irinta ta farko, da za ta ƙunshi  dakaru dubu 260,000 Akwai bitar rahoton binciken da ya gano ƙaruwar yawan attajirai a Nahiyar Afrika Sai kuma zaman da kwamitin tsaron Majlisar Ɗinkin Duniya ya yi kan halin da ake ciki a Zirin Gaza, yankin da a Juma'ar nan da ta gabata Isra'ila ta dakatar da shigar da kayan abinci zuwa cikin babban birninsa.

Tambaya da Amsa
Menene matsayin cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa?

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Aug 16, 2025 20:25


Kamar yadda aka saba, a wannan karon ma shirin 'Tambaya da Amsa' ya lalubo wa masu sauraro amsoshin wasu daga cikin bayanan da suka nema daga masana fannin da suka yi tambaya a kai. Daga cikin tambayoyin da masana suka amsa a wannan makon akwai, matsayin mataki ko Al'adar cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa.

Bakonmu a Yau
Ibrahim Wala kan bashin dala miliyan 300 da Najeriya ta ciwo daga Bankin Duniya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Aug 13, 2025 3:38


Bankin Duniya ya ce ya amince da buƙatar bai wa Najeriya dala miliyan 300, domin amfani da shi wajen inganta rayuwar mutanen da rikici ya raba da muhallansu a yankin arewacin ƙasar. Sanarwar Bankin ta ce za ayi amfani da kuɗaɗen ne wajen tallafawa irin waɗannan mutane da waɗanda suka basu matsuguni domin ganin sun koma masu dogaro da kan su, maimakon dogara da kayan agaji. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ibrahim Garba Wala, ɗaya daga cikin masu fafutukar kare hakkokin jama'a a Najeriya.   Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana................

ku dala wala daga duniya najeriya bashir ibrahim idris
FM957
TRAFFÍKIN! 06. ÁGÚST. 25 - Er eðlilegt að liggja í sleik alla daga eins og Guðjón

FM957

Play Episode Listen Later Aug 7, 2025 69:08


Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan zanga-zangar neman korar 'yan Najeriya daga Ghana

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Jul 31, 2025 9:59


A ƴan kwanakin nan an samu ɓarkewar zanga-zangar a Ghana, inda ƴan ƙasar ke zargin ƴan Najeriya da ke can da aikata laifuka kisan gilla da karuwanci, lamarin da ya sa masu zanga-zangar neman a koresu daga ƙasarsu. Haka nan masu zanga-zangar sun yi ikirarin cewa ƴan kasuwan Najeriya  sun mamaye musu kasuwanni tare da karya dokokin kasuwanci a ƙasar. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

Rockandata
Rockandata Entrevistas - #99 Oscar "Bondiola" Hurtado (La Daga Rock)

Rockandata

Play Episode Listen Later Jul 30, 2025 4:16


En Rockandata Radio charlamos con el titular de La Daga Rock, Oscar "Bondiola" Hurtado.Rockandata RadioEmisión: 215Fecha: 02/08/2025Todos los programas en:www.mixcloud.com/rockandataInstagram - Twitter - TikTok: @RockandataFacebook - YouTube: Rockandata

Hæ Hæ - Ævintýri Helga og Hjálmars
“Ég varð ólétt eftir 10 daga” -#587

Hæ Hæ - Ævintýri Helga og Hjálmars

Play Episode Listen Later Jul 10, 2025 10:20


Ágústa Kolbrún var með okkur í dag og strákarnir spurðu hana út stóru “hvað ef?” spurningarnar. Hjálmar hefði verið til í að leggja meira á sig í fótboltanum þegar hann var yngri en Helga grunar að hann hafi verið að lesa helgarpóstinn á Rauða Ljóninu þegar hann hefði kannski átt að vera æfa íþróttahæfileikana.IG helgijean & hjalmarorn110Takk fyrir að hlusta - og munið að subscribe´a!Þættina má finna inni í áskrift á pardus.is!

Bylgjan
Reykjavík síðdegis - fimmtudagur 3. júlí 2025

Bylgjan

Play Episode Listen Later Jul 3, 2025 74:34


Öll viðtölin úr þætti dagsins ásamt símatíma: Einar Sveinbjörnsson veðurfræðingur hjá Blika.is og verðurvaktinni Daði Már Kristófersson fjármálaráðherra og Guðlaugur Þór Þórðarson þingmaður Sjálfstæðisflokks um fjármálaáætlun Símatími Þorbjörg Sigríður Gunnlaugsdóttir dómsmálaráðherra vill þyngja refsingar við líkamsárásum Hjalti Dagur Hjaltason formaður félags læknanema Gummi Ben um Diogo Jota og gengi íslenska kvennalandsliðsins á EM Sigrún Ósk Kristjánsdóttir nýráðinn upplýsingafulltrúi Akraneskaupstaðar um Írska Daga

Ilimi Hasken Rayuwa
China na shirin fara tarfo hasken Rana kai tsaye daga wajen Duniya

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later Jul 1, 2025 9:32


Shirin Ilimi hasken rayuwa na wannan rana ya mayar da hankali ne kan shirin China na samar da wata tasha ta samar da wutar lantarki mai amfani da hasken rana, wadda zata riƙa zuƙo hasken rana kai tsaye daga sararin samaniya ba tare da samun tarnaƙi daga giza-gizai ba.

Pillole di Storia
#609 - Wayna Daga _ portoghesi in Etiopia per combattere gli ottomani

Pillole di Storia

Play Episode Listen Later Jun 27, 2025 36:12


Per approfondire gli argomenti della puntata: Altre pillole dedicate all'Età Moderna : https://www.youtube.com/watch?v=04jMzzw0qK4&list=PLpMrMjMIcOkkxE3VRfoFOph9H6S2v2Njr&ab_channel=LaBibliotecadiAlessandria Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices

Bakonmu a Yau
Najeriya na shirin shigar da shanu daga Denmark

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 4, 2025 3:34


Gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da shirinta na shigar da wasu shanu daga ƙasar Denmark, a ƙoƙarinta na rage kashe kuɗaɗen shigar da madara da kuma wadatarta a ƙasar, wanda yawansu ya kai dala biliyan 1.5 duk shekara. Duk da ikirarin kasancewarta ƙasar da ta fi kowacce yawan shanu a nahiyar Africa, amma Najeriya na samar da tan dubu 700 na madara duk shekara ne, ƙasa da tan miliyan 1.6 da ƴan ƙasar ke buƙata. To sai dai a zantawarsa da RFI Hausa, sakataren Ƙungiyar Makiyaya ta Miyetti Allah ta Najeriya Baba Usman Ngerzelma ya ce babu buƙatar ɗaukar wannan mataki da za'a mayar da hankali kan shanun da ake da su a ƙasar.Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu da Rukayya Abba Kabara..........

Podcast El Programa de Sita Abellán
EPSA_14_05_2025_Especial Musical con Daga Voladora

Podcast El Programa de Sita Abellán

Play Episode Listen Later May 14, 2025 212:02


Daga Voladora es el proyecto musical de Cristina Plaza, que visita los Estudios Romanones para traernos una colección de 20 canciones, de toda clase y condición, y de paso repasar su obra, sus filias, la memoria y el impacto de esas canciones.

Fotbolti.net
Hugarburðarbolti GW 35a Cole Palmer svaf í 110 daga!

Fotbolti.net

Play Episode Listen Later May 6, 2025


Cole Palmer vaknaði loksins eftir 110 daga. Liverpool og Arsenal töpuðu bæði sínum leikjum. Aston Villa ætla sér meistaradeildar sæti. Nottingham Forest sitja í sjötta sætinu og Brighton og Newcastle gerðu 1-1 jafntefli á Amex. Baráttan um meistaradeildar sætin verður rosaleg!

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu Saurare kan ficewar Meta daga Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later May 5, 2025 9:34


Kamfanin Meta da ya mallaki Facebook, Instagram da Whatsapp ya yi barazanar ficewa daga Najeriya bayan da aka lafta masa biyan tarar dala miliyan 290 saboda karya ƙa'ida. To sai dai gwamnatin Najeriya ta ce ko da kamfanin ya janeye daga ƙasar, to dole ne sai ya biya wannan tarar. Za mu so jin ra'ayoyinku a game da wannan takun-saka tsakanin Najeriya da kuma wannan shahrarran kamfani na sadarwa. Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Hon Samaila Muhammed kan barazanar Meta na ficewa daga Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 5, 2025 3:30


Katafaren kamfanin sadarwar Meta da ya mallaki Facebook da WhatsApp ya yi barazamar ficewa daga Najeriya, saboda cin tararsa da hukumomin ƙasar suka yi na Dala miliyan 290, sakamako karya ƙa'idodin aikinsa. Najeriya ta samu kamfanin ne da laifin talla ba bisa ƙa'ida ba, da kuma rashin alkince bayanan asiri na jama'ar dake hulɗa da shi.Dangane da wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Samaila Muhammed, masanin tallalin arziki da kuma sadarwa, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana akai.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar

whatsapp ku muhammed dala daga najeriya bashir ibrahim idris
Spegillinn
Telur ástandið á leigubílamarkaði óviðunandi og hvernig verða 48 daga strandveiðar?

Spegillinn

Play Episode Listen Later Apr 23, 2025 20:12


Tæp 28 þúsund tonn af þorski þyrfti til að stunda 48 daga standveiðar í sumar miðað við sama fjölda báta og gerðir voru út í fyrra. Þetta kemur fram í minnisblaði til stjórnarflokkanna við stjórnarmyndun fyrr í vetur. Talið er ólíklegt að hægt væri að sækja þessar veiðiheimildir án þess að skerða kvóta annarra útgerða. Talsmaður smábátaeigenda segir þetta fráleitar tölur. Reynslan sýni allt önnur og minni afköst strandveiðiflotans. Kristín Sigurðardóttir fór nýverið og kynnti sér þær miklu breytingar sem hafa orðið á íslenskum leigubílamarkaði á skömmum tíma. Þar er slegist um farþega, stundum bókstaflega, bílarnir eru margir en farþegarnir fáir. Hægt er að hlusta á pistil Kristínar frá því í Speglinum í gær í spilara RÚV og lesa vefskýru hennar á ruv.is. Skiptar skoðanir eru um núverandi fyrirkomulag. Bergþór Ólason, þingflokksformaður Miðflokksins, telur að ekki sé hægt að una við óbreytt ástand. Líka heyrast ásakanir um kynþáttafordóma og Eyrún Eyþórsdóttir, mannfræðingur og kennari í lögreglufræðum við Háskólann á Akureyri, segir hætt við að bílstjórar með erlendan bakgrunn upplifi sig enn meira jaðarsetta.

Kasuwanci
Ghana ta bai wa 'yan ƙasashen waje wa'adin ficewa daga kasuwancin zinare

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 23, 2025 9:57


Yau shirin ya yada zango ne ƙasar Ghana, inda ya mayar da hankali kan matakin gwamnatin ƙasar na bai wa ƴan ƙasashen waje wa'adin ficewa daga kasuwancin zinare.Ƙasar Ghana ta bai wa ƴan ƙasashen waje da su fice daga harkokinta na kasuwancin zinare a ƙarshen wannan wata na Afirilu a wani mataki na bunƙasa kananan masu hakar zinare na cikin gida da kuma samun ƙudin shiga. Ƙasar ta yammacin Afirka dake kan gaba a samar da zinare a nahiyar na ƙokarin tsaftace harkokin harƙar zinare ta hanyar daidaita cinikin zinari daga kananan masu hakar ma'adinai.

SER Madrid Sur
Entrevistamos a Carlos Serrano por su última novela histórica, 'El mudo y la daga'

SER Madrid Sur

Play Episode Listen Later Apr 7, 2025 9:27


La novela ficciona el ataque vikingo a Sevilla en 843.

Bakonmu a Yau
Injiniya Safiya Sanusi: Kan sallamar Mele Kyari daga shugabancin NNPC a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Apr 2, 2025 3:30


Kamar yadda wataƙila aka ji cikin labarun duniyar da suka gabata, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu yayi tankaɗe da rairaya a fannin man fetur ɗin ƙasar inda ya sallami shugaban kamfanin NNPCL malam Mele Kyari da shugaba da mambobin majalisar aminattu na kamfanin. Nan take ne kuma shugaba Tinubun ya maye gurbin manyan jami'an da ya sallama. Ko yaya ƙwararru ke kallon wannan sauyi? Wakilinmu a Abuja Muhd Sani Abubakar ya tattauna da Injiniya Safiyya Sanusi, ƙwararriya a fannin man fetur da Iskar Gas.Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar

Spegillinn
100 daga ríkisstjórn og eftirlitslaus ungmenni á netinu

Spegillinn

Play Episode Listen Later Mar 31, 2025 20:00


Gengið hefur á ýmsu fyrstu 100 daga ríkisstjórnar Samfylkingar, Viðreisnar og Flokks fólksins en engan bilbug var að finna á formönnunum þegar blásið var til fundar. Fjármálaráðherra kynnti í morgun 5 ára fjármálaáætlun og þar boðuð aukin útgjöld til öryggis- og varnarmála og framkvæmda í vegamálum tekjur á meðal annars að sækja með veiðigjaldi, kílómetragjaldi og gjaldtöku af ferðamönnum. Kristrún Frostadóttir forsætisráðherra segir stjórninga þegar hafa gert margt og þannig verði haldið áfram. Sjónvarpsþættirnir Adolesence hafa vakið mikið umtal síðustu daga - Skúli Bragi Geirdal,sérfræðingur í miðlalæsi segir að þótt margt gott hafi gerst séu líka ýmsar blikur á lofti.

Podcast Espacio 4 FM
DESAFINADO 142 La Bien Querida, Amaia, Daga Voladora, Rufus TFirefly, Edwyn Collins, Zack Keim, My Morning Jacket...

Podcast Espacio 4 FM

Play Episode Listen Later Mar 28, 2025 57:59


DESAFINADO 142 Con las canciones del nuevo disco de LA BIEN QUERIDA, que nos hace recordar el comienzo de su carrera. Más canciones pop en el comienzo del programa, como las de DAGA VOLADORA y AMAIA. Estrenamos "La Plaza" , la nueva canción de RUFUS T FIREFLY. Disco nuevo de nuestro querido EDWYN COLLINS, que también escuchamos junt@s. Terminamos con canciones de DEPEDRO Y CALEXICO, VAN MORRISON y el amigo ZACK KEIM

Bakonmu a Yau
Air Commodore Tijjani Baba Gamawa mai ritaya kan cikar ECOWAS shekaru 50

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 24, 2025 3:28


Yayin da ƙungiyar ECOWAS ke cika shekaru 50 a wannan mako, mun shirya muku rahotanni da hirarraki daban-daban dangane da gudunmawar da ƙungiyar ta bayar a cikin waɗannan shekaru. Daga cikin su akwai rawar da dakarun ECOMOG suka taka wajen magance rikice-rikice da aka samu a ƙasashen Liberia da Saliyo.Dangane da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Air Commodore Tijjani Baba Gamawa mai ritaya, ɗaya daga cikin sojojin da suka yi aikin samar da zaman lafiyar. ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

Total Retail Talks
How DTC Jewelry Brand Angara's Vertically Integrated Model Delivers Speed and Customization

Total Retail Talks

Play Episode Listen Later Mar 17, 2025 21:52


In episode 477 of Total Retail Talks, Editor-in-Chief Joe Keenan interviews Ankur Daga, CEO and co-founder of Angara, a vertically integrated online jeweler that sources and procures stones, designs jewelry, and manufactures pieces in-house. Listen in as Daga talks about his background as well as the founding of Angara (1:45), including the white space the…

Noobs and Knockouts
Episode 159: "Good" Things Comes to Those Who Steal (Lucha Underground 2x17)

Noobs and Knockouts

Play Episode Listen Later Feb 25, 2025 109:27


On this episode of the Noobs and Knockouts Podcast, we return to the Temple for more of Lucha Underground. In the main event, 7 men and women compete for the Gift of the Gods Championship, including Chavo Guerrero after stealing Cage's medallion. I'm sure that's not going to bite him in the behind later. Also on this episode, Daga finds a snake who wants his anaconda, Marty The Moth mocks The Troops (tm), and Pentagon Jr is undergoing some rigorous physical therapy for his back injury. Won't you join us?

Fotbolti.net
Freysi fer yfir síðustu daga - Fundaði með KSÍ en tók við Brann

Fotbolti.net

Play Episode Listen Later Jan 15, 2025


Freyr Alexandersson er tekinn við sem þjálfari Brann í Noregi og hann stefnir á að hjálpa liðinu að vinna sinn fyrsta meistaratitil síðan 2007 þegar þrír Íslendingar léku með liðinu. Það er gríðarlegur áhugi á Brann í borginni Bergen og hefur Freyr aldrei kynnst annarri eins fjölmiðlaathygli eins og síðustu daga. Hann gaf Fótbolta.net hálftíma í dag til að fara yfir nýja starfið. Freyr var líka inn í myndinni hjá KSÍ varðandi landsliðsþjálfarastarf Íslands en í viðtalinu hér að ofan ræðir Freyr jafnframt um dagana áður en hann tók við Brann.

Return to the Temple
S4E4: "Pain, Love and Sacrifice to the Gods"

Return to the Temple

Play Episode Listen Later Dec 24, 2024 77:17


Catrina gives Melissa a gift; Johnny Mundo and Taya take on Kobra Moon & her king, Daga; Antonio gives King Cuerno the chance for revenge and the chance to win an Ancient Aztec Medallion; the Monster Matanza Cueto makes a Sacrifice to the Gods.

Messi Ronaldo Neymar and Mbappe
Daniel Daga The Rise | Flying Eagles

Messi Ronaldo Neymar and Mbappe

Play Episode Listen Later Nov 24, 2024 2:51


The rise of Daniel Daga. Daniel Demenenge Daga is a Nigerian youth international footballer who plays in midfield for Nigeria Premier Football League side Enyimba F.C. and the Nigeria national football team.

RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa
33 | DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS BAYAN NA DAWO DAGA MADINA | DR. MUH'D TUKUR ADAM AL-MANAR | RUMFAR AFRIKA PODCAST

RUMFAR AFRICA | ADPlus Hausa

Play Episode Listen Later Sep 8, 2024 107:31


SHIRIN RUMFAR AFRIKA PODCAST HAUSA "TARE DA DR. MUHAMMAD TUKUR ADAM AL-MANAR", KU BIYO MU DON JI DA GANIN TATTAUNAWAR DA MUKA YI DA BABBAN BAKON NAMU A BANGARORI DABAN-DABAN NA RAYUWA KAMAR HAKA:- - ALAKAR KIWO DA JAGORANCIN MUTANE. - MATSALAR MANOMA DA MAKIYAYA. - HIJIRAR MALAMAI ZUWA WASU JAHOHIN DAGA JAHOHINSU NA ASALI. - ALAKAR SHI DA TSOHON GWAMNAN JIHAR KADUNA MALAM NASIRU EL-RUFA'I. - ALAKARSA DA KUNGIYAR IZALA TA JOS, ME YASA YA BAR GUNGIYAR DUK DA ITA TA RENE SHI? - MATSALAR AL-UMMA DA MASU JAGORANCI NA SIYASA. - MANHAJINSA NA KOYARWA DA KUMA DA'AWA. - AL-UMMA DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? - CIBIYAR AL-MANAR DA TASIRINTA A CIKIN JIHAR KADUNA…DS #podcast #hausa #kaduna #izala BUTUTUWAN SHIRIN: 00:00 BUDE SHIRIN 01:50 GABATARWA 04:31 YANAYIN ZAFI DA SANYI DA DAMANA, TASIRINSU A KARANTAWAR DA DA'AWA 10:30 KIWON DABBOBI, YA KARA MIN IYA JAGORANCIN MUTANE 38:00 ALAKAR MANOMI DA MAKIYAYI 48:20 HJIRAR MALAMAI DAGA JIHOHINSU ZUWA WASU JIHOHI, AMFANINSA DA ILLARSA 52:13 DALILIN DA YASA NA BAR IZALAR JOS... 01:05:01 A HAKA NAJE JAMI'AR MADINA DAGA JOS, DA KUMA RAYUWATA A MADINA 01:25:26 ASALIN SUNAN CIBIYAR AL-MANAR DA TARHIN KAFATA DA KUMA AYYUKANTA A KADUNA 01:30:27 TSARIN DA NA DAUKO NA GAYYATAR MALAMAI DUK WATA A CIBIYAR AL-MANAR 01:35:06 ALAKATA DA TSOHON GWAMAN MALAM EL'RUFA'I 01:38:25 ABINDA MINBIRI YAKE NUFI A WAJENA 01:39:27 ALAKAR MUTANE DA MALAMAI SUWAYE MASU LAIFI? 01:43:35 SHIN MALAM YANADA RUBUCE-RUBUCE 01:44:05 NASIHA ZUWA GA DALIBAN ILIMI 01:45:18 NASIHA ZUWA GA IYAYE 01:45:45 NASIHA ZUWA GA MAHUKUNTA ‘YAN SIYASA 01:46:34 RUFE SHIRIN

La Parada Morning Show
La peor daga que haz hecho de niño.

La Parada Morning Show

Play Episode Listen Later Aug 12, 2024 93:58


Todos hicimos travesuras de niño o en la adolescencia que nos marcaron y hicieron que nuestra infancia fuera mucho mas feliz o complicada dependiendo de el grado de "daga" que llegamos hacer. See omnystudio.com/listener for privacy information.

Lífið með Lindu Pé
191. Sjálfsefli 10 daga áskorun

Lífið með Lindu Pé

Play Episode Listen Later Aug 7, 2024 22:06


Það er ástæða fyrir því að ég hef haft að ævistarfi mínu að aðstoða konur að bæta andlega og líkamlega heilsu sína. Ég þekki sjálf hvernig það er að eiga erfitt andlega og líkamlega, ég veit og skil hvað þið eruð að ganga í gegnum. Án heilsu muntu ekki hafa líkamlegt og tilfinningalegt þol til að einbeita þér að draumum þínum eða njóta lífsins til hins ýtrasta.

Indigenous Rights Radio
JIWASA/NOSOTRAS-Comunidades indígenas:entre la norma heterosexual y la marginación homo y transexual

Indigenous Rights Radio

Play Episode Listen Later Jun 18, 2024 26:57


Jiwasa/Nosotras, es un reportaje radial sobre comunidades Indígenas y disidencias sexuales en Bolivia, realizado por el Movimiento Maricas Bolivia. Consta de 4 episodios con la reflexión testimonial de compañeras maricas, machorras, travas y otras integrantes de la comunidad LGBTIQ+ que se autoidentifican como Indígenas. [Este reportaje fue producido el año 2019 y emitido a través del programa radial “Nación Marica” en Radio Líder 97.0 F.M., de la ciudad de El Alto, Bolivia]. Puedes escuchar, descargar y compartir este programa de forma gratuita. Música: Bajo responsabilidad de la producción. - Ama Sua, ama Llulla, ama Qhella, de Luzmila Carpio/ Versión Carlos Makusaya. - Trilogía india-Música de Maestros. - Los socavones del destierro- Música de Maestros. - Pachamamata Jampiykusuk (Meciendo A La Madre Tierra)- Luzmila Carpio. - Bugstep – Tranzpotter. - Un sueño mejor – Rabeat. - Danza de San Miguel Arcangel – Música de Maestros. - El puma- Música de Maestros. - Por un mundo nuevo-Daga. - Arawi-Luzmila Carpio. - Ch'aki Pacha- Luzmila Carpio. - Alborada Andina- Música de Maestros. - El jukumari y los kusillos- Música de Maestros. - Raza de bronce-Alcohólica. - Realidad-Wara. - Amaotayku Avelino Sinani-Luzmila Carpio & El Buho. - That Long By Tran An-Re Umploaed. Entrevistadas: - Pobladores y pobladoras de Patacamaya, Lahuachaca, Konani, Sica Sica, Achacachi, Warisata, Copacabana, Tiwanacu, Caranavi, Coroico. - Nelson Condori, representante de la Confederación Sindical Única de Trabajadores Campesinos de Bolivia (CSUTCB) / 2019. - Eddy (pseudónimo), joven homosexual activista de DD.HH. de la población de Patacamaya. - Andrea Lizeth Collauri, mujer transexual, chola y aymara. Es parte de la comunidad Villapuni del Municipio de Escoma, Provincia Camacho del departamento de La Paz. - Laura Libertad Álvarez Mollinedo, mujer trans, quechua, ingeniera agrónoma. Referente de la población trans en La Paz. - Vanina Lobo Escalante, mujer trans, moxeña trinitaria de tierras bajas, referente de la población trans de Santa Cruz de la Sierra. - Brígida Felipa Ajata Hinojosa, mujer transexual, chola y aymara. Es parte de la comunidad Bella Vista Marka de la provincia Nor Carangas del departamento de Oruro. - Alvaro Chuvé Chuvé, indígena chuiquitano mokox, activista LGBTIQ+. Se define a sí mismo como tevi (marica) en su lengua materna. - Silene Salazar Huarita, lesbiana, quechua y activista feminista. Referente de la Red de Mujeres Lesbianas y Bisexuales de Bolivia / Red LB Bolivia. - Romina Apala Ignacio, lesbiana, intercultural. Presidenta del Colectivo TLGB de la ciudad de El Alto - 2019. - Jhona Amaray Callizaya, marica, aymara, activista LGBTIQ+. Se define a sí mismo como Q`iwsa Queer. - Adriana Guzmán Arroyo, lesbiana, aymara, feminista. Integrante de Feminismo Comunitario Antipatriarcal. - Ronal Céspedes, q`iwa (marica), quechua, activista LGBTIQ+ de Sucre. Integrante de la Fundación Diversencia. Voz narrativa: - Edgar Soliz Guzmán / Roberto Condori Carita / Movimiento Maricas Bolivia. Guión y edición: - Edgar Soliz Guzmán / Roberto Condori Carita / Movimiento Maricas Bolivia. Producción: - Movimiento Maricas Bolivia. Fotografía: - Movimiento Maricas Bolivia. Enlaces: Redes sociales del Movimiento Maricas Bolivia. https://www.youtube.com/@MaricasBolivia https://www.instagram.com/maricas_bolivia/ https://www.facebook.com/maricas.bolivia

Indigenous Rights Radio
JIWASA/NOSOTRAS-Gais, lesbianas y trans indígenas: cuando migrar es un asunto de vida o muerte

Indigenous Rights Radio

Play Episode Listen Later Jun 18, 2024 26:33


Jiwasa/Nosotras, es un reportaje radial sobre comunidades Indígenas y disidencias sexuales en Bolivia, realizado por el Movimiento Maricas Bolivia. Consta de 4 episodios con la reflexión testimonial de compañeras maricas, machorras, travas y otras integrantes de la comunidad LGBTIQ+ que se autoidentifican como Indígenas. [Este reportaje fue producido el año 2019 y emitido a través del programa radial “Nación Marica” en Radio Líder 97.0 F.M., de la ciudad de El Alto, Bolivia]. Puedes escuchar, descargar y compartir este programa de forma gratuita. Música: Bajo responsabilidad de la producción. - Ama Sua, ama Llulla, ama Qhella, de Luzmila Carpio/ Versión Carlos Makusaya. - Trilogía india-Música de Maestros. - Los socavones del destierro- Música de Maestros. - Pachamamata Jampiykusuk (Meciendo A La Madre Tierra)- Luzmila Carpio. - Bugstep – Tranzpotter. - Un sueño mejor – Rabeat. - Danza de San Miguel Arcangel – Música de Maestros. - El puma- Música de Maestros. - Por un mundo nuevo-Daga. - Arawi-Luzmila Carpio. - Ch'aki Pacha- Luzmila Carpio. - Alborada Andina- Música de Maestros. - El jukumari y los kusillos- Música de Maestros. - Raza de bronce-Alcohólica. - Realidad-Wara. - Amaotayku Avelino Sinani-Luzmila Carpio & El Buho. - That Long By Tran An-Re Umploaed. Entrevistadas: - Pobladores y pobladoras de Patacamaya, Lahuachaca, Konani, Sica Sica, Achacachi, Warisata, Copacabana, Tiwanacu, Caranavi, Coroico. - Nelson Condori, representante de la Confederación Sindical Única de Trabajadores Campesinos de Bolivia (CSUTCB) / 2019. - Eddy (pseudónimo), joven homosexual activista de DD.HH. de la población de Patacamaya. - Andrea Lizeth Collauri, mujer transexual, chola y aymara. Es parte de la comunidad Villapuni del Municipio de Escoma, Provincia Camacho del departamento de La Paz. - Laura Libertad Álvarez Mollinedo, mujer trans, quechua, ingeniera agrónoma. Referente de la población trans en La Paz. - Vanina Lobo Escalante, mujer trans, moxeña trinitaria de tierras bajas, referente de la población trans de Santa Cruz de la Sierra. - Brígida Felipa Ajata Hinojosa, mujer transexual, chola y aymara. Es parte de la comunidad Bella Vista Marka de la provincia Nor Carangas del departamento de Oruro. - Alvaro Chuvé Chuvé, indígena chuiquitano mokox, activista LGBTIQ+. Se define a sí mismo como tevi (marica) en su lengua materna. - Silene Salazar Huarita, lesbiana, quechua y activista feminista. Referente de la Red de Mujeres Lesbianas y Bisexuales de Bolivia / Red LB Bolivia. - Romina Apala Ignacio, lesbiana, intercultural. Presidenta del Colectivo TLGB de la ciudad de El Alto - 2019. - Jhona Amaray Callizaya, marica, aymara, activista LGBTIQ+. Se define a sí mismo como Q`iwsa Queer. - Adriana Guzmán Arroyo, lesbiana, aymara, feminista. Integrante de Feminismo Comunitario Antipatriarcal. - Ronal Céspedes, q`iwa (marica), quechua, activista LGBTIQ+ de Sucre. Integrante de la Fundación Diversencia. Voz narrativa: - Edgar Soliz Guzmán / Roberto Condori Carita / Movimiento Maricas Bolivia. Guión y edición: - Edgar Soliz Guzmán / Roberto Condori Carita / Movimiento Maricas Bolivia. Producción: - Movimiento Maricas Bolivia. Fotografía: - Movimiento Maricas Bolivia. Enlaces: Redes sociales del Movimiento Maricas Bolivia. https://www.youtube.com/@MaricasBolivia https://www.instagram.com/maricas_bolivia/ https://www.facebook.com/maricas.bolivia

A Wrestling Gal
Nixi XS Talks Project Runway, Being The 'Versace Of Violence,' Sherri Martel, Learning Opportunities | #278

A Wrestling Gal

Play Episode Listen Later May 11, 2024 47:25


The "Versace of Violence" Nixi XS discusses the origins of her wrestling moniker, love for the "Project Runway" series, taking inspiration from Sherri Martel, valuable learning opportunities she had with Daga and Gabe Sapolsky, her upcoming match at Hooligan Championship Wrestling, and much more! Follow Nixi XS: Twitter: https://twitter.com/nixi_pw Instagram: https://www.instagram.com/nixi_pw/ Follow Ella Jay Twitter: https://twitter.com/itsellajay Instagram: https://www.instagram.com/_itsellajay/ --- Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/awrestlinggal/support

MiedoScopeMx
Historias de Miedo Enero 10 de 2024 LA DAGA

MiedoScopeMx

Play Episode Listen Later Jan 11, 2024 91:33


No te pierdas los directos de lunes a viernes 10 pm Transmitiendo desde Cd Mante Si quieres hacer tu Donación https://www.buymeacoffee.com/miedoscop ⭐️ Únete a nuestras Redes Sociales ⭐️

Fightful | MMA & Pro Wrestling Podcast
Eddie Kingston In Action, AAA Latin American Title Match | ROH 10/12/2023 Show Review & Results

Fightful | MMA & Pro Wrestling Podcast

Play Episode Listen Later Oct 13, 2023 62:41


Kate (@MissKatefabe) and Reg (@RighteousReg) discuss tonight's episode of ROH: - ROH World Championship Proving Ground Match: Eddie Kingston (c) vs. Serpentico- QT Marshall vs. Daga for the AAA Latin American Championship- Shane Taylor & Lee Moriarty vs. The Infantry- Athena vs. Mazerati- Willow Nightingale vs. Leyla Hirsh- Action Andretti vs. Gringo Loco- Ethan Page vs. Christopher Daniels- Scorpio Sky vs. Darius Martin- Kip Sabian vs. Anthony Henry- The Gates of Agony vs. Fresco & Watson- Angelico vs. Marty Casal- Billie Starkz vs. Rochelle RiveterOur Sponsors:* Check out eBay: https://www.ebay.comSupport this podcast at — https://redcircle.com/fightful-pro-wrestling-and-mma-podcast/donationsAdvertising Inquiries: https://redcircle.com/brandsPrivacy & Opt-Out: https://redcircle.com/privacy

The Tyrus and Timpf Podcast
The Wise Men: Put A Band-Aid On It

The Tyrus and Timpf Podcast

Play Episode Listen Later Mar 11, 2023 51:39


On this episode, Tyrus is joined by Trevor Murdoch, Aron Stevens, EC3, Luke Hawx, and Kevin Kiley Jr. as they talk about their trip to Mexico for the NWA vs. AAA live event, and Tyrus breaks down his title defense against AAA wrestler Daga. Later, they share stories of the worst injuries they have suffered over the years, and how they fought through the pain to further their careers.   Follow Tyrus on Twitter: @PlanetTyrus Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices