POPULARITY
A yau shirin tamabaya da amsa zai kawo muku bayanai ne akan wasu dalilai dake haifar da rashin samun isasshen barci a cikin dare. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson, don jin sauran tambayoyin da kwararru suka amsa a wannan mako.
Shirin Mu Zagaya Duniya'na wanan makon tareda Micheal Kuduson ya kuma duba batun watsi da wasu kungiyoyin farar hula a Jamhuriyar Nijar suka yi da rahoton taron ƙasa da ta shawarci shugaban mulkin sojin ƙasar ya ci gaba da zama kan karagar mulki har nan da shekaru biyar. Latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin....
Shirin Muhallinka Rayuwarka na wanan makon tareda Micheal Kuduson wanda kashi na uku ne ya dora akan kashi na biyu wanda ya gabata a makon jiya. Idan ba a manta ba, a makon da ya gabata shirin ya mayar da hankali ne kacokam akan yadda masu aiki a cikin teku ke rayuwa har ma da yadda za a yi amfani da teku, tafki, rafi ko kogi domin gudanar da harkokin noma da kuma kyautatawar muhalli.
Gwamnatin Najeriya ta sha alwashin ci gaba da wadata 'yan kasar da man fetur, biyo bayan karancin sa da aka saba gani bayan ikirarin kamfanin mai na NNPC na cewa bashi ya yi masa katutu. Babban mai taimakawa shugaban kasar kan harkokin yada labarai, Abdul'aziz Abdul'aziz ne ya bayyana hakan ya wata ziyara da ya kawo Ofishin RFIDanna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar tare da Micheal Kuduson.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a game da kotun hukunta manyan laifuka ta duniya, ICC da batun sammacin kama firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu da wasu shugabannin ƙungiyar Hamas. Ku latsa alamar sautin donjin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.........
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi da masu sauraro suka aiko mana ciki harda amsar tambaya da ke neman bayani a kan yakin duniya da yadda za a kauce wa aukuwar wani yakin duniya.
A ƙarshen makon da ya gabata ne labarin ceto ‘yan makarantar garin Kuriga ta ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ta Najeriya da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ya karaɗe kafafen yaɗa labarai da shafukan sadarwar intanet. Sai dai a yayin da hakan ya tabbata a wannan Litinin, ba a samu miƙa waɗannan yara ga iyayensu kamar yadda gwamnatin jihar Kadunar ta alkwarta ba.Dannan alamar saurare don jin tattaunawar sa da Micheal Kuduson.
Daga cikin tambayoyin da za mu amsa a yau, akwai wadda ke neman sanin tarihin Hausawa ‘yan asalin kasar Mali. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda yadda ake yin juyin mulki, da kuma yadda ake tabbatar da cewa an samu nasara a kai. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan yadda takunkumi da wata hukuma ko kuma kasashe ke kakabawa wasu kasashen yake aiki. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan kamfanin sojojin hayar Wagner na Rasha, da kuma abin da ya haddasa kwarya-kwaryar bore da mayakanta suka yiwa gwamnatin Rasha kwanakin baya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin........
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan dalilan da suka sa kungiyar Tarayyar Afrika AU ta gaza wajen kawo karshen rikice-rikicen da ake samu a nahiyar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin........
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan abin da ake nufi da karya darajar kudin kasa da gwamnatoti ke yi lokaci zuwa lokaci.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu masu sauraronmu suka aiko ciki har da tambayar da aka nemi karin bayani kan tallafi da gwamnatoti ke biya a bangaren makamashin man fetir.
Shirin 'Tambaya da Amsa na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraro suka aiko, masamman wanda ake neman karin bayani kan alfanin maido da Syria cikin kungiyar kasashen larabawa.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya kawo muku wasu daga cikin tambayoyi da wasu masu sauraron mu suka nemi karin bayani, ciki harda tarihin sarkin Lafiyar Baribari dake jihar Nasarawa a Najeriya, Alhaji Sidi Bage Mohammed. Sai kuma batun matsalar tattalin arzikin kasar Ghana.
Shirin 'Tambaya da Amsa' tare da Micheal Kuduson kamar kowane mako, tambayoyin da wasu daga cikin masu sauraronmu suka aiko yake amsawa, kuma a wannan mako ma ya kawo muku ci gaban zantawar da muke da shahararren mawakin nan na kasar Tangale a Gomben Najeriya Lambala wali a game da tarihinsa.
Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson na kokarin amsa tambayoyin da masu sauraro ke aiko mana, kuma daga cikin amsoshin tambayoyin da za mu kawo muku a yau, har da wadda ke neman karin bayani a kan tsibirin Taiwan da abin da ya sa Amurka ke kokarin kare tsibirin duk da cewa na China ne. sai a kasance tare da mu.
Kamar kowanne mako shirin Tambaya da Amsa tare da Micheal Kuduson na kawo muku amsoshin tambayoyin da muka samu daga wasu daga cikin masu sauraronmu, kuma daga cikin tambayoyin da shirin ya amsa a yau, har da wadda ke neman bayani a kan tsawon lokacin da ake dauka wajen hakar rijiyar man fetur, da kuma inda aka kwana a game da danyen man da aka ce an gano a arewacin Najeriya. Sai ku biyo mu.
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micheal Kuduson na wannan makon, za ku ji banbanci da kuma inda aka hadu a tsakanin tsarin kudin intanet na Bitcoin da kuma wanda ke shirin shiga, Pi.
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya duba irin ci gaba da aka samu a fannin kwallon kafar Mata a jamhuriyar Nijar, da kuma kalubalen da wannan tafiya ke da su..
Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan wasan neman cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2020, wadda ta kai matakin kusa da na karshe wato Semi- Finals tsakanin kasashe 4, da suka hada da Ingila, Denmak, Spain da kuma Italiya.
Kamfanin BUA mallakin hamshakin dan kasuwar Najeriya Abdussamad Isyaka Rabi'u ya biya kudin alluran riga-kafin korona miliyan daya da za’a rabawa 'yan Najeriya. Cikin wata sanarwa da kamfanin ya fitar ranar Litinin ta ce attajirin ya fanshi alluran riga-kafin ne daga kamfanin AstraZeneca kuma a makon gobe za su isa Najeriya. Dangane da wannan gudun muwa da ba ta gwamnati ba, Micheal Kuduson ya tattauna da Dakta Yusuf Abdu Misau, Malami a sashen koyon aikin likita na jami’ar Tafawa Balewa da ke Bauchi.
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya tattauna ne kan matakin Hukumar Kwallon Kafar Afrika na dakatar da wasu manyan wasanni a nahiyar saboda sake barkewar annobar Covid-19.
Shirin Tambaya da Amsa na wannan makon tare da Micheal Kuduson ya amsa muhimman tambayoyi ga masu sauraro ciki har da matsayin yankin Hong Kong ga gwamnatin China.
Shirin Tambaya da amsa tare da Micheal Kuduson ya amsa manyan tambayoyo ciki har da karin bayani kan manhajar kudin intanet na Crypto currency. Ayi saurare Lafiya.
Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar tare da Micheal Kuduson, ya tattauna ne kan ranar 11 ga watan Yuli da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yawan al'umma ta Duniya, domin yin nazari kan batutuwa da yawan jama'a kan janyo domin magance wa.