Podcasts about kawo

  • 30PODCASTS
  • 67EPISODES
  • 28mAVG DURATION
  • 1MONTHLY NEW EPISODE
  • Jul 10, 2024LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about kawo

Latest podcast episodes about kawo

Bakonmu a Yau
Dr. Yakubu Mohd Baba kan umarnin gwamnati na kawo ƙarshen Cholera cikin mako 6

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 10, 2024 3:01


Ganin yadda annobar cutar Kwalara ta yaɗu a sama da jihohi 30, gwamnatin Najeriya ta bada umarnin ɗaukar matakan tabbatar da kawo ƙarshen cutar cikin makwanni 6.An dai ɗora nauyin ne akan hukumar duba gari ta kasa.Wakilinmu na Abuja Mohd Sani Abubakar ya zanta da shugaban hukumar Dakta Yakubu Mohd Baba don jin ta yadda za su tunkari wannan aiki. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron zantawar ta su...

Al'adun Gargajiya
Irin rawar da masarautu ke takawa wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata kashi na 2

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Jun 11, 2024 9:42


Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ci gaba ne akan na makon daya gabata wanda ya duba muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. inda shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........

Al'adun Gargajiya
Irin rawar da ya kamata masarautu su taka wajen kawo sauye-sauyen da suka kamata

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Jun 4, 2024 10:42


Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya yi duba ne a kan muhimancin sarakunan mu da kuma irin rawar da za su iya takawa a wannan lokaci da ake fuskantar sauye-sauye a fanoni da dama. shirin ya tattauna da sarakunan masarautun Macina da kuma ta Nupe. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Abdoulaye Issa.........

God Is Able Ministries
Gomenoamésiwo kawoé lé se nu?

God Is Able Ministries

Play Episode Listen Later Apr 28, 2024 32:57


Yésou Christo né honami --- Support this podcast: https://podcasters.spotify.com/pod/show/God-is-able-ministries/support

Bakonmu a Yau
Nastura Ashir Sharif kan kalaman da ke kokarin kawo rabuwar kai a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 20, 2024 3:28


Gamayyar kungiyoyin arewacin Najeriya CNG, ta yi zargin cewa a daidai lokacin da kasar ke fuskantar matsalar tsadar rayuwa, wasu ‘yan siyasa musamman a cikin majalisun dokokin kasar na furta kalamai da kuma manufofi da ke neman raba kan al'ummar kasar. Kawancen CNG ya bayar da misali da abubuwan da suka faru a zauren Majalisar Dattawan kasar bayan da Sen Abdul Ningi ya yi zargin yin cushe a cikin kasafin kudin kasar na wannan shekara, lamarin da ya kai ga dakatar da shi na tsawon watanni uku. Muhammad Sani Abubakar ya zanta da shugaban majalisar amintattu na kungiyar CNG Nastura Ashir Sharif a game da wannan batu.Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar ta su.....

Bakonmu a Yau
Farfesa Dicko Abdourahmane kan kawo karshen alakar tsaro tsakanin Nijar da Amurka

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 18, 2024 3:39


Gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da kawo karshen yarjejeniyar tsaro da ke tsakanin kasar da Amurka, tare da zargin cewa dakarun Amurka wadanda adadinsu ya zarta dubu daya na zaune a kasar ne ba a kan ka'ida ba. Sanarwar ta zo ne kwana guda bayan da wata babbar tawagar Amurka ta kamma ziyarar da ta kai Nijar ta tsawon kwanaki uku. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Farfesa Dicko Abdourahmane, masani tsaro kuma malami a jami'ar Damagaram Zinder, wanda da farko ya fara yin bayani a game da dalilan da suka sa mahukuntan Nijar suka dauki wannan mataki.Ku latsa alamar sauti don jin zantawarsu.......

ku dicko nijar kawo jamhuriyar nijar amurka abdoulkarim ibrahim shikal
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kasashen duniya sun gaza kawo karshen rikicin Isra'ila da Hamas

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Oct 19, 2023 14:47


Kwanaki 12 da barkewar rikicin tsakanin Isra'ila da Falasdinu, ana iya cewa har zuwa lokaci kasashen duniya sun gaza samar da tsagaita wuta balantana a iya isar da kayan jinkai da milyoyin mutane da ke Gaza.  Shin ko za a bayyana wannan a matsayin gazawa ko kuma nuna halin ko-in-kula daga kasashen duniya? Har zuwa yaushe ne duniya za ta zauna don samar da maslaha a game da wannan rikici da ya aka share shekaru aru-aru ana fama da shi a yankin Gabas ta Tsakiya. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

Bakonmu a Yau
ECOWAS ta kuduri aniyar kawo karshen juye-juyen mulki a kasashen Africa

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 11, 2023 3:32


Sabon shugaban kungiyar kasashen Africa ta yamma wato ECOWAS, Bola Ahmad Tinubu ya bayyana aniyar kungiyar na kawo karshen juyin mulki a yankin, bayan karbar ragamar kungiyar a karshen mako.

Mu Zagaya Duniya
Bitar labaran mako: Majalisar Dinkin Duniya ta kawo karshen zaman sojojin a Mali

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jul 1, 2023 19:58


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Nura Ado Suleiman ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali cikin mako mai karewa, ciki har da yadda Majalisar Dinkin Duniya ta kawo karshen zaman sojojinta na MUNISMA a Mali, bayan da suka kwashe tsawon shekaru 10 suna aiki. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Nura Ado Suleiman.....

mali ku zaman mako bitar kawo majalisar dinkin duniya
Tambaya da Amsa
Tambaya da Amsa: Abinda ya sa kunyiyar AU ta gaza kawo karshen rikici a Afrika

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Jul 1, 2023 19:59


Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan mako tare da Micheal Kuduson ya amsa wasu daga cikin tambayoyi masu sauraro ciki harda karin bayani kan dalilan da suka sa kungiyar Tarayyar Afrika AU ta gaza wajen kawo karshen rikice-rikicen da ake samu a nahiyar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin........

Kasuwanci
Yadda matsalar karancin takardun kudin Naira ta shafi 'yan Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Mar 29, 2023 10:25


Shirin "Kasuwa A kai Miki Dole" na wannan makon ya maida hankali ne kan yadda matsalar karancin takardun kudin naira ya shafi al'ummar kasuwanci dama na yau da kullum a Najriya.Wannan al'amari dai ya haifar da cece-kuce a tsakanin al'ummar kasar, inda wasu ke ganin sauya fasalin kudin a wannan lokaci shine abu mafi dacewa, yayinda wasu keda ban-bancin fahimta akan lamarin.Kawo yanzu dai matsalar ta fara sauki tun bayan barazanar da kungiyar kwadago ta kasar ta yi na tsunduma yajin aiki. Toh sai dai a cikin wannan shirin, za'a ji yadda masana suka yi bayani kan lamarin da kuma su kansu al'ummar gari da kai tsaye wannan matsalar ta shafa.

『天才ピアニストの深夜おでん
#1002 ファンが疲弊するわ from Radiotalk

『天才ピアニストの深夜おでん

Play Episode Listen Later Mar 25, 2023 12:01


いくらなんでもライブ打ち過ぎや!!! #天才ピアニスト #天才ピアニストますみ #天才ピアニスト竹内 #よしもと漫才劇場 #お笑い #天才ピアニス子 #KAWO #笑って健康‼︎ #さや香さん #ビスブラさん

Bakonmu a Yau
Hon Sani Ahmed Toro - Wannan mako ake kawo karshen gasar cin kofin duniyar a Qatar

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 16, 2022 3:48


A karshen wannan mako ake kawo karshen gasar cin kofin duniyar dake gudana a Qatar, inda Faransa zata kara da Argentina a ranar lahadi, yayin da Morocco zata fafata da Crotia gobe asabar domin neman gurbi na 3. Dangane da yadda gasar ta gudana da kuma nasarorin da aka samu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon Sakatare Janar na Hukumar Kwallon kafar Najeriya, Hon Sani Ahmed Toro, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

argentina qatar morocco toro mako sani kawo wannan najeriya faransa bashir ibrahim idris duniyar
Ganbei
Simplifying a Brands Social Media Management - With Alex Li

Ganbei

Play Episode Listen Later Nov 30, 2022 48:39


We talk with Alex Li, CEO of Kawo - an enterprise SaaS social media management platform backed by Sequoia China. We discuss how a company originally focusing on foreign brands in China can broaden to help domestic brands, the challenges of raising funding in the current environment, and the never-ending quest to hire and retain talented people that fit the company's DNA and mission.

Bakonmu a Yau
Tattaunawa Alhaji Tahirou Gimba kan kawo karshen aikin rundunar Barkhane a Sahel

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Nov 10, 2022 3:29


Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya sanar da kawo karshen ayyukan rundunar Barkhane mai yaki da ta'addanci a yankin Sahel daga jiya laraba, to sai dai ya ce Faransa za ta fayyace sabon tsarin ci gaba da kasantuwar dakarunta a Sahel cikin watanni 6 masu zuwa. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Tahirou Gimba, masani tsaro, domin jin yadda yake kallo matakin rusa rundunar da kuma yadda ya kamata alakar tsaro ta kasance tsakanin Faransa da sauran kasashen yankin, ga dai zantawarsu.

sahel barkhane kawo gimba faransa abdoulkarim ibrahim shikal
Al'adun Gargajiya
Yadda aka kulla yarjejeniyar kawo karshen zaman kayakin tarihin Benin a Faransa

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Aug 2, 2022 10:02


Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya yi duba kan ziyarar shugaban Faransa a kasashen yammacin Afrika 3 ciki har da Jamhuriyyar Benin inda yayin zantawar shugabannin biyu wato Patrice Talon na Benin da Emmanuel Macron na Faransa sun rattaba hannu kan yarjejeniyar kawo karshen zaman kayakin tarihin kasar a Paris. A yi saurare Lafiya.

Ilimi Hasken Rayuwa
Buhari ya bada wa'adin kawo karshen yajin aikin ASUU

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later Jul 26, 2022 9:53


Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari game da matsalar yajin aikin malaman jami'o'in Najeriya ASUU Shugaban Najeriya Muhammad Buhari ya bai wa Ministan Ilimi Adamu Adamu wa'adin makwanni biyu domin kawo karshen yajin aikin a daidai lokacin da kungiyar kwadago ta kasa ta bayyana goyanta ga kungiyar ta ASUU ta hanyar gudanar da zanga-zangar lumana da zummar tilasta wa gwamnatin daukar matakin da ya dace.

bada buhari asuu kawo bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Babu alamar da ke tabbatar da cewa ana daf da kawo karshen yajin aikin Malaman jami'o'in Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 24, 2022 3:40


Yayin da aka share tsawon watanni biyar malaman jami'o'i na gudanar da yajin aiki a Najeriya, har yanzu babu wata alamar da ke tabbatar da cewa ana daf da kawo karshen wannan yajin aiki, duk kuwa da tattaunawar da aka sha yi tsakanin wakilan kungiyar malaman wato ASUU da kuma wakilan gwamnati. A watanni da suka gabata ,kungiyar malaman jami'o'I ta kasar ASUU ta sanar da tsawaita yajin aikin gargadin da ta tsunduma zuwa makwanni 12 a nan gaba saboda abin da ta kira rashin yunkuri daga gwamnati wajen kwatanta kokarin mutunta bukatun da ta shigar, matakin da ke zuwa dai dai lokacin da masu ruwa da tsaki ke ci gaba da sukar gwamnati kan yadda harkokin ilimi ke kokarin durkushewa a kasar To domin jin inda aka kwana, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Muhammad Adamu Babayo, daya daga cikin shugabannin kungiyar ta ASUU, ga kuma zantawarsu.

babu asuu yayin alamar kawo najeriya abdoulkarim ibrahim shikal
Bakonmu a Yau
Matan shugabannin Afirka na bukatar bada gudumawa don kawo zaman lafiya a Afirka

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 30, 2022 3:56


Shugabannin Kungiyar kasashen Afirka ta AU sun gudanar da taron su na musamman a Malabo dake Equtorial Guinea wanda ya mayar da hankali akan karuwar ayyukan ta'addanci da kuma juyin mulki a nahiyar Afirka. Yunkurin taron na cimma matsaya akan kafa runduna ta musamman wadda zata rika taimakawa kasashen dake fama da tashin hankali ya samu rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin. Sai dai kungiyar matan shugabannin na Afirka ta gabatar da bukatar bada gudumawa wajen ganin an samu zaman lafiya a Afirka baki daya ta hannun shugabar ta Aisha Muhammadu Buhari ta Najeriya. Bayan gabatar da mukalar ta gaban shugabannin, Bashir ibrahim Idris ya tattauna da mai taimaka mata Hon Mohammed Sani Zoro, kuma kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron tsokaci da ya mana akai.

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America
Bincike Da Tuhumar Masu Kisan Gilla Zai Kawo Hadin Kan Kasa-Sarkin Musulmi-3:00" - Mayu 25, 2022

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America

Play Episode Listen Later May 25, 2022 2:45


ShanghaiZhan:   All Things China Marketing, Advertising, Tech & Platforms
Is There a Future for SaaS Marketing Platforms in China?

ShanghaiZhan: All Things China Marketing, Advertising, Tech & Platforms

Play Episode Listen Later May 15, 2022 39:14


Do SaaS Marketing platforms have a future in China? Yes, the platforms here are different, but there are also a lot of cultural reasons why SaaS hasn't taken off here. According to McKinsey, China is still 10 years behind other markets in SaaS platform development. Why? What needs to change? We spoke to our good friend, Alex Duncan, Co-Founder of social media SaaS platform, KAWO, who has lived in China for 15 years, where his passion for adventure, user experience, and technology has flourished. 1. What on Earth is Saas? Why do marketers need it? 2. Why did Alex come to China? For the adventure, of course! 3. What is KAWO? Why do China brands need it? 4. Is There a Connection Between Social Media Execution & Brand Planning? It Depends on the Outcome You're Looking For. 5. WeChat is Still a Great Place To Build Brands, But It's Not Easy 6. Is Private Domain Traffic or Is It Just a FOMO Gimmick? 7. Media Efficiency or Media Planning Intelligence? Sorry to say, it's the definition of insanity 8. Why has not SaaS not been popular in China? 9. The Huge SaaS Potential in China and China Needs it. 10. Why Isn't Adobe or Salesforce Big In China? Is it a Cultural or a Unique Ecosystem? 11. What Do SaaS Platforms Need in China to Grow? 11. What Gets You Inspired and Why Did you Get Inspired to Run a SaaS company? 12. A/B Test: Mathematics, Specialized and Bearded (of course!)

36氪·商业情报局(第二季)
提供标准化SaaS产品和服务,一站式社交媒体管理平台KAWO完成近千万美元A轮融资

36氪·商业情报局(第二季)

Play Episode Listen Later Apr 20, 2022 3:08


提供标准化SaaS产品和服务,一站式社交媒体管理平台KAWO完成近千万美元A轮融资

Muhallinka Rayuwarka
Taron masana a Kaduna ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen rashin tsaro

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Feb 12, 2022 21:08


A yunkurin lallubo  mafita ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya,masana sun gudanar da wani taro na musaman a jihar Kaduna. Aminu Sani Sado da ya hakarci wannan taro ya hada mana shirin muhalinka rayuwarka daga nan sashen hausa na rediyon Faransa RFi.

Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi kashi na 2

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Dec 11, 2021 20:30


Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya cigaba da tattaunawa kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi da ya gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da kuma kalubalen da ke gaban hukumomi a kokarin da suke na kawo karshen matsalar.

World Football
Portland's Larrys Mabiala and Syria's Oliver Kass Kawo

World Football

Play Episode Listen Later Dec 9, 2021 28:40


Ahead of the MLS Cup final we hear from Portland Timbers defender Larrys Mabiala as his team prepare to take on New York City FC. We also hear from Oliver Kass Kawo, a 20-year-old Swedish-Syrian player who realised his dream of playing for Syria this month. Not only that, he scored for them in the FIFA Arab Cup. Picture on website: A break in play during the MLS Cup Eastern Conference Final match between the Philadelphia Union and New York City FC (Ira L. Black - Corbis/Getty Images)

Muhallinka Rayuwarka
Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Nov 6, 2021 20:06


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi dake gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da kuma kalubalen dake gaban hukumomi a kokarin da suke na kawo karshen matsalar.

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Kwamishinan tsaron Kaduna kan sabbin matakan kawo karshen 'yan bindiga

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 30, 2021 3:07


A Najeriya, sanadiyyar tsanantar hare-haren ‘yan bindiga da masu yin garkuwa da mutane don karbar kudin fansa, hakan ya ya sa gwamnatin jihar Kaduna bin sahun wasu jihohin Arewacin kasar na daukar matakin kulle layukan sadarwa tare da wasu matakai don ganin an shawo kan matsalar tsaro da ta addabi yankin. Wakilinmu na Kaduna, Aminu Sani Sado, ya zanta da Samuel Aruwan, kwamishinan al'amurran tsaro da harkokin cikin gida na Jihar ta Kaduna akan matakan da gwamnatin jihar ta dauka.

kaduna kawo najeriya
Mam Nieograniczone Możliwości
191. Drużyna Światła - Małgorzata Kawończyk - Serce wie!

Mam Nieograniczone Możliwości

Play Episode Listen Later Sep 7, 2021 41:39


Mam Nieograniczone Możliwości to podcast dla osób, które chcą maksymalnie wykorzystać swój boski potencjał tutaj na Ziemi.Wielu ludzi nie wykorzystuje w pełni swojego boskiego potencjału tutaj na Ziemi. Na spersonalizowanych Kursach ODPamiętywania™ pomagam im żyć w zgodzie ze swoją Duszą, co z kolei sprawia, że odzyskują wewnętrzny spokój i na nowo cieszą się życiem. Nazywam się Justyna Falkowska i jestem Współczesną Wiedźmą. Poprzez pracę z umysłem świadomym, podświadomym i nadświadomym, pomogłam już setkom osób pokonać blokady i ograniczenia, które stały im na drodze do spokoju, radości, spełnienia i obfitości w życiu i biznesie. Współpraca:https://www.justynafalkowska.pl/Prezent:http://bit.ly/MNMprezentDołącz do grupy Gwiezdnych podróżników - "Mam Nieograniczone Możliwości":http://bit.ly/MNMgrupaWskazówki od Małgosi:1. Nie sam cel jest istotny, a droga do niego i ludzie jakich na tej drodze spotykamy, również ziemskie anioły. Należy mieć zaufanie do tej drogi. Nawet kiedy jest źle, to tak ma być.2. Metoda lustra. Jeśli coś w zachowaniu innych mnie negatywne dotyka to znak, że sama o sobie tak myślę. Pomocne w przepracowaniu tego są np.Technika Uwalniania David Hawkins czyPraca - Byron Katie.Każdy z nas jest wyjątkowy, jest miłością. Zachwycając się innym człowiekiem, zachwycam się również sobą.3. Nikt nie jest nam nic winien.Patrząc z perspektywy Ustawień Systemowych nasi rodzice nie mogli nam dać nic więcej niż sami otrzymali.Najważniejszy skarb to życie jakie otrzymaliśmy od rodziców. Trzeba przyjąć nasz los i zaakceptować przeszłość, która nas rozwinęła.4. Wzięcie odpowiedzialności za swoje życie. Prawko wolnej woli. Nasze decyzje dziś, generują nasza przyszłość. Mamy tylko dziś, teraźniejszość, tu i teraz.5. Słuchanie swojego serca przy wyborach i na co dzień. Odpowiedzi z serca są zawsze najwłaściwsze. Można poprosić o prowadzenie czy znak. Intencja, a później uważność są najważniejsze.Nie należy ignorować sygnałów z ciała, to nasz przewodnik i tak komunikuje się z nami dusza.Polecajki:Książki:"Cztery umowy" "Człowiek w poszukiwaniu sensu"Dla osób z obniżonym poczuciem własnej wartości:Praca ze zdjęciem oraz noszenie go blisko siebie, np. w portfelu.Linki:https://www.instagram.com/holistka/https://m.facebook.com/holistkapl/

The BingKing Podcast
Episode 210 [中] Alex Li, KAWO CEO

The BingKing Podcast

Play Episode Listen Later Sep 6, 2021 77:54


Alex 跟我其实认识特别久了,以前他从前面一份工作到现在经历了很多,挺到底这个故事不能错过。别的我们聊了很多开公司的事,社会的一些问题。

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Fatan kawo karshen rikicin Libya-kasashen Duniya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 25, 2021 3:40


Akwai alamu  dake nuna an kama  hanyar maido da zaman lafiya a kasar Libya wadda  aka kwashe  shekaru tun bayan kisan marigayi Moammar Gaddafi zaman lafiya ya faskara. Jiya Laraba Babban Sakataren Majalisar Dimkin Duniya Antonio Guttersh ya bayyana cewa ‘yan kasar waje dake Libya ke haifar da rudani,kamata yayi su kama gabansu, abar Gwamnatin hadaka ta yi aikinta. Kasashen Duniya da dama sun yi irin wannan kira, kamar su Britania, Mexico, Kenya, Nijar, da Faransa dake neman sojan haya dake Libya su san inda dare yayi musu. Mun nemi ji daga bakin Dr Abdulhakeen Garba Funtua masanin siyasar Duniya yadda yake kallon wannan lamari a matsayin barrazana ga lamuran siyasar kasar da Afrika ga baki daya.

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Miyagun kwayoyi ke kawo tsanantar matsalolin tsaro a Najeriya-Marwa

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 17, 2021 2:37


Sabon shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya NDLEA, Brg. Janar Buba Marwa mai ritaya, yayi kira ga jami’an hukumar da su kara azama wajen ganin an kawo karshen matsalar, da a cewarsa ita ke kara rura wutar rike-rikece da kasar ke fama da su. Marwa wanda ya bayyana haka yayin ziyara da ya kai jihohin Kudu Maso Yammaci, ya jinjinawa ma’aikatan dangane da kokarin da suke duk da matsaloli da suke fuskanta da dama.   Ahmad Abba ya bi tawagan Buba Marwa a birnin Lagos, inda ya samu tattaunawa da shi, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.  

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America
Za a Kama Duk Malamin Da Ya Kawo Almajirai Kaduna- Elrufa'i-3:10" - Maris 11, 2021

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America

Play Episode Listen Later Mar 11, 2021 3:10


Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Fafaroma ya bukaci kawo karshen rikice-rikice a duniya.

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Mar 6, 2021 20:09


A cikin shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan makon tare da Garba Aliyu Zaria ya yi bitar mahimman abubuwan da suka wakana a makon jiya, masamman yadda kutun Faransa ta daure tsohon shugaban kasar Nicola Sarkozy tsawon shekaru uku, da kuma ziyarar da Shugaban Darikar Katolika ta Duniya, Fafaroma Francis ya kai kasar Iraki a karon farko, inda ya bukaci kawo karshen tsattsauran ra’ayi da rikice-rikice a duniya.

mako bitar duniya kawo faransa garba aliyu zaria
Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Mainasara Faskari kan ikirarin Buhari na kawo karshen sace dalibai

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 2, 2021 3:57


A Najeriya ana ta cece - kuce kan kalaman shugaban Kasa Muhammadu Buhari da ke tabbatarwa ’yan Najeriya cewa daga satar daliban Makarantar Sakandiren Gwamnati ta ’Yan Mata dake Jangebe  a jihar Zamfara ba za a sake sace dalibai a makarantu ba. Kuma kan haka Garba Aliyu Zaria ya tattauna da Dakta Mainasara Umar Faskari masanin diflomasiyar kasa-da-kasa da tsaro.

kuma buhari sace zamfara kawo najeriya garba aliyu zaria
Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Abba Sadiq kan yadda za a kawo karshen matsalolin tsaro a yankin Sahel

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jan 11, 2021 3:48


Gwamnatin Nijar ta jagoranci taron da ya hada dukan masu ruwa da tsaki na yankin Walam dake jihar Tillaberi mai iyaka da kasar Mali, da suka hada da sarakunan gargajiya, malamai, ‘yan siyasa da wakilan kabilun yankin mako daya baya kisan fararen hula sama da 100. Taron ya mayar da hankali ne kan yadda za a kawo karshen matsalar tsaro a yankin, lura da cewa wadanda suka jagoranci hari a kauyukan biyu ‘yan yankin ne. Kan wannan taro Salisu Isa ya tattauna da Sadiq Abba dan jarida kuma mai sharhi kan al’amuran tsaro a yankin Sahel.

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America
Kungiyoyin Matasan Arewa Sun Bukaci Gwamnati Ta Kawo Karshen Zanga Zangar #EndSARS - Oktoba 22, 2020

Shirin Safe 0500 UTC - Voice of America

Play Episode Listen Later Oct 22, 2020 3:18


Kasuwanci
Kasuwanci - Sabuwar Doya ta kawo saukin farashin kayan abinci a yankin Arewa Maso Gabashin Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Sep 24, 2020 9:47


Shirin Kasuwa Akai miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda sabon Doya ya kawo saukin farashin kayayyakin abinci a jihar Adamawa dake Arewa Maso Gabashin Najeriya.

Digital Bootcamp Asia Podcast
The China Dream Goes Digital with Alex Duncan, Co-Founder of KAWO Technologies

Digital Bootcamp Asia Podcast

Play Episode Listen Later Aug 5, 2020 29:38 Transcription Available


Alex is a British entrepreneur who has lived in China for 14 years. He identified a gap in the market 7 years ago, and thus co-founded KAWO, one of the leading Marketing SaaS players in China. KAWO helps major international brands like the NFL, Vera Wang, and Nike to plan, manage, and analyze their content across WeChat, Weibo, and Douyin, the three major social media channels in China. Alex's core skill set is UX design and programming but running KAWO for several years has given him a deep understanding of the Chinese social media landscape.Connect with Alex Duncan on LinkedIn.This show is powered by Digital Bootcamp Asia, sponsored by Tolmao Group. Natasha Fang is the Founder and CEO of Tolmao Group, a leading integrated marketing agency headquartered in Shanghai City, China. Recognized for original content, persuasive digital marketing strategies, interactive website designs, and influential event marketing campaigns, she has worked with a variety of clients. Connect with Natasha Fang on LinkedIn.Facebook: https://www.facebook.com/DigitalBootcampAsiaLinkedIn: https://www.linkedin.com/company/dbasiaInstagram: https://www.instagram.com/digitalbootcampasiaTwitter: https://twitter.com/DB_Asia

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Shugabannin Neja Delta ne ke kawo koma baya a yankin - Jalingo

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 19, 2020 3:46


Yayin da Majalisar Dattawan Najeriya ke shirin fara gudanar da bincike kan almundahana a Hukumar kula da Naija Delta sakamakon korafin da aka gabatar mata na bacewar kudaden da suka kai naira biliyan 80, wasu mazauna yankin na zargin shugabannin su da gazawa wajen gina yankin duk da makudan kudaden da gwamnatin Najeriya ke ware masa. Wani mawallafi da ya fito daga Yankin, Mr Agba Jalingo ya zargi shugabannin yankin da sace kudaden da ake warewa ma’aikatar kula da Naija Delta da kudaden Amnesty da kashi 13 na arzikin mai da wasu kudade kuma da gwamnatin tarayya ke turawa yankin, yayin da suke zargin wasu yankuna da jefa yankin cikin koma baya. Ga tattaunaawarsa da Bashir Ibrahim Idris.

ga delta amnesty koma baya wani neja yayin kawo najeriya hukumar bashir ibrahim idris
China Paradigms
Ep 109: building a SaaS in the Wechat, Weibo & Douyin ecosystems

China Paradigms

Play Episode Listen Later Jun 18, 2020 66:15


Matthieu David interviews Alex Duncan, Co-founder and Product Lead, and Alex Li, VP at KAWO Head of Brand and Agency Partnerships. If you are a big brand trying to establish yourself on the Chinese market you’re going to need a strong social media presence. Thus, we decided to arrange this interview to get the answers directly from experts and explore social media management platform, since KAWO offers support for foreign brands across all the major Chinese social media platforms. How hard was it to build this business? What were the challenges the team face when deciding their pricing model and what did they learn about how to handle the ever-changing algorithms of the Chinese social media platforms? Find out the answers to these questions and many more by listening to this interview. 0:15 Guest introduction and KAWO’s history 6:11 KAWO is always implementing new features based on user feedback 8:50 Present company size and user base 13:26 How did the coronavirus outbreak impacted KAWO's functioning 15:24 The early days - how did KAWO come to be? 19:24 How hard is pricing the service in the SaaS industry? 23:25 More about pricing - how adaptable does the pricing model need to be a for KAWO? 28:02 How does KAWO handle pricing for multiple account users? 32:26 Planning and Reporting - very important features for KAWO users 37:32 Does planning mean just pushing messages or is there more to it on KAWO? 39:06 How difficult is it to build a software service based on APIs of existing Chinese social media platforms? 43:15 How is KAWO's API leveraged by their clients? 45:15 Beside timing what makes a post great by KAWO's standards? 49:13 WeChat subscription accounts are the safe bet for tailored content 52:04 How hard is it to be viral on Wechat? 53:52 Post frequency on Weibo - avoiding diminishing returns 55:13 Catering content to your niche is the key to success on Wechat 55:58 What books have most inspired Alex in his entrepreneurial journey? 58:54 What do you read to stay up to date on China? 1:01:22 What unexpected failure and success have Alex witnessed in China? 1:05:41 Outro Learn more about KAWO: https://kawo.com/en/ Going from digital agency to SaaS business in China with Daphne Tuijn: https://www.youtube.com/watch?v=Y61fV3Eo3T0 Listen & Subscribe: Soundcloud: https://soundcloud.com/china-paradigms-daxue Apple Podcasts: https://podcasts.apple.com/us/podcast/china-paradigms/id1450916630 Spotify: https://open.spotify.com/show/78qDpsYgQXWrkPpJyZJLtx YouTube: https://www.youtube.com/channel/UC2y6ixpQB1WIs6GMdUeoq4g?view_as=subscriber Website: https://chinaparadigm.com/ Thanks for listening! If you like what you hear, do us a favor and write a review on iTunes. What is China Paradigms Podcast? China Paradigms is the China Business Podcast for entrepreneurs and China watchers. Learn from business professionals in China on our China Paradigms.

Social Cast
EP. 026- The State of Social Media in China with Alex Duncan

Social Cast

Play Episode Listen Later Jun 10, 2020 48:16


In this episode we talk with Co-Founder and Product Lead at KAWO, Alex Duncan, about the State of Social Media in China. KAWO is an enterprise social media platform solution for China. Key discussion topics include: The role of KAWO How social media is different in China The wall business encounter when starting marketing in China Marketing Challenges https://assets.kawo.com/KAWO-Ultimate-Intro-to-China-Social-Marketing-v1.pdf Hosted by: Mantas Ciuksys Guest: Alex Duncan Find our podcast on multiple platforms Apple Podcasts https://podcasts.apple.com/us/podcast/social-cast/id1477477954 Stitcher https://www.stitcher.com/podcast/socialbakers/socialcast-by-socialbakers Spotify https://open.spotify.com/show/7KJfBB1mmziU6FG2xQxKq8?si=g1I_cG5oQZWtKYHP5O7Shg Connect with us socialbakers.com Facebook https://www.facebook.com/socialbakers Twitter https://twitter.com/socialbakers Instagram https://www.instagram.com/socialbakers LinkedIn https://www.linkedin.com/company/socialbakers-com

Al'adun Gargajiya
Al'adun Gargajiya - An kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Jun 9, 2020 10:12


A cikin shirin 'Al'adun Mu Na Gado' Mohamane Salissou Hamissou ya duba batun kawo karshen takaddamar sarauta da aka shafe shekaru 17 ana yi a Kano, Najeriya. a yi sauraro lafiya.

kano kawo najeriya gargajiya
DJ JOYCE INTERNATIONAL DJ FROM THE FWI / FRENCH RIVIERA & NRJ RADIO

KONFINÉS ENLÈ AN KARO Playlist: One day - pou toujou One day - il faut le dire Bruno Bias - La première fois Jfp - Lune de miel Francis Maïv - Vivre avec toi Guy Bordey - Lèvres Emerod - Bisou parfumé Allianstars - pépa oubliéw Mehdy Custos - pour te retenir Koud’pouss - Jamais te laisser Medhy Custos - Franc jeu Backline - Roi de coeur Christelle Rosette - les couleurs de l’amour V-ro - Softcore Champagn’- An vlé bay Eric Dihal - Grave

Asia Startup Pulse
How to Prevent PR Crisis in China with KAWO

Asia Startup Pulse

Play Episode Listen Later Dec 13, 2019 34:31


Social media is one of the most influential means of communication in the world. It helps brands to engage with customers quickly and effectively. However, it also brings potential risks. Social media management platform KAWO recently published a report analyzing social media crises in China during the last 10 years. It shows that there were 42 brands crises in 2019 in China, while only 1 incident happened each year from 2009 to 2013. Geographic sovereignty and politics are apparently the dominant causes for these crises. We invited Alex Duncan, co-founder of KAWO, in today's podcast to share his insights about the report, how to manage social media in China, and most importantly how to prevent PR crisis.Find KAWO's report here: kawo.com/bcrEPISODE NOTES01:53 About Alex and KAWO02:37 What brought Alex to China03:45 How Alex started working for a technology company05:26 What has KAWO achieved06:28 What makes dynamic social media ecosystem in China11:06 Challenges that western brands have in China14:56 Social media is way more influential than it was19:28 Localization: trust the local team and listen to users20:01 Brands are also facing risks from publicity25:40 Startups being impacted by the PR crisis27:20 The reason why there were more PR crises29:24 KAWO's competitors and challengesMany thanks to our guest Alex Duncan, host Oscar Ramos; ; producers Eva Shi; editors David and Geep; organizer Chinaccelerator; and sponsors People Squared and Himalaya. Be sure to check out our website www.chinaccelerator.comIf you like us, please give us a 5-star review and share with your friends!Follow us on Linkedin: www.linkedin.com/company/the-china-startup-pulse/Email us: team@chinastartuppulse.com

Asia Startup Pulse
How to Prevent PR Crisis in China, with Alex Duncan, co-founder of KAWO

Asia Startup Pulse

Play Episode Listen Later Dec 13, 2019 34:29


01:53 About Alex and KAWO02:37 What brought Alex to China03:45 How Alex started working for a technology company05:26 What has KAWO achieved06:28 What makes dynamic social media ecosystem in China11:06 Challenges that western brands have in China14:56 Social media is way more influential than it was19:28 Localization: trust the local team and listen to users20:01 Brands are also facing risks from publicity25:40 Startups being impacted by the PR crisis27:20 The reason why there were more PR crises29:24 KAWO's competitors and challengesMany thanks to our guest Alex Duncan, host Oscar Ramos; ; producers Eva Shi; editors David and Geep; organizer Chinaccelerator; and sponsors People Squared and Himalaya. Be sure to check out our website www.chinaccelerator.comIf you like us, please give us a 5-star review and share with your friends!Follow us on Linkedin: www.linkedin.com/company/the-china-startup-pulse/Email us: team@chinastartuppulse.com

China Business Ready
CBR Podcast S1E1 - You are here

China Business Ready

Play Episode Listen Later Oct 28, 2019 7:03


It's easier to hop on an app than on a plane and so Glyn MacLean and Simon Young from Red Circle Network share how to take your products and services on a digital pathway to reach the pinnacle of business with China.

The Negotiation
Alex Duncan | Exploring the Social Media Landscape in China and the Importance of Quality Content

The Negotiation

Play Episode Listen Later Oct 17, 2019 29:35


We started off the show with Alex talking about what Kawo is (the Hootsuite of China), how social media enables brands to help customers make buying decisions, and why in China social media management agencies are so much more prevalent there than in the west. One of the more interesting facets behind the dependence on agencies is due to the lack of a social media management talent pool in China as it has been slow to develop as a course of study in post-secondary education.I then ask Alex to give us a detailed map of the social media landscape in China, and he walks us through the likes of Weibo, WeChat, tiktok, and xiaolongxu (little red book). He also explains more about what these fantastic and light-weight “mini-program” are, how they are used and shared, and why companies should consider creating a “mini-program” instead of a native app.We then moved on to discuss enterprise accounts on WeChat. One of the more interesting points made by Alex in this section was to point out that WeChat has made a concerted effort over the years to put its users first, both in UI/UX design and in data protection, forcing companies to have to work hard to gain their attention. Companies cannot insert their content into a user's news feed, only the user can share it there, and the company can only know that it was shared but cannot collect data or information from it.Our last section of conversation was dedicated to the trends in social media usage for brands looking towards 2020. Alex says brands are going to have to raise their game and really focus on the quality of their content as there is more and more noise being made and it is becoming harder to be heard above it.

DJ Towii
Towii ft. Teni - Kawo Soke

DJ Towii

Play Episode Listen Later Aug 4, 2019 3:08


The Energyzer, DJ Towii has unveiled his highly anticipated smash single titled “Kawo Soke” featuring TENI. The song, produced by Olakira, is a reflection of both DJ Towii‘s energy as the life of the party and Teni‘s sensational melody. Released right on time for DJ Towii‘s summer tour, this song should go straight into your playlist. Listen and enjoy.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #12

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Jun 5, 2019 62:38


W 13 odcinku porozmawialiśmy o tragicznym w skutkach wypadku Jose Antonio Reyesa, podsumowaliśmy finały europejskich pucharów oraz mistrzostwa świata U-20 w wykonaniu Polaków.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #11

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later May 28, 2019 61:02


W 12 odcinku naszej audycji porozmawialiśmy o trzech finałach, które odbyły się, bądź odbędą w tym tygodniu. Omówiliśmy finał play - off Championship oraz zapowiedzieliśmy europejskie puchary trochę atakując UEFĘ za finał w Baku.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #8

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later May 20, 2019 67:52


W tym odcinku porozmawialiśmy na trzy główne tematy: Manchester City, beniaminkowie Premier League i sytuacji z meczu Leeds United - Aston Villa.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #10

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later May 20, 2019 83:55


W najnowszym odcinku przejrzeliśmy plotki transferowe, pogadaliśmy o meczach barażowych Championship i o mistrzostwach świata do lat 20 w Polsce.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #9

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later May 20, 2019 58:43


W tym odcinku wspomnieliśmy o karnym zdegradowaniu Palermo do Serie C, podsumowaliśmy sezon w wykonaniu Manchesteru United, poruszyliśmy też temat zawału serca Ikera Casillasa i wreszcie porozmawialiśmy o ostatniej kolejce Premier League.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #7

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Apr 16, 2019 53:59


W dzisiejszym odcinku porozmawialiśmy sobie głównie o Liverpoolu. Poza tym wytypowaliśmy mecze rewanżowe 1/4 finału Ligi Mistrzów.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol #6

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Apr 9, 2019 55:32


Dzisiaj porozmawialiśmy sobie głównie o tym wszystkim, co dziać się będzie w Lidze Mistrzów. Oprócz tego wspomnieliśmy Der Klassiker i rozpoczęliśmy temat Liverpoolu.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #5

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Apr 4, 2019 73:36


Dzisiejszy odcinek poświęciliśmy głównie Bayernowi Monachium. Poruszyliśmy również temat zwolnień trenerów w ekstraklasie.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #4

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Mar 26, 2019 55:46


W dzisiejszym odcinku dokończyliśmy wątek Valencii sprzed tygodnia i porozmawialiśmy również o eliminacjach do EURO 2020.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #3

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Mar 19, 2019 51:11


W dzisiejszym odcinku porozmawialiśmy o zbliżającym się meczu eliminacji mistrzostw Europy przeciwko Austrii, przeanalizowaliśmy pary ćwierćfinałowe europejskich pucharów oraz poruszyliśmy temat Valencii, która 18 marca obchodziła setną rocznicę urodzin.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol FM #1

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Mar 5, 2019 59:08


Pierwszy pełnoprawny odcinek naszej audycji/podcastu, w którym porozmawialiśmy o sytuacji dotyczącej bramkarza Chelsea, Kepy Arrizabalagi, o finansach w futbolu oraz o rewanżowych meczach 1/8 finału Ligi Mistrzów.

KaWo Futbol FM
KaWo Futbol #0

KaWo Futbol FM

Play Episode Listen Later Mar 4, 2019 32:01


Zapraszamy do śledzenia projektu, w którym będziecie mogli posłuchać naszego podcastu i przemyśleń dotyczących piłki nożnej. W odcinku zero wspominamy nasze początki w oglądaniu piłki nożnej oraz wydarzenia, które do tego doprowadziły.

Muhallinka Rayuwarka
Muhallinka Rayuwarka - Gwamnatin Nijar ta kaddamar da shirin kawo karshen wutar daji

Muhallinka Rayuwarka

Play Episode Listen Later Dec 15, 2018 19:52


A yau shirin namu zai duba batun wutar daji dake zama babbar matsala ga makiya sakamakon lakume abincin dabbobi da take, sannan da bata yanayi ta hanyar hallaka tsirai haka da wasu kananan namun daji. A shekarar data gabata dai makiyaya a arewacin Nijer sun sha wahala sosai sakamakon rashin ciyawa, wannan kuma bayan wutar daji sama da 100 da aka samu da ta lakume dubunan Kadada na ciyawar dabbobi, babbar dabba na bukatar kadada uku ta ciyawa a shekara don rayuwa, lura da dubunan dabbobi da Allah ya horewa Nijer ciyar dasu ta hanyar sayen abinci abune da kamar wuya, damina mai kyau da aka samu a bana ta bayar da damar samun ciyawa mai yawa a dajin kiwo dake arewacin jihar Maradi cewa da yankunan gadabeji da bermo, wurin da dabbobi daga Agades, Tawa, da Zinder ke zuwa kiwo baya ga na jihar Maradi.

Tech in Shanghai
EP34: Alex Duncan of KAWO 2!

Tech in Shanghai

Play Episode Listen Later Nov 21, 2017 87:36


Yo!    In this episode I welcome back the VERY FIRST guest of the Tech in Shanghai podcast, and CEO of KAWO, Mr. Alex Duncan.   A LOT has happened in China over the past three years since I first spoke with Alex, especially in the technology industry.    In this show, Alex and I go deep on the positive and negative consequences of China’s rise as a tech superpower, and what it means for the rest of the world and the environment of the planet.   We also discuss how things have changed on the personal side. Change in China is rapid, and often extreme, and so living and working here requires constant adjustments and adaptations, which can sometimes be challenging. We both share our opinions on how our lives and motivations for remaining in China have changed during the last 3 years, what keeps us here, and how we’ve adapted to continue to get the most out of the amazing story that's unfolding here.   Enjoy!     For more from KAWO:   TWITTER: www.twitter.com/kawo WEBSITE: www.kawo.com     For more from Tech in Shanghai: WEBSITE: www.techinshanghai.com TWITTER: www.twitter.com/techinshanghai YOUTUBE: www.youtube.com/channel/UC4v9ftNF2AFDAOze0uhNrzw WECHAT: The HungryFoolish

Asia Tech Podcast
ATP115: Alex Duncan - Surviving and Thriving in Shanghai as a Foreign Entrepreneur

Asia Tech Podcast

Play Episode Listen Later Oct 28, 2017 46:31


Discover more tech podcasts like this: Tech Podcast Asia. Produced by Pikkal & Co - Award Winning Podcast Agency. Alex Duncan is the founder of KAWO. In Alex's own words, KAWO is "like Hootsuite but for the Chinese market". That means KAWO is fine tuned to China's unique social media landscape - covering Weibo, Wechat and the demands of its advanced 600 million social media users. Despite the relatively later explosion in the Chinese social media scene, Alex is no latecomer - he's been in Shanghai since 2007 when arrived aged 23 with a backpack, a few words of Mandarin and little more than a desire to have an adventure. He's been there ever since. This episode of ATP Stories is a unique insight into what it takes to establish a successful startup in China and the challenges facing foreigner entrepreneurs entering that market.

Asia Startup Pulse
Who needs a plan when you've got a big bag of hustle?!

Asia Startup Pulse

Play Episode Listen Later Feb 4, 2016 43:20


In this episode we talk with Andrew Collins, CEO of Mailman Group and one of Shanghai's most successful entrepreneurs. After moving to Shanghai in 2006 and acquiring The Mailman Group, Andrew has turned it into a leading digital, social media and investment group in China. Andrew also shares his stories about launching their new ventures KAWO and Shopilist via Mailman Ventures. We also have a very special announcement by Andrew and the KAWO team regarding their latest product release and in the spirit of supporting local startups and entrepreneurs in China, will be giving it away FOR FREE! Details inside so get listening!

Thesis Work - 2015
KaWo Cheang - Soul Walker

Thesis Work - 2015

Play Episode Listen Later Jul 29, 2015 6:26


Tech in Shanghai
EP1: Alex Duncan of KAWO

Tech in Shanghai

Play Episode Listen Later Oct 28, 2014 54:44


Alex Duncan is the Co-Founder and Product Lead at KAWO. KAWO's goal is to "empore brands using Chinese social media". Over the past few years, the importance of Chinese social media platforms in branding and sales has skyrocketed. For any and all companies looking to play in the China market, social media strategy is one of the most important considerations, as more so than any other major market in the world, THAT is where consumers are influenced. What's more, ecommerce has become seemlessly integrated into social media platforms in China, meaning that the space between the decision to buy, and the act of making a purchase, have never been closer together. Alex and I discuss this dynamic, what it means for brands trying to establish themselves in this market, and how as a 'foreigner' Alex has navigated the entrepreneurial landscape in China to build a lasting business. www.techinshanghai.com twitter.com/techinshanghai WeChat: TheHungryFoolish www.kawo.com twitter.com/kawo WeChat: Kawo