POPULARITY
Wasu rahotanni a Najeriya na bayani akan karuwar samun mutanen dake fama da rashin lafiyar dake da nasaba da kwakwalwa, sakamakon yanayin rayuwar yau da kullum. Domin sanin tasirin matsalar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Balarabe Sani Garko na Jami'ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.
A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.
Shirin na wannan mako ya duba dalilan da suka sanya bangaren ilimi a matakin farko a Najeriya na matakin jihohi ya gaza samun gajiyar tallafin da zai taimaka wajen bunkasa karatun kananan yara, duk da makudan kudaden da gwamnatin ƙasar ta ware a matsayin tallafi. Bisa ga kididdigar da aka yi a baya-bayan nan, akwai yara fiye da miliyan 10 da ya kamata a ce suna makaranta a Nigeria amma a halin yanzu yawo su ke yi loko-loko ba tare da samun kowani irin nau'in ilimi ba.‘Yan kalilan din da suke samun halartar makaranta, mafi yawan su na fama da rashin wadatattun kayan karatu, kama daga azuzuwa, kayan koyarwa, kujeru da kuma uwa uba kwararrun malamai.
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya UNICEF, ya ce an samu ɓullar sabon nau'in cutar Polio a ƙananan hukumomi 18 da ke wasu jihohin Najeriya 9 ciki har da Kano. Rahoton ya ce zuwa yanzu an samu rahotanni daban daban aƙalla 18 kan ɓullar sabon nau'in cutar ta Shan Inna, kuma an tattara bayanan ne a cikin watanni uku da suka gabata zuwa yanzu.Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Farfesa Sadiq Isa Abubakar, shugaban cibiyar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa na asibitin Malam Aminu Kano da kuma jami'ar Bayero.Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
Mazauna ƙauyuka da dama a wasu yankunan jihar Zamfara, ciki har da yankin Gusau ta Gabas, na rayuwa cikin tsananin fargabar fuskantar hare-haren ‘yan bindiga, muddin suka gaza biyan miliyoyin Nairar da ‘yan ta'addan ke tilasta musu bayar wa a matsayin musayar barinsu su zauna lafiya.Yayin ƙarin bayani a kan halin da suke ciki, da kuma ƙauyukan da ke cikin tashin hankalin, wani mazaunin ɗaya daga cikin yankunan, ya ce biyan maƙudan kuɗaɗen da suke yi ba ya kawar da barazanar da suke ciki.
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan mako ya mayar da hankali ne kan yadda wani kamfanin hada-hadar kudi ta Internet a Najeriya mai suna CBEX ya tsere da kudaden jama'a. Danna alamar sauarre domin jin cikakken shirin tare da Nasiru Sani
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon ya mayar da hankali ne akan cutar sankarau, wanda ke yin ƙamari a cikin yanayi na zafi da ake ciki, musamma a ƙasashenmu na nahiyar Afrika. Tuni aka samu ɓullar cutar sankarau a sassa daban-daban na Najeriya inda ta kashe gomman mutane a jihohin Kebbi da Sokoto, wadda aka bayyana ta da annoba. Masana a ɓangarorin lafiya da kuma yanayi, na ci gaba da gargaɗi kan yiwuwar ɓullar tarin cutuka sakamakon tsananin zafin da ake fuskanta a wasu daga cikin jihohin Najeriya, a wani yanayi da ake ci gaba da azumin watan Ramadana,, wannan shi ne maudu'in da shirin lafiya jari ce na wannan mako zai mayar da hankali akai sai ku biyomu.
Shirin a wannan makon zai yi duba ne kan matsalar nan ta nuna wariyar launin fata da wasu ƴan wasa ke fuskanta. Nuna wariyar launin fata a wasannin motsa jiki musamman ma kwallon ƙafa na ɗaya daga cikin ƙalubalen da ƴan wasa baƙaƙe ke fuskanta, matsala da ta shafe shekaru aru-aru ana fama da ita.Wani lokaci ƴan wasa baƙar fata dai na fuskantar cin zarafin daga magoya baya ko masu horaswa, ta hanyar zagi kai tsaye ko wata alama ta nuna kaskanci ko kuma cin fuska, duk da cewa hukumomi na ɗaukar kwararar matakai don magance matsalar.
Shirin ''Lafiya Jari Ce'' tare da Azima Bashir Aminu a wannan makon, ya kai ziyara wasu asibitocin yankunan karkara a arewacin Najeriya, inda sashen Hausa na RFI ya ganewa idonsa tarin matsalolin da suka dabaibaye irin waɗannan asibitoci da bisa al'ada ke matsayin masu kula da lafiya a matakin farko. Tarin asibitocin yankunan karkarar jihar Kano na fama da matsaloli kama daga rashin malaman jinya da kuma rashin wadatattun kayakin aiki, koma rashin ginin Asibitin ɗungurugum, ta yadda da dama daga cikinsu suka juye daga matsayin cibiyoyin kula da lafiya zuwa dandalin shaƙatawar dabbobi.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
When it comes to making the best hamburgers around the basics matter and Wendy's?... well they've really got those burger basics on lock and boy does it show. So what's the secret to all those hot and juicy hamburgers? Simple. Wendy's always crafts their hamburgers with that fresh, never frozen beef they're famous for. The result? Hot and juicy beefy hamburger perfection - every time. No matter which hamburger you order from the Wendy's menu, you already know that thanks to those Wendy's burger basics, it's gonna be exactly what you were craving. Fresh beef available in the contiguous U.S., Alaska and Canada; not available in Hawaii. This show is brought to you by Panini America, makers of the most collectible sports cards on the planet. The Prism football card series a vibrantly paralleled base and insert roster featuring college football's brightest former and current superstars. Panini sets include NIL autographed cards from players including Arch Manning, Quinn Ewers, Cam Ward, Jalen Milroe, Dylan Raiola, DJ Lagway, and Luther Burden. To start collecting, visit PaniniAmerica.net. (0:00-4:58) PaniniAmerica.net(4:59-5:55) Intro - Jake Dickert(5:56-26:29) Wake Forest Head Coach Jake Dickert(26:30-42:52) Dear Andy & Ari, Name the best player you've seen(42:53-57:56) $40M to Buy a title team out of the portal?(57:57-1:05:05) Indiana in year 2 with Curt Cignetti(1:05:06-1:06:24) Conclusion; See you tomorrow! Happy Thursday! It's a Dear Andy & Ari show but first we head on over to Winston Salem, North Carolina. to catch up with new Wake Forest Head Coach Jake Dickert. Coming from Washington State, Dickert joins Andy to discuss the state of college football, handling conference realignment at WASU, and why the Demon Deacons can compete right now in the ACC. Next, it's time to get Dear Andy & Ari started, and we have a great question from Reed that send Andy & Ari into the archives. After that, Andy & Ari see a question from Bud Elliott that got Andy & Ari wondering: Could you a buy a national title contender using only players in the portal? Later, Andy & Ari look at Indiana and Coach Cignetti ahead of the 2025 season after making the first ever 12-Team CFP. Watch us on Youtube instead! https://youtube.com/live/4Oh8h0f4gxIHosts: Andy Staples, Ari WassermanProducer: River Bailey
Majalisar Dattawan Najeriya ta kaddamar da bincike domin gano yadda bindigogi dubu 178,459 suka bata daga rumbun aje makaman 'yansanda daga shekarar 2018 zuwa yanzu. Shugaban kwamitin binciken, Sanata Samuel Godwin ya ce daga cikin bindigogin, dubu 88,078 manya ne kirar AK-47, yayin da dubu 3,097 kuma kanana ne.Dangane da wannan labari mai tayar da hankali, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Sule Ammani, Yarin Katsina.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali kan al'adar nan ta naɗin sarauta da wasu masarautun gargajiya ke yi ga ƙabilun da ba su ke da masarautar ba, wanda hakan ya biyo bayan sabbin naɗe-naɗe da ɗaya daga cikin manyan masarautun ƙabilar gwari a arewacin Najeriya ta yi wa wasu manyan shuwagabannin al'ummar fulani a jihar Neja. Wannan dai ba shi ne karon farko ba da ake samun masarautun Hausa da Fulani da ma wasu masarautun a yankin kudanci da kuma arewacin Najeriya ke baiwa ƙabilun da ke zaune a masarautar sarauta ba, abin da shirin Al'adu na wannan mako ya yi nazari akai tare da jin inda hakan ya samo asali da kuma alaƙar da ke tsakanin al'adun ƙabilar gwari da fulani daga masana al'adu da masarautu.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.
Wasu bayanai a Najeriya na nuni da cewar sama da kaso 20 daga cikin jimillar Fulani makiyaya dake ƙasar sun yi ƙaura zuwa wasu ƙasashe makwafta, yayin da wasu ke cigaba da ƙoƙarin bin sawun ɗaukar matakin yin ƙaurar saboda matsalolin tsaro. Wasu majiyoyi sun ce hakan na faruwa ne ganin yadda makiyayan na ainahi suka faɗa tsaka mai wuya na gaba kura baya sayaki, inda a dazuka da wasu yankunan karkara suke fuskantar barazanar ‘yan ta'adda masu garkuwa da mutane, yayin da a cikin gari kuma suke faɗawa komar ‘yan sa-kai.Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da shugaban ƙungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah, Baba Usman Ngelzarma.
Daga cikin labarun da shirin ya sake waiwaya a wannan makon, akwai cikar wa'adin ficewar kasshen Mali da Burkina Faso da kuma Nijar daga cikin ƙungiyar kasashen yammacin Afirka CCOWAS, da kuma abinda ya biyo baya.
Cikin makon da ya ƙare, Zaratan sojin Najeriya dake fatattakar ‘yan ta'adda a yankin arewa maso yammacin ƙasar, suka samu nasarar kashe kwamandojin riƙaƙken ɗan fashin dajin nan Bello Turji wanda ya zame wa jama'a Batoyi. Jami'in kula da watsa labaran rundunar ta ‘Operation Fansan Yamma' Lafatanar Kanar Abubakar Abdullahi yayi mana ƙarin bayani kan nasarorin da suka samu.
A ƙasar Amurka, bayan rantsar da shi a matsayin sabon shugaba ƙasa na 47, Donald Trump, ya rattaba hannu kan wasu gomman dokokin zartawa na ikon shugaban ƙasa, ciki har da janye ƙasarsa daga Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO), kamar yadda ya yi a wa'adin mulkinsa na farko, kafin magabacinsa Joe Biden ya maido da ƙasar ciki. Wasu na ganin wannan mataki zai yi illa ƙwarai ga ɗorewar hukumar wajen gudanar da ayyukan ta a duniya, duba da kaso mai tsoka da Amurka ke bayarwa wajen gudanar da ayyukan WHO ɗin.Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...
Wasu daga cikin muhimman labaran da za ku ji a wannan shiri sun ƙunshi nasarar cimma yarjejeniya tsakanin Isra'ila da Hamas sai kuma wutar dajin Los Angeles wadda ta cinye faɗin yankin da ya zarta girman birnin Washington DC fadar gwamnatin Amurka akwai yadda
A yayin da ake bankwana da shekarar 2024 shuwagabanni daga kasashen Duniya na fuskantar tarin kalubale da suka hada da rikice-rikice,yake-yake harma da wasu matsalolin da suka shafi sauyin yanayi da matsin tattalin Arziki da sauran su. Wasu abubuwa ne baza ku iya mantawa ba kuke tsoron dakon su zuwa sabuwar shekara?Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin, tare da Hauwa Garba Aliyu Zaria.
Dans cet épisode en direct de Ubud, Bali, j'ai l'honneur de recevoir Punnu Wasu, expert en méditation et enseignant spirituel. Ensemble, nous explorons la Méditation Active, une pratique millénaire qui combine respiration, travail sur les chakras et transformation intérieure. Punnu partage son parcours, ses enseignements, et ses réflexions profondes sur l'éveil, la compassion, et l'importance de se reconnecter à l'essentiel pour vivre pleinement. Une conversation inspirante qui invite à dépasser ses peurs et à embrasser la joie de l'instant présent. --------------------------------------------------------------------- INFORMATIONS SUR LES INVITÉS Découvrir Punnu Wasu
FAVORIT I REPRIS Todays episode is the first in English and I have the great honor to interview one of the worlds greatest leader when it comes to finding happiness throughout breathwork and meditation - Punnu Wasu. Punnu was born and raised in India. Already from an early age, Punnu was interested in learning and practicing breathwork and meditation. He has studied with various Indian masters in meditation schools all over India, the Philippines and Indonesia. In todays episode, we talk about the profound benefits with breathwork and meditation. We talk about what happiness is, according to Punnu, and also how presens could be so linked to happiness. And as a little extra bonus, you will also have the opportunity to take part in Punnu's son, Dhruv's perspective on happiness and wellbeing in this episode. Enjoy! Testa meditera hos Mindfully 30 dagar kostnadsfritt: https://www.mindfully.nu/lyckopodden/ Tack för att just du lyssnar! Prenumerera gärna på Lyckopodden, följ oss på sociala medier, och ge oss gärna fem stjärnor på iTunes för att fortsätta synas och höras i bruset ♥ Väntelista ONLINEPROGRAM för ditt välmående 2025: https://lyckoverkstan.se/onlineprogram Läs mer & boka mig som föreläsare till ditt företag här: https://lyckoverkstan.se/lyckoforelasningar/ ♥ ♫ Lyssna på Lyckopodden: Spotify: https://open.spotify.com/show/3hW1wP9v6JjXhLymoXPECh?si=8b9031e788414956 ♥ Instagram: https://instagram.com/lyckopodden ♥ Youtube: http://bitly.com/LpYoutube ♥ Hemsida: https://lyckopodden.se ♥ Patreon: https://www.patreon.com/lyckopodden ♥ E-post: agnes@lyckopodden.se Learn more about your ad choices. Visit megaphone.fm/adchoices
Yau ma'aikan gwamnati a jihohi kusan 15 na Najeriya ke fara yajin aiki saboda ƙin biyansu mafi ƙarancin albashin naira dubu 70 da sabuwar doka ta tanada. Ƙungiyar kwadago ta ƙasar ta bai wa jihohin umarnin fara yajin aikin. Saboda haka Bashir Ibrahim Idris ya tintibi Sakataren tsare tsaren ta Comrade Nasir Kabir. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana........
Masu sauraro Assalamu alaikum, barkanmu da sake haduwa cikin sabon shirin Mu Zagaya Duniya, wanda ke waiwayar wasu daga cikin muhimman lamuran da suka faru a makon da ya ƙare.......Akwai tsokaci ko kuma martani daga ɓangarori daban daban dangane da umarnin kotun duniya ta ICC na bada sammacin kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaronsa da kuma ɗaya daga cikin Jagororin Mayakan Hamas.
Shirin 'Lafiya Jari Ce' na wannan makon tare da Azima Bashir Aminu ya mayar da hankali kan cutar Kwalara ko Amai da Gudawa da ta afkawa wasu jihohin Najeriya, inda ta haifar da asarar ɗumbin rayuwa tun bayan ɓullarta a farkon wannan shekara ta 2024
Babbar mai shari'a a Najeriya tare da Hukumar Kula da Ayyukan Shari'a ta NJC sun kaddamar da bincike a kan yadda wasu alkalai a jihar Rivers suka dinga bada hukunce hukunce da ke karo da juna dangane da zaben kananan hukumomin da aka yi a jihar. Wannan umarni na zuwa ne bayan an samu irin wannan matsala a jihar Kano. Saboda haka Bashir Ibrahim Idris ya tintibe masanin ɓangaren shari'a Farfesa Shehu Abdullahi Zuru na jami'ar Baze dake Abuja. Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawarsu ta gudana.........
Shirin Lafiya Jari ce a wannan makon ya mayar da hankali kan matsalar damuwa mai dankwafarwa ko tsananin damuwa da ake kira Depression, cutar da ake ganin ta'azzararta a baya-bayan nan tsakanin ƙasashe masu tasowa musamman waɗanda ke fama da matsi ko kuma ƙuncin rayuwa. Wasu bayanan ƙwararru yayin bikin ranar lafiyar ƙwaƙwalwa da ya gudana a farkon watan nan, ya nuna yadda matsi da ƙunchin rayuwa ya jefa miliyoyin ƴan Najeriya a tsananin damuwar ko kuma damuwa mai dankwafarwa, matsalar da likitoci suka yi gargaɗin cewa ka iya kaiwa ga taɓin ƙwaƙwalwa.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Azima Bashir Aminu........
A cikin wannan shirin ,Nasir Sani ya tattaro tambayoyin ku masu sauraren Rfi hausa,wandada a cikin wannan shirin za ku ji amsoshin wasu daga cikin su.Masu saurare sun bukaci samun karin haske dangane da yarjejeniya a bangaren da ya shafi yankinn Neja Delta da Gwamnatin Najeriya.Shirin Tambaya da amsa na zuwa maku ne a duk karshen mako daga sashen hausa na Rfi.
Yayin da ‘Yan Najeriya da dama ke jin jiki kan matsin rayuwar da suka shiga tun bayan janye tallafin man fetur da kuma fara aiwatar da wasu matakai da sabuwar gwamnatin ƙasar ta yi, Bankin Duniya yayi gargaɗin cewar, matsalar da ake ciki samin taɓi ce, muddin aka kuskura aka janye ko dakatar da manufofin tattalin arziƙin da shugaba Tinubu ke aiwatarwa.
Shirin na wannan rana ya duba yadda wasu gwamnonin a Najeriya ke daukar alhakin tura yaran talakawa wasu kasashe domin karatu amma kuma daga bisani sai gwamnatin ta yi biris da sha'aninsu.
Segment 2, October 5th, 2024 The devastation of Helene has been documented over the past week. The after affects continue along with the good news of communities coming together to help. Adam Suggs has joined us on the program to talk about mountain adventures, back to school and back to college moments. But in the past week he was in Boone, NC, as the rain begins to fall. We'll find out about his journey from the start of school to being sent home and what he thinks the future will bring. Show Notes: Thoughts that went through his mind during the storm Eyewitness from campus to beyond & the things seen School at Appalachian State University is out until October 15th, 2024, however many facilities are open to serve the community WASU, the App. State Radio station has been serving information to those in the area. Red Cross Club at ASU is a part of the solution @RedCross_AppState on Instagram or call 980-256-0950 for more information Things You'll Learn by Listening: Our thoughts are all on all the communities affected by Helene. The ones "on the hills & in the hollers" that were swept away & those left without power, roads, & homes. The question of "who is my neighbor?" is being answered with the resilience of community support throughout. You can participate with aid: Samaritans Purse Salvation Army Water to Wine Emergency Relief & More Listed Here Fly Fishing Guiding, Instruction, & Outfitting trips in western North Carolina is a large part of Jesse Brown's business. Teaching people to fly fish the beautiful waters in this part of the world is special to us. In order to support our local guides & relief efforts in these hardest hit places, we plan on donating 5% of the Fly Fishing Trips Purchased Now through the rest of the 2024 year to Mountain True This will enable us to continue planning for fly fishing in the future while helping with the impacted areas & people now. Photo Courtesy: Sara Bell, Green River Adventures
Kamar dai kowane mako, a yau juma'a ma jaridar Aminiya da ake wallafa ta a Najeriya ta sake fitowa ɗauke da dimbin labarai da suka shafi fannoni daban nan na rayuwa. Kuma Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Muƙaddashin Editan jaridar Muhammad Amin Ahmed domin jin karin bayani dangane da labaran da suke ɗauke da su a wannan karo. domin sauraron cikakken shirin, a latsa alamar sauti.
Send us a textSonu Wasu is currently working as a Public Information Officer for the City of Chandler Police Department. She previously worked as the Public Safety, PIO for the Town of Queen Creek, where she helped put together a campaign to launch the Queen Creek Police Department and served as the Town's first PIO for Police & Fire. Sonu has also worked in the private sector, handling internal and external communications for executives at a Fortune 200 company. She served as a Brand Ambassador for Avnet and helped launch the Asian-American & Pacific Islander employee resource group. Prior to that Sonu was a broadcast news reporter for 25-years. She has worked for multiple networks around the country reporting on everything from breaking news to city, county and state government, courtroom trials, tornadoes, floods, wildfires, extreme heat and Haboobs. Sonu also spent months at the U.S.- Mexico border in Arizona covering immigration issues, drug & human smuggling, and the plight of migrants repeatedly trying to illegally enter into the United States. Sonu has won multiple journalism awards for her work on immigration issues, human trafficking, and other feature and spot news stories. She graduated from the University of California, San Diego with a degree in Bioengineering and is currently completing a B.S. in Strategic Communications.She is an FBI-LEEDA and FEMA certified Public Information Officer, working toward her certification as a Master PIO through FBI-LEEDA.Sonu's email Support the showThis episode is sponsored by John Guilfoil Public Relations. From crisis communications to website development; visit our website JGPR.net or call 617.993.0003
Katafariyar matatar man Ɗangote ta ce ita da wasu masu tace mai na cikin gida na bukatar akalla ganga dubu 600 na ɗanyen mai kowacce rana domin gudanar da ayyukansu, yayin da ƙasar ke samar da ganga miliyan guda da dubu 300 kowacce rana. Sai dai ga alama har yanzu matatun ba su kai ga samun biyan bukata ba, dole sai sun dogara ga wadanda suke shigo da shi daga kasashen ketare. Dangane da wannan batu ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon ministan albarkatun mai Ahaji Umaru Dembo.Kuna iya latsa alamar sauti domin jin cikakkiyar hira da muka yi da shi.
Wasu 'yan Najeriya sun bukaci gwamnatin kasar da ta kaddamar da bincike domin gano dalilin da ya sa kasar ta kasa lashe koda tagulla guda a gasar Olympics da ya gudana a Paris, liura da makudan kudaden da aka kashe da kuma yawan 'yan wasan da kasar ta kai Paris. Domin duba wannan matsala, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Tijjani Yusuf, tsohon Darakta a hukumar wasannin Najeriya, kuma malami a Jami'ar Bayero dake Kano. Ga yadda zantawarsu ta gudana.
Shirin wanan makon zai yi dubi ne kan yadda yawan sare itatuwa ke mummunan tasiri a kan muhalli, da aikin noma, inda muka ziyarci jihar Adamawa a Tarrayyar Najeriya .
Kwamishinan 'yan sandan jihar Zamfara dake Najeriya ya bayyana kama 'dan majalisar dokoki da hakimi tare da tsohon shugaban karamar hukumar Kaurar Namoda saboda zargin da ake musu da hannu dumu dumu cikin ayyukan garkuwa da mutane domin karbar diyya. Wannan ya dada fito da zargin da ake yiwa wasu shugabannin da taka rawa wajen ayyukan ta'addancin da ya addabi yankin arewa maso yamma. Dangane da wannan kamun, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Yahuza Getso, masanin harkar tsaro. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar tattaunawar......
A ranar Alhamis da ta gabata, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naira dubu 70 a matsayin mafi ƙarancin albashi a ƙasar, inda yayi alƙawarin sake nazari kan yiwuwar wani ƙarin a duk bayan shekaru uku, a cikin shirin mu Zagaya Duniya ,Nura Ado Suleiman ya zaɓo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya ƙare domin bitarsu.
Shugaban gudanarwar kungiyar ECOWAS Omar Alieu Touray yace kungiyar tana fuskantar baraznar rugujewa sakamakon ficewar kasashen Mali da Burkina Faso da kuma Jamhuruyar Nijar, wadanda tuni suka kafa kungiya a tsakanin su. Tourey yace ficewar su zata raunana kungiyar ta fuskar kasuwanci da zirga zirgar jama'a da kuma yaki da ta'addanci. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ambasada Abubakar Cika, masanin harkar diflomasiya, kuma ga yadda hirar su ta gudana. Danna alamar saurare don jin cikakkiyar tatttaunawar
A cikin shirin Duniyarmu a yau,Michael Kuduson ya tattauna Mustapha Salisu Fernandez dan siyasa kuma mai sharhi kan lamuran yau da na kullum a Najeriya.
Wasu daga cikin labarun da shirin makon nan ya waiwaya sun haɗa da yadda rikicin masarautar Kano ya ɗauki sabon Salo,, bayan da Gwamnatin jihar ta bada umarnin rushe fadar Sarki dake unguwar Nasarawa, inda Aminu Ado Bayero ya ke, matakin da ya zo sa'o'i kaɗan bayan da babbar Kotun Tarayya da ke jihar ta yanke hukuncin rashin amincewa da sabuwar dokar masarautar
Wasu daga cikin 'yan majalisar dokoki a Najeriya sun mika bukatar ganin an sauya kundin tsarin mulkin kasar ta yadda zai baiwa shugaban kasa damar shafe shekaru 6 akan mulki a maimakon shekara 4 sau biyu da ake yi a halin yanzu. Baya ga wannan 'yan majalisar na ganin akwai bukatar sanya tsarin karba-karba a yadda ake tafiyar da shugabancin kasar.Danna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar tare da Bashir Ibrahim Idris.
Kamfanin man NNPCL ya ce yana da wadataccen man da za'a kwashe sama da wata guda ana amfani da shi a cikin gida, yayin da ya zargi wasu gurɓatattun dilallai da jefa jama'ar ƙasar cikin halin ƙunci. Yanzu haka farashin litar man ya haura naira dubu biyu a wasu sassan Najeriyar, yayin da ake samun dogayen layuka a manyan birane irin su Lagos da Abuja da Kano.Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da farfesa Kelani Muhammed, kuna iya latsa alamar sauti domin sauraron hirar da suka yi.
Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matakin hukumar da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annti EFCC na kaddamar na farautar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da kuma binciken wasu tsoffin mukarraban gwamnatin da ta shude kan cin hanci da rasha da kuma rufta da ci da dukiyar al'umma. A Najeriya, cikin ‘yan makonnin baya-bayan nan kusan za'a iya cewa hankulan al'ummar ƙasar sun karkata ne kan matakan da hukumar EFCC ke dauka kan wasu tsaffin jjiga-jigan gwamnatin da ta gabata, inda hukumar ta tsare kuma take shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman ƙasar ƙarkashin tsohon shugaban ƙasa Mohammdu Buhari, wato Hadi Sirika, bisa zargin almundahana na ƙudi da suka kai sama da naira biliyan takwas.Yayin da a bangare guda, aka shiga wasan buya da cece-kuce tsakanin tsohon gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello da ke cewa abi umurnin kotu kan shirin kamashi yayinda shugaban hukumar ta EFCC ke cewa tabbas zai yi murabus muddun tsohon gwamnan bai gurfana don amsan laifin almundahanan sama da naira biliyan tamanin ba.Wadannan da wasu batutuwa da suka shafi tattalin arzikin Najeriya na kunshe a cikin wannan shiri, ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.
Ƙasashen duniya da kuma ƙungiyoyi kaƙƙin aikin jarida da kuma ‘yancin bayyan ra'ayi, sun yi tir a game da matakin rufe wasu kafafen yaɗa labarai da gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso ta dauka. Baya ga kafafen yada labaran Faransa ciki har da RFI da kuma France24, matakin rufe kafafen yaɗa labaran ya shafi na Amurka, Birtaniya Faransa da dai sauransu domin kawai wallafa rahoton kungiyar HRW da ke zargin dakarun gwamnati da yi wa fararen hula kisan gilla.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkeen shirin.
Wasu gwamnonin arewacin Najeriya 10 da ke fuskantar matsalolin tsaro, sun kammala taron da suka je Amurka kan matsalar da kuma hanyoyin samar da zaman lafiya. Gwamnonin sun ce sun samu bayanan sirrin tsaron jihohinsu a Amurkar fiye da yadda suke samu a Najariya.Ahmad Abba ya tattaunawa da gwamnan jihar Katsina Mallam Dikko Ummaru Radda, wanda ya fara da yi masa bayani kan nasarar taron.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
A karshen makon da ya gabata ne zabtarewar kasa ta hallaka wasu almajirai guda 8 a Jihar Kebbi, matsalar da ta dada tado da batun kula da almajiran da ke karatun Alkur'ani. Wasu na danganta matsalar da sakacin iyaye wajen rashin kula da 'ya'yan su ko kuma ciyar da su a makarantun allon. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Frafesa Mansur Isa Yelwa, daya daga cikin manyan malaman addinin Musulunci kuma masanin shari'a a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don jin cikakkiyar tattaunawarsu.......
Duk da matakai da mahukunta a Najeriya ke cewa sun dauka domin tunkarar manyan matsalolin da kasar ke fama da su, da suka hada da na tsaro da kuma tsadar rayuwa, toh amma mafi yawan al'ummar kasar cewa suke yi a zahirance babu wani tasiri da wadannan matakai ke yi wajen shawo kan wadannan matsaloli. Toh sai dai Hon Muktar Ishaq Yakasai, daya daga cikin magoya bayan shugaba Bola Ahmed Tinubu, na ganin cewar ya kamata a yi wa shugaban adalci, lura da irin matsalolin da gwamnatinsa ta gada.Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu da Abdoulkarim Ibrahim Shikal.....
A makon da ya gabata ne aka samu katsewar sadarwar intanet a wasu kasashen Tsakiya da Yammacin Africa, sakamakon yankewar wasu wayoyin karkashin ruwa na sadarwar kamar yadda masana suka bayyana, lamarin da ya haifar da gagarumar koma baya a fannin tattalin arziki da harkokin yau da kullum a kasashen da matsalar ta fi shafa. Akan hakan ne Isma'il Karatu Abdullahi ya zanta da Umar Kabir Dan Anini, kwararre a fannin fasahar sadawa a Najeriya, dangane da tasirin yankewar sadawar da aka samu musamman a fannin tattalin arziki a kasashen da abin ya shafa.Ku latsa alamar sauti don saurarron tattaunawarsu......
Yayin da ake ciki gaba da samun karuwar satar dalibai a Najeriya, Gwamnatin kasar ta bayyana fargabarta tare da yin gargadin cewa za'a iya kaiwa wasu makarantu a jihohin kasar 14 har da babban birnin tarayya Abuja.Shin hakan ya nuna gazawar gwamnatin kasa ta fannin tsaro kenan? Abdulkadir Haladu Kiyawa, ya tattauna da Dakta Yahuza Ahmad Getso masanin tsaro a Najeriyar.
Are you a duck or an eagle? That's what Wasu asked himself.Wasu owns a cab in India, one that is the cleanest on the inside and out as he awaits for passengers at the train station. He hands every customer a business card and offers coffee, water, and soda as part of the fair. Wasu said “It's only been in the last two years. My first five years driving, I spent most of my time complaining like all the rest of the cabbies do. Then I heard about power of choice one day.'‘Power of choice is that you can be a duck or an eagle. If you get up in the morning expecting to have a bad day, you'll rarely disappoint yourself. Stop complaining! Don't be a duck. Be an eagle. Ducks quack and complain. Eagles soar above the crowd.'‘That hit me right,' said Wasu, ‘It is about me. I was always quacking and complaining, so I decided to change my attitude and become an eagle. I looked around at the other cabs and their drivers. The cabs were dirty, the drivers were unfriendly, and the customers were unhappy. So I decided to make some changes. I put in a few at a time. When my customers responded well, I did more…My first year as an eagle, I doubled my income from the previous year. This year, I'll probably quadruple it. My customers call me for appointments on my cell phone or leave a message on it.'So friend, you've got a choice. Will you be a duck or an eagle today?