Podcast appearances and mentions of ahmed abba

  • 6PODCASTS
  • 125EPISODES
  • 9mAVG DURATION
  • 1MONTHLY NEW EPISODE
  • May 14, 2025LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about ahmed abba

Latest podcast episodes about ahmed abba

Kasuwanci
Yadda karancin wutan lantarki ke kokarin durkusar da masu masana'antu a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 14, 2025 10:03


Shirin Kasuwa A kai Miki Dole na wanan makon tare da Ahmed Abba ya yi duba kan  irin girman asarar da masau kamfanoni su kace sun tafka saka makon matsalar karancin wutan lantarki da ake fama da ita musamman a arewacin kasar. Ku shiga alamar sauti domin jin cikakken shirin......

ku yadda masu najeriya masana ahmed abba
Kasuwanci
Yadda gobara ta haddasa mumuna asara ga 'ƴan kasuwar Taminus ta Jihar Filato

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 7, 2025 10:12


Shirin Kasuwa akai Miki Dole na wanan makon tareda Ahmed Abba , ya  mayar da hankali kan asarar sama da Naira biliyan ɗaya da ƴan kasuwar Taminus na birnin Jos suka tafka sakamakon konewar wani bangare na babbar kasuwar ta jihar Filato dake Najeriya. Ku latsa alamar sauti domin sauraron karin bayani.......

jos ku naira yadda asara najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda manoman zoɓo a Najeriya suka  fuskanci kalubale a harkar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 30, 2025 12:34


Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya mayar da hankali ne kan halin da ake ciki game da noman zoɓo a jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya, da kuma yadda ake fita da shi zuwa ƙasashen ƙetare. Duk da cewa ana noman zoɓo a Jihohi irin su Zamfara da Katsina da Kano da Kebbi da Borno da Yobe, bayanai na cewa kusan kaso 70 cikin 100 na zobon da ake fita da shi ƙasashen waje a jihar Jigawa ake nomawa, sai dai a shekaru biyu da suka gabata manoman na zoɓo sun ɗan  fuskanci kalubale a harkar. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........

Kasuwanci
Barazanar da mamayar ƴan China ke yi ga kasuwanci a sassan Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 2, 2025 10:03


Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yi dubi ne kan halin da fannin kasuwanci ke ciki a Najeriya sakamakon barazana ko ƙoƙarin mamaya da ƴan ƙasar China ke yi, wanda aka tabbatar da irin illar da ayyukansu ke haifarwa ga ƴan kasuwa da kuma tattalin arziƙin ƙasar. Ba sabon abu bane yadda ake samun ƴan ƙasar China da ke aikata abubuwan rashin ɗa'a kama daga ɓangaren haƙar ma'adai ba bisa ƙa'ida ba, yin kutse ga ƴan kasuwa, zamba cikin aminci a intanet da sauransu.Sai dai ana zargin har izuwa yanzu, babu wani tsatsauran mataki na azo a gani da gwamnatin ƙasar ta ɗauka wurin kawo ƙarshen irin waɗannan laifuffukan da ake samun ƴan ƙasar na yi a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.

china ku sai sassan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Ƙananan kamfanoni na taka rawa wajen bunkasa tattalin arzikin yankin Sahel

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Mar 26, 2025 10:04


Shirin Kasuwa akai miki dole na wanan makon tareda Ahmed Abba ya yada zango ne jihar  Maradi dake  jamhuriyar Nijar, inda ya mayar da hankali kan rawar da kannan kamfanoni ke takawa wajen bunkasa tattalin arzikin kasar dake yankin Sahel. Ku latsa alamar sauti domin jin cikakken shirin......

Bakonmu a Yau
Dr. Yahuza Getso kan ta'azzarar matsalolin tsaro a ƙasashen Afirka

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jan 15, 2025 7:01


Matsalolin tsaro na kara ta'azzara a ƙasashen Afirka masamman a Sahel da tafkin Chadi, inda aka ga yadda Boko Haram ke zafafa kai hare-hare a sansanoni da cibiyoyin jami'an tsaro a jihar Barno, yayin da mahara masu ikirarin jihadi suka tsanata kai farmaki a ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Fado, ko a ranar Alhamis ƴan ta'adda sun kashe sojojin Benin kusan 30 a wani hari da suka kai arewacin ƙasar, sai kuma wani hari da ƴan bindiga suka kai fadar shugaban ƙasar Chadi da gwamnati ta  daƙile. A tattaunawarsa da Ahmed Abba, Dr. Yahuza Ahmad Getso masanin tsaro a Najeriya, ya ce duk da yadda ƙasashen ke ikirarin yaƙi da matsalolin tsaro, ba su da cikakkun tsare-tsaren da suka dace a bangaren soji da tafiyar da gwamnati, halisama ba da gaske su ke yi ba.

Kasuwanci
Yadda aka samu hauhawan farashin kayan abinci a kudancin Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Dec 18, 2024 10:01


Shirin kasuwa akai miki dole zai mayar da hankali ne kan yadda farashin kayan abinci ya ke hauhawa a Najeriya, daidai lokacin da  ake shirye shiryen bukukuwan Kirsimeti, musamman a kudancin ƙasar, inda a halin yanzu farashin buhun albasa yakai sama da ₦320,000 yayin da buhun shinkafa ƴar gida yakai ₦120,000. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........

ku samu shirin yadda kayan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Faɗuwar darajar Naira na shafar kasuwancin dabbobi a iyakar Najeriya da Nijar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 7, 2024 10:24


'Shirin Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba yadda harkokin kasuwanci ke tafiya a kasuwar dabbobi ta ƙasa da ƙasa da ke Maigatari ta Jihar Jigawa, wato kan iyakar Najeriya da Nijar, da kuma jin irin ƙalubalen da kasuwar ke fuskanta. Kasuwar ta Maigatari wadda ke iyakar Najeriya da Nijar na daya daga cikin manyan kasuwannin dabbobi a yankin arewacin Najeriya, domin ana sayar da nau'ikan dabbobi da suka hadar da shanu, raƙuma, dawaki, tumaki, awaki da jakkai sama da miliyan biyu a ranakun Alhamis din ko wanne mako, kuma yan kasuwa daga sassan Najeriya, Nijar da kuma Mali na zuwa a duk mako.

mali naira nijar najeriya alhamis ahmed abba
Kasuwanci
Yadda ƴan kasuwa tsakanin Najeriya da Kamaru ke fuskantar kalubalen rashin hanya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Oct 9, 2024 10:11


Shirin Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali ne kan hada-hadar kasuwaci tsakanin Najeriya da makwabciyarta Kamaru, da irin kalubalen da ƴan kasuwar Kamaru da diribobi daga ƙasashen biyu ke fadi tashi a kan iyakokin ƙasashen biyu. Ƴan kasuwar ƙasashen biyu na amfana da juna, a wasu manyan hanyoyin 10 da a hukumance aka san da su da suka hada na mota da kuma ruwa.  Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

ku hanya yadda kamaru rashin najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Najeriya: Yadda ambaliyar ruwa ta kassara tattalin arzikin al'ummar Maiduduri

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Sep 25, 2024 10:23


Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Barno da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda ya mayar da hankali kan tasarin tattalin arziki da ambaliyar baya-bayan nan ya haifarwa jihar da ma al'ummarta. Makonni biyu kenan tun bayan mummunar ambaliyar ruwa da ta afkawa wasu anguwannin birinin maiduguri na jihar Borno da kewaye, a ranar 10 ga wannan watan Satumba, iftila'in da ya haifar da asarar rayuwa da dukiyoyi mai tarin yawa, tare da lalata gidaje da kasuwanni, inda mutane da yawa suke nemi mafaka a wasu sansanonin yan gudun hijara na wucin gadi, yayin da wasu ke gararamba a kan tituna.

Bakonmu a Yau
Babu wanda muka kora daga sansanin ƴan gudun hijira - Babagana Umara Zulum

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 19, 2024 3:47


A karon farko bayan gagarumar ambaliyar da ta shafi birnin Maiduguri, Gwamnan Jihar Babagana Umaara Zulum ya bayyana girmar matsalar da kuma kokarin da suke wajen tinkarar ta a hira ta musamman da RFI Hausa. Ku latsa alamar sauti don jin tattaunawarsu da Ahmed Abba wanda yanzu haka ke birnin na Maiduguri.....

Kasuwanci
Ƙarin farashin man fetur ya sake jefa iyalai da dama a halin tsaka mai wuya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Sep 11, 2024 10:06


Shirin kasuwa a kai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matsi da tsadar rayuwa da kuma yadda wannan matsala ta jefa kaso mai yawa na magidantan Najeriya a halin tsaka mai wuya, matsalar da ke da nasaba da sabbin manufofin gwamnati ciki har da ƙarin farashin man fetur.

sake dama jefa shirin arin najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda gwamnan CBN ya kashe naira biliyan 60 wajen siyen motocin alfarma

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Sep 4, 2024 10:00


Shirin "Kasuwa akai miki dole" tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN na sayen motocin sulke na katsaita guda shida da ƙudin su ya haura naira biliyan 60, wanda gwamnan bankin da mataimakansa za su yi amfani da su, daidai lokacinda ƴan ƙasar ke fama da tsananin tsadar rayuwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

ku naira yadda ahmed abba
Kasuwanci
Tasirin da tsarin musayar zinare ga makamashi ya yi ga tattalin arzikin Ghana

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 28, 2024 9:59


Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya waiwayi shirin  gwamnatin Ghana na ban gishiri in baka manda a musayar zinare da man fetir, duk dai a ƙoƙarin da ƙasar ke yi na haɓaka tattalin arziƙinta. Tun a bara ne gwamnatin na Ghana ta ƙaddamar da tsarin na ban gishiri in baka manda, wanda ta ƙarbi tan dubu 40 na man disel da ƙudinsu ya kai dala miliyan 40 wajen musanya da zinare da ƙasar ke da arzikinsa.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...

Kasuwanci
Masu sana'ar kifi a Najeriya sun koka kan tsadar abincin kiwo

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 21, 2024 10:08


Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya duba yadda kasuwancin kifi a Najeriya ya ke neman ya gagari masu sana'ar saboda tsadar abincin da ake kiwon kifi da shi da farashin sa ya ƙaru, lamarin da ke barazana musamman ga ƙanana da matsakaitan ƴan kasuwa a fannin. Farashin buhun abincin kifi ya tashi daga N18,000 a shekarar 2023 zuwa N36,000 a wannan shekarar, wanda ya nuna karuwar kashi 100 cikin 100 a fadin Najeriya.Wannan al'amari ya yi kamari a yankin Neja Delta da suka yi kaurin suna a noman kifi.

sana koka masu kifi wannan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Gwamnatin Najeriya za ta yi odan abinci daga waje saboda tsadar rayuwa a ƙasar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jul 17, 2024 10:05


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin gwamnatin Najeriya na sahale shigo da muhimman kayan abinci kamar su shinkafa da wake da alkama da masara ba tare da biyan ƙudin fito ba har tsawon watanni 5, domin rage tasirin tsaɗar kayan abinci da ƴan ƙasar ke fama da shi tun bayan ɗarewar shugaba Bola Ahmed Tinubu mulki a bara. A wani taron manema labarai da ya kira wannan Litinin, ministan noma da samar da abinci na Najeriya, Sanata Abubakar Kyari, ya bayyana sabon matakin, inda ya ce shugaba Tinubu ya amince da janye ƙudin fito da kuma haraji kan muhimman kayan abincin ne har na tsawon kwanaki 150, domin wadatuwar kayan a Najeriya.Sanarwar ta ce baya ga janye ƙuɗin fito ga ƴan kasuwa masu bukatar shigo da kayan abinci, ita kanta gwamnatin tarayya za ta shigo da alkama da Masara kimanin tan dubu 250 kowanensu, domin bai wa kamfanoni jihohi da ke sarrafa su.

Kasuwanci
Yadda gwamnatin Nijar ta saukaka farashin shinkafa ga al'ummar kasar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jul 3, 2024 9:56


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali kan yadda gwamnatin Jamhuriyar  Nijar, ta fara saidawa talaka shinkafa a farshi mai rahusa, domin saukakawa ƴan kasar radadin matsin tattalin da suke ciki sakamakon juyin mulki da sojoji suka yi. A ranar 26 ga watan Yunin da ya gabata gwamnatin Nijar ta hannun ma'aikatar kasuwanci ta kaddamar da wannan shirin,  inda ake sayar da buhu mai nauyin kilo 23 kan jaka 13 da rabi maimakon jika 17 zuwa jika 19 da ake sayar da shi a a wasu wurare.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

ku yadda nijar jamhuriyar nijar ahmed abba
Kasuwanci
Lokaci ya yi da Najeriya za ta rinka fitar da manja kasashen waje - Ƙungiyoyi

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jun 26, 2024 9:54


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan makon ya maida hankali da kan kiranda wasu kungiyoyi suka yi wa gwamnatin Najeriya da ta yi wa Allah ta farfado da harkokin noma da sarrafa manja kamar yadda aka san ƙasar a baya. Kungiyar ɗalibai ta ƙasar ta yi  kira ga shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya farfado da harkokin sarrafa manja da Allah ya wadata ƙasar da shi, ta yadda hajar zata wadata ƴan Najeriya da ma fitar da shi ƙasashen waje kamar yadda lamarin yake a baya. Kirin ƙungiyar ta NANS na zuwa ne bayan da Shugaban ƙungiyar masu samar da manja ta Najeriya Mista Alphonsus Inyang, ya ce Najeriya na kashe sama da daka miliyan 600 duk shekara wajen shigo da Manja daga katare duk da cewa Allah ya albarkaci ƙasar da kwakwan Manja.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba......

Kasuwanci
Dambarwar EFCC da wasu jiga-jigan tsohuwar gwamnatin Najeriya kan badakalar kudi

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 1, 2024 10:08


Shirin kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan matakin hukumar da ke yi wa tattalin arzikin Najeriya ta'annti EFCC na kaddamar na farautar tsohon gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello da kuma binciken wasu tsoffin mukarraban gwamnatin da ta shude kan cin hanci da rasha da kuma rufta da ci da dukiyar al'umma. A Najeriya, cikin ‘yan makonnin baya-bayan nan kusan za'a iya cewa hankulan al'ummar ƙasar sun karkata ne kan matakan da hukumar EFCC ke dauka kan wasu tsaffin jjiga-jigan gwamnatin da ta gabata, inda hukumar ta tsare kuma take shirin gurfanar da tsohon ministan sufurin jiragen saman ƙasar ƙarkashin tsohon shugaban ƙasa Mohammdu Buhari, wato Hadi Sirika, bisa zargin almundahana na ƙudi da suka kai sama da naira biliyan takwas.Yayin da a bangare guda, aka shiga wasan buya da cece-kuce tsakanin tsohon gwamnan jihar Kogi Alhaji Yahaya Bello da ke cewa abi umurnin kotu kan shirin kamashi yayinda shugaban hukumar ta EFCC ke cewa tabbas zai yi murabus muddun tsohon gwamnan bai gurfana don amsan laifin almundahanan sama da naira biliyan tamanin ba.Wadannan da wasu batutuwa da suka shafi tattalin arzikin Najeriya na kunshe a cikin wannan shiri, ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

shirin kudi efcc yayin wasu najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Koken 'yan Najeriya na rashin saukar farashin kayan masarufi duk da faduwar Dala

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 24, 2024 10:11


Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan batun korafin ‘yan Najeriya ke yi game da rashin ganin sauyi a farashin kayan amfanin yau da kullum, bayan karyewar farashin ƙudaden ƙetare masamman dalar Amurka da sanadin tashin ta ne ya haddasa mummunan tashin farashin kayayyaki a kasar, wanda har hukumar ƙididdiga ta ƙasar ta ce lamaarin ya yi muni. Ko da ya ke a wasu manyan biranen Najeriya irinsu Legas da Abuja, an fara ganin sauƙi a wasu kayayyakin abinci irinsu shinkafa da man girki da dai sauransu.Ku latsala alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba........

Kasuwanci
Yadda matasa suka rungumi kananan sana'o'i lokacin azumin Ramadana a Damagaram

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 3, 2024 9:51


Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan kananan sana'o'i da matasa ke yi don samun na abinci a lokacin azumin watan Ramadana a Damagaram da ke jamhuriyar Nijar. wasu daga cikin sana'oin da matasan sukafi mai da hankali akai dai sun hada da bredi ko kayan marmari ko kayan lambu da dai sauransu. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......

sana ku suka yadda nijar matasa damagaram ahmed abba
Kasuwanci
Gidauniyar Dangote ta kashe naira biliyan 15 na tallafin abinci a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Mar 27, 2024 10:16


Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole a wannan makon ya maida hankali ne kan rabon tallafin abincin naira biliyan 15, da Gidauniyar Aliko Dangote ta kaddamar a Najeriya. Wannan dai na daga cikin matakan rage radadin talauci a tsakanin al'ummar Najeriya, da gidauniyyar hamshakin attajirin Afirka ta kaddamar a birnin Kano da ke arewacin kasar. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Ahmed Abba.......

ku kano naira dangote wannan najeriya afirka ahmed abba
Kasuwanci
Yadda matsin rayuwa ya tilastawa 'yan Najeriya fasa rumbunan abinci

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Mar 6, 2024 10:22


Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya yada zango ne a Tarayyar Najeriya, inda ya yi dubi kan matsanancin kuncin rayuwar da al'umman kasar suka shiga da har ta kai ana fasa rumbunan abinci ko tare manyan motocin dakon kaya a tituna ana kwasan abinci.

fasa yadda najeriya tarayyar najeriya ahmed abba
Bakonmu a Yau
CISLAC ta bukaci kyautata nagarta a fannin shari'un bayan zabe da kuma sauye-sauye

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 1, 2023 4:28


A Najeriya, Kungiyar CISLAC da ke bin diddigir ayyukan Majalisar da yaki da rashawa ta gudanar da wani taron karawa juna sani a birnin Legas dangane da kokarin samar da sauye sauye a harkokin zaben Najeriya da kuma kyautata nagarta a bangaren shari'un bayan zabe. Shugaban kungiyar Auwal Musa Rafsanjani ya bayyana mana muhimammancin taron a zantawarsa da Ahmed Abba

kano kuma bayan fannin legas zabe najeriya shugaban majalisar ahmed abba
Kasuwanci
Yadda rufe iyakar Benin ya haifar da tsadar rayuwa a Nijar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 22, 2023 9:50


Shirin "Kasuwa akai Miki dole" na wanan mako tare da Ahmed Abba ya leka ne jihar Dosso dake Jamhuriya Nijar, yankin da ke kan iyaka da birnin Cotonou na Jamhuriya Benin inda jama'a suka shiga matsanancin halin tsadar rayuwa tare da kariyar tattalin arziki, sakamakon takun-kuman da Kungiyayoyi irinsu ECOWAS ko CEDEAO suka laftawa kasar, saboda Juyin mulkin da Sojoji sukayi. A Ranar 9 ga Watan Octoba da ya wuce Jamhuriya Benin ta rufe iyakar dake tsakaninta da makwabciyarta Jamhuriyar Nijar, bayan matakin da Kungiya ECOWAS ko CEDEAO ta dauka bayan da sojoji suka karbe mulki Ranar 26 ga watan Yuli wajen hambarar da shugaban Mohamed Bazoum.Jamhuriyar Bénin ta dauki matakin soke duk wata hulda cinikaya da gwamnatin sojin Nijar.Wanan matakin dai ya janyo hauhawa farashin Kayan bukatun jama'a na yau da kullun tare da haifar da koma bayan tattalin arziki a wasu sassan kasar, masamman  yankin Dosso, jiha daya tilo a Nijar da ta yi iyaka da Bénin har tsawan kilimita 150 daga yammacin Kasar.

Kasuwanci
'Yan Najeriya na cikin matsin tattalin arziki tun bayan janye tallafin mai

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 15, 2023 9:58


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan hauhawar farashin kayyaki da ake fama da shi a Najeriya, wanda ya jefa al'umma masu karamin karfi cikin halin kunci. A Najeriyar tun bayan janye tallafin man fetir da kuma matsalolin rashin kudaden waje masamman dalar Amurka sun tsunduma kasar cikin mummunar hauhawar farashin kayayyaki a kasuwanni, lamarin da ya jefa al'ummar kasar musamman masu karamin karfi cikin mawuyacin hali.Alkaluman hukumar kididdigar Najeriya na watan Satumba sun nuna cewa hauhawan farashin kayayyaki ya kai kashi 26.72, wanda masana ke gargadin zai iya kaiwa da kaso 30 cikin 100 nan da watan Disamba muddun ba'a kai ga gano bakin zarenba.Domin duba girman matsalar hauhawan farashin, RFI Hausa ya leka kasuwar Mile 12 International dake birnin Legas, daya daga cikin manyan kasuwannin kayan abinci da gwari a kasar.

international mile domin bayan legas najeriya cikin amurka ahmed abba
Kasuwanci
Yadda masu kiwon kaji a Najeriya ke rufe gonakinsu saboda tsadar kayan abinci

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 1, 2023 9:57


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda tsadar abincin kaji ke tilastawa masu kiwon su rufe gonaki a tarayyar Najeriya, sakamakon asarar da suke tafkawa.

rufe kaji yadda kayan masu najeriya ahmed abba
Kasuwanci
CISLAC ta horas da 'yan majalisun Najeriya kan muhimmacin haraji ga kasa

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Oct 18, 2023 9:56


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan jan hankali da kungiyoyi irinsu CISLAC ke yi a Najeriya, wajen ganin gwamnati ta maida hankali kan gibi da ake samu a fannin tara haraji domin samun kudaden shiga. Masana sun yi ittifakin cewar Najeriya na da dimbin arzikin da bai kamata ace sai ta ciyo bashin kudade kafin biyan bukatun ta ba, amma sakaci da kuma cin hanci da rashawa da ya yi wa kasar katutu ke mayar da ita baya.Wannan yasa kungiyar CISLAC mai zaman kanta da ke sa ido kan ayyukan majalisar dokoki da kuma yaki da rashawa, da hadin guiwan cibiyar horar da ‘yan majalisun dokoki da demokuradiyya, suka shirya taro don horarwa da nunawa ‘yan majalisu rawar da za su taka wajen yin dokoki da saka ido a hanyoyin samar da haraji ga kasa.

horas kasa wannan najeriya masana ahmed abba
Kasuwanci
Farashin kayan abinci ya yi tashin goron zabi a duniya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 16, 2023 10:49


Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole na wannan makon ya yi nazari ne kan yadda ake ci gaba da samun hau-hawan farashin kayayyakin abinci a kasashen duniya musamman nahiyar Afrika. Masana sun bayyana cewa, yakin da ake fama da shi Ukraine na daya daga cikin manyan dalilan da suka haddasa tsadar farashin abinci a kasashen duniya, yayin da matsalar ke ci gaba da kamari a nahiyar Afrika saboda karin dalilai da suka hada da hare-haren ta'addanci da suka hana manoma zuwa gona ballantana shuka da girbi.Ku latsa alamar sautin da ke kasa domin sauraren cikakken shirin tare da Ahmed Abba.

Kasuwanci
Takunkuman ECOWAS da UMOA sun fara tasiri kan al'ummar Nijar

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 10, 2023 10:38


Shirin Kasuwa akai miki dole na wannan makon tare da Ahmed Abba ya leka ne jamhuriyar Nijar, inda ya duba halin matsin tattalin arziki da al'umma suka shiga sakamakon matakan kungiyar CEDEAO da UMOA na kakabawa kasar takunkumai saboda juyin mulki da sojoji su ka yi.

ecowas cedeao nijar najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Halin da ake ciki bayan janye tallafin man fetur a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jun 7, 2023 9:54


Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan batun janye tallafin man fetur da sabuwar gwamnatin Najeriya ta yi, matakin da ya haddasa hauhawar farashin man zuwa fiye da ninki biyu kan kowacce lita guda. Wannan mataki na janye tallafin man fetur dai ya haddasa karin tsadar rayuwa ga al'ummar Najeriyar wadanda ke ganin tsananin hauhawar farashin kayaki.A cikin wannan shiri za ku tattaunawa da kwararru da kuma 'yan kasuwa musamman daga bangaren na man fetur game da alfanu ko akasin haka.Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.............

ku bayan ciki wannan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
An samar da masana'antar sarrrafa albasa a jihar Sokoto

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 31, 2023 9:55


Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan noman albasa da tafarnuwa a jihar Sokoto ta arewacin Najeriya, jihar da ke matsayin kan gaba wajen noman albasar da tafarnuwa a kasar. Wani kalubale ga manoman na Albasa da Tafarnuwa a jihar ta Sokoto shi ne yadda ake fuskantar lalacewarta musamman a lokacin bozonta, wannan dalili ya sanya samar da wasu dabarun adana ta don kaucewa asarar da manomanta ke fuskanta.Ku latsa alamar sauti don saurarin cikakken shirin..........

ku dole samar wani sokoto najeriya masana ahmed abba
Kasuwanci
Najeriya - An kaddamar da Matatar man Dangote mafi girma a duniya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 24, 2023 10:22


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan kaddamar da katafariyar matatar Man Attajirin Afirka Alhaji Aliko Dangote a anguwar Lekki dake birnin Legas a kuduncin Najeriya. A wannan Litinin 22 ga watan Mayun 2023 ne akayi bukin kaddamar da matatar mai komai da ruwanka mafi girma a duniya, a anguwar Ibuju Lekki dake birnin Legas, wanda ya zo mako guda kafin bukin mika mulki ga zabebben shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.Matatar mai girman kadada 2,635 zai rika tace danyen mai ganga dubu 650 kowace rana, amatsayin « single train » mafi girma a duniya, duba da cewa, tana iyi tace kusan daukacin albarkatun da ake cirewa daga danyen mai, ciki harda man fetir da na Dizal da man jiragen sama da kalanzir da gas din girki da dai sauransu..Attajirin Nahiyar Afrika Alhaji Aliko Dangote, wanda ya gina matatar, yace ya shiga harkokin ne domin saukaka tsadar man fetur da ‘yan kasar kimanin miliyan 200 ke fama da shi da kuma samar da ayyukan yi a kasar mafi girma a nahiyar Afirka.

Kasuwanci
Al'ummar Najeriya na ganin tsananin tsadar tumatur musamman a yanki kudanci

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 17, 2023 9:47


Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba ya yi duba kan tsananin tsadar tumatir da ake gani a sassan Najeriya musamman yankin kudancin kasar wanda ya dogara da yankin arewaci gabanin samun kayan gwari inda rahotanni ke cewa farashin kwandon tumatur ya ninka fiye da sau 3 na farashin da aka saba sayen shi a baya. Wasu dai alakanta tashin farashin tumaturin da yadda gonakinsa musamman a arewacin kasar da ke nomansa suka gamu da ibtila'in cutuka da suka kassara yadonsu baya ga haddasa asara ga manoma.Wasu bayanai sun ce farashin tumaturin ya kai dubu 70 a wasu yankuna na kudancin Najeriya, lamarin da ba a saba gani ba.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.................

ku wasu najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Tasirin aikin hakar mai a Nasarawa ga arewacin Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later May 3, 2023 9:53


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan kaddamar da aikin hakar man fetur da aka gano a karamar hukumar Obi ta Jihar Nasarawa dake tsakiyar Najeriya. Wannan na zuwa ne watanni kadan bayan fara makamaicin wannan aiki a kolmani dake johohin Bauchi da Gombe.

obi gombe bauchi wannan najeriya nasarawa ahmed abba
Kasuwanci
Najeriya ta sake tsundama cikin hauhawan farashin kayayyaki

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 26, 2023 10:01


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mai da hankali ne kan rahotan Hukumar Kididdiga ta Najeriya NBS da ta ta shelanta sake tsundumar kasar cikin wani kangin hauhawar farashin kayayyaki a kasuwanni, lamarin da ya jefa al'ummar kasar musamman masu karamin karfi cikin mawuyacin hali.

sake najeriya cikin ahmed abba
Kasuwanci
Kasuwar Mile 12 dake Legas ta kayyade farashi saboda watan Ramadana

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Apr 14, 2023 10:33


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida da hankali ne kan yadda farashin kayan masarufi ke hauhawa a lokacin azumin watan Ramadana a kowace shekara musamman a manyan biranen Najeriya. A mafiya yawan lokuta farashin kayayyakin masarufi, kayan abinci da na sha, na fuskantar tashin gwauron zabo bisa la'akari da bukatun kayan don yin amfani da su a lokacin azumi. Sai dai kasuwar Mile 12 International dake birin Legas a Najeriyar wadda ke zama daya daga cikin kasuwannin kayan gwari da na abinci mafi girma a Afirka ta kayyade farashin saboda azumin, ko da yake masu saye da sayarwa na kokawa da tsadar kayyaki da shugabannin kasuwar ke cewa, idan ba don matakin da suka dauka ba to da lamarin zai zarta haka.

Kasuwanci
Karancin kudi a hannun jama'a na shirin kara yawan sayen kuri'u a zaben Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Feb 22, 2023 10:20


Dai dai lokacin da zaben Najeriya ke karatowa, shirin kasuwa a kai miki dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi duba kan yadda siyan kuri'u ke kokarin yin tasiri a babban zaben na bana, lura da rashin takardun kudi a hannun jama'a da ma yadda matakin sauya fasalin kudin kasar na Naira ya kara talauci baya ga kassara kananun sana'o'i a sassan kasar mafi yawan jama'a a nahiyar Afrika.

Kasuwanci
Yadda wasu yankunan Najeriya suka fara amfani da CFA saboda karancin Naira

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Feb 8, 2023 10:30


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya maida da hankali ne kan karancin tsabar kudi a hannun ‘yan Najeriya sakamakon wa'adin daina amfani da wasu takardun kudin kasar Naira da babban bankin kasar CBN ya sauyawa fasali, lamarin da yasa wasu yankunan kan iyakokin kasar suka fara amfani da takardun kudin CFA. Yanzu haka wasu yankunan Najeriya da sukayi iyaka da jamhuriyar Nijar da Kamaru da Benin sun karfafa amfani da takardun kudin CFA, saboda karancin Naira.Mazauna wadanan yankuna irin Sokoto da Zamfara da Lagos da Kwara da Adamawa da Taraba da Cross River da dai sauransu suka ce suna hada-hada da kudin CFA ne saboda rashin tabbas da Naira ya shiga.Yayin da a wasu yankuna ma aka fara amfani da tsarin bani gishiri in baka manda. 

Kasuwanci
CBN ya tsawaita wa'adin daina karbar tsoffin kudi da kwanaki 10

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Feb 1, 2023 9:46


Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne kan wa'din kawo karshen amfani da wasu takardun kudin Nairar Najeriya, da babban bankin kasar ya tsawaita da karin kwanki 10 kacal bayan fuskantar matsalin lamba.

daina kudi ahmed abba
Kasuwanci
Babban taro kan shirin bunkasa sufurin jiragen ruwa tsakanin kasashen Afrika

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jan 25, 2023 10:33


Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi duba kan babban taron masu ruwa da tsaki kan harkokin sufurin jiragen ruwa na Afrika da ya gudana a jihar Lagos ta Najeriya, a wani yunkuri na samar da dokar bai daya a kokarin habbaka harkar zirga-zirga tsakanin kasashen nahiyar.

afrika lagos taro shirin ruwa najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda karancin man fetur ya ci gaba da tsananta a sassan Najeriya cikin 2023

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Jan 11, 2023 9:55


Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi duba kan yadda 'Yan Najeriya suka ci gaba da fuskantar karanci da kuma tsadar man fetur duk da shiga sabuwar shekarar 2023 da aka sa ran a samu sassaucin matsalar man.

dole gaba yadda sassan najeriya cikin ahmed abba
Kasuwanci
Dawowar zirga-zirgar jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna bayan dakatarwar watanni 8

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Dec 21, 2022 10:08


Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan dawowar zirga-zirgar jiragen kasan Abuja zuwa Kaduna a ranar 5 ga watan da muke ciki, wanda ke zuwa bayan dakatarwar watanni 8 saboda harin 'yan bindiga da ya kai ga sace tarin fasinja.

abuja bayan kaduna kasan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Matakin CBN na taƙaita takardun kuɗin da za a iya cirewa a banki ya bar baya da kura

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Dec 14, 2022 10:35


Shirin 'Kasuwa Akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida da hankali ne kan matakin Babban Bankin Najeriya CBN kan sabbin dokokin hada-hadar kuɗaɗe a bankunan ƙasar, wanda zai kai ga taƙaita yawan kuɗade da ƴan ƙasar za su iya cirewa daga asusun ajiyarsu na banki.

aita kura ban ki baya najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda hada-hada ke gudana a babbar mayankar zamani da ke jihar Neja

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 23, 2022 10:21


Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda hada-hada ke gudana a guda cikin babbar mayankar zamani da ake da ita a jihar Neja ta Arewacin Najeriya, wadda ake yanka akalla shanu 300 da awaki fiye 150 a kowacce rana.

dole hada zamani yadda neja najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda karancin man fetur ya kara matsin rayuwa da tsadar kayaki a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Nov 2, 2022 10:26


Shirin Kasuwa a kai miki Dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan karancin man fetur a sassan Najeriya ciki har da Abuja fadar gwamnatin kasar lamarin da ya haddasa tsadar kayaki tare da jefa jama'a a halin matsin rayuwa.

dole abuja yadda najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Tasirin noman dankalin turawa a jihar Filato dake Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Oct 19, 2022 10:03


A cikin shirin kasuwa a kai miki dole,Ahmed Abba ya yo dubi kan alfanun noman dankalin turawa a jihar Filato dake tarrayar Najeriya. Wannan sashe na taimakawa wajen habaka tattalin arzikin yankin da kasar ga baki daya. Kazzalika noman dankalin na turawa ya saka Najeriya jerrin kasashe da ke samar da kuma fitar da shi zuwa kasuwannin Duniya.

no man duniya dake wannan najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda ambaliyar ruwa ta yi asarar tarin dukiya a kasuwar kantin kwari da ke Kano

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 31, 2022 10:30


Shirin Kasuwa akai Miki Dole tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali kan asarar da ambaliyar ruwa ta haddasawa 'yan kasuwar kantin kwari da ke jihar Kano a tarayyar Najeriya, bayan da ruwa ya cinye tarin shaguna. Ayi Saurare Lafiya.

kano tarin ruwa yadda najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda ake shirin fara amfani da tashoshin jiragen ruwa na tsandauri a Najeriya

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 10, 2022 9:58


Shirin Kasuwa akai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya yi dubi ne a kan shirye-shiryen fara amfani da tasoshin jiragen ruwa na tsandauri a sassan Najeriya, domin saukakawa ‘yan kasuwa wajen gudanar da harkokin sufuri a kasar.

dole shirin ruwa yadda najeriya ahmed abba
Kasuwanci
Yadda Kamfanoni ke ficewa daga Cross River saboda tsanantar haraji

Kasuwanci

Play Episode Listen Later Aug 3, 2022 9:53


Shirin Kasuwa a kai miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda wasu kamfanoni ke ficewa daga Jihar Cross River a yankin Neja Delta saboda tsanantar harajin da ya wuce kima, galibi ma ba bisa ka'ida ba. Ayi saurare Lafiya