Podcasts about birtaniya

  • 10PODCASTS
  • 39EPISODES
  • 14mAVG DURATION
  • 1MONTHLY NEW EPISODE
  • Sep 28, 2024LATEST

POPULARITY

20172018201920202021202220232024


Best podcasts about birtaniya

Latest podcast episodes about birtaniya

Tambaya da Amsa
Alfanun siyasar Birtaniya ga kasashen Afrika,ko yaya zaben su ke gudana?

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Sep 28, 2024 19:50


A cikin shirin tambaya da amsa, a duk karshen mako,Nasiru Sani kan kawo maku wasu daga cikin amshoshin ku masu saurare.A wannan mako za ku ji amsa dangane da siyasar Birtaniya,da wasu daga cikin amsoshin tambayoyin ku masu saurare.

afrika yaya birtaniya
Tambaya da Amsa
Amsar tambaya kan salon siyasar Birtaniya da banbancinta da na sauran ƙasashe

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Aug 17, 2024 19:50


Shirin Tambaya da Amsa tare da Nasiru Sani a wannan mako  ya amsa wasu daga cikin tambayoyin da aka aika mana, Shirin ya amsa tambaya kan yadda neman ƙarin bayani da wani mai sauraro ya yi kan zubu ko kuma yanayin siyasar Birtaniya dama banbancinta da siyasar da ake gani a ƙasashen da ta mulka.Wannan da sauran tambayoyi na tafe a cikin shirin na wannan mako.

Tambaya da Amsa
Banbanci dake tsakanin siyasar Birtaniya da siyasar kasashen Duniya?

Tambaya da Amsa

Play Episode Listen Later Jul 20, 2024 18:48


A cikin shirin Tambaya da amsa daga Sashen hausa na Rfi,masu sauraro kan aiko da tambayoyin su,wandada muke mika su ga masana da suke yi mana fashin baki a kai.A cikin wannan shirin Nasir Sani ya leko wasu daga cikin tambayoyin masu sauraro.

rfi duniya dake sashen najeriya birtaniya
Mu Zagaya Duniya
Matakin Najeriya na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Mar 16, 2024 19:19


Daga cikin labarun da shirin ya kunsa a wannan makon, akwai matakin da Najeriya ta dauka na bude iyakokin da ta rufe tsakaninta da Jamhutiyar Nijar, tare da janye baki dayan takunkuman da ta kakaba mata.Gwamnatin Birtaniya ta ce a shirye take ta baiwa ‘yan dubban ‘yan Rwanda da ke neman mafaka fam dubu uku kowannensu, to amma fa a bisa sharadin za su amince a mayar da su gida daga kasar ta Birtaniya

rwanda bude rufe daga nijar najeriya birtaniya
Lafiya Jari ce
Yadda ficewar likitoci ke kassara kiwon lafiyar Afrika kashi na biyu

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Jul 3, 2023 10:00


Shirin Lafiya jari ce a wannan mako tare da Azima Bashir Aminu ya dora akan maudu'in makon da ya gabata wato amtsalar nan ta kaurar likitocin matalautan kasashe irin Najeriya zuwa manyan kasashe. A cikin shirin zaku ji yadda wasu alkaluma ke nuna tabarbarewa lamurran kiwon lafiyar Najeriya sakamakon ficewar tarin likitocin kasar zuwa kasashen Birtaniya, Amurka da kuma Canada baya ga yankin gabas ta tsakiya.Wasu alkaluma na nuni da cewa cikin fiye da likitocin Najeriya dubu saba'in da biyar akalla dubu arba'in na aiki a ketare.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..............

canada afrika ku kashi yadda wasu najeriya amurka birtaniya
Lafiya Jari ce
Yadda ficewar likitoci ke kassara kiwon lafiya a Afrika

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Jun 26, 2023 9:59


Shirin 'Lafiya Jari ce' a wannan makon tare da Azima Bashir Aminu, ya tabo babban kalubalen da bangaren lafiya ke fuskan ne a kasashen Afrika, na yadda tarin kwararrun likitoci ke ci gaba da yin kaura daga kasashen zuwa Turai ko Amurka da nufin samun ingantacciyar rayuwa, batun da ke ci gaba da kassara bangarorin lafiyar nahiyar. Najeriya ke matsayin kan gaba a yawan likitocin da ke barin kasar a kowacce rana zuwa ketare.   Kafin muje ga Najeriyar, a wannan makon shirin zai yada zango a Ghana kasar da yanzu haka jami'an lafiya akalla dubu 1 da 200 suka tsere zuwa Birtaniya.Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakken shirin.......

ghana afrika ku yadda turai najeriya amurka birtaniya
Bakonmu a Yau
Dr Kamaluddeen Garba kan dalilin da ke sanya likitocin Najeriya ficewa ketare

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 22, 2023 7:21


Babbar kwalejin horar da likitoci ta duniya, wato ‘International College of Surgeons' reshen Najeriya, ta ce likitoci dubu 6 da 221 ne suka koma aiki Birtaniya daga Najeriya a cikin shekaru 6 da suka gabata, saboda neman rayuwa mai inganci.  Cibiyar horar da ma'aikatan lafiyar ta ce wannan rige rigen da likitoci ke yi na barin Najeriya, ya dada haifar da matsala da kuma sanya mutane sama da miliyan 40 basa iya ganin likita guda da zai duba halin lafiyarsu. Shugaban kwalejin, Farfesa Akanimo Essiet ya gabatar da wadannan alkaluma bayan kammala taron masanan kwalejin karo na 56, inda ya bayyana cewar matsalar ta yi matukar illa wajen rage yawan ma'aikatan lafiya a Najeriya. Essiet ya ce kafin shekarar 2022, likita guda ne ya ke kula da marasa lafiya dubu 4 a Najeriya, sabanin ka'idar da Hukumar Lafiya ta Duniya ta gindaya wadda ta ce ana bukatar likita guda domin ya kula da marasa lafiya 600. Essiet ya ce an samu gibi sosai wajen jami'an da ke aikin kula da lafiya a Najeriya, yayin da adadin likitocin da ke aiki a Birtaniya ya tashi daga 4,765 a shekarar 2017, zuwa 10,986 a wannan shekarar. Dangane da dalilan da suka sa ma'aikatar lafiyar ke barin Najeriya zuwa Turai, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Kamaluddeen Garba, ‘dan Najeriya da ke aiki a Birtaniya, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

surgeons sanya international college duniya garba turai najeriya shugaban birtaniya bashir ibrahim idris
Madubin Kabara
KAMALUDDEEN KABIR: Yadda ya sami karatu a Birtaniya

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later Feb 17, 2023 58:20


Dakta Kamaluddeen Kabir, dan asalin jigar Katsina ne mai digirin digirgir wanda yayi karatunsa a tsakanin Najeriya da Birtaniya sannan kuma Malami ne yanzu haka a jami'ar Umaru Musa 'YarAdua da ke jihar ta Katsina. --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app --- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabara/message

sami yadda katsina najeriya malami birtaniya
Bakonmu a Yau
Dakta Abbati Bako kan yadda AU ta sasanta rikicin kasar Habasha

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Nov 3, 2022 4:35


Majalisar Dinkin Duniya da manyan kasashe da dama cikinsu har da Amurka da Birtaniya sun yaba da rawar da kungiyar kasashen Afirka ta dauka na sasanta rikicin kasar Habasha, wanda tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo ya jagoranta a Afirka ta Kudu. Masana na bayyana cewar wannan ya dada tabbatar da cewar 'yan Afirka na iya sasanta rikicin su ba tare da sanya hannu kasashen Yammacin duniya ba. Dangane da wannan nasara, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Abbati Bako, mai sharhi akan siyasar duniya. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

kudu bako yadda shiga masana afirka amurka majalisar dinkin duniya birtaniya bashir ibrahim idris
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan gargadin kasashen Yamma na kaddamar da hare-hare a Abujan Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Oct 25, 2022 14:29


Amurka da Birtaniya sun yi gargadi a game da yiyuwar samun hare-hare kan gine-gine, wuraren ibada, makarantu da sauran wuraren tarukan jama'a a birnin Abuja fadar gwamnatin Najeriya, to sai dai hukumomin tsaron kasar sun bukaci jama'a da su kwantar da hankulansu. A cikin watanni da suka gabata, sau da dama ‘yan bindiga da ake dangantawa da kungiyar IS na daukar alhakin hare-haren da ake kai a wasu jihohi da ke makotaka da Abuja. Shiga alamar sauti domin sauraron Hauwa Muhammad cikin shirin.

abuja shiga yamma hare hare najeriya amurka birtaniya
Wasanni
Waiwaye kan rawar da Najeriya ta taka a gasar Commonwealth a Birtaniya

Wasanni

Play Episode Listen Later Oct 17, 2022 9:18


Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh ya tattauna ne akan irin rawar da tawagar 'yan wasan Najeriya ta taka a lokacin gasar guje-guje da tsalle-tsalle na kungiyar kasashe renon kasar Ingila wato Commonwealth da aka gudanar a birnin Birmingham ta kasar Birtania.

birmingham commonwealth taka najeriya birtaniya ingila
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Kan bikin cikar Najeriya shekaru 62 da samun 'yancin kai

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Oct 3, 2022 15:00


A karshen makon da ya gabata ne, Najeriya ta yi bikin cika shekaru 62 da samun ‘yanci daga Turawan mulkin mallaka na Birtaniya. Sai dai bikin na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke fama da tarin matsaloli na tattalin arziki da tsaro, yayin da kuma take shirye-shiryen gudanar da zaben shugaban kasa a badi. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin da Hauwa Muhammad ta shirya.

sai bikin najeriya birtaniya
Al'adun Gargajiya
Tasirin Masarautar Birtaniya ga Masarautun nahiyar Afrika

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Sep 13, 2022 10:12


Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya yi duba kan tasirin Sarauniyar Ingila Elizabeth ta biyu ga masarautun nahiyar Afrika, la'akari da kasancewar masarautarta daddiya kuma abar koyi ga galibin masarautun Duniya ta fuskar rike al'adu da dabbaka su.

afrika shirin duniya birtaniya abdoulaye issa
Mu Zagaya Duniya
Bitar labaran makon da ya gabata: Mutuwar Sarauniyar Ingila Elizabeth ta 2

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Sep 10, 2022 21:11


Shirin Mu zagaya Duniya tare da Nura Ado Suleiman bisa al'ada kan bibiyi manyan labaran da suka faru a makon da muke shirin ban kwana da shi, inda a wannan karon ya tabo manyan labarai ciki har da mutuwar sarauniyar Ingila Queen Elizabeth ta 2 wadda ta shafe shekaru 70 ta na mulkin gidan sarautar Birtaniya.

bitar duniya birtaniya ingila
Bakonmu a Yau
Isyaku Ibrahim kan yadda Sarauniyar Ingila ta hana a sato Umaru Dikko daga Landan

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 9, 2022 3:49


Yayin da aka fara zaman makoki a Birtaniya sakamamon rasuwar Sarauniya Elizabeth ta Biyu, mazauna kasashe renon Ingila na ci gaba da bayyana ra'ayoyinsu akan marigayiyar, musamman wadanda suka yi hulda da ita. Alhaji Isyaku Ibrahim, tsohon dan siyasa kuma daya daga cikin dattawan Najeriya, ya shaida wa Bashir Ibrahim Idris mu'amalarsu da ita da kuma yadda ta taka rawa wajen hana gwamnatin Najeriya dauko Umaru Dikko daga London zuwa gida a cikin akwati. Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

ku sato daga yadda umaru landan yayin najeriya birtaniya bashir ibrahim idris ingila
Madubin Kabara
AISHA HASSAN: 'Yar Najeriya da Birtaniya gwanar daurin dan-kwali

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later Aug 1, 2022 31:36


Aisha Hassan matashiya ce 'yar asalin jihar Neja a Najeriya da ta girma a Ingila, sannan ta yi karatu mai zurfi a fannin hada-hadar kasuwanci. Bugu da kari ba a barta a baya ba wajen shiga fagen kafafen sadarwar zamani inda take koyar da salon sa sutura da daurin dan-kwali a shafukanta na yanar gizo. AISHA HASSAN: 'Yar Najeriya da Birtaniya gwanar daurin dan-kwali --- This episode is sponsored by · Anchor: The easiest way to make a podcast. https://anchor.fm/app --- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarahausa/message Support this podcast: https://anchor.fm/usmankabarahausa/support

neja kwali najeriya birtaniya ingila
Madubin Kabara
Yar Najeriya ta sami lambar yabo a Birtaniya

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later Jul 1, 2022 71:52


HALIMA ALI SHUWA: An karrama ta da lambar yabon gama digirin digirgir a matsayin dalibar da ta yi wa sa'o'inta fintinkau a fanni binciken sojojin garkuwar jikin bil'adama. Bugu da kari kuma sai ga wani babban kamfanin hada magunguna a duniya ya bata aiki sakamakon fahimtar amfanin abin da ta kware a fannin binciken kwayar halitta. --- Send in a voice message: https://anchor.fm/madubinkabara/message Support this podcast: https://anchor.fm/madubinkabara/support

sami yabo najeriya birtaniya
Bakonmu a Yau
Dakta Yahuza Getso kan tallafawa Ukraine da karin makamai

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 16, 2022 3:29


Ganin yadda shugaba Volodymyr Zelensky na Ukraine ya bukaci kasashen yamma su kara taimakawa kasarsa da makamai, tuni wasu kasashe irinsu Birtaniya da Amurka suka tura da tasu gudunmuwar. Sai dai abinda hankalin al'umma ya maida hankali akai shi ne yadda ake karkatar da wasu daga cikin makaman zuwa wasu sassan duniya. To ko wacce irin barazana hakan ke da shi wajen abinda ya shafi tsaro a duniya? Khamis Saleh ya tattauna da Dakta Yahuza Getso mai sharhi akan al'amuran tsaro a duniya.

Bakonmu a Yau
Sabani ya kunno kai tsakanin Birtaniya ta Rwanda kan masu neman mafaka

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 15, 2022 3:33


A yayin da masu fafutuka a Birtaniya ke ta kokarin ganin ba a maida masu neman mafaka ‘yan Rwanda gida ba, musamman yadda suka samu umarnin kotu akan bukatar ta su, Rwanda ta ce a shirye ta ke ta amshi ‘yan kasar ta da ake ta dambarwa a kansu sannan kuma ta tanadar musu abin yi. To ko yaya makomar alaka tsakanin kasashen biyu za ta kasance? da kuma su kansu masu neman mafaka? Khamis Saleh ya tattauna da Dakta Abdulkadir Sulaiman Muhammad na jami'ar Abuja kuma masani akan siyasar kasa da kasa .

rwanda abuja masu kunno birtaniya
Wasanni
Duniyar wasanni: Gasar sukuwar dawaki a Nijar da kuma hira da Ahmed

Wasanni

Play Episode Listen Later Jun 6, 2022 10:12


Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna kan gasar sukawar dawaki da aka kammala a jamhuriyar Nijar, sai kuma ci gaban hira da Ahmed Mohammed dan gudun hijarar Najeriya da ya shahara a Birtaniya.

kuma hira nijar najeriya birtaniya ahmed mohammed duniyar
Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Ahmad Muhammad dan gudun hijirar da ya juye zuwa dan kwallo

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 1, 2022 3:47


Ahmad Muhammad guda ne cikin matasan da rikicin Boko Haram ya raba da ahalinsa tun ya na da shekaru 14, yayinda wani ya dauke shi zuwa London, amma kuma suka rabu a tashar jiragen sama. Bayan ya shiga rayuwar kunci, gwamnati Birtaniya ta kula da shi, abinda ya sa ya yi karatu, ya kuma fara taimakawa irin mutanen da suka fuskanci rayuwar kunci a karkashin kamfanin sa na ‘You versus You‘, kuma yanzu haka ya taimaka mutane sama da 500. Ga dai tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.

ga boko haram bayan birtaniya bashir ibrahim idris
Wasanni
Duniyar wasanni: Madrid ta lashe gasar zakarun Turai karo na 14

Wasanni

Play Episode Listen Later May 30, 2022 10:08


Shirin Duniyar wasanni na wannan mako tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattauna ne kan nasarar da kungiyar Real Madrid na kasar Spain ta yi na lashe gasar zakarun Turai ta kakar bana, sai kuma hira da wani tsahon dan gudun hijar Ahmed Mohammed dan asalin jihar Barno a Najeriya da yaje Birtaniya yana karami kuma yake nuna bajinta a harkar kwallon kafa a manyan kungiyoyi da kuma kokarisa na bada agaji.

spain madrid real madrid karo barno turai najeriya birtaniya ahmed mohammed duniyar
Madubin Kabara
I SHARIF: Dan Najeriya matukin jirgi a Afirka ta Kudu

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later Mar 5, 2022 36:47


Kaftin Ibrahim Sharif bakano ne dan Najeriya da ya bar gida tun yana dan saurayi zuwa Birtaniya domin aikin sa kai. Inda daga baya ya nausa Afirka ta Kudu inda ya cika burinsa na zama matukin jirgin sama, har ma ya buge da tsere keke a can. --- Send in a voice message: https://anchor.fm/usmankabarashowhausa/message Support this podcast: https://anchor.fm/usmankabarashowhausa/support

sharif inda kudu najeriya afirka birtaniya
Bakonmu a Yau
Zantawa da Farid Bello masu zanga-zanga kan matsalar tsaron Najeriya a London

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 23, 2021 3:07


'Yan Najeriya mazauna Birtaniya yau sun gudanar da zanga zanga domin nuna bacin ransu da ci gaba da tabarbarewar tsaro a yankin arewacin kasar, sakamakon kashe kashen da ake samu a cikin yan kwanakin nan da kuma sace mutane. zanga zangar ta samu halartar mutane da dama dauke da allunan dake dauke da rubuce rubuce. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da daya daga cikin masu shirya zanga zangar Fareed Lawal Bello, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

bello farid masu najeriya birtaniya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Malam Nazifi Alaramma a kan taron sauyin yanayi na CPO26

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 29, 2021 3:37


Shugabannin kasashen duniya na shirye-shiryen gudanar babban taron kasa da kasa da za su fara ranar Lahadi a birnin Glasgow dake Birtaniya, inda za su tattauna akan batutuwa da dama da suka shafi  matsalar Sauyin Yanayi, ciki kuwa har da batun cika alkawuran daukar matakan rage matsalar, da kuma kara yawan kudaden tallafawa kasashe matalauta domin takaita musu tasirin matsalar gurbacewar Yanayin da Muhalli. Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Malam Nazifi Umar Alaramma, Malami a sashin nazarin kimiyyar Yanayi, Muhalli da kuma Taswirar Duniya dake Jami'ar Yusuf Maitama Sule a jihar Kano.

glasgow malam kano taron malami birtaniya
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Harin ta'addancin da wuka ya kashe dan majalisar Birtaniya

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 16, 2021 20:18


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan harin baya-bayan nan da wuka da aka akaiwa wani dan majalisar dokokin Birtaniya, wanda jami'an tsaro suka tattabar da cewa ta'addanci.

mako bitar duniya wuka birtaniya majalisar garba aliyu zaria
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Bitar labarun mako: Bukin tunawa da 'Yancin kan Najeriya karo na 61

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Oct 2, 2021 20:09


Shirin 'Mu Zagaya Duniya' tare da Garba Aliyu Zaria da ke bitar muhimman labarai, ko lamurran da suka wakana a makon da ya kare, ya maida hankali kan ranar bukin tunawa da samun 'yancin kan Najeriya daga turawan mulkin mallakar Birtaniya shekaru 61 da suka gabata.

mako karo bitar duniya najeriya birtaniya garba aliyu zaria
Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Ambasada Yahaya Kwande kan cikar Najeriya shekaru 61

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 30, 2021 3:27


A yayin da Najeriya ke bikin cika shekaru 61 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya wakilinmu na Jos Muhammad Tasiu Zakari, ya zanta tare da tsohon jakadan Najeriya a kasar Switzerland kuma daya daga cikin wadanda sukayi aiki tare da marigayi Firimiyan arewa Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto wato Ambasada Yahaya Kwande ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.

switzerland najeriya birtaniya
Wasanni
Wasanni - Rawar da kasashen Afrika suka taka a wasannin Olympic a birnin Tokyo na Japan

Wasanni

Play Episode Listen Later Aug 16, 2021 10:07


Kimanin makwanni biyu kenan da aka kammala wasannin Olympic na Tokyo 2020, inda kasashen duniya 205 da kuma ‘yan wasa fiye da  dubu 11 suka barje gumi a mabanbantan wasanni. Amurka da China da Japan da Birtaniya da Rasha ke kan gaba wajen samun lambobin yabo na zinari da azurfa da kuma Tagulla, yayin da kasashen Afrika aka yi musu fintinkau, in ban da ma Kenya wadda ta fi taka rawar gani a nahiyar Afrika, domin kuwa ta lashe zinari 4 da azurfa hudu da tagulla biyu kuma ita ce ta farko a nahiyar amma ta 19 a duniya. To ko me masana lamurra wasanni za su ce game da rawar da Kasashen Afrika suka taka a gasar? Wani abun da ake ganin tamkar abin kunya ne shi ne yadda ‘yan wasan Najeriya suka gudanar da zanga-zanga a can birnin na Tokyo saboda wasu dalilai da suka hada da haramta ma wasunsu fafatawa saboda ta'amulli da kwayoyi kamar yadda gwaji ya nuna, yayin da kamfanin Puma ya soke yarjejeniyar Dala miliyan 2.7 da ke tsakaninsa da Najeriya saboda abubuwan da suka wakana a Tokyon.

Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - 'Yan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa birnin kaboul a Afghanistan

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Aug 14, 2021 20:08


Mayakan Taliban na ci gaba da sa kai zuwa babban birnin kasar Kaboul,mayakan kungiyar Taliban na samun gaggarumar nasara bayan kwace karin garuruwa yayin da Amurka da Birtaniya ke kan hanyar kai dubban sojoji domin kwashe Yan kasashen su da suka makale a birnin Kabul. A cikin shirin. mu zagaya Duniya Garba Aliyu ya tabo wasu daga cikin manyan labarai na karshen mako.

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Farfesa Mohd Usman kan sabon juyin mulkin Soji a Mali

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 25, 2021 3:20


Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarayyar Turai da Kungiyar Kasashen Afrika da ECOWAS da wasu manyan kasashen duniya da suka hada da Faransa da Birtaniya da Amurka sun yi tur da juyin mulkin da sojoji suka yi wa gwamnatin rikon kwarya a Mali, inda suka tsare shugaba Bah Ndaw da Firaministansa Moctar Ouane a barikinsu. A baya-bayan nan shugaban Faransa ya yi barazanar cewa, Kungiyar EU za ta lafta takunkumai ga Mali muddin lamura suka yi sauyawa a kasar. A game da wannan juyin mulkin, Abdurrahman Gambo Ahmad ya zanta da Farfesa Mohd Usman, shugaban Cibiyar Horas da ‘Yan Majalisar Afrika wanda ya ce, Faransa ce kadai za ta iya maido da zaman lafiya a Mali.

mali usman ecowas soji amurka faransa majalisar dinkin duniya birtaniya
Madubin Kabara
Aisha Rimi

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later May 13, 2021 18:25


Aisha Rimi ‘yar kasar Birtaniya ce wacce iyaiyenta ‘yan asalin Arewacin Najeriya ne. Duk da fadawa hatsarin da ya yi sanadiyyar rabata da kafarta daya, to amma hakan bai canza komai a samun nasararta a rayuwa ba. --- Send in a voice message: https://anchor.fm/madubinkabara/message Support this podcast: https://anchor.fm/madubinkabara/support

duk rimi birtaniya
Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Mijin Sarauniyar Ingila, Yarima Philip ya mutu yana da shekaru 99

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Apr 10, 2021 19:44


A cikin shirin mu zagaya Duniya ,Garba Aliyu Zaria ya mayar da hankali ga fadar Ingila,yan lokuta bayan da sanar da mutuwar Yarima Philip ya na mai shekaru 99 a Duniya. Mutuwarsa  na zuwa ne a yayin da ya rage watanni kalilan a gudanar da bikin cikarsa  shekaru 100 da haihuwa a cikin watan Yuni mai zuwa. Yariman ya auri Sarauniya Elizabeth a shekarar 1947, wato shekaru biyar kafin ta dare kan gadon sarautar Ingila, yayin da  ma’auratan biyu suka kafa tarihin zama masu mulki mafi dadewa kan karaga a tarihin Birtaniya. Ma’auratan biyu na da yara hudu da jikoki takwas da kuma tattaba-kunni 10.

yana duniya mutu yuni birtaniya ingila garba aliyu zaria
Wasanni
Wasanni - Najeriya ta karrama 'yan wasa 60 saboda cika shekaru 60

Wasanni

Play Episode Listen Later Oct 19, 2020 10:03


Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdurrahman Gambo Ahmad ya yada zango ne a birnin Abuja na Najeriya, inda aka gudanar da gagarumin bikin karrama tsoffin 'yan wasan da suka kwashe tsawon rayuwar kuruciyarsu wajen hidimta wa kasar tare da daga martabarta a idon duniya. Gwamnati ta bada kyautukan ne ga tsoffin 'yan wasa 60 a daidai lokacin da ta cika shekaru 60 da samun 'yancin kai daga turawan mulkin mallaka na Birtaniya.

abuja wasa najeriya birtaniya
Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle
Dandalin Matasa: 01.10.2020

Shirye-shiryen matasa | Deutsche Welle

Play Episode Listen Later Oct 1, 2020 10:00


Matasa na zaman kashin bayan ci-gaban ko wacce kasa. A daidai lokacin da Najeriya ke cika shekaru 60 da samun 'yancin kai, shin ko matasanta za su iya rera taken kasar? Akwai batun matsalatr da a kan samu ta fyade ko musayar hotunan da ba su dace ba a tsakanin matasan.

sokoto najeriya matasa akwai birtaniya
Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Tattaunawa da Hajiya Hafsat Muhammad baba kan gudunmawar mata a shugabanci

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 17, 2020 3:55


Yayin da ake cika shekaru 60 da shigar mata cikin harkokin siyasa, wanda aka fara daga zaben Sirima Bandaranalke a matsayin jagorar gwamnatin Sri Lanka mace ta farko a shekarar 1960, sannu a hankali, mata na cigaba da taka rawa cikin harkokin siyasa wajen rike manyan mukamai daban daban. Cikin matan da suka rike manyan mukaman shugabanci sun hada da Vigdis Finnbogadottir, shugabar Iceland, wadda ta yi wa’adi 3, sannan aka samu irin su Margareth Thatcher da Theresa May a Birtaniya, Angela Merkel a Jamus, Mary Robinson a Ireland, Ellen Johnson Sirleaf ta Liberia da Sheikh Hasina ta Bangladesh. Dangane da tasirin rawar da mata suka taka musamman a nahiyar Afirka, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Yar siyasa kuma kwamishinan kula da harkokin mata a Jihar Kaduna, Hajiya Hafsat Muhammad baba, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Bakonmu a Yau
Bakonmu a Yau - Gali Umar Na-Abba kan yadda suka koma Najeriya bayan makalewa a Turai

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 11, 2020 3:19


Gwamnatin Najeriya na ci gaba da kwaso ‘yan asalin kasar da suka makale a kasashen ketare, sakamakon dokokin da ke hana tafiye-tafiye tsakanin kasa da kasa. Daga cikin ‘yan Najeriyar da aka kwaso akwai wadanda aka kwaso daga Amurka, Birtaniya da kuma Dubai. Tsohon Kakakin majalisar wakilan Najeriya Alhaji Gali Umar Na'Abba, na daga cikin mutanen da aka kwaso daga Birtaniya amma kuma yanzu haka suke a killace, ya bayyana wa Muhammad Kabir Yusuf halin da aka dawo da su Najeriya.

Mu Zagaya Duniya
Mu Zagaya Duniya - Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya

Mu Zagaya Duniya

Play Episode Listen Later Jan 18, 2020 20:04


Iran ta zargi manyan kasashen Turai da saba yajejeniyar Nukiliya ta shekarar 2015, kwana guda bayan Birtaniya, Faransa da Jamus suka gabatar da korafin cewa Tehran ba ta mutunta yarjejeniyar. Garba Aliyu zaria ya mayar da hankali zuwa wasu daga cikin manyen labarai na wannan mako.

HausaRadio.net
BBC Hausa Shirin Hantsi 10/02/2019

HausaRadio.net

Play Episode Listen Later Feb 10, 2019 1:03


BBC Hausa Shirin Hantsi 10/02/2019 [14] Shiri ne na minti 30 wanda ya kunshi labaru da rahotanni daga sassa daban na duniya. Hosts: Umaymah Sani Abdulmumin Turkey, China: Turkiyya ta buƙaci ƙasar Sin da ta gaggauta ta rufe sansanonin da take tsare musulmi 'yan ƙabilar Uyghur. UK: Yarima Philip na Birtaniya ya ajiye lasisinsa na tuƙi. Nigeria's corn farmers: Manoma masara sun bayyana irin yabon da suka ce sun samu a noman bara.Mun samu cigaba wajen bunƙasuwan masara daga shekara ta dubu biyar da sha biyar zuwa yanzu (2015-present). Da, masarar da ake nomawa a wannan lokaci ba ta wuce tonne miliyan sha biyar ba. Amma yanzu zuwa bana, noman da aka yi na bara shekara ta dubu biyu da sha takwas (2018), an noma ta miliyan ashirin. Shirin Mu Tattauna.