Podcasts about Garba

  • 126PODCASTS
  • 224EPISODES
  • 32mAVG DURATION
  • 1EPISODE EVERY OTHER WEEK
  • Jun 11, 2026LATEST

POPULARITY

20192020202120222023202420252026


Best podcasts about Garba

Latest podcast episodes about Garba

Tommy's Brownload
366: PDF!

Tommy's Brownload

Play Episode Listen Later Jun 11, 2026 110:22


It's been a while and there's plenty to catch up on! There's tales of travel chaos, running for flights and trains as well as heatwaves and even Garba on the runway! Plus there's cannons and butter toast! It will all make sense when you listen to this weeks (longer than usual… but not as long as the last podcast) special edition of The Brownload!

Bakonmu a Yau
Dakta Muhammad Garba kan matsanancin halin yunwa da ake ciki a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Apr 28, 2026 3:40


Wani rahoton masana na hukumomin Majalisar Ɗinkin Duniya da aka fitar a ƙarshen makon jiya, ya sanya Najeriya a cikin jerin ƙasashe 10 da suka fi fama da Yunwa a Duniya.  A Najeriya rahoton ya ƙiyasta zuwa wannan shekara, aƙalla mutane miliyan 35 ke fuskantar haɗarin faɗawa cikin ƙangin Yunwa, saboda ƙarancin abincin da ake fama da shi a sassa da dama, musamman a yankunan karkara na arewacin ƙasar inda mafi rinjayen manoma suke. Kan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Muhd Garba, malami a tsangayar koyar da Ilimin ayyukan Noma a Jami'ar Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke garin Bauchi. Ku danna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar tare da Nura Ado Sulaiman.

ku noma duniya wani garba ciki bauchi najeriya majalisar
MMA LETEM SVĚTEM
OKTAGON 87 v Liberci EXPLODUJE!

MMA LETEM SVĚTEM

Play Episode Listen Later Apr 24, 2026 58:45


OKTAGON 87 klepe na dveře a my si jdeme dát kompletní rozbor toho, co nás čeká!

Construyendo Ultraciclismo
161. Alpinismo y ultraciclismo con Óscar Gogorza. Nuestra experiencia en Lo Voltor (La Garba).

Construyendo Ultraciclismo

Play Episode Listen Later Apr 3, 2026 84:21


El Recapte
L'Ampolla es prepara per viure la sisena edició de la SB Hotels La Garba

El Recapte

Play Episode Listen Later Mar 23, 2026 15:28


A la primera part del Voltant i Girant parlem amb Ramon Navarro, director de SB Hotels La Garba, ja que este cap de setmana se celebra la sisena edició d'este esdeveniment cicloturista a l'Ampolla.

Bakonmu a Yau
Dr Kasim Garba Kurfi kan makomar tattalin arzikin Najeriya a yaƙin Gabas ta Tsakiya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Mar 12, 2026 3:31


Ana saran Najeriya ta shiga cikin jerin ƙasashen da za su amfana da yaƙin Iran wajen samun maƙudan kuɗaɗe ta hanyar cinikin man fetur da ake nema ruwa a jallo. Sai dai masana na bayyana cewar wasu matsalolin cikin gida na iya rage tasirin samun kuɗaɗen da ake hasashe.   Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da DR. Kasim Garba Kurfi, masanin tattalin.......

iran ku sai kasim garba najeriya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Dr Kassum Garba Kurfi kan yarjejeniyar Ɗangote da kamfanonin dillancin Fetur

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Feb 26, 2026 3:37


A Najeriya, Matatar Man Dangote mafi girma a Afirka ta cimma matsaya da wasu manyan kamfanonin dallancin Mai guda 12 domin rarraba man fetir kimanin lita miliyan 60 zuwa 65 a kowace rana. Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya bayyana haka cikin wata sanarwar, da ya ce gagarumin mataki ne na wadata kasar da mai da kuma dogaro da kai a bangaren makashi. Domin sanin tasirin matakin, Ahmad Abba ya tattauna da Dr. Kasum Garba Kurfi, masanin tattalin arziki a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

ku domin dangote garba najeriya afirka shugaban
Sobre Rodes
Sobre Rodes 3x07 - La Garba, Entrevista a Ramon Navarro

Sobre Rodes

Play Episode Listen Later Feb 25, 2026 100:41


En aquest episodi de Sobre Rodes entrevistem a Ramon Navarro, director de La Garba, una de les millors curses de gravel de tot Catalunya. També parlem de com ens va anar a la Santa Valls, algun tema d'actualitat i... de Therians!!

Bakonmu a Yau
AbdulHakim Garba Funtua kan Kwamitin Zaman Lafiya Gaza da Trump ya kafa

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Feb 20, 2026 3:31


A ranar Alhamis, shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaddamar da fara aikin  Kwamitin Zaman Lafiyar Duniya da ya kafa. Wakilai daga aƙalla ƙasashe 47 da kuma ƙungiyar Tarayyar Turai da Isra'ila ne suka halarci taron farkon na Kwamitin Zaman Lafiyar na Duniya a birnin Washington. Muhimman batutuwan da taron ya mayar da hankali kai sun haɗa da kafa Rundunar zaman lafiya a Gaza, da karɓe makamai daga hannun Hamas, da kuma sake gina Zirin na Gaza. Shiga alamar sauti, domin sauraron tattaunawar Nura Ado Suleiman da AbdulHakim Garba Funtua, masanin siyasar ƙasa da ƙasa.

Bakonmu a Yau
Garba Lawal kan yadda wasan kusa da na ƙarshe a gasar AFCON ya gudana

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jan 15, 2026 3:23


Najeriya ta rasa damar kai wa matakin buga wasan ƙarshe na gasar cin kofin ƙasashen Afrika, bayan da ta yi rashin nasara da ƙwallaye 4-2, a karawar da ta yi da mai masaukin baƙi wato Morocco. An dai ƙarƙare wasan ne a matakin bugun daga kai sai mai tsaron raga wato Fanareti, bayan da aka buga mintuna 90 har da ƙarin lokaci na wasu minitunan 30 ba tare da ɓangarorin sun jefa wa junansu ƙwallo ba. Shiga alamar sauti domin sauron cikakkiyar hirar.....

Madubin Kabara
Adamu Garba II | MUK Na 28

Madubin Kabara

Play Episode Listen Later Dec 20, 2025 30:26


Adamu Garba II matashi ne mai kwarin gwiwa sannan wanda ya ke dan kasuwar da yayi iliminsa a tsakanin Najeriya har zuwa Amurka. Yana daga cikin 'yan takarar Shugaban Kasar Najeriya a shekarar 2023 mafi karancin shekaru a tsakanin masu neman wannan kujera a kasar da ta fi kowa ce kasar Afirka yawan al'umma da kuma karfin arzikin man fetur. Shine kuma wanda 'yan uwa da abokan arziki suka tara wa sama da naira miliyan 80 don yin takara a jam'iyyar APC amma kwatsam sai ya canja sheka zuwa YPP.

shine yana apc garba adamu ypp najeriya afirka amurka
Bakonmu a Yau
Ibrahim Garba Wala kan sabon shugaban NMDPRA da Tinubu zai naɗa

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 18, 2025 3:38


Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya maye gurbin Engr Faruk Ahmed da Aliko Dangote ya zarga da hana ruwa gudu wajen harkokin kula da kasuwancin mai da kuma bada lasisi ta NMDPRA, tare da shugaban hukumar NUPRC. Fadar shugaban Najeriya ta ce jami'an biyu sun sauka daga mukaman su ne bisa dalilai na ƙashin kan su. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Ibrahim Garba Wala kan lamarin. Ku latsa alamar sauti don jin yadda tattaunawarsu ta gudana...

ku wala garba najeriya shugaban bashir ibrahim idris
Half Past Chai
The Reality of Med School: What No One Tells You

Half Past Chai

Play Episode Listen Later Nov 17, 2025 53:51


In this episode we sit down with Rushi Patel, med student, longtime friend, and one of those people who somehow manages to balance curiosity, creativity, and grit. We talk high school, how creative projects shaped career opportunities, and what it's actually like to go to Harvard and then endure the grind of med school.From the awe of seeing the human body's resilience to the rawness of trauma cases. We close by talking about the power of family, how support systems reset you when life gets overwhelming, and one simple piece of advice Rushi wants everyone to remember.So settle in, get cozy, and grab your chai.

Bakonmu a Yau
Dr. Abdulhakim Garba Funtuwa kan dambarwar yarjejeniyar tsagaita wuta a Gaza

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 29, 2025 3:37


Ga alama yajejeniyar tsagaita wutar da Isra'ila ta ƙulla tsakaninta da Hamas, wadda Amurka ta tsara ta kama hanyar rugujewa, sakamakon umarnin da Firaminista Benjamin netanyahu ya bayar na ƙaddamar da sabbin hare-hare a Gaza. Wannan ya biyo bayan abinda ya kira ƙin bada gawarwakin sauran Yahudawan da Hamas ta yi garkuwa da su. Domin tattauna wannan dambarwa, Bashir Ibrahim Idris, ya tuntuɓi Dakta Abdulhakin Garba Funtua, mai sharhi a kan harkokin Gabas ta Tsakiya, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.........................

ga gaza hamas isra domin garba wannan amurka bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Malam Ibrahim Garba Wala game da afuwar Tunubu ga wasu Fursunoni

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 13, 2025 3:29


Ƴan Najeriya na ci gaba da bayyana ra'ayoyi dangane da wasu daga cikin mutanen da shugaban ƙasar Bola Tinubu ya yiwa afuwa a makon jiya, inda suke bayyana rashin dacewar afuwar da akan wasu waɗanda suka aikata manya laifuka. Daga cikin waɗanda ake muhawara a kan su akwai masu kisan kai da masu safarar ƙwayoyi da kuma masu safarar makamai. Domin tattauna wannan batu Bashir Ibrahim Idris, ya zanta da Ibrahim Garba Wala, guda cikin masu fafutukar kare haƙƙin Bil'Adama a Najeriya.......... Latsa alamar sauti domin sauraron zantawarsu................

game malam domin wala daga bola tinubu garba bola ahmed tinubu wasu najeriya bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Malam Ibrahim Garba Wala game da wanda ya dace ya maye gurbin Yakubu a INEC

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 8, 2025 3:36


Shugaban Hukumar zaɓen Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu ya kawo ƙarshen aikin sa a INEC, inda ya miƙa ragamar tafiyar da hukumar ga May Agbamuche.Yayin miƙa ragamar aikin, Yakubu ya roƙi kwamishinonin hukumar da su bai wa Agbamuche haɗin kai wajen gudanar da ayyukan ta na riƙo zuwa lokacin da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai naɗa wanda zai maye gurbinsa.Tuni dai tambayoyi suka yawaita game da wanda zai maye gurbin Yabubu a matsayin shugaban hukumar ta INEC, dangane da wannan batu Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa da Malam Ibrahim Garba Wala. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar..........

game malam wala dace garba yayin tuni bola ahmed tinubu bashir ibrahim idris
Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Abdulhakeem Garba Funtua kan cika shekaru 2 da yaƙin Gaza

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 7, 2025 3:31


Yau ake cika shekaru biyu cif da ƙazamin harin da Mayaƙan Hamas suka kai Isra'ila wanya ya hallaka Yahudawa fiye da dubu guda sanadiyyarsa ne kuma aka faro wannan yaƙi na Gaza da ya kashe Falasɗinawa fiye da dubu 60. Wannan yaƙi shi ne mafi muni da duniya ta gani a wannan ƙarnin wanda ya rushe fiye da kashi 90 na gine-ginen yankin. Dangane da wannan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin siyasar ƙasashe don jin tasirin wannan yaƙi ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana. Ku latsa alamar sauti don sauraren cikakkiyar hirar...

gaza hamas ku isra garba yau wannan bashir ibrahim idris
Cyrus Says
Sid Shetty on Quitting His Job, Comedy Hustle & AMA Madness!

Cyrus Says

Play Episode Listen Later Oct 3, 2025 39:00


Comedian Siddhartha ‘Sid’ Shetty is back on Cyrus Says for an AMA episode full of laughter, chaos, and some accidental wisdom.Cyrus and Sid get into: Sid’s journey from corporate sales to stand-up comedy Why Navi Mumbai is the new Mumbai

Fluent Fiction - Hindi
Aditi's Jaipur Adventure: Lessons Beyond Navratri Lights

Fluent Fiction - Hindi

Play Episode Listen Later Sep 29, 2025 16:22 Transcription Available


Fluent Fiction - Hindi: Aditi's Jaipur Adventure: Lessons Beyond Navratri Lights Find the full episode transcript, vocabulary words, and more:fluentfiction.com/hi/episode/2025-09-29-22-34-02-hi Story Transcript:Hi: जयपुर की सुहानी सड़कों पर, शरद ऋतु की ठंडी हवाएँ बह रही थीं।En: On the pleasant streets of Jaipur, the cool breezes of autumn were blowing.Hi: स्कूल का फ़ील्ड ट्रिप शुरु हो चुका था।En: The school's field trip had commenced.Hi: बस में बैठे हुए बच्चे उत्साह से झूम रहे थे।En: The children sitting on the bus were swaying with excitement.Hi: "देखो, कितने सुंदर रेगिस्तानी नज़ारे हैं!" अदिति ने खिड़की से बाहर देखते हुए चहका।En: "Look, how beautiful are the desert views!" Aditi chirped while looking out the window.Hi: वह एक रोमांच पसंद करने वाली छात्रा थी और उसे इस यात्रा का बेसब्री से इंतज़ार था।En: She was a student who loved adventure and had been eagerly waiting for this trip.Hi: रोहन, अदिति का सबसे अच्छा दोस्त, थोड़ा चिंतित लग रहा था।En: Rohan, Aditi's best friend, seemed a bit worried.Hi: "अदिति, हमें नेम लिस्ट में रहना है।En: "Aditi, we need to stay on the name list.Hi: हमें कहीं अकेले नहीं जाना चाहिए।" उसने उसे याद दिलाया।En: We shouldn't go anywhere alone," he reminded her.Hi: रोहन हमेशा नियमों को ध्यान में रखता था।En: Rohan always paid attention to the rules.Hi: उनके साथ यात्रा के प्रबंधक, नीरज सर, भी थे।En: With them was their trip manager, Neeraj Sir.Hi: उनका उद्देश्य बच्चों में इतिहास की रुचि जागृत करना था।En: His aim was to awaken an interest in history among the children.Hi: "बच्चो, जयपुर की वास्तुकला और संस्कृति आपको बहुत कुछ सिखाएगी," उन्होंने घोषणा की।En: "Children, Jaipur's architecture and culture will teach you a lot," he announced.Hi: अदिति को दुर्गों और महलों के अलावा, एक और आकर्षण खींच रहा था – जयपुर का नवरात्रि उत्सव।En: Apart from forts and palaces, another attraction was drawing Aditi – Jaipur's Navratri festival.Hi: उसकी नजरें रंग-बिरंगी रोशनी और गरबा संगीत पर टिक गईं।En: Her eyes were fixed on the colorful lights and Garba music.Hi: "काश, मैं वहां जाकर नवरात्रि की मौज मस्ती देख पाती," उसने सोचा।En: "I wish I could go there and see the Navratri fun and frolic," she thought.Hi: शाम को, ट्रिप के समय का एक ब्रेक मिला।En: In the evening, there was a break in the trip's schedule.Hi: यहां अदिति ने एक योजना बनाई।En: Aditi made a plan here.Hi: "यह मेरा मौका है!" उसने अपना हौसला बढ़ाया।En: "This is my chance!" she boosted her courage.Hi: उसने दोस्तों से न मिलने का बहाना बनाया और धीरे-धीरे भीड़ में समा गई।En: She made an excuse about not meeting her friends and slowly blended into the crowd.Hi: जयपुर की गलियां नवरात्रि के जोश में सराबोर थीं।En: The streets of Jaipur were drenched in the enthusiasm of Navratri.Hi: हर ओर रंगीन परिधान, ढोल की थाप और लोग गरबे की मस्ती में झूम रहे थे।En: Everywhere there were colorful costumes, the beats of drums, and people swaying in the fun of Garba.Hi: अदिति इन दृश्यों में खो गई।En: Aditi got lost in these sights.Hi: लेकिन जैसे-जैसे समय बीतता गया, उसे एहसास हुआ कि वह रास्ता भूल गई थी।En: But as time passed, she realized she had lost her way.Hi: घबरा कर अदिति ने चारों ओर देखा।En: Panicking, Aditi looked around.Hi: वह समझ नहीं पा रही थी कैसे वापसी होगी।En: She couldn't figure out how she would return.Hi: उसकी सांसें तेज़ हो गईं और आँखें भर आईं।En: Her breathing became heavy and her eyes welled up.Hi: तभी, उसे नीरज सर की आवाज़ सुनाई दी, जो भीड़ में उसे ढूंढते हुए पहुंचे थे।En: Just then, she heard the voice of Neeraj Sir, who had come searching for her in the crowd.Hi: नीरज सर ने उसे देखा और आत्मीयता से कहा, "जब मैं तुम्हारी उम्र का था, मैंने भी बहुत से ऐसे रोमांचक फैसले किए।En: Neeraj Sir saw her and said affectionately, "When I was your age, I also made many such adventurous decisions.Hi: उत्सुकता अच्छी बात है, लेकिन जिम्मेदारी का भी महत्व समझो।" उन्होंने उसे सांत्वना दी और उसे सुरक्षित बस तक ले आए।En: Curiosity is a good thing, but understand the importance of responsibility too." He comforted her and brought her safely back to the bus.Hi: अदिति ने महसूस किया कि असली आजादी जिम्मेदारी के साथ आती है।En: Aditi realized that true freedom comes with responsibility.Hi: उसने अब न केवल खुद को, बल्कि अपने मार्गदर्शकों की भी कदर करना सीखा।En: She learned to appreciate not just herself but also her guides.Hi: जयपुर की इस यात्रा ने अदिति को सिर्फ ऐतिहासिक धरोहरों से नहीं, जीवन के महत्वपूर्ण सबकों से भी रूबरू करवाया।En: This trip to Jaipur introduced Aditi not only to historical heritage but also to important life lessons. Vocabulary Words:commenced: शुरु हो चुका थाdesert: रेगिस्तानीchirped: चहकाadventure: रोमांचexcuse: बहानाblended: समा गईdrenched: सराबोरenthusiasm: जोशswaying: झूम रहे थेarchitecture: वास्तुकलाfestival: उत्सवfrolic: मौज मस्तीbreathing: सांसेंwelled up: भर आईंaffectionately: आत्मीयता सेadventurous: रोमांचकcuriosity: उत्सुकताresponsibility: जिम्मेदारीfreedom: आजादीguides: मार्गदर्शकोंheritage: धरोहरोंappreciate: कदरimportant: महत्वपूर्णintroduced: रूबरू करवायाpanicking: घबराcomforted: सांत्वना दीrealized: एहसास हुआpleasant: सुहानीbreeze: हवाएँdrawing: खींच रहा था

TOPFM MAURITIUS
La Garba and Dandiya Competition promet une nuit festive à Curepipe ce samedi : « Célébrons Navratri dans l'unité », lance Vandana Gujadhur

TOPFM MAURITIUS

Play Episode Listen Later Sep 27, 2025 1:23


La Garba and Dandiya Competition promet une nuit festive à Curepipe ce samedi : « Célébrons Navratri dans l'unité », lance Vandana Gujadhur by TOPFM MAURITIUS

TOPFM MAURITIUS
Garba and Dandiya Competition 2025 : Navratri prend vie à Curepipe ce samedi

TOPFM MAURITIUS

Play Episode Listen Later Sep 26, 2025 1:05


Garba and Dandiya Competition 2025 : Navratri prend vie à Curepipe ce samedi by TOPFM MAURITIUS

The Jaipur Dialogues
Yogi Thrashes 'I Love Muhmmad' Processions - Gujarat Garba Event Attacked | Sanjay Dixit

The Jaipur Dialogues

Play Episode Listen Later Sep 25, 2025 11:57


Yogi Thrashes 'I Love Muhmmad' Processions - Gujarat Garba Event Attacked | Sanjay Dixit

Raj Shamani - Figuring Out
Falguni Pathak on Navratri, Garba Songs, Insecurities, Rejection & Childhood | FO411 Raj Shamani

Raj Shamani - Figuring Out

Play Episode Listen Later Sep 19, 2025 65:52


Guest Suggestion Form: ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://forms.gle/bnaeY3FpoFU9ZjA47⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠Disclaimer: This video is intended solely for educational purposes and opinions shared by the guest are his personal views. We do not intent to defame or harm any person/ brand/ product/ country/ profession mentioned in the video. Our goal is to provide information to help audience make informed choices. The media used in this video are solely for informational purposes and belongs to their respective owners.Order 'Build, Don't Talk' (in English) here: ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://amzn.eu/d/eCfijRu⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠Order 'Build Don't Talk' (in Hindi) here: ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://amzn.eu/d/4wZISO0⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠Follow Our Whatsapp Channel: ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://www.whatsapp.com/channel/0029VaokF5x0bIdi3Qn9ef2J⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠Subscribe To Our Other YouTube Channels:-⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://www.youtube.com/@rajshamaniclips⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://www.youtube.com/@RajShamani.Shorts⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠

Bakonmu a Yau
Nasiru Garba Ɗantiye kan ƙorafin shugaban majalisar wakilan Najeriya game da yawan ciwo bashi

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Sep 9, 2025 3:29


Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Abbas Tajudeen, ya koka akan yadda bashi ya ke cigaba da yi wa ƙasar katutu, lamarin da ya ce yana barazana ga bunƙasar tattalin arziƙinta. Tajuddeen, wanda ya bayyana haka jiya Litinin a Abuja, ya ce bashin da ke kan Najeriya a yanzu ya kai wani matsayi mai ban tsoro, inda ya ke kira da a sake fasalin yadda ake karɓar rance a ƙasar. Akan haka ne Michael Kuduson ya tattauna da wani tsohon ɗan majalisar dokoki a ƙasar, Nasiru Garba Ɗantiye, ga kuma yadda tattaunawarsu ta gudana.

game akan abuja garba bashi najeriya shugaban majalisar
Everything 9000 Podcast
Saif Ali Khan loses £150 million in one day! Diljit has his own University course | Everything 9000 Podcast | Cloud 9000

Everything 9000 Podcast

Play Episode Listen Later Jul 17, 2025 62:04


Welcome to episode 80 of the Everything 9000 Podcast where we discuss relevant hot topics across the news and UK culture.00:00 - Intro00:19 - Amrit's forget's his passport09:05 - Diljit Dosanjh has his own University course17:23 - Apne boycott Dhamecha20:25 - Jeremy Corbyn starts own political party21:29 - Jagmeet vs Drake beef23:27 - Garba at Burj Khalifa?!27:23 - London's hottest curry29:38 - Masti 4 shoot in Birmingham31:10 - Amrit "saw" Tom Cruise32:41 - AR Rahman and Hans Zimmer collaborate34:56 - James Bond Director confirmed38:25 - Prada culturally appropriating41:01 - Saif Ali Khan loses 15000 crore in land battle with courts46:15 - Theory test rules changing49:36 - Arsenal's handling of Thomas Partey53:16 - Cricket Game58:14 - Wimbledon tickets are overpricedBrought to you by Aman (@birminghman) and Amrit (@itsamritrai) Please drop a comment if you enjoyed the video - every little helps! Don't forget to like and subscribe! Check out our socials: ⁠https://linktr.ee/cloud9000⁠#podcast #saifalikhan #cloud9000

Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Alhaji Garba Suleiman Krako Madakin Saminaka kan ambaliyar Texas

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 10, 2025 3:33


Rahotanni daga Amurka na cewa an samu ƙaruwar yawan mutanen da suka rasa rayukansu a sakamakon Iftila'in Ambaliyar ruwan da ya afka wa Jihar Texas, inda zuwa yanzu adadin ya haura mutane 115, yayin da har aynzu aka gaza gano wasu aƙalla 160 da suka ɓace. Domin jin halin da ake ciki da kuma dalillan da suka haddasa aukuwar ambaliyar a Texas, Nura Ado Suleiman ya tattauna da mazaunin ƙasar ta Amurka, Alhaji Garba Suleiman Krako Madakin Saminaka. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar....

7 milliards de voisins
La formation des enseignants en Afrique : défis et enjeux

7 milliards de voisins

Play Episode Listen Later Jul 9, 2025 48:29


En Afrique de l'Ouest, la formation des enseignants reste l'un des défis majeurs pour garantir une éducation de qualité. Malgré les efforts des États, une partie des enseignants exerce sans formation initiale adéquate, ou avec un encadrement pédagogique insuffisant. Ce déficit de formation impacte directement les apprentissages des élèves, dans un contexte où les classes sont souvent surchargées et les ressources limitées. Face à cette réalité, des initiatives émergent pour combler ce vide. C'est le cas de l'association Ana-Nour qui développe des programmes de formation fondés sur les neurosciences et adaptés aux réalités africaines. De son côté, Gaétan Elvis Kponouhou, syndicaliste et formateur engagé au Bénin, s'évertue à professionnaliser le métier d'enseignant à travers des formations continues. Comment ces interventions peuvent-elles inspirer les politiques éducatives nationales ? Et quelles conditions faut-il réunir pour qu'elles changent durablement le quotidien des enseignants et des élèves ?  Avec : • Stéphanie Delgado, présidente et co-fondatrice de l'association Ana-Nour qui œuvre depuis 2019 pour une éducation plus éthique, vivante et co-construite avec les enseignants locaux en Afrique francophone, notamment à travers la neuro-éducation • Gaëtan Kponoukon, secrétaire général du Syndicat National des Enseignants des Écoles Maternelles et Primaires Publiques du Bénin (SYNAEM-BENIN) En ouverture d'émission, un entretien avec un Hannah Kitchen, analyste à la direction de l'éducation et des compétences de l'OCDE, au sujet d'un rapport indiquant que de nombreux étudiants commencent leur carrière sans les conseils dont ils ont besoin pour réussir.   En fin d'émission, la chronique Un parent, une question et les conseils du psychologue Ibrahima Giroux, professeur à l'Université Gaston Berger de Saint-Louis du Sénégal. Il répond à la question de Garba.  Programmation musicale : ► La Felicidad – Carameloca ► Mousso – Manamba Kanté.

7 milliards de voisins
La formation des enseignants en Afrique : défis et enjeux

7 milliards de voisins

Play Episode Listen Later Jul 9, 2025 48:29


En Afrique de l'Ouest, la formation des enseignants reste l'un des défis majeurs pour garantir une éducation de qualité. Malgré les efforts des États, une partie des enseignants exerce sans formation initiale adéquate, ou avec un encadrement pédagogique insuffisant. Ce déficit de formation impacte directement les apprentissages des élèves, dans un contexte où les classes sont souvent surchargées et les ressources limitées. Face à cette réalité, des initiatives émergent pour combler ce vide. C'est le cas de l'association Ana-Nour qui développe des programmes de formation fondés sur les neurosciences et adaptés aux réalités africaines. De son côté, Gaétan Elvis Kponouhou, syndicaliste et formateur engagé au Bénin, s'évertue à professionnaliser le métier d'enseignant à travers des formations continues. Comment ces interventions peuvent-elles inspirer les politiques éducatives nationales ? Et quelles conditions faut-il réunir pour qu'elles changent durablement le quotidien des enseignants et des élèves ?  Avec : • Stéphanie Delgado, présidente et co-fondatrice de l'association Ana-Nour qui œuvre depuis 2019 pour une éducation plus éthique, vivante et co-construite avec les enseignants locaux en Afrique francophone, notamment à travers la neuro-éducation • Gaëtan Kponoukon, secrétaire général du Syndicat National des Enseignants des Écoles Maternelles et Primaires Publiques du Bénin (SYNAEM-BENIN) En ouverture d'émission, un entretien avec un Hannah Kitchen, analyste à la direction de l'éducation et des compétences de l'OCDE, au sujet d'un rapport indiquant que de nombreux étudiants commencent leur carrière sans les conseils dont ils ont besoin pour réussir.   En fin d'émission, la chronique Un parent, une question et les conseils du psychologue Ibrahima Giroux, professeur à l'Université Gaston Berger de Saint-Louis du Sénégal. Il répond à la question de Garba.  Programmation musicale : ► La Felicidad – Carameloca ► Mousso – Manamba Kanté.

Al Dia. Terres de l’Ebre
Al Dia Terres de l'Ebre (25-06-25)

Al Dia. Terres de l’Ebre

Play Episode Listen Later Jun 25, 2025 106:43


A l'Al Dia Terres de l'Ebre d'avui dimecres, 25 de juny: - Obrim amb el repàs a l'actualitat de la jornada, a través de les emissores col·laboradores. - A l'entrevista del Dia: amb David Bestué, un dels comissaris de Garba, parlem d’este projecte creatiu que ha posat punt final a dos anys de recerca artística al Delta de l’Ebre amb Canyís, una obra de Sílvia Delagneau que connecta patrimoni, natura i música. - A de Poble en Poble: anem fins a Tortosa per conèixer els detalls de la 32a Mostra de Jazz que comença este divendres. - Identitats: Esta setmana des de Ràdio Móra la Nova coneixem a Juan Antonio Grañena, expert en el sector de les almàsseres i un gran coneixedor dels molins d’oli i les cooperatives a casa nostra. - Fem 1 Tast: pop a la gallega.

Notícies Delta.cat
Notícies Delta.cat (25-06-25)

Notícies Delta.cat

Play Episode Listen Later Jun 25, 2025 3:00


El primer niu de tortuga careta de l’estiu de la costa catalana es va localitzar aquest passat divendres al Parc Natural del Delta de l’Ebre. El projecte creatiu Garba culmina dos anys de recerca artística al Delta amb una obra que lliga patrimoni i música. Camarles obre les portes de la piscina municipal i el divendres, 27 de juny, es farà la prova de nivell obligatòria per als cursos de natació.

delta cies garba ebre parc natural camarles
Maracanã - TMW Radio
Maracanà con Marco Piccari e Stefano Impallomeni. Ospiti: Di Gennaro:" Conte poteva evitare dopo la vittoria. Orlando:" Conte sta pensando al divorzio dal Napoli." Impallomeni:"Orsolini non garba a Spalletti."

Maracanã - TMW Radio

Play Episode Listen Later Apr 21, 2025 25:52


Maracanà con Marco Piccari e Stefano Impallomeni. Ospiti: Di Gennaro:" Conte poteva evitare dopo la vittoria. Orlando:" Conte sta pensando al divorzio dal Napoli." Impallomeni:"Orsolini non garba a Spalletti."

Construyendo Ultraciclismo
125. Lo Voltor de La Garba, con David Rubio.

Construyendo Ultraciclismo

Play Episode Listen Later Apr 4, 2025 61:39


Hazte suscriptor del podcast a través de Ivoox o Spotifyen este enlace ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠https://creators.spotify.com/pod/show/borja-ciclofactoria/subscribe ⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠⁠y accede a contenido exclusivo y a sorteo de material de bikepacking e inscripciones en pruebas.El evento de la garba se ha convertido ya en una clásica dePrimavera, esa prueba perfecta para comenzar la temporada. Cada año van añadiendo un recorrido nuevo más largo a los ya existentes de años anteriores, y este año el nuevo track ha sido el denominado Lo Voltor, de 500km y 9500m de desnivel positivo. Una auténtica paliza.David Rubio, el invitado de hoy, debutaba en larga distanciaen esta prueba y hoy le hemos invitado para que nos cuente como ha sido su experiencia desde el punto de vista de alguien que lleva años practicando ciclismo y compitiendo en categoría elite, pero que nunca había superado los200km!Debutar en un recorrido tan duro como ha sido Lo Voltor esteaño no es nada fácil pero él, arropado con gente con mucha experiencia como Eloi Miquel y Óscar pedaleó sin parar 30 horas seguidas, convirtiéndose así esta prueba seguramente en el mejor bautizo que haya podido tener. Telegram del podcast: ⁠https://t.me/construyendoultraciclismo⁠

Bakonmu a Yau
Dakta AbdulHakim Garba Funtua akan harajin da Trump ya lafta wa duniya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Apr 3, 2025 3:30


Ƙasashe da dama ciki har da na Ƙungiyar EU, sun alwashin mayar da martanin ƙaƙaba wa kayayyakin Amurka haraji, kamar yadda shugaba Trump ya ƙaddamar da sabon tsarin karɓar harajin da ya ce ya shafi duniya baki ɗaya.Sabon harajin dai ya kama ne daga kashi 10 zuwa sama, wanda ya shafi hajoji daga kowace ƙasa, matakin da Trump matakin ya ce ya ɗauka ne don kare buƙatun al'ummar Amurka. Don jin yadda masana ke kallon sabon yaƙin kasuwancin, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta AbdulHakim Garba Funtua.

The Wine Pair Podcast
Special Episode! Meet the (Wine) Makers #11: Leslie Frelow The Wine Concierge & Aamira Garba of LoveLee Wine!

The Wine Pair Podcast

Play Episode Listen Later Dec 1, 2024 41:19 Transcription Available


This week we had the honor and privilege to sit and talk with Leslie Frelow and Aamira Garba, two amazing women making waves in the wine world. Leslie calls herself the Owner & Chief Discovery Officer of The Wine Concierge, and that title is perfect because she seeks to sell wines from boutique wineries owned by women and underrepresented groups. Aamira is the CEO and Winemaker for LoveLee Wine who built her wine brand from scratch after deciding that she was tired of living the “checkbox life.” Leslie and Aamira share with us how they each came to careers in wine through passion and perseverance, and both of their stories are examples of grit, determination, hard work, and talent. We think after you hear from them you'll want to learn more and experience what each has created. Send us a Text Message and we'll respond in our next episode!Contact The Wine Pair Podcast - we'd love to hear from you!Visit our website, leave a review, and reach out to us: https://thewinepairpodcast.com/Follow and DM us on Instagram: https://www.instagram.com/thewinepairpodcast/Send us an email: joe@thewinepairpodcast.com

Moment of Silence
9-5 vs INFLUENCERS - Is there a perfect job??

Moment of Silence

Play Episode Listen Later Oct 11, 2024 51:42


Hello and welcome to the 50th episode of Moment Of Silence! We began this journey to be a safe space for all the frustration, angst and events us girlies go through, and to think we are halfway to a 100 episodes is just crazy. We wouldn't be here without the community you all have built for us and we thank you dearly for sticking by. More to come, as 2 yappers can never run out of topics, so come join us in today's episode as we talk about how we feel like we've achieved next to nothing

Runners High With Bala
RHWB S12Ep9: Peak Meso Cycle & Command Performance

Runners High With Bala

Play Episode Listen Later Sep 21, 2024 24:37


In this episode of weekend message, Coach Bala expressed his pride in the runners' progress and emphasized the importance of the upcoming peak mesocycle, which accounts for a significant portion of the total season distance. He also discussed the concept of 'command performance' in the context of running and life, and the importance of nutrition, stretching, and rest during training. Lastly, he announced an upcoming race day, an invitation to a Garba dance evening, and the arrival of T-shirts for the season. Next steps Runners to focus on nutrition during peak mesocycle, including pre-run, during-run, and post-run nutrition strategies. Runners to register for the October 19th race day event and lunch. Runners to complete the feedback survey for the running program.

Fluent Fiction - Hindi
Festival Triumphs: Aarav and Priya's Memorable Day in Pink City

Fluent Fiction - Hindi

Play Episode Listen Later Jun 10, 2024 15:47


Fluent Fiction - Hindi: Festival Triumphs: Aarav and Priya's Memorable Day in Pink City Find the full episode transcript, vocabulary words, and more:fluentfiction.org/festival-triumphs-aarav-and-priyas-memorable-day-in-pink-city Story Transcript:Hi: गुलाबी नगर जयपुर की गलियाँ सुबह-सुबह जगमगा रही थीं।En: The streets of the Pink City, Jaipur, were sparkling early in the morning.Hi: आज विद्यालय का वार्षिक उत्सव था।En: Today was the annual festival of the school.Hi: चारों ओर रौनक और खुशी का माहौल था।En: There was an atmosphere of joy and festivity everywhere.Hi: विद्यालय के प्रांगण में बच्चे सज-धज कर आ रहे थे।En: In the school courtyard, children were arriving all decked up.Hi: उनके चेहरे पर उत्साह की चमक थी।En: Their faces shone with excitement.Hi: अारव और प्रिया भी उस विद्यालय के छात्र थे।En: Aarav and Priya were students of that school.Hi: वे सबसे अच्छे दोस्त थे।En: They were best friends.Hi: दोनों ने इस उत्सव के लिए खास तैयारियाँ की थीं।En: Both had made special preparations for this festival.Hi: आरव ने गणित के मॉडल के साथ भाग लिया और प्रिया ने सांस्कृतिक नृत्य में।En: Aarav participated with a math model, and Priya took part in a cultural dance.Hi: अारव का मॉडल बहुत खास था।En: Aarav's model was very special.Hi: उसने एक हाइड्रोलिक क्रेन बनाई थी।En: He had made a hydraulic crane.Hi: उसकी मेहनत से सभी शिक्षक प्रभावित थे।En: All the teachers were impressed with his hard work.Hi: प्रिया ने राजस्थानी घागरा-चोली पहनी थी और मंच पर ‘गरबा' नृत्य की प्रस्तुति दी थी।En: Priya wore a Rajasthani ghagra-choli and performed the ‘Garba' dance on stage.Hi: मंच पर उसने इतनी सुन्दर प्रस्तुति दी कि सबने तालियों के संग उसका स्वागत किया।En: She performed so beautifully that everyone welcomed her with applause.Hi: उत्सव का समय निकलता गया, और पुरस्कार वितरण का समय आया।En: The time for the festival passed, and the time for the award distribution arrived.Hi: सभी जगह चर्चाएँ थीं कि इस बार कौन जीतेगा।En: Everyone was discussing who would win this time.Hi: प्रिया कुमारियों की कतार में खड़ी थी, आरव लड़कों की।En: Priya stood in the lineup of the girls, and Aarav among the boys.Hi: प्रधानाचार्य ने स्टेज पर आकर बच्चों का मनोबल बढ़ाया।En: The principal came on stage and boosted the children's morale.Hi: फिर उन्होंने घोषणा की, "इस साल का सर्वोत्तम गणित मॉडल पुरस्कार जाता है.En: Then he announced, "The award for the best math model this year goes to...Hi: आरव को!En: Aarav!"Hi: " आरव का चेहरा खुशी से दमक उठा।En: Aarav's face lit up with joy.Hi: उसने स्टेज पर जाकर पुरस्कार को स्वीकार किया।En: He went on stage and accepted the award.Hi: सब उसे बधाइयाँ दे रहे थे।En: Everyone was congratulating him.Hi: इसके बाद सांस्कृतिक नृत्य का पुरस्कार भी घोषित हुआ।En: After this, the award for the cultural dance was also announced.Hi: "सर्वोत्तम नृत्य प्रदर्शन का सम्मान जाता है.En: "The award for the best dance performance goes to...Hi: प्रिया को!En: Priya!"Hi: " प्रिया खुश होकर स्टेज पर गई और पुरस्कार लिया।En: Priya happily went on stage and received the award.Hi: उसने आरव को देखा और दोनों मुस्कुरा दिए।En: She looked at Aarav, and they both smiled.Hi: उत्सव की समाप्ति पर आरव और प्रिया ने एक-दूसरे को बधाइयाँ दीं और साथ में तस्वीरें लीं।En: At the end of the festival, Aarav and Priya congratulated each other and took pictures together.Hi: उन्होंने अपने-अपने अाध्यापकों और दोस्तों से मिलने के बाद शहर का आनंद लिया।En: After meeting their teachers and friends, they enjoyed the city.Hi: जयपुर की रौनकदार गलियों में घूमते हुए उन्होंने उत्सव के पलों को याद किया।En: Strolling through the vibrant streets of Jaipur, they reminisced about the moments of the festival.Hi: उस दिन का अंत वे दोनों हँसी-मजाक और मिठाइयों के साथ करते हुए घर लौटे।En: They ended that day with laughter, jokes, and sweets, and then returned home.Hi: यह वार्षिक उत्सव उनके लिए केवल पुरस्कारों का ही नहीं, बल्कि दोस्ती और मेहनत की खूबसूरत याद बन गया था।En: This annual festival became a beautiful memory of friendship and hard work for them.Hi: इस तरह जयपुर का यह वार्षिक उत्सव एक अनमोल स्मृति बनकर आरव और प्रिया की जिंदगी में सदैव चमकता रहेगा।En: In this way, this annual festival in Jaipur would always remain a precious memory, shining forever in the lives of Aarav and Priya. Vocabulary Words:glittering: जगमगाcourtyard: प्रांगणvibrant: रौनकदारpreparations: तैयारियाँdiscussing: चर्चाएँremained: रहेंprecious: अनमोलmorale: मनोबलhydraulic crane: हाइड्रोलिक क्रेनstudent: छात्रclothing: वस्त्रperformance: प्रस्तुतिfestival: उत्सवjoy: खुशीbest friends: सबसे अच्छे दोस्तannual: वार्षिकcultural dance: सांस्कृतिक नृत्यteacher: अाध्यापकlaughing: हँसीprincipal: प्रधानाचार्यaward distribution: पुरस्कार वितरणlined up: कतार में खड़ाenthusiasm: उत्साहmemory: स्मृतिcrane: क्रेनcongratulating: बधाइयाँ दे रहे थेaccept: स्वीकारfriends: दोस्तghagra-choli: घागरा-चोलीperformance: प्रदर्शन

Belly Dance Life
Ep 281. Dipika Vijay: Comparing Dance With Design And Geometry

Belly Dance Life

Play Episode Listen Later Mar 6, 2024 73:24


Dipika Vijay is an academically trained designer, and a belly dance artist by passion. Her belly dance company is called Badass Belly Dance and her fitness classes fly under the name Firefly Aerial Fitness. She lives in Mumbai but grew up in multiple cities in India and as a result picked up folk dance forms like Bhangra, Garba, Bollywood apart from brief training in classical Indian dance styles such as Bharatnatyam and Odissi. She has a keen interests in popping, waacking, yoga and she recently started learning body control and mobility. Now Dipika practices belly dance not only as a sensuous dance form but as a powerful tool that generates awareness of the body, mind and spirit. She uses movement to create form and form to shape thoughts.In this episode you will learn about:- Belly dance in India- How learning design and geometry can make you a better choreographer- Improvisation vs choreography- What is the difference between creativity and art- Helping students discover their feminine side and sensualityShow Notes to this episode:Find Dipika Vijay on Instagram, FB, website, or email her to dipikavijay@gmail.comTake the Belly Dance Habits Quiz HERE.Details and training materials for the BDE castings are available at www.JoinBDE.comFollow Iana on Instagram, FB, and Youtube . Check out her online classes and intensives at the Iana Dance Club.Find information on how you can support Ukraine and Ukrainian belly dancers HERE.Podcast: www.ianadance.com/podcast

Mind your Buffalo
Ep 18 - Please Bomb Us

Mind your Buffalo

Play Episode Listen Later Oct 24, 2023 53:06


Buffalo rants on Garba, Gaza & the Goons at the cricket World Cup, and wonders if the solution to it all is just good old fashioned bombing.

Two Chickpeas In A Podcast
PARLE PATEL ON THE SIGNIFICANCE OF NAVRATRI, GARBA AND PLANET PARLE | SEASON 3 EP 5

Two Chickpeas In A Podcast

Play Episode Listen Later Oct 22, 2023 80:18


A long awaited episode and a personal favourite for the Two Chickpeas brings you Parle Patel AKA Planet Parle. The Chickpeas sit down to discuss with the Garba King himself what Garba means, what Navratri means and why it is celebrated in Hinduism and the Hindu Culture. As well as being a comedic, social media personality and content creator, Parle also gives us an insight into designing his first collection for House of Ruhi, the reason for the brand, their ethos and aims to bring people the comfort and joy of wearing such fabrics during this Navratri season. What is Navratri? Find out at 29:40 Instagram @PlanetParle Youtube: https://www.youtube.com/@planetparle CHICKPEAS: We mentioned some of our favourites from Parle's YouTube channel (but also some not mentioned but we love) which include: People at Garba, Baa and Sweetie, Indian Parents and Guests Coming Over Please do continue to like, subscribe and share with people who you think would love this episode, your family and friends that have loved watching Parle over the years!

Postcards From Nowhere
Endangered Pasts: Decoding Ancient Bonds between Gujarat & Tamil Nadu

Postcards From Nowhere

Play Episode Listen Later Aug 31, 2023 7:39


In July 2023, Coke Studio Bharat dropped a song, Khalasi. It took only a few days for it to rake up over 20 Million listens on YouTube, making it an instant hit. It was a bunch of firsts - A Gujarati song, that too one which is not a Garba song, and comes from a completely different musical tradition. But what if told you that it had something to do with two endangered species in India - The Asiatic Lion and The Indian Wild Ass. This week, we travel across Gujarat and understand the hidden and endangered connection with a state over 2000 kms away, Tamil Nadu. Tune in and challenge your fundamental assumptions about India. Check out Khalasi on Coke Studio Bharat (Ideally with subtitles on): https://www.youtube.com/watch?v=t7wSjy9Lv-o And if you are intrigued about Central Asia, Samosas and Hospitality, check out the episodes on Uzbekistan Beauty of Uzbekistan and the Geometry Box: https://omny.fm/shows/postcards-from-nowhere-with-utsav-mamoria/beauty-of-uzbekistan-the-geometry-boxMelons of Samarkand: https://omny.fm/shows/postcards-from-nowhere-with-utsav-mamoria/melons-of-samarkand Vincent Van Gogh and Uzbekistan: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=I03d1slNCXMla8VCSecrets of Doors: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=InTTDLzqdrZWSvf5 Train Journeys and Humanity: Part 1: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=I2xUGZmKqpNnFmKl Train Journeys and Humanity: Part 2: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=I2fOFK5K0YFNLT3F World's most popular snack: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=ImYiIkxnf8vNTFNn For reflections on walking, check out Walking: An Act of Resistance: https://podcasts.adorilabs.com/show/e?eid=IlhRj0aYOdW8A8Pu You can reach out to our host Utsav on Instagram: @‌whywetravel42(https://www.instagram.com/whywetravel42  ) Do follow IVM Podcasts on social media. We are @IVMPodcasts on Facebook, Twitter, & Instagram.  Do share the word with your folks!    See omnystudio.com/listener for privacy information.

Never Fully Understood
10. My broken engagement: Healing and moving on with Fatima Garba

Never Fully Understood

Play Episode Listen Later Jun 17, 2023 50:00


Season 1 episode 10. Yes this episode is coming on late because a part of me was (and still is) scared to share. Anyway here goes nothing. We all have had a heartbreak or more. And in today's episode I will be sharing with you guys how I healed and moved on from mine. It was such an emotional episode to film, I recorded this episode like 4 times, I kid you not

Edges & Sledges Cricket Podcast
India v Australia Third Test Review: See you at the Garba mate

Edges & Sledges Cricket Podcast

Play Episode Listen Later Mar 6, 2023 46:28


It's the fifth anniversary of the Edges & Sledges Cricket Podcast! On this week's episode we cover: - #IndvAus: Was it arrogance or confidence to start talking about a green pitch at Ahmedabad before the Indore test even started? - Gill coming in for KL Rahul, does he get a long run? - Poor batting by India on day 1: not enough runs on the board; - Jadeja's no ball problem - Australia first innings 6 for 11 collapse, Umesh and Ashwin rub through the lower order - Pujara and Iyer's glimpses of hope before Khwaja and Smith's outstanding catches - Khwaja and Head's batting - Is the Indore pitch chatter justified or just backfired? ICC rated the pitch poor - #BGT2023 finale Ahmedabad test preview and #WTCFinal scenarios - #WPL2023 update - Delhi Capitals flex their muscle and great chase by UP Warriorz

Tommy's Brownload
200: Bedazzled!

Tommy's Brownload

Play Episode Listen Later Oct 13, 2022 71:40


I'm trying to take Garba into a new era and these two ain't feeling my idea! Plus we're talking late night Greggs, electric blankets to keep you warm and Kej's professional observations of Liz Hurley!

The Jaipur Dialogues
Opinion Poll - Gujarat and Himachal Pradesh Elections Abhishek Tiwari and Sanjay Dixit

The Jaipur Dialogues

Play Episode Listen Later Oct 4, 2022 38:57


Abhishek Tiwari joins Sanjay Dixit to analyse the forthcoming Gujarat and Himachal Pradesh Elections in the wake of raids on PFI, demolition of Dargahs and mosques in Beyt Dwarka and the controversy over Muslims wanting to join Garba worship!

Tommy's Brownload
198: Walking, Running & Garba!

Tommy's Brownload

Play Episode Listen Later Sep 29, 2022 69:08


Big up Sach having just done his half marathon and good luck to Kej for the upcoming full 26 mile London marathon this weekend! There's feelings of “maranoia” in the podcast as we discuss our life events and wonder what life would be like with us as Prime minister!

Newsy Jacuzzi
Kid News This Week: Festive India, NASA crashes asteroid, fish name-change, TikTok trouble, ukulele flight

Newsy Jacuzzi

Play Episode Listen Later Sep 28, 2022 16:08


Kid News This Week: Festive season in India is underway with Ganpati, Navratri and Dussehra festivals, NASA crashes asteroid, carp changes its name to tempt people in the US to eat the fish, in the UK TikTok might get fined and passengers on a flight to Hawaii get a ukulele treat!

Your Unique Brilliance Podcast with Nicola Salter
Sabrina Garba | Trust Your Abilities & Culture To Make It Without The Push

Your Unique Brilliance Podcast with Nicola Salter

Play Episode Listen Later Aug 12, 2022 35:52


Today Sabrina Garba CEO of the Glass Ladder Group joins Nicola for an extensive yet concise discussion about moving into the age of increased cultural sensitivity at work, how she niched this market from her experiences growing up, exposure working with notable peer groups and leaders, whilst studying for her Masters, to her own burnout from being the ultimate wonder woman to redirecting her life. Discover how she made her come back in an innovative way, started her own international organization at a young age, and is now launching her Honey Hive women's leadership group that encourages a space for women to just be, connect, what it means to be a woman at work, and build upon what women are so skilled at, intuitive leadership. You will hear Nicola and Sabrina discuss the value and impact women can make in the workplace by trusting their unique abilities as women that differ from those of men, and the future of dropping their limiting sabotaging believes and raising the bar in their confidence, self-esteem, trusting their voice and knowing they work in partnership and collaboration with men. Sabrina K. Garba is an award-winning strategist, public speaker and philanthropist who is passionate about creating environments where people thrive and reach their highest potential. Sabrina is known for her proven track record in designing and implementing holistic programs that achieve organizational goals and objectives in public, non-profit and private sector organizations. Guest Links WEBSITE: GlassLadderGroup.com LINKEDIN: /skgarba INSTAGRAM: @sabrinakgarba Show Links: WEBSITE: NicolaSalter.com SUBSCRIBE: Follow Your Unique Brilliance on iTunes WORK WITH NICOLA: Schedule a Consultation