Podcasts about yayin

  • 61PODCASTS
  • 337EPISODES
  • 44mAVG DURATION
  • 1WEEKLY EPISODE
  • Dec 31, 2025LATEST

POPULARITY

20192020202120222023202420252026


Best podcasts about yayin

Latest podcast episodes about yayin

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan dokar harajin Najeriya da za ta fara aiki gobe

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Dec 31, 2025 8:47


A Najeriya, gobe alhamis 1 ga watan Janairu, za a fara aiwatar da sabuwar dokar haraji ta ƙasa, a cikin yanayi da dokar ke shan suka saboda dalilai da dama. Yayin da jama'a ke cewa sabon tsarin karɓar haraji na matsayin ƙarin nauyi ne ga al'umma, hakazalika wasu ƴan majalisa sun yi zargin cewa abin da suka amince da shi ya sha bambam da abin da gwamnati ke shirin aiwatarwa. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...

Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Dakta Mahdi Shehu kan sabuwar dokar haraji a Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 31, 2025 3:26


A Najeriya, gobe Alhamis 1 ga watan Janairu ne, za a fara aiwatar da sabuwar dokar haraji ta ƙasa, a cikin yanayi da dokar ke shan suka saboda dalilai da dama. Yayin da jama'a ke cewa sabon tsarin karɓar haraji na matsayin ƙarin nauyi ne ga al'umma, hakazalika wasu ƴan majalisa sun yi zargin cewa abin da suka amince da shi ya sha bambam da abin da gwamnati ke shirin aiwatarwa. A game da shirin aiwatar da dokar ne Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dakta Mahdi Shehu da ke fafutuka a Najeriya, ga kuma zantawarsu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

ku mahdi yayin najeriya alhamis abdoulkarim ibrahim shikal
Bakonmu a Yau
Ibrahim Bello Rigachikun akan hukuncin kotun ƙoli na ikon dakatar da gwamnoni

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Dec 17, 2025 3:40


A farkon wannan Kotun Ƙolin Najeriya ta tabbatar wa shugaban ƙasar Bola Ahmed Tinubu ƙarfin ikon kafa dokoar ta ɓaci a kowace jiha da ke faɗin ƙasar, idan buƙatar hakan ta taso, domin tabbatar da zaman lafiya.   Yayin yanke hukunci kan ƙarar da gwamnatocin jihohin da ke ƙarƙashin jam'iyyar PDP suka shigar, Kotun ta ce shugaban ƙasa na da ikon dakatarwar wucin gadi ga zaɓaɓɓun shugabannin jihar da dokar ta ɓacin ta shafa. Kan haka Nura Ado Suleiman ya tattauna da Barista Ibrahim Bello Rigachikun da ke Najeriya.

Lafiya Jari ce
Kamaru ta yi nasarar rage mutuwar mata yayin haihuwa a cikin shekaru 4

Lafiya Jari ce

Play Episode Listen Later Dec 1, 2025 10:12


A wannan makon shirin ya mayar da hankali ne kan wasu alƙaluma da ke nuna cewa cikin shekaru 4 da suka gabata Kamaru ta yi nasarar rage yawan matan da ke mutuwa a lokacin haihuwa ko kuma goyon ciki. Alƙaluman hukumar kula da lafiyar yara da na DHS mai tattara alƙaluman jama'a sun nuna da cewa da kusan rabi ne aka samu raguwar mace-macen matan, inda daga mace-macen mata dubu 2 cikin dubu 100 a 2018 adadin a yanzu ya dawo mace-macen mata 406 cikin dubu 100 duk shekara wanda ke nufin gagarumar nasara, kodayake ministan lafiya na ƙasar Manaouda Malachie ya ce sun yi amfani da wasu tsare-tsare gabanin samun wannan nasara.

SBS Turkish - SBS Türkçe
FECCA KONFERANSI CANLI YAYIN | SBS Türkçe Canlı – 12 Kasım 2025 Çarşamba

SBS Turkish - SBS Türkçe

Play Episode Listen Later Nov 12, 2025 50:23


Hafta içi Salı hariç her gün Avustralya doğu kıyıları saati ile 14:00 ile 15:00 arasında yayınlanan SBS Türkçe radyo programını artık reklamsız, müziksiz ve kesintisiz bir şekilde dinleyebilirsiniz.

Ilimi Hasken Rayuwa
Har yanzu Malama tsangaya na amfani da Ajami wajen musayar sakonni

Ilimi Hasken Rayuwa

Play Episode Listen Later Nov 11, 2025 9:59


Shirin a wannan mako, kareshe ne kan maudu'in da muka tattaunawa a makonni biyun da suka gabata, wanda ya mayar da hankali kan yadda rubutun Ajami a kasar Hausa ya yi shura, da kuma yadda yake neman bacewa a wannan zamani. Yayin da ake ganin har yanzu a Jamhuriyar Nijar, akwai yankunan da suke amfani da ajami wajen isar da sakonni, Malaman tsangaya daga Najeriya ma suna amfani da wannan tsarin rubutu wajen musayar bayanai a tsakaninsu. Yaɗuwar addinin Islama a Ƙasar Hausa masana suka ce, ya taimaka sosai wajen shaharar wannan salo na rubutu, sannan kuma ya bayar da gagarumar gudunmawa wajen inganta hanyoyin sadarwa na wancan lokaci. A tattaunawarmu da masanin tarihi daga Kanon Najeriya, farfesa Tijjani Naniya, ya bayyana cewa, zuwan turawan mulkin mallaka, shine musabbabin gushewar wannan rubutu a kasar Hausa, amma a wancan lokaci, rubutun na ajami ya ci kasuwa tsakanin masana, malamai, sarakuna da kuma ‘yan kasuwa.

shirin hausa malama yayin ajami najeriya islama jamhuriyar nijar yanzu
Bakonmu a Yau
Barr Abdullahi Jalo kan ƙoƙarin warware barazanar Trump na kai hari Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Nov 6, 2025 3:37


Yayin da ake ci gaba da lalubo hanyar warware matsalar barazanar Donald Trump na kai hari Najeriya, wasu masana na bayyana cewar ta hanyar diflomasiya kawai za a iya warware wannan dambarwa. Barr Abdullahi Ibrahim Jalo na ɗaya daga cikin su. Ku latsa alamar sauti don sauraron yadda tattaunawar su da Bashir Ibrahim Idris ta gudana..............

Bakonmu a Yau
Ambasada Abubakar Cika kan barazanar kai wa Najeriya hari da Amurka ta yi

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Nov 4, 2025 3:37


Yayin da hukumomin Najeriya suka yi watsi da barazanar shugaban Amurka na kai wa ƙasar hari saboda zargin kashe Kiristoci, ƴan kasar da dama na ci gaba da bayyana ra'ayi a kan matsayin na shugaba Donald Trump. Daga cikin waɗanda suka bayyana ra'ayin su a kan wannan barazana har da tsohon Jakadan Najeriya a ƙasar Iran, Ambasada Abubakar Cika, kamar yadda za ku ji a tattaunawarsu da Bashir Ibrahim Idris.  

donald trump iran hari daga abubakar yayin najeriya amurka bashir ibrahim idris
Al'adun Gargajiya
Bikin Kalankuwar farfaɗo da al'adun Hausawa a jihar Kano ta Najeriya

Al'adun Gargajiya

Play Episode Listen Later Nov 4, 2025 10:01


Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan Kalankuwar farfaɗo da al'adunmu Hausawa a jihar Kano ta arewacin Najeriya, a wani yanayi da al'umma ke fuskantar matsalar gushewar tarin al'adu a mataki daban-daban. Yayin wannan bikin Kalankuwa dai an duba fannoni daban-daban na al'adu kama daga Kiɗan gargajiya da Waƙa baya ɓangarorin wasanni da dama, bikin da ya samu halartar sarakuna da dama. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin...

wa ku bikin kano shirin yayin najeriya hausawa abdoulaye issa
Bakonmu a Yau
Fatima Nzi Hassan kan ta'azzarar sauyin yanayi, yayin da ake gab da fara taron COP30

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 30, 2025 3:34


Yayin da ake shirin fara taron sauyin yanayi na duniya da ake kira COP30 a Brazil, a ranar 10 ga watan gobe, ƙungiyar OXFAM ta fitar da sanarwa inda take sake bayyana damuwa a kan rashin ɗaukar kwararan matakai wajen aiwatar da yarjejeniyar da aka ƙulla shekaru 10 da suka gabata a birnin Paris. Game da wannan Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da darakatar ƙungiyar ta OXFAM a Nahiyar Afrika Malama Fatima Nzi Hassan. Danna alamar saurare domin jin cikakkiyar tattaunawar.

game brazil oxfam taron yayin bashir ibrahim idris
Wasanni
Yadda Real Madrid ta doke Barcelona da ƙwallo 2 da 1 a haɗuwar El Classico

Wasanni

Play Episode Listen Later Oct 27, 2025 10:01


Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya nazarci yadda aka yi fafatawa mai cike da armashi tsakanin Barcelona da Real Madrid wato haɗuwar hamayya tsakanin manyan ƙungiyoyin na Spain guda 2 karawar da ake kira El-Classico. Yayin haɗuwar ta wannan karo dai, Real Madrid ce ta yi nasara da ƙwallaye 2 da 1 duk da ya ke wasan ya gudana ne a gidanta wato filinta na Santiago. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan yajin aikin malaman jamio'i a Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Oct 14, 2025 10:08


A Najeriya yajin aikin malaman jami'o'i ya shiga rana ta biyu, lamarin da tuni ya fara haifar da cikas musamman ga ɗalibai da mafi yawansu na tsakiyar zana jarrabawa. Yayin da ƙungiyar Malaman ASUU ta ce ta shiga yajin aikin ne domin neman gwamnati ta cika aiwatar da yarjejeniyar da ɓangarorin biyu suka rattaba wa hnnu tun 20009, yayin da a gwamnati ke cewa tuni aka aiwatar da abubuwan da kunshe a yarjejeniyar. Shin ko yaya ku kallon wannan yajin aiki? Wace shawarar za ku bai wa bangarorin biyu domin gaggauta wannan saɓani da ke tsakaninsu. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

Bakonmu a Yau
Malam Ibrahim Garba Wala game da wanda ya dace ya maye gurbin Yakubu a INEC

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 8, 2025 3:36


Shugaban Hukumar zaɓen Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu ya kawo ƙarshen aikin sa a INEC, inda ya miƙa ragamar tafiyar da hukumar ga May Agbamuche.Yayin miƙa ragamar aikin, Yakubu ya roƙi kwamishinonin hukumar da su bai wa Agbamuche haɗin kai wajen gudanar da ayyukan ta na riƙo zuwa lokacin da shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai naɗa wanda zai maye gurbinsa.Tuni dai tambayoyi suka yawaita game da wanda zai maye gurbin Yabubu a matsayin shugaban hukumar ta INEC, dangane da wannan batu Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa da Malam Ibrahim Garba Wala. Latsa alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar..........

Bakonmu a Yau
Tattaunawa da AA Zaura kan rikicin matatar Dangote da PENGASSAN

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Oct 4, 2025 3:21


Yayin da ake ci gaba da tsokaci a kan matsalolin da suka shafi matatar Dangote da ƙungiyar PENGASSAN, wani hamshaƙin Dan kasuwa, Alhaji Abdulsalam Abdulkarim Zaura, ya buƙaci gwamnatin Najeriya da ta shiga lamarin domin kawo ƙarshensa. Latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawarsa da Bashir Ibrahim Idris....

dangote yayin najeriya bashir ibrahim idris
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu saurare game da yaƙin neman zaɓen Kamaru

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Sep 29, 2025 10:10


An ƙaddamar da yaƙin neman zaɓen shugabancin ƙasar Kamaru, inda mutane 12 ciki har da shugaba mai-ci Paul Biya za su kara da juna a ranar 12 ga watan gobe na Oktoba idan Allah ya kai mu. Yayin da Paul Biya ke fatan sake samun yardar al'umma don ci gaba da mulki karo 8, a nasu ɓangare kuwa 'yan adawa na kallon zaɓen a matsayin wata dama don samar da sauyi a ƙasar. Shin me za ku ce a game da wannan yaƙin neman zabe? Ko wane fata ku ke yi wa al'ummar Kamaru? Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai. Latsa alamar sauti domin sauraren shirin....

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraren kan rikicin NUPENG da Dangote a Najeriya

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later Sep 8, 2025 10:03


A Najeriya, an shiga takun-saƙa tsakanin Ƙungiyar NUPENG ta direbobin motocin dakon mai da iskar gas da kuma Ɗangote wanda ya sanar da sayo motoci dubu 4 da zai yi amfani da su don rarraba man fetur a sassan ƙasar. Yayin da NUPENG ke cewa magoya bayanta ne ke da hurumin raba mai da iskar gas a ƙasar, sai dai manazarta na cewa Ɗangote, na da damar raba hajarsa sakamakon sakin mara da aka yi wa ɓangaren kasuwanci a ƙarƙashin dokokin Najeriya. Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku akai. Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi....

Daf in Halacha – OU Torah
Receiving Compensation for Yayin Nesech Services

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Aug 28, 2025


Daf Yomi
Avodah Zara 65

Daf Yomi

Play Episode Listen Later Aug 22, 2025 28:29


Avodah Zara 65 : Marc Chipkin : 2025-08-22 Wages for transporting wine barrels where one contained yayin nesech. Yayin nesech which fell onto fruit. Selling forbidden food or shaatnez to a non-Jew, who may sell it to a Jew.

Short Machshava On The Daf by Rabbi Yechezkel Hartman

The depth of the prohibition. Source Sheet: https://drive.google.com/file/d/1Skg7rvZhL0I_3jN4yyDSgVG_ObOzRtj9/view?usp=share_link

Daf in Halacha – OU Torah
Concepts in Yayin Nesech: Non-Jews of Today

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Aug 17, 2025


Daf in Halacha – OU Torah
Concepts in Yayin Nesech: Intent of Touching

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Aug 16, 2025


Daf in Halacha – OU Torah
Concepts in Yayin Nesech: Touching and Seeing

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Aug 15, 2025


Daf in Halacha – OU Torah
Does Touching Wine by Foot Create Yayin Nesech?

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Aug 13, 2025


Bakonmu a Yau
Ladan Abdullahi Garkuwa kan shirin Ɗangote na rarraba mai da motocinsa sassan Najeriya

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Aug 9, 2025 3:11


A Najeriya, ga dukkan alamu an samu rarrabuwar kawuna tsakanin dillalan man fetur, sakamakon shirin Aliko Dangote na jigilar man daga matatarsa da ke Lagos zuwa gidajen mai a sassan ƙasar. Yayin da shugabannin dillalan ke adawa da shirin Dangoten, kananan dillalan sun bayyana gamsuwar su da shirin, kamar yadda za kuji a tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da Alhaji Ladan Abdullahi Garkuwa.

lagos shirin ladan abdullahi yayin sassan najeriya bashir ibrahim idris
Daf in Halacha – OU Torah
Yayin Nesech and the Non-Religious

Daf in Halacha – OU Torah

Play Episode Listen Later Jul 24, 2025


Daf Yomi for Women - Hadran
Avodah Zarah 30 - July 18, 22 Tamuz

Daf Yomi for Women - Hadran

Play Episode Listen Later Jul 18, 2025 45:35


Today's daf is sponsored anonymously in honor of Elisa and Morris Hartstein, the founders of the amazing Amuta (NGO) – Operation Ethiopia. "Good luck on the upcoming medical mission this week.  Your dedication and drive to bring basic and state-of-the-art eye care to those who are in dire need are inspirational." Which types of wine are not forbidden due to the concern that an idol worshipper may have used them as a libation for idol worship? Yayin mevushal is permitted if it belonged to and was cooked before it got into the possession of the idol worshipper. Which types of wines are not of concern if left uncovered overnight, that a snake may have inserted its venom? What other types of foods or fruits that have liquids (are juicy) do we need to be concerned about—or not concerned—that a snake may have inserted its venom? If a person is sleeping next to the uncovered liquid, will that prevent a snake from inserting its venom? What else, besides drinking, is forbidden to do with water that was left uncovered?    

Daf Yomi for Women – דף יומי לנשים – English
Avodah Zarah 30 - July 18, 22 Tamuz

Daf Yomi for Women – דף יומי לנשים – English

Play Episode Listen Later Jul 18, 2025 45:35


Today's daf is sponsored anonymously in honor of Elisa and Morris Hartstein, the founders of the amazing Amuta (NGO) – Operation Ethiopia. "Good luck on the upcoming medical mission this week.  Your dedication and drive to bring basic and state-of-the-art eye care to those who are in dire need are inspirational." Which types of wine are not forbidden due to the concern that an idol worshipper may have used them as a libation for idol worship? Yayin mevushal is permitted if it belonged to and was cooked before it got into the possession of the idol worshipper. Which types of wines are not of concern if left uncovered overnight, that a snake may have inserted its venom? What other types of foods or fruits that have liquids (are juicy) do we need to be concerned about—or not concerned—that a snake may have inserted its venom? If a person is sleeping next to the uncovered liquid, will that prevent a snake from inserting its venom? What else, besides drinking, is forbidden to do with water that was left uncovered?    

Daf Yomi Shiur by Simon Wolf
Pasteurization & Yayin Mevushal

Daf Yomi Shiur by Simon Wolf

Play Episode Listen Later Jul 18, 2025


Pasteurization & Yayin Mevushal - Document for Daf 30 by Simon Wolf

Daf Yomi: Babble on Talmud
Yayin Mevushal

Daf Yomi: Babble on Talmud

Play Episode Listen Later Jul 17, 2025 50:17


Daf Yomi Avodah Zarah 30Episode 2022Daf 30 introduces the concept of yayin mevushal: cooked wine, and how it fits in to the discussion around wine belonging to pagans. Also discussed, is the concept of exposed liquids, where there is concern that the liquids may have been contaminated by snake venom...

Bakonmu a Yau
Emmanuel Shehu kan haɗakar jam'iyyun adawa a Najeriya da nufin tunkarar APC mai mulki

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jul 3, 2025 3:27


Wasu daga cikin jiga-jigan ƴan adawar Najeriya sun haɗa kansu wajen komawa jam'iyyar ADC domin shirin tunkarar gwamnatin APC mai mulki da suke zargi da rashin iya mulki, Yayin gabatar da sabbin shugabannin, ƴan adawar sun sha alwashin ceto talakan Najeriya daga halin ƙuncin da ya samu kansa. Sai dai wasu na cewa neman mulki ne kawai suke yi amma ba don talakan Najeriya ba. Bashir Ibrahim Idris ya tattauwa da shugaban cibiyar horar da ƴan Jaridu ta IIJ da ke Abuja, Dr Emman Shehu, kuma ga yadda zatawarsu ta gudanar.

sai apc abuja adc akar yayin wasu najeriya bashir ibrahim idris
Dr.RedPill
CANLI YAYIN 94 | Babalar Günü | Dr.TOA Videolar

Dr.RedPill

Play Episode Listen Later Jun 30, 2025 78:26


Dr.RedPill
Sınav Kültürü ve Yaşam Başarısı CANLI YAYIN 95 (L095) | Dr.TOA Videolar

Dr.RedPill

Play Episode Listen Later Jun 30, 2025 90:31


Sınav Kültürü ve Yaşam Başarısı CANLI YAYIN 95 (L095) | Dr.TOA Videolar

SBS Turkish - SBS Türkçe
SBS Türkçe Canlı – 27 Haziran 2025 Cuma | GOLD COAST'TAN CANLI YAYIN

SBS Turkish - SBS Türkçe

Play Episode Listen Later Jun 27, 2025 53:13


SBS Türkçe 27 Haziran 2025 canlı yayınını, Türkçe konuşan toplum üyelerimizin katılımıyla Gold Coast'tan gerçekleştirdi.

Bakonmu a Yau
Janar Sani Usman Kukasheka kan rundunar tsaro ta haɗin gwiwar ƙasashen ECOWAS

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 24, 2025 3:17


Shugabannin ƙsashen Yammacin Afrika da ke ƙarƙarshin ƙungiyar ECOWAS sun sake bayyana damuwarsu dangane da ƙruwar matsalar tsaro a yankin. Yayin taron da suka gudanar a ƙarshen mako, shugaban ƙungiyar mai barin gado kuma shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake gabatar da buƙatarsa ta tabbatar da rundunar tsaro ta haɗin gwiwar da zata tinkari wannan matsalar. Bashir Ibrahim Idris ya tattaunawa da Janar Sani Usman Kukasheka mai ritaya,tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu..........

ku usman sani ecowas yayin najeriya bashir ibrahim idris
Headlines
6/14/25 – Shiur 516 – The irreligious and Yayin Nesech Clearing up common misconceptions

Headlines

Play Episode Listen Later Jun 11, 2025 58:32


Why is wine touched by a non-Jew prohibited? Does this prohibition apply to a non-Jew who's not an idol worshipper? Is this extended to a nonreligious Jew who doesn't keep Shabbos? What is the status of someone who desecrates Shabbos but goes to shul or makes Kiddush? What is the law of someone who's embarrassed to desecrate Shabbos in front of a prominent person? Do you need witnesses to testify in front of Beis Din to deem someone a Mechalel Shabbos? Are you allowed to give non-religious Jews wine for them to drink? Does touching a bottle of wine prohibit the wine? with Rabbi Nachum Rabinowitz – Senior Rabbinic Coordinator of the OU and a Rov in Boro Park – 16:48 with Rabbi Beirach Steinfeld – Rov of Khal Dover Tov in Flatbush and Head of Dover Tov Kashrus – 39:28 מראי מקומות   

Bakonmu a Yau
Dr Mustapha Karkarna kan tanon duniya game da barazanar da Tekuna ke fuskanta

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later Jun 10, 2025 3:39


Yayin da aka buɗe babban taro kan alkinta tekunan duniya a birnin Nice na Faransa, Majalisar Ɗinkin Duniya ta buƙaci a sake rattaba hannu kan sabbin yarjejeniyoyi da za su mayar da hankali kan alkinta tekuna da kuma kare hallittun ƙarƙashin ruwa. To sai dai duk da kasancewar Nahiyar Africa yankin da yafi fama da matsalolin muhalli ciki har da gurgusowar tekun, da alama taron bai yiwa yankin tanadin komai ba. Kan haka muka tattauna da Dr Mustapha Zakari Karkarna. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu da Rukayya Abba Kabara................

Bakonmu a Yau
Dr Abdullahi Shehu kan rawar da ECOWAS ta taka wajen yaƙi da rashawa

Bakonmu a Yau

Play Episode Listen Later May 28, 2025 3:31


Yayin ake ci gaba da bikin cika shekaru 50 da kafa Ƙungiyar Haɓaka Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afrika ECOWAS/CEDEAO, a wannan karo za mu yi dubi a game da wasu daga cikin muhimman ayyukan da ƙungiyar ta yi a fagen yaƙi da rashawa. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna Dr Abdullahi Shehu, tsohon jakadan Najeriya a Rasha, kuma wanda ya jagora hukumar ta GIABA tsawon shekaru 8.  Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar tasu...........

ku taka rasha ecowas abdullahi yayin najeriya bashir ibrahim idris
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan kula da lafiyar kwakwaluwa

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Play Episode Listen Later May 13, 2025 10:28


Shin ko kun san muhimmancin kula da lafiyar ƙwaƙwalwa kuwa? Wannan tambaya ce mai matuƙar muhimmanci, lura da cewa yanzu haka akwai ɗimɓin mutane da ke fama da wannan matsala a sassan duniya. Yayin da wasu ke kira wannan lalura a matsayin hauka, masana kuwa na cewa hatta shiga yanayi na damuwa ko da ƙuncin rayuwa na iya haddasa wannan matsalar.Shin ko wace irin kulawa ku ke bai wa lafiyar ƙwaƙwalwa?Ku latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyin jama'a.

Pirkei Avos (Rosh Yeshiva)
2- Orach Chaim 202:1- Definition of Pri, Brocho on Yayin (5785)

Pirkei Avos (Rosh Yeshiva)

Play Episode Listen Later Nov 15, 2024


2- Orach Chaim 202:1- Definition of Pri, Brocho on Yayin (5785)

Daktilo1984
İktidara Sınırsız Yetki: Etki Ajanlığı Yasası | ÖZEL YAYIN

Daktilo1984

Play Episode Listen Later Oct 28, 2024 63:42


Türkiye etki ajanlığı yasası olarak nitelendirilen sansür girişimiyle yeniden karşı karşıya. Geçen hafta komisyondan bir torba yasa içinde geçen etki ajanlığı düzenlemesinin bu hafta Meclis Genel Kurulu'na gelme ihtimali yüksek. Daktilo1984 Genel Yayın Yönetmeni Enes Özkan iktidarın aykırı sesleri susturma girişimi olan etki ajanlığı düzenlemesini CHP Genel Başkan Yardımcısı ve Hukukçu Gülşah Deniz Atalar ve Avrupa Basın ve Medya Özgürlüğü Merkezi Uzmanı ve Freedom on the Net Türkiye Raportörü Gürkan Özturan ile konuşuyor.Become a supporter of this podcast: https://www.spreaker.com/podcast/daktilo1984--5970640/support.

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 60: Mazigas Kos Yayin Bzman Hazeh -- Chamar Medinah and Considerations for Status of Yayin

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 29, 2024 39:54


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 59: Mazigas Kos Yayin Bzman Chazal 5

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 25, 2024 27:42


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 58: Mazigas Kos Yayin Bzman Chazal 4 - Mayim Tzimukin (Ma'adaney Asher, Aruch Hashulchan)

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 24, 2024 39:44


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 56: Mazigas Kos Yayin Bzman Chazal 2

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 23, 2024 46:03


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 57: Mazigas Kos Yayin Bzman Chazal 3 -- Bechor Shor on Mayim Tzimukim

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 23, 2024 50:15


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 55: Mazigas Kos Yayin Bzman Chazal 1

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 18, 2024 26:55


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 54: Yayin Mevushal 15

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 17, 2024 19:01


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 53: Yayin Mevushal 14

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 16, 2024 59:22


YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim
Birchos Hanehenin 52: Yayin Mevushal 13

YUTORAH: R' Baruch Simon -- Recent Shiurim

Play Episode Listen Later Jan 15, 2024 65:47


Daily Halacha Podcast - Daily Halacha By Rabbi Eli J. Mansour
The Definition of Yayin Mebushal and the Status of Pasteurized Wine

Daily Halacha Podcast - Daily Halacha By Rabbi Eli J. Mansour

Play Episode Listen Later Oct 29, 2023


The Ben Ish Hai (Rav Yosef Haim of Baghdad, 1833-1909), in Parashat Balak, discusses the concept of "Yayin Mebushal" – wine that has been boiled. Although Halacha forbids using wine that has been touched by a non-Jew, this prohibition does not apply to Yayin Mebushal. Once wine has been boiled, it can no longer become prohibited through contact with a non-Jew. At one point does wine become considered "boiled" and thus attain the status of Yayin Mebushal? The Ben Ish Hai writes that wine is considered "Mebushal" once it is brought to a boil and some wine has evaporated. Once evaporation begins to occur, the wine has the status of Yayin Mebushal and cannot become forbidden through contact with a non-Jew. Hacham Ovadia Yosef, in his Halichot Olam (Balak, 6), clarifies that the wine must be boiled at a temperature of 80 degrees Centigrade (176 degrees Fahrenheit). Accordingly, Hacham Ovadia adds, wine that has undergone pasteurization is, strictly speaking, considered Yayin Mebushal and cannot become forbidden through contact with a non-Jew. Other authorities – including Rav Yosef Shalom Elyashiv (contemporary) and Rav Shlomo Zalman Auerbach (Jerusalem, 1910-1995), disagree with this ruling, and maintain that the process of pasteurization does not render wine Yayin Mabushal. Hacham Ovadia therefore concludes that one should preferably ensure that pasteurized wine does not come in contact with a non-Jew if it had not been boiled in addition to pasteurization. If, however, a non-Jew did touch pasteurized wine, it is permissible "Be'di'abad" (after the fact). Hacham Ovadia makes reference in this context to the principle of "Ha'Torah Hasa Al Mamonam Shel Yisrael," which means that the Torah is sensitive to people's financial constraints, and does not want to cause them unnecessary financial losses. Therefore, since Halacha does, strictly speaking, consider pasteurized wine "Mebushal," we may permit drinking pasteurized wine that came in contact with a gentile, even if ideally this situation should be avoided. The Ben Ish Hai notes that boiling wine can only prevent wine from becoming forbidden; it cannot reverse the status of forbidden wine. Meaning, if non-Mebushal wine comes in contact with a gentile and thus becomes forbidden, it remains forbidden even if it is then boiled. Boiling only has the effect of preventing it from becoming forbidden if a gentile touches it. Furthermore, if Yayin Mebushal is mixed together with ordinary, non-Mebushal wine, and a non-Jew touches the mixture, then it becomes forbidden. Even though the Yayin Mebushal constitutes the majority of the mixture, the mixture nevertheless becomes forbidden through contact with a non-Jew. As long as there is even a drop of non-Mebushal wine in the mixture, it can become forbidden. Summary: Wine that has been boiled does not become forbidden if it is touched by a non-Jew. Some authorities maintain that pasteurized wine falls into this category, but it is preferable not to rely on this view, and to ensure that pasteurized wine does not come in contact with a non-Jew. Nevertheless, if a non-Jew does touch pasteurized wine, it may be used. If boiled wine is mixed with even a small amount of ordinary wine, and a non-Jew touches the mixture, it is forbidden.