POPULARITY
A yau shirin tamabaya da amsa, tare da Nasiru Sani, zai kawo muku bayanai ne akan tasirin tsarin harajin da shugaban Amurka Donald Trump ya ƙaƙabawa ƙasashen Canada da Mexico da kuma China akan ƙasashe Afirka. Shirin ya kuma zanta da kwararru a fannin lafiya, kan dalilan da ke sanya shan ruwa a kai.Akwai kuma cikakken bayani kan Sultan Makenga, wato jagoran ƙungiyar 'yan tawayen M23 wanda ya hana zaman lafiya a Jamhuriyar Dimokraɗiyyar Congo, musamman ma a gabashin ƙasar.Shiga alamar sauti, domin saurarin cikakken shirin.
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanan makon tareda Nura Ado Suleimane, ya yi duba ne kan nasarar kashe ‘yan ta'adda fiye da dubu 13 da jami'an tsaron Najeriya suka yi. Shirin kuma ya sake waiwayar wani rahoton ƙwararru da ya ce dubun dubatar mutane ne ke rasa rayukansu a dalilin cutuka masu alaka da abincin da suke ci.Haka zalika ya taɓo batun yadda a Sudan ta Kudu kazamin rikicin da ke faruwa a yankunan da ke kusa da kogin Nilu, ya hana jami'an agaji tallafa wa yara ƙanana kimanin dubu 60 da ke fama da cutar yunwa.Akwai kuma labarin yadda Rasha ta karbi bakuncin taron ƙasashe a bikin cika shekaru 80 da samun nasarar murƙushe sojojin Nazi na Jamus abin da ya kawo ƙarshen yaƙin duniya na biyu.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.
A cikin wannan shirin Tambaya da amsa,masu sauraro sun bukaci karin haske a kan wannan kungiya ta 'yan Arewa da tsohon gwamnan Kano Ibrahim Shekarau ke shugabanta.Akwai wasu daga cikin amsoshin tambayoyin masu saurare daga nan sashin hausa na Rfi.
Masu sauraro Assalamu alaikum, barkanmu da sake haduwa cikin sabon shirin Mu Zagaya Duniya, wanda ke waiwayar wasu daga cikin muhimman lamuran da suka faru a makon da ya ƙare.......Akwai tsokaci ko kuma martani daga ɓangarori daban daban dangane da umarnin kotun duniya ta ICC na bada sammacin kama Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu da tsohon ministan tsaronsa da kuma ɗaya daga cikin Jagororin Mayakan Hamas.
Akwai lokacin da 'yan bori da matsafa ke haduwa a sassan yammacin Jamhuriyar Nijar.
Shirin Duniyar Wasanni a wannan makon ya yi duba ne kan ci gaban da wasan Damben Gargajiya ke samu a kasar Hausa. Akwai kungiyoyi da dama da a yanzu suka shiga cikin sabgar wasan dambe wanda kuma hakan ke kara mata tagomashi dama jawo ra'ayin wadanda da basa ciki shiga cikinta gadan-gaban. Dambe Warriors na daga cikin kungiyoyi da ke suka jima suna shirya wasan inda 'yan wasan ke samun albashi mai tsoka a mataki daban-daban. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
Shirin duniyar wasanni na wannan mako ya dubi yadda ake tufka da warwarwa game da tsarin samar da cikakken tsaro yayin gasar guje-guje da tsalle-tsalle ta Olympics da birnin Paris zai karbi bakunci. Danna alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Khamis Saleh
Shirin 'Mu Zagaya Duniya' na wannan mako tare da Rukayya Abba Kabara ya yi bitan wasu daga cikin labaran da suka fi daukar hankali a makon da ya wuce ciki har da labarin yadda gwamnatin Najeriya ta ceto daliban Kuriga da ke Jihar Kaduna tare da sada su da iyalan su. Akwai dambarwar da ta zagaye batun karin kudin aikin hajji da ya gigita maniyyatan Najeriyar, sai dai kuma gwamnati ta kawo dauki a wasu jihohin.Zakuji yadda harin ta'addanci mafi muni a Rasha ya hallaka mutane sama da 130, kuma tuni wadanda aka kama suka amsa laifin su.
Shirin al'adun gargajiya na wannan mako ya duba yadda jama'a a Maradi suka koma amfani da ruwan randa a maimakon kankara lokacin azumin watan Ramadana, saboda tsadar kankarar. Akwai mu dauke da yadda Maroka da kuma Sankira ke fuskantar barazana a sakamakon tsadar rayuwa.Dannan alamar saurare don jin cikakken shirin tare da Abdullahi Isa.
Pourquoi ai-je voulu inviter Raphaël Leclerc ? Parce que son expérience en tant qu'entrepreneur et CEO, marquée notamment par le redressement judiciaire qu'il a vécu avec son entreprise, est riche d'enseignements. De ses débuts aux stratégies innovantes de gestion et de délégation, Raphaël Leclerc, fondateur de Akwai, partage des insights précieux pour tout entrepreneur. Écoutez-le parler de la résilience nécessaire pour surmonter les épreuves, comme le redressement judiciaire, mais aussi et surtout revenir sur ses leçons les plus précieuses : l'importance vitale de la santé mentale, de la résilience, et la recherche continue du bien-être personnel dans le monde exigeant de l'entrepreneuriat. Ce témoignage de Raphaël est une source d'inspiration. Son histoire est un véritable manuel de survie qui vous donnera des clés pour naviguer dans les hauts et les bas du parcours entrepreneurial. Timeline (0:05:26) - Expérience entrepreneuriale et délégation de responsabilités (0:20:35) - Croissance exponentielle et levée de fonds (0:27:23) - La dette et la diligence raisonnable (0:38:29) - Difficultés d'un entrepreneur et valeurs personnelles (0:49:00) - Défis et redressement 'entreprise (0:57:33) - La Routine matinale comme facteur de réussite (1:18:22) - Coach de vie et satisfaction personnelle Ma masterclass sur la visualisation est disponible ici et avec le code PODCAST vous aurez 10€ de remise.
Shirin "Duniyar Wasanni" a wannan makon yayi duba ne kan yadda wani dan Arewacin Najeriya Alhaji Abdullahi Miko Nakeli, ya samar da kungiyar kwallon kafa ta Spatters football club a Jahar Lagos yankin Kudancin kasar, da ke baiwa matasa damar samun manyan kungiyoyi a ciki da wajen Najeriya. Akwai ‘yan wasa da dama da suka fito daga arewacin Najeriya da ke wasa a wannan kungiyar, wacce ta ke baiwa ‘yan wasa daga yankin arewaci dama don nuna irin tasu kwarewa da kuma bajinta a wannan bangare.Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh......
Shirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Micael Kuduson, mayar da hankali kan neman karin bayani dangane da musabbabin sake barkewar rikici tsakanin kungiyar Hamas ta yankin Falasdinu da Isra'ila. Akwai kuma wasu karin tambayoyin da shirin ya yi wa masu sauraro karin bayani akai.
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya mayar da hankali ne kan bikin kidan Duma, guda cikin al'adun jihar Maradi da ke kokarin gushewa. A wani kokari na dakile gushewar al'adu, gwamnatin jamhuriyyar Nijar ta kaddamar da wani gangamin horar da matasa kidan Duma, salon kidan da ke da shahara a tsakanin garuruwan Hausawa.Akwai dai salo kala kala na kidin Duma da yanzu ke zama inda mata sun fi son gargajiya yayin bukukuwansu abin da ake kira Partyn kauyawa Tasi'u Bakwai ya mana filla filla ma'anar kidi irinsu adamulmula, yar sahabi da sauransu. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin..............
Kungiyar Oxfam ta goyi bayan rahoton hukumar samar da abinci ta majalisar dinkin duniya FAO kan yawan mutane miliyan 783 da ke fama da matsananciyar yunwa musamman a nahiyar Africa, inda ta ce matukar ba'a yi hattara ba nan da 2030, cikin wannan adadi guda miliyan 600 zasu tagayyara sanadin yunwar.
Hukumar kula da hasashen yanayi ta tarayyar Nigeria NIMET, ta ankarar da mazauna wasu jihohin arewacin kasar dangane da mamakon ruwan saman da ake sa-ran zubawa nan da ‘yan kwanaki masu zuwa. A cewar hukumar, wacce kan yi hasashen yadda yanayi zai kasance a kasar, tuni na'urorinta suka hango alamomin tsawa da walkiya a yankunan jihohin Borno, Taraba, Gombe, Bauchi da kuma Kano.Wannan hasashe na zuwa ne yayinda har yanzu, wasu al'ummomin kasar, ba su gama farfadowa daga barnar da ambaliya ta yi musu a daminar bara ba.
Shirin "Muhallinka Rayuwarka" ya yi dubi ne kan yadda ake fama da zafin rana a Afirka, ciki har da Arewacin Najeriya wanda yanayin kan kai sama da maki 40 na ma'aunin sa. A kwanan nan yankuna da dama na Nahiyar Afruka ciki har da arewacin tarayyar Najeriya sun sha fama da tsananin zafin rana da wani zubin kan kai 43 a ma'aunin Celsius, yanayin da ya yi tsanani har ta kai wasu mutane ke tarewa a sassan Fadammu da Gulabe domin samun sauki.Akwai dai rahotannin da suka nuna yadda al'umma a wasu jihohin Arewacin Najeriya kamar Kano da Maiduguri da Sokoto da dai sauransu, su ka yi matukar kwaluwa da hasken Rana mai dan karen zafi.
Shin laifi ne in kwaikwayi wani? Akwai wasu sinfin mutane da Shari'a ta yadda in kwaikwaya ne? Mun tattauwa akan wannan mas'ala ganin cewa musamman matasan, suna duba zuwa ga wasu mutana ne suna kwaikwayon irin rayuwar su. --- Send in a voice message: https://podcasters.spotify.com/pod/show/taskar-mallam/message
Daga cikin manyan al'amuran da shirin Mu Zagaya Duniya na wannan makon ya waiwaya akwai halin da ake ciki a kasashen Turkiya da Syria, inda girgizar kasa ta kashe mutane fiye da dubu 23. Akwai kuma rahoto akan girgizar kasa mafi muni da aka gani a duniya cikin karni na 21.
(English Version)"There is a Longing in Our Hearts for You, Oh! Lord".3gp
(English Version)"There is a Longing in Our Hearts for You, Oh! Lord".3gp
Hausa Language - "The Two Roads(English)".mp3 // YAH 1Kalman Ya Zama Mutum1Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. 2Shi ne tun fil'azal yake tare da Allah. 3Dukan abubuwa sun kasance ta gare shi ne, ba kuma abin da ya kasance na abubuwan da suka kasance, sai ta game da shi. 4Shi ne tushen rai, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. 5Haske na haskakawa cikin duhu, duhun kuwa bai rinjaye shi ba. 6Mat 3.1; Mar 1.4; Luk 3.1,2 Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya. 7Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa. 8Ba shi ne hasken ba, ya zo ne domin ya shaidi hasken. 9Akwai hakikanin haske mai shigowa duniya da yake haskaka kowane mutum. 10Dā yana duniya, duniyar ta wurinsa ta kasance, duk da haka duniya ba ta san shi ba. 11Ya zo ga abin mulkinsa ne, jama'a tasa kuwa ba ta karɓe shi ba. 12Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, 13wato, waɗanda aka haifa ba daga jini ba, ba daga nufin jiki ko nufin mutum ba, amma daga wurin Allah.14Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa. 15Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.' ” 16Dukanmu kuwa daga falala tasa muka samu, alheri kan alheri. 17Domin Shari'a, ta hannun Musa aka ba da ita, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu suka kasance. 18Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi.
Hausa Language - "The Two Roads(English)".mp3 // YAH 1Kalman Ya Zama Mutum1Tun fil'azal akwai Kalma, Kalman nan kuwa tare da Allah yake, Kalman nan kuwa Allah ne. 2Shi ne tun fil'azal yake tare da Allah. 3Dukan abubuwa sun kasance ta gare shi ne, ba kuma abin da ya kasance na abubuwan da suka kasance, sai ta game da shi. 4Shi ne tushen rai, wannan rai kuwa shi ne hasken mutane. 5Haske na haskakawa cikin duhu, duhun kuwa bai rinjaye shi ba. 6Mat 3.1; Mar 1.4; Luk 3.1,2 Akwai wani mutum da Allah ya aiko, mai suna Yahaya. 7Shi fa ya zo shaida ne, domin ya shaidi hasken, kowa yă ba da gaskiya ta hanyarsa. 8Ba shi ne hasken ba, ya zo ne domin ya shaidi hasken. 9Akwai hakikanin haske mai shigowa duniya da yake haskaka kowane mutum. 10Dā yana duniya, duniyar ta wurinsa ta kasance, duk da haka duniya ba ta san shi ba. 11Ya zo ga abin mulkinsa ne, jama'a tasa kuwa ba ta karɓe shi ba. 12Amma duk iyakar waɗanda suka karɓe shi, wato, masu gaskatawa da sunansa, ya ba su ikon zama 'ya'yan Allah, 13wato, waɗanda aka haifa ba daga jini ba, ba daga nufin jiki ko nufin mutum ba, amma daga wurin Allah.14Kalman nan kuwa ya zama mutum, ya zauna a cikinmu, yana mai matuƙar alheri da gaskiya. Mun kuma dubi ɗaukakarsa, ɗaukaka ce ta makaɗaicin Ɗa daga wurin Ubansa. 15Yahaya ya shaida shi, ya ɗaga murya ya ce, “Wannan shi ne wanda na ce, ‘Mai zuwa bayana ya zama shugabana, domin dā ma yana nan tun ba ni.' ” 16Dukanmu kuwa daga falala tasa muka samu, alheri kan alheri. 17Domin Shari'a, ta hannun Musa aka ba da ita, alheri da gaskiya kuwa ta wurin Yesu Almasihu suka kasance. 18Ba mutumin da ya taɓa ganin Allah daɗai. Makaɗaicin Ɗa, wanda yake yadda Allah yake, wanda kuma yake a wurin Uba, shi ne ya bayyana shi.
Shirin namu na yau Alhamis 07/04/2022 zai ƙunshi bayani a kan Azumin Ramadan daga bakin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani). Sannan za mu dubi muhimman kanun labarai da rahotanni na Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 7/4/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
A shirin namu na yau za mu tattauna ne da Na'ibin Limamin Masallacin Juma'a na Apo Abuja, Imam Auwal Ibrahim Usamah a kan taqaddamar data kai ga korrar Babban Limamin Masallacin Sheikh Nura Khalid da kuma halin da ake ciki a masallacin a halin yanzu. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau LARABA 6/4/2022 ta wallafa. Haka nan akwai Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Shirin namu na yau zai duba irin tasirin da sabon Kamfanin Taki na Dangote zai iya yi wajen bunƙasa noma a Nijeriya. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Talata 29/3/2022 ta wallafa. Haka nan akwai Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Shirin na yau zai yi sharhi a kan manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Talata 22/3/2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu
Shirinmu na yau zai tattauna ne da Farfesa M. K. Yakubu, Shugaban Cibiyar Binciken Fasahar Fatu (NILEST) da ke Zariya, inda zamu duba gudumawar sashin ga tattalin arzikin Nijeriya. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 16/3/2022 ta wallafa. Muna kuma da Labarun Wasanni.
Shirin na yau zai karanta hirar da wannan jaridar ta yi da fitaccen jarumin Kannywood wato Ibrahim Bala. Haka nan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 14/3/2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Shirinmu na yau zai duba yadda aka yi bukuwan Ranar Mata ta Duni a sassan qasar nan. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 9/3/2022 ta wallafa. Muna kuma da Labarun Wasanni.
Shirinmu na yau zai duba tasirin mata a siyasar Nijeriya, musamman a halin yanzu da muke fuskantar zaben 2023. Akwai kuma sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Talata 8/3/2022 ta wallafa. Muna kuma da Labarun Wasanni.
Shirin na yau zai karanta karashen hirar da wannan jaridar ta yi da fitacciyar Jarumar Kannywood wato Mas'uda 'Yar Agadas. Haka nan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 7/3/2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Tattaunawa a kan bude wasu kasuwannin mako-mako da aka kulle saboda matsalar tsaro, za kuma duba manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 02/03 /2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni.
Shirin namu na yau zai tsokaci ne a kan guguwar siyasar Jihar Zamfara data kai ga tsige mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusa za kuma mu duba wane hali ake ciki game da dokar zabe. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 24/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirin namu na yau zai tattauna ne a kan ko karin farashin gangan danyen mai a kasuwannin duniya zai shafi farashinsa a Nijeriya?. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 22/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirin na yau zai karanta hirar da wannan jaridar ta yi da fitaccen jarumin Kannywood wato Abba El-Mustapha. Haka nan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Litinin 21/2/2022 ta wallafa. Akwai kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu.
Shirin namu na yau zai Tattauna ne a kan halin da ake ciki game da dokar zabe da kuma yadda kallo ya koma kan APC dangane babban taronta da ake shirin yi ranar 26 ga Fabarairun 2022. Haka nan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 17/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirin namu na yau zai tattauna ne a kan yadda matsalar karancin man fetur ke shafar hada-hadar kasuwanci. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 16/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Jaridarmu ta LEADERSHIP Hausa ta makon nan, ta yi nazari a kan dalla-dallan abin da ya faru na kisan 'yar shekara 5 a Kano wadda ana tsaka da alhininta sai kuma aka sake yi wa wata 'yar shekara 12 kisan gilla duk dai a Kanon. Akwai sauran labarai na dambarwar fagen siyasa da harkokin gwamnati da kuma Sashen Madubin Rayuwa.
Shari kan yadda manyan jam'iyyun mu (APC da PDP) suka dauki matakin neman sulhu a tsakanin mambobinsu, musamman ganin zaben 2023 yana kara dunfarowa. Za mu duba manyan kanun labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 27/01/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Sharin namu na yau zai yi magana ne a kan yadda janyewar karin kudin man fetur zai habbaka harkokin kasuwanci. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Laraba 26/01/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirinmu na yau zai tattauna da Shugaban Ƙungiyar 'Yan Albasa, Reshen Jihar Kaduna domin jin yanayin noman albasa a halin yanzu a Nijeriya. Akwai bitar manyan labarun LEADERSHIP ta yau Talata 18/1/2022, sannan akwai labarun wasanni.
Bola Tinubu ya ayyana zai yi takarar shugabancin qasa a 2023 da kuma bayanin Gwamnan Jihar Filato Simon Bako Lalong a kan Rikita-rikitar Siyasar Cikin Gida A APC, bayan ziyarar da ya kai wa Shugaban Qasa a fadarsa. Akwai sharhin manyan Labarun LEADERSHIP ta 11/01/22 da kuma Labarun wassani.
Shirin namu na yau Litinin 20/12/2021 zai yi waiwaye kan ta'aziyyar rasuwar fitaccen ɗan wasan Finafinan Hausa, Marigayi Sani Garba (SK). Akwai kuma batun wata 'yar asalin Jihar Kano da aka ce ta lashe Gasar Sarauniyar Kyau ta Nijeriya. Sai sharhin manyan Labarun LEADERSHIP ta 20/12/21 da kuma Labarun Wasanni.
Daga manyan labarun LEADERSHIP Hausa ta makon nan, akwai barazanar safarar Bil'adama a Nijeriya da yadda aka yi taron tunawa da Sam Nda-Isaiah karo na farko. Akwai kiɗan shantu a ƙasar Hausa da yadda yake neman ɓatan-dabo. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Ministan Harkokin ‘Yansanda, Alhaji Maigari Dingyadi ya sanar da cewa, gwamnatin tarayya ta amince da ƙara wa jami'an ‘yansanda albashi da kashi 20 cikin 100 da kuma ƙarin alawus-alawus. Akwai kuma sharhin manyan Labarun LEADERSHIP ta 16/12/21.
Shirin namu na yau Laraba 1/12/2021 zai yi tsokaci ne a kan ranar yaƙi da ƙanjamau ta duniya. Sannan za mu dubi muhimman kanun labarai da rahotanni na Jaridar LEADERSHIP ta yau. Akwai kuma labarun wasanni.
Jaridar ta yo wa masu karatu tsaraba da labarin Ibtila'in 'yan bindiga a hanyar Kaduna zuwa Abuja tare da tattaunawa da Ɗanmajen Jere, Alhaji Bashir Isah a kan garuruwan da suka fi haɗari a hanyar. Sannan akwai labarin yadda za a magance matsalar zaman kashe wando tsakanin matasan Nijeriya ta hanyar tura su ƙasashen waje. Haka nan Ministan Mai ya ce Shugaba Buhari ya damu da tsadar Iskar Gas, yayin da tsohon Gwamnan Neja Babangida Aliyu ya ce a bar tikitin takarar PDP a 2023 mai rabo ya samu. Akwai kuma Madubin Rayuwa da ke ɗauke da daɗaɗan shafuka na zamantakewar rayuwa.
Daga manyan labarun LEADERSHIP Hausa ta makon nan, akwai tattaunawa da Farfesa Muhammad Kabir Aliyu kan taɓarɓarewar ilimi a Nijeriya. Akwai batun yadda matsin rayuwa ke rage yawan mace-macen aure da jihohin da suka fi samun kuɗaɗen shiga a farkon bana. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Daga manyan labarun LEADERSHIP Hausa ta makon nan, akwai batun yawaitar baɗala da ɗalibai a makarantu da yadda rasuwar Alƙalin Alƙalan Jihar Kaduna ta haifar da wagegen gibi. Akwai batun nasarorin da Buhari ya samu a ziyarar qasar Saudiyya. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Daga manyan labarun LEADERSHIP Hausa ta makon nan, akwai batun biyan ɗaliban aikin malanta na jami'o'i kuɗin alawus na N75,000 inda muka tattauna da shugaban Ƙungiyar ASUU, reshen Jami'ar ABU. Akwai rahoton yadda 'yan bindiga suka tilasta tsahirta sufurin jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna da batun tsarin zaɓen fid da gwani na 'yar tinƙe a kan sikeli. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Daga manyan labarun LEADERSHIP Hausa ta makon nan, akwai tattaunawa da wani shahararren masanin aikin gona da ya yi da wakilinmu ana saura kwana biyar ya rasu! Akwai batun rikita-rikitar naɗin sabon Sarkin Kontagora, da batun amfani da 'Yan Bautar Ƙasa (NYSC) wajen yaƙi da 'yan bindiga. Haka nan akwai sashen Madubin Rayuwa.
Daga muhimman labarun LEADERSHIP Hausa ta wannan makon, akwai tattaunawa ta musamman da Dr. Hakeem Baba-Ahmed a kan al'amuran da suka shafi Arewa da ma Nijeriya. Kana mun binciko rikita-rikitar rusa Unguwar Graceland a yankin Zariya da batun zargin badakalar da ake wa matar Gwamnan Jihar Kano, Hajiya Hafsat Ganduje. Akwai kuma sashen Madubin Rayuwa.
SHOW LESSRahoton musamman game da ma'aikatan da aka ɗauka 774,000 a ƙananan hukumomin Nijeriya. Abubuwan da za a riƙa tuna marigayi Sarkin Gaya da su. Irin macizan da suka fi haɗari a duniya da riga-kafin cutarwarsu. Sarƙaƙiyar da ta dabaibaye naɗa sabon Sarkin Kontagora, da sauran ƙayatattun labarai. Akwai kuma Sashen Madubin Rayuwa
Tattaunawa ta musamman da Alhaji Badamasi Burji, da Mataimakin Gwamnan Jihar Borno, Hon. Umar Usman Kadafur, batun Harajin VAT da ake kokawa tsakanin tarayya da jihohi, wani yaro ɗan shekara 12 ya kashe kansa saboda baƙin ciki, yadda ɗalibi ya rikita makarantarsu da barazanar harin 'yan bindiga da sakamakon gwajin ƙwaƙwalwar da aka yi wa Sheikh Abduljabbar. Akwai kuma Madubin Rayuwa
Koma-bayan Arewa a rajistar katin zaɓe da Hukumar INEC ke yi. Da irin taɓargazar sace-sacen ɗalibai ga sashen ilimi. Akwai kuma Sashen Madubin Rayuwa da ya ƙunshi ilmantarwa kan zamantakewa
KO KA SAN ALLAH?
KO KA SAN ALLAH?
Akwai matsaloli da dama da suka yi wa matasa katutu a Nijeriya a wannan ƙarne na 21. Fitacciyar Matashiya Maryam Shetty ta yi tsokaci kan matsalar da kuma kawo shawarwari kan mafita.
Akwai wani abu da mutane da dama yau basu san muhimmanci shi ba yau sai kadan daga ciki. Iyaye da kakanni sun matuqar darajta wannan abu kuma sai Allah Ya albarkaci rayuwar su a dalilin haka. Don sanin wani abu ne, ba mu aron kunnuwar ku.
A wannan shiri namu na shida,wanda Bello Hamza ya jagoranta, an yi nazari ne kan batun yadda annobar cutar kwalara ke yaduwa a sassan Nijeriya kamar wutar daji. Kwalara cuta ce da ke saurin kisa in har ba a dauki matakin gaggawa ba wajen dakile yaduwarta. Akwai kuma hira ta musamman da wakilimu na jihar Yobe Mohammed Maitela ya yi mana da shugaban cibiyar kula da cututtuka masu yaduwa ta jihar Yobe Dakta Mohammed Isyaku, inda ya yi mana cikakken bayanai akan yadda cutar take yaduwa da kuma hanyoyin dakile yaduwar da kuma matakan da ya kamata gwamnati da sauran al'umma su dauka don kaucewa kamuwa da cutar. Thanks for listening. Kindly Subscribe to our Facebook, Anchor FM, Twitter and YouTube channels: @LeadershipNGA Check out our podcast archives at https://podcast.leadership.ng #LeadershipNews #NigeriaPodcasts #BarkaDaHantsiNijeriya #Nigeria
Akwai wasu furuci da harasan mu har mun saba da furta su, amma da yawa ba mu hankalta da irin alfanu da suke qumshe da su... To lallai mu hankalta sannan yu ke kawo wannan tunani lokacin da muke furta su.
Akwai rashin fahimtar Munin da zalunci kan tafi da shi Qiyamah ban da illata rayuwa a nan duniya. Ranan gobe Qiyamah duhu zalunci kan zama don haka mu guje wa yin zalunci
Akwai wata mummunar tabi'a da yau mutane ba a dauke ta a matsayin komi. https://youtu.be/ZThLOaLSRqM
Akwai hadisai da dama da Annabi ya nuna mana muhimmancin kiyaye harshe don illar da rashin hakan ke janyowa.
Akwai alamu dake nuna an kama hanyar maido da zaman lafiya a kasar Libya wadda aka kwashe shekaru tun bayan kisan marigayi Moammar Gaddafi zaman lafiya ya faskara. Jiya Laraba Babban Sakataren Majalisar Dimkin Duniya Antonio Guttersh ya bayyana cewa ‘yan kasar waje dake Libya ke haifar da rudani,kamata yayi su kama gabansu, abar Gwamnatin hadaka ta yi aikinta. Kasashen Duniya da dama sun yi irin wannan kira, kamar su Britania, Mexico, Kenya, Nijar, da Faransa dake neman sojan haya dake Libya su san inda dare yayi musu. Mun nemi ji daga bakin Dr Abdulhakeen Garba Funtua masanin siyasar Duniya yadda yake kallon wannan lamari a matsayin barrazana ga lamuran siyasar kasar da Afrika ga baki daya.
Matasa na zaman kashin bayan ci-gaban ko wacce kasa. A daidai lokacin da Najeriya ke cika shekaru 60 da samun 'yancin kai, shin ko matasanta za su iya rera taken kasar? Akwai batun matsalatr da a kan samu ta fyade ko musayar hotunan da ba su dace ba a tsakanin matasan.
Ranar asabar 19 ga watan Satumban nan za a gudanar da zaben Gwamnan Jihar Edo dake Najeriya, inda ake sa ran fafatawa tsakanin Jam’iyyar PDP mai mulki da APC da ta rasa kujerar Jihar. Gwamna Godwin Obaseki da ya sauya sheka daga Jam’iyyar APC zuwa PDP na neman wa’adi na biyu, yayin da Pastor Eze Iyamu da yayi takara da Obaseki shekaru 4 da suka gabata a karkashin Jam’iyyar PDP ya koma APC, ya kuma tsaya mata takara. Akwai kuma karin wasu Yan takara daga Jam’iyyu daban daban dake fafatawa a zaben na gobe, amma masu sa ido na kallon karawar da za’ayi tsakanin Obaseki da Iyamu a matsayin wadda zata dauke hankali. Sai dai tuni fargaba ta mamaye jama’ar Jihar ganin yadda akayi ta samun tashin hankali lokacin yakin neman zaben, abinda ya sa aka kara yawan jami’an tsaro da kuam sanya ‘Yan takarar sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya domin tabbatar da ganin an yi zaben ba tare da tashin hankali ba. Farfesa Jibrin Ibrahim na kungiyar CDD na daya daga cikin masu sanya ido kan zaben, kuma ya shaidawa RFI Hausa yadda suke kallon zaben zai gudana.
Bayani kan yadda korona ke yaduwa a wannan lokaci
Adventist World Radio cikin harshen hausa; Mu kasance da bangaskiya; Akwai lokoci domin komai
Shin wasu fannonin ilmuka aka bar musulmai a baya da ya kamata su farka. Akwai bambanci tsakanin ilimin fiqihu da ilimin da na kiwon lafiya da sauran su?
Wasu lokutta, mukan ga abubuwan farin ciki sun same me, wasu lokutan kuma, abubuwa da ba mu so ke faruwa da mu. A mahangar Addini, duk abu da muka gani, to fa tabbas akwai dalilai, sai dai tunanin mu ba lallai ba ne mu hankalta da hakan. Rashin haihuwa, mutuwa, samun dukiya, ganin saɓanin Addu'o'i da muka yi ne da dai sauran su. Saurari 'MAHANGAR MU'
Shirin Radio D zango na 1 | Koyon Jamusanci | Deutsche Welle
Daga ina wannan suna, wato Eulalia, ya fito ne? Su Compu da Ayhan da Josefine sun nazarin ma'anar sunan kuma sun fitar da amsoshi da dama. Akwai wani abokin aikinsu mutumin kasar Spain da ya taimaka musu. Mujiya Eulalia tana so ta san ma'anar sunanta. Wakilan Radio D sun dukufa inda suka gano sunan ya fito ne daga kasar Girka. Carlos da yake aiki a bangaren Sifaniyanci ya bayar da bayani mai ma'ana a kan al'amarin. Ya san wani waliyyi mai wannan sunan. Amma kuma duk da haka, wadannan wakilai suna da dimbin tambayoyi da za su amsa. A wannan kashin za ku ji an yi tambayoyi ba tare da an yi amfani da kalmomin tambaya ba. Muhimman abu kawai shi ne karin murya.