POPULARITY
A yayin da ake gab da fara azumin Ramadan, Matatar Mai ta Ɗangote da ke Najeriya ta sanar da rage farashin litar man fetur da take sayar wa ƴan kasuwa daga Naira 890 zuwa Naira 825, rahusar da ta fara aiki daga yau Alhamis, 27 ga watan Fabairu. Kan hakan ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Alhaji Shu'aibu Idris.Latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar...
Matsalolin tsaro na kara ta'azzara a ƙasashen Afirka masamman a Sahel da tafkin Chadi, inda aka ga yadda Boko Haram ke zafafa kai hare-hare a sansanoni da cibiyoyin jami'an tsaro a jihar Barno, yayin da mahara masu ikirarin jihadi suka tsanata kai farmaki a ƙasashen Nijar da Mali da Burkina Fado, ko a ranar Alhamis ƴan ta'adda sun kashe sojojin Benin kusan 30 a wani hari da suka kai arewacin ƙasar, sai kuma wani hari da ƴan bindiga suka kai fadar shugaban ƙasar Chadi da gwamnati ta daƙile. A tattaunawarsa da Ahmed Abba, Dr. Yahuza Ahmad Getso masanin tsaro a Najeriya, ya ce duk da yadda ƙasashen ke ikirarin yaƙi da matsalolin tsaro, ba su da cikakkun tsare-tsaren da suka dace a bangaren soji da tafiyar da gwamnati, halisama ba da gaske su ke yi ba.
Matangazo ya saa nzima kuhusu habari za kutwa, ikiwa ni pamoja ripoti kutoka kwa waandishi wetu sehemu mbali mbali duniani na kote Afrika Mashariki na Kati, na vile vile vipindi na makala maalum kuhusu afya, wanawake, jamii na maendeleo.
'Shirin Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan makon tare da Ahmed Abba ya duba yadda harkokin kasuwanci ke tafiya a kasuwar dabbobi ta ƙasa da ƙasa da ke Maigatari ta Jihar Jigawa, wato kan iyakar Najeriya da Nijar, da kuma jin irin ƙalubalen da kasuwar ke fuskanta. Kasuwar ta Maigatari wadda ke iyakar Najeriya da Nijar na daya daga cikin manyan kasuwannin dabbobi a yankin arewacin Najeriya, domin ana sayar da nau'ikan dabbobi da suka hadar da shanu, raƙuma, dawaki, tumaki, awaki da jakkai sama da miliyan biyu a ranakun Alhamis din ko wanne mako, kuma yan kasuwa daga sassan Najeriya, Nijar da kuma Mali na zuwa a duk mako.
Najeriya ta yi sabon ƙarin farashin mai da akalla kashi 15%, wanda kuma shi ne karo na 4 a cikin watanni 16 da shugaba Bola Tinubu ya shafe kan karagar mulki. Babu dai wani dalili da kamfanin NNPCL da ke matsayin wakilin gwamnati a harkar mai ya bayar dangane da wannan farashi, illa kawai jama'a sun gan shi ne haka kwatsam.Kan wannan batu shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na ranar Alhamis ɗin nan ya bayar da damar tattaunawa akai.
Matangazo ya saa nzima kuhusu habari za kutwa, ikiwa ni pamoja ripoti kutoka kwa waandishi wetu sehemu mbali mbali duniani na kote Afrika Mashariki na Kati, na vile vile vipindi na makala maalum kuhusu afya, wanawake, jamii na maendeleo.
Wazazi wapya hivi karibuni wataweza anza pokea malipo yao ya uzeeni juu ya malipo ya likizo ya wazazi yanayo wekezwa na serikali, sheria ziki tarajiwa kuwasilishwa ndani ya bunge la shirikisho hii leo Alhamis 22 Agosti.
A ranar Alhamis da ta gabata, shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da naira dubu 70 a matsayin mafi ƙarancin albashi a ƙasar, inda yayi alƙawarin sake nazari kan yiwuwar wani ƙarin a duk bayan shekaru uku, a cikin shirin mu Zagaya Duniya ,Nura Ado Suleiman ya zaɓo wasu daga cikin muhimman labarun lamurran da suka wakana a makon da ya ƙare domin bitarsu.
Gabanin taron da za a gudanar ranar Alhamis a birnin Paris don taimaka wa Afirka dangane da yadda za ta samar wa kanta da alluran rigakafin kariya daga wasu cututuka a wadace, tuni aka samu alƙawurran sama da Euro biliyan ɗaya daga ƙasashe da da kuma ƙungiyoyi daban daban a cewar fadar gwamnatin Faransa. Wadannan kuɗade za a yi amfani da su ne don tabbatar da cewa kamfanonin sarrafa magunguna sun samar da alluran rigakafin cututuka kamar Korona, Cholera da kuma zazzaɓin cizon sauro a cikin nahiyar.Shin me za ku ce a game da wannan tallafi na ƙasashen duniya zuwa ga nahiryar Afirka?Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin
Matangazo ya saa nzima kuhusu habari za kutwa, ikiwa ni pamoja ripoti kutoka kwa waandishi wetu sehemu mbali mbali duniani na kote Afrika Mashariki na Kati, na vile vile vipindi na makala maalum kuhusu afya, wanawake, jamii na maendeleo.
Rundunar sojin Isra'ila ta ce dakarunta sun kai farmakin wucin gadi a arewacin yankin Zirin Gaza ta kasa a cikin daren ranar Alhamis, inda suka yi arrangama da mayakan Hamas a matsayin sharar fagen shirinta na kaddamar da gagarumin farmakin murkushe kungiyar ta Hamas
Majalisar Dokokin Najeriya ta bukaci gwamnati ta yi gwanjon daukacin barikokin ‘yan sanda da ke fadin kasar a wani kokari na inganta rayuwar ‘yan sandan kasar. Makalisar ta kafa hujja da cewa tsananin munin yanayin da barikokin ke ciki ya sa ba sa zama don haka ba su da wani amfani illa a yi gwanjon su.Sai dai masu sharhi kan al'amuran yau da kullum da masu hankoron kare hakkin fararen hula sun soki wannan yunkuri na gwanjantar da barikokin 'yan sandan.Ku latsa alamaer sauti domin sauraren cikakkiyar hirar da Rukayya Abba Kabara ta yi da Aminu Adam Gwale, wani dan gwagwarmayar kare hakkin fararen hula a jihar Kano da ke Najeriya.Majalisar Dokokin ta Najeriya ta gabatar da kudirin ne bayan da Murphy Omoruyi daga jihar Edo karkashin jam'iyyar LP ya fara gabatar da bukatar haka a ranar Alhamis.Mista Omoruyi ya kafa hujjar cewa, tsohon shugaban kasar, Muhammadu Buhari ya rattaba hannu kan kudirin dokar kyautata aikin 'yan sanda ta 2020, kuma daya daga cikin manyan abubuwan da wannan doka ta kunsa shi ne, magance mummunan halin da 'yan sanda ke ciki a kasar.A cewar dan majalisar, matsalar rashin kyawawan wuraren zama na 'yan sandan ta ta'azzara, inda har ta gagari kundila duk kuwa da matakan da aka dauka a can baya.
A dai ranar Alhamis da ta gabata ne hukumar shirya wasan kwallon kafar nahiyar Turai UEFA ta fitar da sabon jadawalin gasar cin kofin zakarun Turai na bana, jadawalin da ke kunshe da kungiyoyi 32 wadanda aka karkasa zuwa rukunnai 8 wato kungiyoyi 4 a duk rukuni guda.
Kwa Undani ni matangazo ya dakika 25 yanayochambua habari kwa undani zaidi na kumpa msikilizaji maelezo ya kina kuliko ilivyo kawaida kuhusu tukio au swala lililojitokeza katika habari.
Gwamnonin Najeriya sun ce su yafi dacewa su raba kudaden da gwamnatin tarayya za ta rabawa talaka domin rage musu radadin cire tallafin mai, maimakon yadda gwamnatin da ta shude tayi ta raba kudin kai tsaye wajen amfani da rajistar da ta samar. Gwamnonin sun sanar da haka ne bayan kammala taron majalisar tattalin arzikin kasar da suka gudanar a ranar Alhamis. Dangane da wannan matsayi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Hon Saleh Yahaya Taki, tsohon shugaban karamar hukumar Kazaure da ke Jihar Jigawa, kuma ga yadda zantawar su ta gudana. A latsa alamar sauti don sauraron tattaurawar......
Yanzu haka shugabannin kasashen duniya sama da 50 da shugabannin hukumomin kasa da kasa daban-daban, da kungiyoyi masu zaman kansu, sun hallara a birnin Paris na Faransa, domin tattauna yau Alhamis da ake fara taron duniya don shimfida tsarin da zai bai wa kasashen damar samun tallafi da nufin tunkarar matsalar sauyin yanayi. Wannan taro na zuwa ne a daidai lokacin da kasashe da dama ke fama da zaizaiyar kasa, fari, ambaliya yayin da teku ke yi wa wasu birane barazana. Me ku ke fatan taron ya yi don tunkarar wadannan matsaloli? Me za ku ce a game da rawar da rawar da gwamnatocin kasashenku ke takawa domin tunkarar wannan kalubale? Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin tare da Salissou Hamissou.
Hii leo jaridani tunaangazia mizozo nchini Sudan ka pia nchi jirani Sudan Kusini. Makala tunakupeleka nchini Somalai na mashinani nchini Tanzania, kulikoni?Ofisi ya Umoja wa Mataifa ya haki za binaadamu, OHCHR imeeleza kusikitishwa na athari mbaya za mapigano kwa raia zinazoendelea nchini Sudan ambapo mpaka hizi sasa wamepokea taarifa za kuuawa kwa raia ikiwemo watoto na wajawazito na ubakaji huku waandishi wa habari wakiwa katika hali mbaya kutokana na kauli za chuki hususani mitandaoni.Na tukitokea huko Sudan tuelekee katika nchi jirani, Sudan Kusini. Ujumbe wa Umoja wa Mataifa nchini Sudan Kusini UNMISS umetoa wito wa kusitishwa mara moja kwa uhasama miongoni mwa wakimbizi wa ndani katika Kambi ya Umoja wa Mataifa ya Ulinzi wa Raia nchini humo kufuatia tukio la jana Alhamis ambapo watu kadhaa waliripotiwa kujeruhiwa na wengine kuuawa.Makala ambayo leo inatupeleka katika majimbo ya Hijraan na Galmudug nchini Somalia yaliyoathirika vibaya na ukame ulioleta changamoto ya maji kwa wakulima na wafugaji, lakini sasa asante kwa shirika la Umoja wa Mataifa la chakula na kilimo FAO mradi wake wa maji unaleta nuru.Na katika tunakupeleka nchini Tanzania kusikia ni kwa jinsi gani mashirika ya Umoja wa Mataifa wanashirikiana na wadau wake kupambana na magonjwa ya kuambukiza.Mwenyeji wako ni Anold Kayanda, Karibu!
Ujumbe wa Umoja wa Mataifa nchini Sudan Kusini UNMISS umetoa wito wa kusitishwa mara moja kwa uhasama miongoni mwa wakimbizi wa ndani katika Kambi ya Umoja wa Mataifa ya Ulinzi wa Raia nchini humo kufuatia tukio la jana Alhamis ambapo watu kadhaa waliripotiwa kujeruhiwa na wengine kuuawa.Video iliyorekodiwa na Ujumbe wa Umoja wa Mataifa nchini Sudan Kusini (UNMISS) inaonesha gari la wagonjwa la Umoja wa Mataifa likisindikizwa na walinda amani likipita katika barabara ya vumbi katikati ya umati wa wakimbizi wa ndani katika eneo la Malakal nchini Sudan Kusini. Kila mmoja aliyefanikiwa kusalia na chochote katika anavyovimiliki, amekibebeba kichwani, mgongoni au mkononi. Jana muda wa mchana ghasia zilizuka kati ya jamii mbili za wakimbizi wa ndani ambazo zimehifadhiwa katika Kambi ya Umoja wa Mataifa ya Ulinzi wa Raia. UNMISS inasema vurugu hizo zilichochewa na tukio la kuchomana visu huku ripoti za awali zikitaja raia watatu kuuawa na wengine 20 kujeruhiwa hadi kufikia jana Alhamisi mchana. Kabla ya hapo, hiyo-hiyo jana Alhamis asubuhi, milio ya risasi ilitanda alfajiri katika mji mkuu wa jimbo la Upper Nile, Malakal, karibu na makazi ya UNMISS.Walinda amani wa UNMISS waliingia kazini haraka kwa kuwa hali ya wasiwasi imekuwa ikiendelea hapa tangu mwisho wa wiki iliyopita, wakati mzozo katika kituo cha maji uliongezeka haraka na kuwa mzozo kamili ambapo mtu mmoja mwenye umri wa miaka 32 aliuawa. Kwa kuwa kambi ya walinda amani iko karibu na kambi ya Umoja wa Mataifa ya ulinzi kwa raia, mara zote walinda amani wako chonjo kuchukua hatua ya haraka pindi tu wanapopokea taarifa ya vurugu. Wakati wa mapigano ya mwezi uliopita, wanajeshi na polisi walinda amani walitumwa mara moja ili kutuliza hali hiyo. Polisi na walinda amani wa kijeshi kwa sasa wanashika doria ndani ya eneo hilo na kuzunguka eneo la nje, kwa ushirikiano na Jeshi la Ulinzi la Wananchi wa Sudan Kusini ili kuondoa hofu miongoni mwa jamii iliyokimbia makazi yao. Zaidi ya hayo, walinda amani matabibu katika hospitali ya UNMISS wanatoa huduma ya dharura kwa baadhi ya waliojeruhiwa. Kwa mujibu wa usajili wa kibayometriki wa Shirika la Umoja wa Mataifa la Uhamiaji (IOM), kufikia Desemba mwaka jana 2022, baadhi ya watu 37,032 waliokimbia makazi yao wanajihifadhi katika Eneo la Ulinzi la Umoja wa Mataifa la Malakal.
Vita ya Ukraine ikiwa inaingia mwaka wake wa pili, wawakilishi mbalimbali wa nchi wanachama wa Umoja wa Mataifa wametoa maoni yao kufuatia uamuzi kwa njia ya kura uliofanywa na Kikao Maalumu cha dharura cha Baraza Kuu la Umoja wa Mataifa kupitisha azimio jipya la kutaka amani ya haki na ya kudumu nchini Ukraine na kwamba Urusi bila masharti yoyote iondoe mara moja majeshi yake katika ardhi ya Ukraine. Umaalumu wa kikao hiki cha siku mbili kilichokamilika jana jijini, New York, Marekani ni kwa mujibu wa azimio lilipotishwa mwaka 1950 na Baraza Kuu la Umoja wa Mataifa kwamba Baraza hilo linaweza kushughulikia masuala ya kimataiafa yanayohusu amani na usalama pale ambapo Baraza la Usalama linakuwa limeshindwa kufanya hivyo. Kwa msingi huo kutokana na mara kwa mara Urusi kutumia kura ya turufu katika Baraza la Usalama kuzuia uamuzi wa kuibana, ndipo kikao hiki cha Baraza Kuu kikaitishwa kwa siku mbili Jumatano na Alhamis katika makao makuu ya Umoja wa Mataifa jijini New York Marekani ili nchi wanachama wa Umoja wa Mataifa wapige kura kuiambia Urusi iondoke Ukraine.Awali kabla ya azimio kupigiwa kura, Vassily Nebenzia Waziri wa Mambo ya nje wa Urusi aliliambia Baraza Kuu la Umoja wa Mataifa kuwa kufanya uamuzi kwa kuangalia tu yaliyotokea Februari 24 mwaka jana 2022 ni jaribio la makusudi la nchi za Magharibi kuficha sababu za kweli za mzozo huo. Hata hivyo matokeo ya kura yakaonesha kuwa walioinga mkono Urusi ni nchi 7 tu, 31 zikionesha kutokuwa upande wowote huku 141 zikiliunga mkono Azimio. Vita ikome, Urusi iondoke Ukraine.Kwa upande wake Waziri wa Mambo ya nje wa Ukraine, Dmytro Kuleba, mara tu baada ya kupitishwa kwa azimio… anasema “nchi yangu imeridhika na matokeo na ujumbe uko wazi; Haijalishi ni nini Urusi inajaribu na jinsi inavyojaribu kudhoofisha utaratibu wa kimataifa, inashindwa kila mara.” Naye Rais wa Baraza Kuu la Umoja wa Mataifa aliwasisitizia wajumbe akisema, “uchokozi ni kinyume cha sheria. Kumvamia jirani ni kinyume cha sheria. Kujimegea kipande cha nchi nyingine ni kinyume cha sheria.” Miongoni mwa nchi 32 ambazo zimepiga kura isiyoonesha kama zinaunga mkono azimio au la pamoja na Burundi, Msumbiji, Ethiopia, Congo, Zimbabwe, Afrika Kusini, China, India na Pakistan. Na zile ambazo zimeiunga mkono Urusi kwa kulipinga azimio hilo la kumaliza vita Ukraine ni Belarus, Jamhuri ya Kidemokrasia ya Watu wa Korea, Eritrea, Mali, Nicaragua, Urusi yenyewe na Syria.
Pelé alikuwa mmoja wa wachezaji mahiri wa mpira wa miguu na muda wote alitikisa michuano ya Kombe la Dunia kwa Brazil katika michezo ya klabu pamoja na ziara za kimataifa na timu yake ya Santos kabla ya kuleta msisimko wa mchezo wa soka kwa klabu ya soka ya kulipwa ya Marekani, New York Cosmos
Biden alisema ushirikiano wa Marekani kwa ustawi wa kiuchumi utashughulikia mzozo wa hali ya hewa moja kwa moja kwa mawazo sawa tunayoyaleta kazini nchini Marekani
Wizara ya ulinzi ya Russia ilisema wanajeshi wa Ukraine wamejisalimisha katika kiwanda cha chuma cha Azovstal kilichozingirwa huko Mariupol na kufanya jumla ya wanajeshi 1,730 waliojisalimisha wiki hii. Pia kamati ya kimataifa ya msalaba mwekundu (ICRC) ilisema katika taarifa yake
Baraza la seneti la Marekani limemuidhinisha Jaji Ketanji Brown Jackson kuwa jaji wa mahakama ya juu ya Marekani kwa kura 53 dhidi ya 47. Baraza la Seneti lilipiga kura Alhamis na kumfanya Jackson mwenye umri wa miaka 51 kuwa mwanamke wa kwanza mweusi kuhudumu katika mahakama ya juu Marekani
Shirin namu na yau Alhamis 07/04/2022 zai ƙunshi bayani a kan Azumin Ramadan daga bakin Shehu Isma'ila Umar Almaddah (Mai Diwani). Sannan za mu dubi muhimman kanun labarai da rahotanni na Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 7/4/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirin na yau, zai duba yadda ta kaya a babban taron jam'iyyar NNPP na ƙasa da aka yi a Abuja. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 31/03/2022. Har ila yau akwai labarun wasanni.
Shirin na yau zai yi sharhi a kan manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 24/3/2022 ta wallafa. Akwai Kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu
Shirin na yau zai yi sharhi a kan manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 17/3/2022 ta wallafa. Akwai Kuma Labarun Wasanni da ɗimi-ɗiminsu
Shirin na mu na yau zai tattauna da Imrana Wada Nas kan hanyoyin da suka kamata a bi don samar da 'yantakarar da suka dace. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 03/03/2022. Har ila yau, akwai labarun wasanni.
Shirin na mu na yau zai tattauna da Imrana Wada Nas kan hanyoyin da suka kamata a bi don samar da 'yantakarar da suka dace. Sannan akwai sharhin manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 03/03/2022. Har ila yau, akwai labarun wasanni.
Shirin namu na yau zai tsokaci ne a kan guguwar siyasar Jihar Zamfara data kai ga tsige mataimakin Gwamnan Jihar, Mahdi Aliyu Gusa za kuma mu duba wane hali ake ciki game da dokar zabe. Sannan za mu duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 24/02/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Manyan Labarun LEADERSHIP ta Alhamis 10/2/2022 Shirin namu na yau ya tattauna da Gamayyar Ƙungiyoyin Matasan Arewa A Kudu a kan gallazawar da suka ce ana musu a can. Haka nan akwai sharhin manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta Yau Alhamis 10/2/2022, da kuma Labarun Wasanni.
Shirin namu na yau ya yo muku tsaraba daga ƙasar Sin kan bikin sabuwar shekara ta gargajiya da ake yi a ƙasar. Sannan mun leƙa Tsangayar Koyon Harsunan Ƙasashen Waje ta Jami'ar Beijing domin ganin yadda Sinawa ke nazarin Harshen Hausa. Haka nan za mu duba manyan labarun LEADERSHIP ta yau Alhamis da kuma labarun wasanni.
Shari kan yadda manyan jam'iyyun mu (APC da PDP) suka dauki matakin neman sulhu a tsakanin mambobinsu, musamman ganin zaben 2023 yana kara dunfarowa. Za mu duba manyan kanun labarun Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 27/01/2022. Akwai kuma labarun wasanni.
Shirin namu na yau zai yi tsokaci da sharhi a kan manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 13/01/2022. Har ila yau akwai labarun wasanni.
Shirin namu na yau Alhamis 30/12/2021 zai tattauna a kan bikin al'adun gargajiya na masarautar Kaltungo da aka yi a bana. Sannan akwai sharhin labarun Jaridar LEADERSHIP ta Alhamis 30/12/2021. Kana akwai labarun wasanni.
Tsokaci da sharhi game da manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 23/12/2021, da labarun wasanni.
Tsokaci da sharhi game da manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 02/12/2021.
Tsokaci da sharhi game da manyan labarun da Jaridar LEADERSHIP ta wallafa a yau Alhamis 18/11/2021.
Daga manyan kanun labarun da Jaridar LEADERSHIP ta Turanci ta wallafa a yau Alhamis 11/11/2021, akwai batun ƙararraki 8,000 da ke gaban kotun ƙoli da ba ta kai ga yanke hukunci a kai ba. An gano ginin da ya rufta a Legas mai hawa 21 ba shi da inshora. Majalisar Dattawa ta nemi a hukunta masu ɗaukar nauyin ta'addanci. 'Yan bindiga sun kai sabon farmaki a Katsina.
Shirin na yau zai duba manyan labarun Jaridar LEADERSHIP ta Alhamis 4/11/2021, musamman labarin yadda jami'an tsaro ke samun umarnin kotu ta ɓarauniyar hanya.
Sharhi da tsokaci kan muhimman kanun labarun da Jaridar LEADERSHIP ta yau Alhamis 21/10/2021 ta ƙunsa da kuma labarin wasanni.
A Najeriya, yau Alhamis ake dakon gabatar da dalibai 27 na kwalegin koyon Aikin Gona dake Kaduna da aka sace kusan watanni biyu da suka gabata, bayan da aka yi nasarar kubutar da su jiya Laraba. Sakin daliban ya biyo bayan shiga lamarin da tsohon Shugaban kasar Olusegun Obasanjo da kuma fitaccen malamin addini Sheikh Dr Ahmed Gumi suka yi. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Usman Yusuf na hannun daman Sheikh Gumi wanda aka yi komi a gabansa, ga kuma yadda zantawarsu ta gudana.
Kungiyar direbobin tanka masu dakon man fetur ta baiwa ‘ya’yanta umarnin dakatar da jigilar man daga birnin Legas zuwa sassan arewacin kasar daga yau Alhamis har sai abinda hali yayi. Shugaban kungiyar direbobin tankar na Najeriya Otumba Oladiti yace tilas ne su yanke hukuncin, saboda matakin gwamnatin Niger na haramtawa dukkanin manyan motoci bin hanyoyin da suka ratsa ta cikin garin Minna, babban birnin jihar. Garba Aliyu Zaria ya tattauna da shugaban matuka motocin dakon man fetur din na arewacin Najeriya Comrade Abdulsalam Mohammad
Sakamakon zargin da wani tsohon Mukaddashin Gwamnan Babban Bankin Najeriya Dakta Obadiah Mailafiya ya yi cewa wani Gwamnan arewacin kasar shine Kwamandan kungiyar Boko Haram, Gwamnonin arewa sun bukaci jamian tsaron kasar da su gudanar da cikakken bincike kan wannan zargi. To sai dai kuma Alhamis din nan, Hukumar Kula da kafofin sadarwa ta kasar ta sanar da cin taran kudi Naira Biliyan biyar kan wani gidan Radio dake Lagos saboda yada zargin na Dakta Mailafiya. Dangane da wannan batu ne, Mahamman Salissou Hamissou ya tuntubi Kaigaman Adamawa, Farfesa Umar Pate, Malami a sashin koyon aiki jarida a Jami'ar Bayero dake Kano don jin yadda suke kallon wannan dambarwa.
Adventist World Radio cikin harshen hausa
MUTUWA DA KUMA TASHINSA;
Sahugabannin kasashen kungiyar yammacin Africa biyar na kan hanyarsu ta zuwa Bamako na kasar Mali don shiga sulhu da ake yi na warware rikicin siyasar Kasar. Shugabannin kasashen biyar da suka hada da Cote d’Ivoire, Ghana, Senegal, Nijar da Nigeria za su yi wannan zaman tattaunawa ne gobe Alhamis. Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Farfesa Khamilu Sani Fagge na Jamiar Bayero dake Kano yadda yake kallon wannan zaman sulhu.
Adventist World Radio cikin harshen hausa
Adventist World Radio cikin harshen hausa; Shaida da Alkur'ani mai girma ta fadi a kanta; Mutum da Allah zai iya amfani da shi
Kur'ani mai girma da Littafi mai-Tsarki; Shadar Yesu a kai na; Ka yi ban kwana da abinda ke mara kyau a rayuwarka
Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka. US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin da ake k'ara samun tankiya a gabas ta tsakiya. Burkina Faso: Bayan haka, ministan harkokin wajen Burkina Faso ya yi kira ga k'asashen duniya su kafa wata had'akar yak'i da ayyukan ta'addaci kamar irin wadanda aka kafa su a k'asashen Iran da Afghanistan domin yak'i a yankin Sahel... Read more at http://bit.ly/VOAHausaSafe20190517